Showing 60001 words to 63000 words out of 94870 words
Chapter 21 - Umarnin Iyaye Book Complete By tyetyelorh.txt
jin kukan nata ne
Wani tsalle tayi "Thank you so much i love you, U're the best" seta kashe call din ta ajiye wayan akan kujera mikewa tayi dakinta ta shiga dayake duguwan riga ne a jikinta armless gyale ta yafa irin babban nan amma babu kauri dakin Adeel ta shiga key din tsohowan motanshi ta dauka fitowa tayi da sauri
Code din security ta danna nan da 1minute ze shiga security dan haka duk wanda ze shigo gidan seya danna
Motan ta shiga taga full tank fita da motan kawai tayi babu abunda ta dauka ko wayanta ma bata dauka bah kota manta ne oho
Addu'a tayi seta fita ta kama hanya ba wani gudu takeyi bah amma tama driving tana hawaye
Shi kam haryanxin wayan na manne a kunnanshi cus he is shock by what she just said
Itaa bata ma san ta fada bah dan dadi ne kawai
Ya dade a haka har wani team mate dinshi ya shigo dakinshi bema san ya shigo ba seda ta tabashi ya furgita seya cire wayan
Tambayanshi yayi meya faru dashi
"Nothin" kawai yace seya mike jakanshi na sport ya dauko suka fito
PARIS
Afra ne da Afreen keta shirya kayansu dan gobe zasuzo one week zasuyi su kuma se faman dauki akeyi
Wayan Afra ne yayi ringing tana dagawa taga saurayinta ne salman ke kira
Soyayya suke sosai tana sonshi shima yana sonta dande ba wani babba bane shiyasa basuyi aure bah
Afra da Afreen mate din Ameenah ne da safieyarh
Sunada hadin kai yaran sosai dan ku a school ne ba'a tabasu ka zauna lafiya duk inda sukaje ana sansu
Afreen batada saurayi ita cus tace she's not ready to date farkon haduwan Afra da salma lokacin bata sonshi kullum seya zo gidan idan batajin fita seta tura Afreen ta fita dan ba'a taba ganesu se wanda ya dade dasu ke ganesu
Mama ce ta shigo ta kalla Afra wani kallo da seda kayan cikinta ya kada tace ba nace maki jiya karki fita bah na gayan maki salman dinnan is a bad influence on you amma baki yarda bah koh
Afra zatayi magana Mami ta mika mata hannu tace bani phone dinki you are grounded for two days
Babu fita koh tv bazaki kalla ba
Ba yadda ta iya haka tayi ending call din ta mika mata
Afreen zatayi magana Mama ta dakatar da ita tace don't even start dan duk abunda zakiyi bazaki zauna da ita a daki bah and maganan zuwa Nigeria se nan da two days na fasa goben
Saboda sun saba duk sanda za'ayi punishing daya toh dole se an hada da dayan zata tayin rashin ji harse itama an hada daita
Zuwa tayi ta dauka laptop din Afra ta fita dashi
A cikinsu Afra ce mara jin magana Afreen kuma duk abunda ka sata babu musu zatayi shi and idan kace ta zauna anan for two hours zata zauna toh banbancinsu kenan da yar uwanta
Duk basuji dadin daga tafiyan da Mama tayi masu bah kuka Afreen ta farayi tana cewa its all your fault seda nace karki fita amma kika fita
Hakura Afra ta ringa bata har seda tayi shiru
NIGERIA
Abbah har yanxin be tashi bah su Daddy sun iso hadda Mommy da Safieyarh
Mami gabadayanta a rude take se kwantar mata da hankali akeyi
Adeel kowa tunda suka fara match dinsu hankalinshi be kanshi kwata-kwata se tunanin Ameenah yakeyi besan dalili ba amma se ji yake daman be yarda ta tafi bah yayi zurfi cikin tunani se kawai yaji an bugu mai kwallo a kanshi
Seya dawo hayyacinshi kallon wanda ya bugu mai kwallon yayi yaga yana mai dariya dan dayan team dinne
Wani murmushin mugunta yayi ya cigaba da kwalla
Kallonshi ya sakeyi kawai ya bugu mai kwallo a abunshi (dick) rike wajan yayi kawai seya kwanta a tsakiyan feild din dan azaba
Wani wawan dariya Adeel ya saki
Bashi red card akayi kawai ya dauka jakanshi ya bar wurin dan daman baya cikin kanshi
Gida ya wuce abinshi
Ameenah tafiya take a cikin low speed guntun tsaki ta saki seta fuzga motan da karfi gudu ta ringayi
_40 minutes later_
Abbah ya farfado har an barsu duk sun shiga dakin
Dr yace daman gajiya ne kawai yanxin za'a barshi a asibitin na kwana biyu yadan hutu dan be kamata a age dinshi ya ringa aiki sosai bah
Hira sukeyi dukkansu hadda Abbah kaman bashi bane ya sume dazin daga kan da Hakeem zeyi ya kalla tv kawai seya mike a furgice yace "Wannan ba motan Adeel bane"
Gabadayansu suka maida hankalinsu kan tv
Abbah yace daga ganin mota anyi accident a tv se kace na Adeel ne shine kadai me irin motan
Cameran dake daukan accident din seya tsaya akan number motan yace yanxin nan akayi accident dinnan dan koh 10mins ba'ayi bah kuma mace guda dayace a cikin motan
Ga number motan nan duk wanda ya santa azo a dauki gawanta a bakin tall gate dake kaduna kafin a tafi da ita
Jiri ne ya fara kwasan Hakeem Daddy dake kusa dashi ya tareshi yace lafiyanka
"Wlh motan Adeel ne ga number nan"
Mami ce ta karaso gunshi tace meya faru ne
"Mami wlh Ameenah ce nina gayan mata Abbah bayada lafiya kuma wlh number motan Adeel ne wannan" seya fashe da wani kuka
Mami kasa yarda a abunda take ji a kunnanta take seta fara baya-baya a hanakali tana girgiza kanata "No! No!! No!!!" Kawai take maimaitawa
Abbah na ganin haka seya mike kafin ya karasa gunta harta fadi sumammiya
Salati duk suka farayi safieyarh ce ta fita a guje ta kira doctor ba'a bata lokaci ba akazo aka dauketa wani daki aka shiga da ita Abbah ya bisu
Daddy ne ya dawo gun da Hakeem ke tsaye ya kasa ko motsi ne se cewa yake "nine wlh its all my fault"
Daddy yace Hakeem ka fahimtar damu abunda ke faruwa mana
Dakyar ya rike kukan da yakeyi yace "Daddy dazin sanda Abbah ya suma na kira Ameenah na gayan mata bata bari na gama magana ba ta kashe tana kuka and wlh wannan number motan Adeel ne dan tare mukaje muka sayo"
Ya karasa magana yana wani irin kukan da be tabayi bah
"Innalillahi wa'innailaihir raji'un" shine kawai abunda suke maimaitawa safieyarh kowa kuka takeyi kawai ta durkusa a kasa
Hawaye Mommy ta farayi itama
Daddy kowa ya kasa magana se salati yakeyi
πππ
[14:10, 3/22/2017] 1D-Tyetyelorh-β£: Daga baya Daddy ne kawai yayi karfin hali yakama hannun Hakeem suka fita motanshi suka shiga
Tall gate suka tafi Hakeem ba abunda yakeyi se kuka ji yake kaman a mafarki "this not happening ya Allah kasa ba ita bace Allah ina rukanka kasa ba Ameenah bace" kuka ya sake saki wane danshi aka aikoshi duniya
Abbah ne ke tsaye a bakin dakin da aka shiga da Mami yana leka ta window se kawai doctor ya fito yace
Alhaji be kamata ka fito ba munason ka hutane
"Dr meyasa zakace haka matata ce fah wannan and you are expecting me na zauna kawai"
"Noh ba haka nake nufi bah and anyways she's going to be okey shock ne kawai ya sameta, wai meyasa ta samu shock dinne??"
A lokacin ne ya tuna abunda Hakeem ke fadan masu dan haka da sauri ya wuce dakin yabar doctor a tsaye a wurin
Yana shiga dakin Safieyarh ya sama tana durkuse se kuka takeyi haka ma Mommy ta dafe bango tana kuka kasa magana yayi seya taba aljihunshi yaji wayanshi dan haka seya fito dashi number Ameenah ya shiga kira dan kwata-kwata be yarda da abunda Hakeem ke cewa bah
Ya kira yafi so 10 amma ba'a daga bah still be hakura bah ya cigana da kira zuciyanshi na mashi wani radadi dan he can't bare it to lose his daugher that he care so much of
Cigaba da kiran number yayi yana zazzaga cikin asibitin
Basu wani dade suka isa tall gate saboda gudun da Daddy keta famanyi a titi
Suna isa lokacin wanjan a ciki yake kowa yana ganin mumunan hatsarin da ya faru wasu hadda kuka
Ambulance ya iso gun dan haka harsun dauka gawan ansa a mota police kuma sun fara binkice akan hatsarin dansu ganu idan ganganci ne ku kuma kasheta akayi
Suna zuwa dakyar Daddy ya cusa kanshi cikin mutane gun motan yaje yaganshi a mole kaman irin an maidata ball ji yayi kaman ya fashe da kuka
Tambaya ya farayi ina yarinyan cikin motan yake wani police ya gayan mashi tana cikin Ambulance dan haka wajan ya nufa
Driver yayi ma magana yace mashi shine baban yarinyan fitowa sukayi gefe suka raba yake cemai yanason ya tafi da ita gidane ayi mata sutura
"Ka tabbata yarka ce"
"Mallam wannan wanna irin tambayane zanzo nayi maka karyane barin kira maka yayanta" be jira amsanshi bah ya juya cikin motan ya kuma ya kira Hakeem fitowa sukayi dakyar Hakeem ke tafiya idon nan nashi jajir kaman gaiwashi suna zuwa gun mutumin yace ga yayanta nan kuma mijinta baya kasan ance mata babanta ba lafiya ne daga Abuja take shiyasa ta kamo hanya
Girgiza kai yayi alaman yaji tausayinsu zuwa yayi ya bude masu ita ba'a ganeta dan ta kune ta kuma baka sosai baxa'a taba cewa ita bace dalili dayane za'a tabbatar itace shine kibanta da tsayinta
Hakeem yana gani fashewa ya sakeyi da wani kuka
Mutumin da sauri ya kulleta
Daddy koma da aka budeta kauda fuska yayi sauri yayi kawai se hawaye ya fara zubu mai rike Hakeem yayi ya maidashi cikin motan kaman karamin yaro
Sake dawowa yayi aka bashi wasu yakardu yayi signing sannan ya kuma cikin motan
Hakeem ne ya kalleshi yace ina take dakyar yake magana dan muryanshi har ya fara dashewa
"Zasu biyomu da Ambulance din" kawai ya iya cewa yana tada motan
Fita daga motan Hakeem yayi ko magana beyi ma Daddy bah gun Ambulance din ya nufa kawai budewa yayi ya shiga ze zauna kenan wani mutum ya tambaueshi "lafiya ?"
Beyi mashi magana bah se driver yace yayanta ne ka barshi
Zama yayi kusa da ita dafata yayi se kuka yake kaman ranshi ze fita
Daddy harya biyoshi amma dayaga ya shiga motan seya kuma nashi motan gaba ya shiga yana tafiya while Ambulance din yana binshi a baya
*************
Abbah kowa harya gaji da kiranta waje ya samu ya dafe kanshi kawai yana hawaye danya fara yarda da abunda Hakeem yace
Adeel kowa yana isa gida jikinshi yaji ya fara rawa wanda ya kasa gane dalili wayanshi ya dauka ya shiga kiran number Ameenah amma bata daga bah se jikinshi ya fara sanyi koma....
IG.Tyetyelorh
[15:43, 5/6/2017] Rrspectable: [08:21, 3/25/2017] 1D-Tyetyelorh-β£: πππUMARNIN IYAYEπππ
WRITTEN BY:
TYETYELORH
EDITED BY:
AMEENATOU
πππ
*124*
Salati suka farayi duk mutanan dake tsakar gidan aka zagayeshi
Da taimakon Hakeem da wani makutansu dan yaga sanda ya fadi seya dawo hannunshi suka daura a kafadansu cikin gidan suka shiga dashi dakin Hakeem aka kaishi dan nashi dakin yana kasa
Safieyarh ce ta shigo dakin tana kuka a bakin gadon ta durkusa tana kallonshi
Fita su Hakeem sukayi dan zuwa makabartar
Bayan yan mintuna lokacin an rigada an kulleta toh a lokacin ne Hakeem ya tabbatar shikenan ya rabu da yar uwarshi kuka ya farayi sosai yana gaban kabarin yana mata addu'a
Sun dade suna mata addu'a aka mike za'a tafi Hakeem yaki mikewa
Akayi2 dashi amma yaki cewa yakeyi shi abarshi anan kusa da yar'uwarshi ze zauna da ita har shima ya kuma ga mahaliccinshi
Daddy ne ya lallabashi suka shiga mota
******
Suna isowa koke-koke aketa famanyi fatye da Ummitarh suma sunzo rungume juna sukayi gabadaya suna kuka kaman danshi aka aikosu
Ana zaune ana amsan gaisuwa Mami ce da hijab dinta ga kuma charbi a hannunta tayi shiru kawai se addu'a take ma autanta a zuciya
Wayanta dake gefanta wanda tama manta da zamanshi taji yana ringing shareshi tayi ta cigaba da addu'anta se fama kira akeyi na ukun ne ta daga Mamansu Afra ce a kunne ta kara amma batayi magana bah tasan tana bude baki toh kuka ne
"Hello Mami kunjimu shiru koh wlh wasu yan matsaloli ne amma gobe muna hanya"
Shiru taji babu amsa
"Mami!!" Ta kira sunanta
"Uhmmm" kawai tace
"Meyafaru kaman ba lafiya bah?"
Mikewa tayi seta shiga ciki a kitchen ta tsaya dan nan ne babu kowa bude baki tayi kawai seta fashe da kuka
"Subhanallah Meke faruwa ne"
"Ameenah ce" seta sake sakin kuka
"Meya faru da ita dan Allah kiyi magana meya sameta?"
Kuka takeyi sosai ta daya gefan koma Mama se hakuri take bata tana tambayanta dalilin kukan
Ta dade tana kuka daga baya tace "Ameenah ta rigamu gidan gaskiya"
"Innalillahi wa'inna'ilaihir raji'un"
Shita take fada kawai Mami ta cigaba "Ameenah ta tafi ta barmu" kuka take sosai
Itama Maman su Afra kuka ta saki kawai seta saki wayan a kasa ya tarwatse dan haka the call was ended
Durkusawa Mami tayi ta jingina da bango tana wani kuka me tsuma zuciya
Only god knows ya takeji dan uwa ta rasa yarta na cikinta ba karamin abu bane dan ita kadai tasan azaban da taji lokacin haihuwanshi kuma ace ya rasu
Gwiwanta ta rike tasaka kanta akan cinyanta tana kuka sosai "yanzin Hakeem ne kadai ya rage masu ya Allah ka kai haske kabarinta ya Allah inda ta faranta mana rai tabi Umarnin mu Allah kasa makumanta mai kyau ne, Allah yajikanki Ameenah Allah ya rahma maki i just wish i saw you one last time Ameenah kinada hakuri kinada biyayya kin gama min komai Allah ka kai haske makwancinta"
Kuka takeyi sosai a wurin nan ji take dama itama Allah ya dauka ranta taje ta hadu da yarta a gidan Aljanna
Ta dade sosai a wajan dan zata kai 30min seta share hawayenta ta kira number Auntiee Aysha danta san itama batasani bah
Bugu daya ta dauka
"Hello yaya" daman haka take kiranta asali tun lokacin da aka haifa Hakeem ta kuma kiranta Mami dan yaran suji suma su saba
Cikin kukan daya sake kwace mata tace "Aysha, Ameenah ta tafi tabarmu ta tafi she did'nt even say goodbye meyasa zata min haka"
"Yaya ban gane me kike cewa bah wai tun aurenta batazo ta ganku bah"
"Aysha ba haka nake nufi bah Ameenah ta tafi ta rigamu......" shan majina tayi ta cigaba
"Allah ya dauka kayanshi ya rabamu da ita lokaci daya"
"Wai Amee....ena...h ta rasu....kenan?"
Daga mata kai tayi kaman tana gabanta
"Wlh ba mutuwa tayi bah karku kaita ko ina Ameenah bata mutu bah yaya dan Allah karki bari su karta......"
An riga an kaita Aysha....
Ihu ta sake me karfin gaske itama wayan nata ya fadi
Daddyn Meemah dake dakin Meemah suna wasa ya jiyota fitowa yayi a guje Meemah itama ta biyoshi suna isowa gunta
"Babe meya faru kike wannan ihun"
Cikin kuka tace "Dear Ameenah ce, wai Ameenah ta rasu " ta gama magana tana kuka
"La'ilaha'illahlahu muhammadan rasul'illahi salla'lahu alaihi wasallama,, innalil'lahi wa'innailaihir raji'un" ya ringa maimaitawa
Lallaman matanshi ya farayi yana kwantar mata da hankali ita kowa Meemah kallonsu takeyi kawai ta zura masu ido
"Dauko hijab dinki muje gidan, an kaita ne?"
"Wlh ban sani bah" tana magana tana share hawaye amma kaman karo su takeyi.
Shiga cikin motan sukayi suka kama hanyan zuwa gidansu marigayiya Ameenah
Tafiya suke a motan hawaye kawai Auntiee keyi tunanin Ameenah kawai takeyi tana hango fuskanta .Meemah kowa tana bayan sit din se faman game takeyi da video game dinta
Suna isa layin kwata-kwata babu wurin wucewa da mota dan haka acan nesa sukayi packing Daddyn Meenah yana rike da hannun Aunty while dayan hannun ya dauka Meemah dashi
Suna shiga bakin gate din da Hakeem ta fara haduwa suna tsaye da Abokin Abbah yana mashi gaisuwa tareda mai wa'azi akan ya dena mata kuka addu'a take bukata kawai
Yana hango Auntiee a guje yaje ya rungumeta a tare suka saki wani kuka me dan banzan tsuma rai kuma sun kankame juna
Meemah ta kalla babanta "Daddy meyasa Mommy da Uncle Hakeem ke kuka?" Itama muryanta ya fara rawa
Kwantar da kanta yayi a kafadanshi yace "Babu komai"
*********
Ta gefan Mamansu Afra kowa kuka ta shiga rerawa ita daya a wajen Afreen ta shigo tana tambayanta lafiya
Bata saurareta ba ta cigaba da kukanta Afra ce itama ta shigo da sauri ta dafe Mama tana tambayanta meyafaru still batayi responding bah can tace kuje ku hada kayanku
Afreen tace Mama me......
Shhhhh no questions kuje ku hada kayanku tana magana tana sake share hawaye
Basu sake magana bah suka kuma dakinsu kowa ya dauka babban akwati ya cika kayanshi a ciki bakin Motan Mama suka ajiye suka kuma ciki da dauko handbags dinsu
A lokacin harta kira Babansu Afra ta gayan mashi saboda haka ya bata izini akan su tafi shi kuma se taho gobe saboda akwai abunda zeyi
Kayanta ta shiga hadawa tanayi tana hawaye idan ta tuna halin Ameenah seta sake fashewa da kuka harta gama itama ta fito da nata bude masu motan tayi seta kuma ciki passport dinsu su uku ta dauko seta kulle gidan ta fito
Lokacin sun saka kayan a motan shiga tayi Afra na gaba ta saka sit belt while Afreen na baya
Tada motan Mama tayi suka kama hanyan Airport.
Adeel kowa har yanzin yana kwance kaman gawa kuma har a lokacin Safieyarh na kusa dashi ta kafa mai ido tana hawaye kawai can seya fara kiran sunan Ameenah idonshi were still closed dagowa tayi da sauri se kiran sunanta yakeyi mikewa tayi da sauri ta fito Abbah ta fara hangowa dan haka seta karasa gunshi ta rike mai hannu "Abbah zo kaga Adeel please"