Showing 81001 words to 84000 words out of 94870 words

Chapter 28 - Umarnin Iyaye Book Complete By tyetyelorh.txt

suma duk suka shigo dakin
Ba'a wani dade ba yan kawo amaraya suka tafi daga Amarya sesu Ameenah a cikin gidan hira duke danyi dan Afreen ta saki jikinta

9:30pm
Suka shiga shirya ta cikin wata blue gown yayi mata kyau sosai Ummitarh ta daura mata head golden da golden takalmi tayi mata kwalliya tayi masifan kyau kaman ba Afreen da aka sani bah se suma suka fara kokawan shiri
Wayan Safieyarh ne ya fara ringing tana dubawa taga Hakeem a kunne ta kara
"Babe kuna inane wai tun dazin muke jiranku a waje da Marwan kuma se kirana akeyi wai an cika Amarya kawai ake jira"
"Gamu nan fitowa yanxin muka gama shiri"
"Tou shikenan" seta kashe
Gayan masu tayi ana jiransu a gurguje suka karasa shiryawa aka fito
Ameenah na rikeda hannun Afreen fuskanta a lullube
Itama Ameenah tayi kyau dan red gown suka ska dukkansu da kuma black head
Daman safieyarh ce ta fara siya tou Ameenah nadashi se suka fadan ma su Ummitarh suma su saka shiyasa sukayi anko
Bude motan tayi Marwan ne a ciki yasha shadda ba karamin kyau yayi ba da wani murmushi kwance a fuskanshi
Tana shiga ciki se Ameenah ta kalleshi "Ka rike mata hannu duk abunda ya sameta nida kaine wlh"
"Tou Auntie babba" seya kai hannunshi ya rike nata a tare jikinsu yayi wani yarrrrr!!!!
Murmushi tayi ta kulle kofan Afreen kowa kanta a kasa yake
Kowa ya shiga motan saurayinshi aka hada convoy suka tafi se Ameenah kawai tana juyawa taga Adeel daman shi take nema kallonta yake dan ta tafi dashi
"I thought bazakazo bane"
Riketa yayi you look amazing
"Thank you"
"Amma zaki saka gyale koh"
"Iyye kishi kakeyi ba gyalen da zan ska"
"Haka zaki jikinki a bude tou ae gara a fasa zuwa gabadaya"
"Tou tsaya naje na dauko" da sauri ta kuma ta dauko ta dawo suka kama hanya hotona taketayi a motan wayan Adeel de ya bani

Cewa tayi ya juyo ta daukesu tare dakyar ya juyo se dauka takeyi rabi fuskanshi jefe ake gani saboda driving da yakeyi.


💋💋💋
[14:01, 4/1/2017] 1D-Tyetyelorh-❣: An gama Dinner lafiya amma kadan ya rage Adeel beyi hauka ba dan sanda Ameenah taje ma Amarya da Ango liki se kallonta ake mazan gun besan sanda ya mike ya dawo da ita ba
Anyi barin kudu a gunnan
Auntie itama tazo da mijinta sunyi liki suma Ango ya rikema Amarya hannu sukayi rawa abun sha'awa
Bayan an watse Adeel yazo ajiyeta a gidan yace wai su kuma gida lallaminshi ta shigayi kaman baby harseda ya yarda ta fito daga motan ta shiga gidan
Shi kuna gidansu ya wuce dakinshi ya shiga ya watsa ruwa ya haye gado
Mommy kam taga changi sosai wani dadi takeji kaman an bata daki a aljanna

Su Ameenah ne keta hira bayan sunci abincin da aka aeko masu dashi sunata ba Afreen shawara kala-kala

Washe gari

Karfe uku akayi budan kai danjin ango ma sunzo anyi kara
Wuraren karfe 8pm kuwa kowa ya kama gabanshi se Amarya kawai dake dakin tana kuka can ango yazo da leda a hannunshi ya tarar tana kuka lallashinta ya shigayi har seda tayi shiru sannan ya sakata tayi alwala sukayi sallah se sukaci kazan yana dan janta da hira
Ango ya Angwance abinshi
Afreen kam ba karamin wiya tasha bah abunka da butty tayi kuka ga cizo da yakushi duk yasha
Sakata yayi a ruwan dumi sannan ya barta tayi wanka tsarki shi kuma yaje ya wanke bedsheet din a washing machine tana gamawa seta kasa fitowa har a lokacin kuka takeyi shigowa yayi ya dauketa akan gado ya direta yana lallashinta har bacci ya daukesu baki daya
*******

Adeel daya daukota seya kira Daddy ya gayan mashi a gidan ze kwana bexe dawo ba yau
suna isowa dakinta ta wuce tayi wanka abinta kayan bacci ta saka seta saka katon hijab ta fito gun su Mama ta nufa sunata hira har wurin karfe 10pm akayi sallama kowa yaje ya kwanta Safieyarh agun Mami ta kwanta
Shi kowa Adeel yana dakin Hakeem ya kwanta amma se juyi yakeyi Hakeem kam se baccinshi yakeyi
Har kusan 11pm ya kasa bacci seya mike ya kama hanyan fitowa yayi se Hakeem ya tashi ya tambayeshi inda zashi
"Ina ruwanka dan gulma kana baccinka ka tashi"
Seya fice shi kuma dariya yayi dan yasan inda zashi

Yana fitowa gidan shiru da alaman kowa ya kwanta dakin Ameenah ya nufa yana taba handle din yayi sa'a a bude yake a hankali ya murda ya shiga
Flash din wayanshi ya kunna seya hangota a kan gado tana baccinta a hankali ya saka key a kofan seya haye gadon ya rungumota amma ta juya mai baya tana jin an tabata ta bude ido dan batada nauyin bacci kwata-kwata bude baki tayi zata saki ihu kaman ya sani seya toshe mata baki ya haska fuskanshi da flash din se kuma ta sauke ajiyan zuciya juyowa tayi ta gyara kwanciyan sosai ta shige jikinshi shi kuma seya kashe flash din ya rungumota sosai
Bacci yayi awon gaba dasu

_Washe gari_

Da asuba Adeel ya fara tashi itama ta tashi alwala sukayi a daki yaja masu sallah suna gamawa suka koma baccinsu

_One week later_

Duk a cikin sati dayan nan kullum tare suke bacci harta saba idan ta kwanta seta jirashi yazo
Su Marwan kowa soyayya kawai akesha kaman ba gobe Marwan na matukar sonta dan haka yana kula da ita sosai ita kuma kullum tan jikinshi kuma kullum se ta tuna yar'uwarta tayi mata kuka ko ina take Allahu aalamu
Abbah kowa har a lokacin ana dubamai ita

Suna zaune a parlo sukkansu se Abbah yace wai ku yaushe zaku koma gidanku ne
"Abbah abun hadda yar kora" Ameenah tace
Mami tace "Ba dole a kureku ba kunxo kun tare mana a gida kaman bakuda naku"
Dariya Ameenah tayi
Adeel kowa Allah-Allah yake suce su tafi

"Gobe da safe ku kama hanyan Abuja dan muma mun fara gajiya da ganinku" inji Abbah
Ameenah tace"AbbH karka damu idan muka tafi harse kun nememo tunda har kuranmu kukeyi

Mami tace "waye ze nemeku kude tafi kawai"

Washe gari
Sunata shirye-shiryen komawa wuraren 2:00pm suka fito bayan sunje har gidansu Adeel sunyi sallama dasu Mommy se suka biya gidan Afreen da Auntie suma sukayi masu sallama akan idan su Inna suka dawo zasu zo
Sunyi nisa juyawan da zeyi kawai ya ganta tana bacci ta hada kanta da window parking yayi ya fito zagayawa yayi gunta ya bude kofan
Kujeran ya kwantar mata dashi ya gyara mata sit belt din yadda baze dameta ba suka cigaba da tafiya

Suna isa gidan a lokacin ta tashi parking yayi a waje yaje ya cire security sannan suka shiga da motan
Sun daga waje ma ansan babu kowa a gidan dan Motocin sunyi mahaukacin kura parking yayi ya fito seya zagayo ya bude mata itama ta fito kayansu ya fito masu dasu suka shiga

Ku ina yayi kura sosai ga gidan spiders ko ina
"Chab akwai aiki a gidan nan yau"
Gun three siter ta nufa se taga wayanta a wajen dauka tayi da sauri taga ya mutu bata bata lokaci ba ta hadashi a chargi
Se suka shiga gyaran gidan su biyu amma rabi wasane kawai se dariya sukeyi a gidan
Har kitchen seda suka gyara kayan frigde da frezer gabadaya sun fito dashi an zubar
Se 5pm suka gama sunayi suna hotawa har suka gama kowa ya nufa dakinshi wanka suka shiga
Kafin ta fito seda ta wanke toilet din tana fitowa ta gyara dakin ta goge ko ina seta shirya cikin riga da wando kawai ta haye gado se bacci ya dauketa
Shima yana gama wanka ya saka three quater da shirt ya nufo dakinta ya tararda tana bacci hawa gadon yayi shima ya tayata

Se ana kiran magrib suka tashi sallah sukayi se ta mike wai bari ta daura abinci hanata yayi wai suje su sayo kawai ta huta batayi musu ba suka fito suka tsaya a wani resturant se kuma tace ita ta fasa cin abincin dan tanada kyan-kyami yace toh su saya kaza wai aa bata iya cin kazan waje se house maid
"Tou me zamu saya"
"Kai ka saya abincin da zakaci kawai ni zan hada wani abu"
Shima fasa saya yayi suka kamu hanyan gida seya tsaya a wani bakery ya sayo burger da shawarma suka dawo gida

Life moved on
Kullum sake son junansu suke soyayyade sokeyi amma bata taba gayana mai tanasonshi ba har yanzin yau watan su daya kenan da dawowa amma babu abunda ya taba shiga tsakaninku sunade kwana tare kuma kullum suna tare tana jikinshi
Shi beson yayi mata abunda bataso dukda yanaso so yake ace first time dinta ya zama so special and unforgettable yana so duk sanda ta tuna zata ringa murmushi
A yanzin sati uku kennan da dawowan su Inna, Mallam kafa yaji sauki sosai kuma Abbah ya hanasu komawa wai sede aje da driver ya debu masu kayansu ya basu gun zama a BQ
Da daga farko ki yarda sukayi seda sukaga ranshi ya baci suka yarda
Sun debu kayansu da komin su sun dawo zama a gidan
Hakeem ya rainanata ji yaje kaman da kakanshi yake sunashiri sosai da ita dan agunta yake yini idan ya dawo weekends gida
A yanxin Office dinsu Adeel sun kirashi yake gayan masu ze dawo amma se in one month time haka suka yarda dan suna son aiki dashi
Hakama managershi shima ya kirashi yace mai ze dawo amma ba yanxin bah
Mamansu Afreen kowa ta dawo nan da zama sede idan Babansu ya sama hutu yake zuwa mata dan tace ita baxatayi nisa da yarta bag


*AFRAH*

A ranan da ta tafi ta kama hanyan paris tana isa Salman yazo ya dauketa ya kama mata apartment su biyu kawai yana ji da ita amma babu abunda ke shiga tsakaninsu soyayyansu kawai seka sha abinsu kuma yana matukar ji da ita yana kashe mata kudi sosai
3 week bayan zuwanta ya fara chanja mata yanason kusartar ta amma taki yarda ba yadda beyiba amma tace ita bata yarda ba
Wata rana abun ya bashi haushi abokanshi ya gaiyato su biyu tana dakinta se ya shigo dagashi se towel ya duso gunta ta mugun furgita da taga alaman be cikin hayyacinshi
"Salam daman kana shaye-shaye ne"
Ko kulata beyi ba ya fada kanta kuka ta fara tana kukarin tureshi amma ta kasa dan karfinsu ba daya bane
Tayi kokari ta kubuce kafin ta sauko daga kan gadon ya bugota ta kuma kuka take sosai shi kuma ya shiga raping dinta tana rukanshi da Allah amma babu abunda ya dameshi seda yayi mata baja-baja ya kwanta yana hutawa ita kuma numfashinta har wani daukewa yakeyi dan ta sha Azaba
Can seya mike ya fita seya dawo da abokanshi tana ganinsu ihu ta shigayi haka suma sukayi raping nata babu ko imani
Har seda ta sumat suka yayyafa mata ruwa ta tashi suka cigaba da gashi

Suna gamawa duk suka kama gabansu
Salman wanka yayi shima ya bisu ko a jikinshi halinda take ciki
Tayi kuka harta gaji miryanta har dashewa yayi sede kawai hawaye ya ringa zubuwa amma babu murya ta dade a haka ko motsi bata iyayi jikinta duk ya mutu har wani zazzabi takeji
Hour ta biyar agun ta mike bin bango takeyi harta kai toilet cikin ruwan zafi ta shiga ta dade ciki sannan dakyar tayi wankan tsarki ta fito abun tausayi ko kwakkwaran tafiya bata iyayi se bin bargo tana takawa daya biyu seta zauna dan azaba tyi nadama sosai da tasan haka salman yake da tun farko bata zo gunshi ba da batama bijirema UMARNIN IYAYANta ba dan shiya fara bata shawaran ta gudu

{Toh yan-mata masu bijire ma UMARNIN IYAYENsu akan saurayi ga ishara gashi ita saurayin yakaita ya barota dan Allah muyi kukari duk abunda iyayenmu suka sakamu mu bishi koda bamusanshi kuda kowa tsallaka wutane dan Allah kadai yasan alkarairin da zamu tarar kuma su iyayen namu bazasu zaban mana abunda ze cutar damu ba Allah sa mu dace Ameen}

Gado ta kwanta zazzabi ne ya kamata sosai jikinta har rawa yakeyi ita fatanta Allah yasa basu saka mata wani cutar ba baccin azaba ne ya dauketa abun tausayi
Shi kowa tun fitanshi be sake dawowa gidan ba se cikin dare ko bi ta kanta beyi ba yayi kwanciyanshi abunshi hankali kwance
Washe gari worst jikinta ya kama ciwo ga zazzabi tayi kuka kaman ba gobe kuma tayi nadaman abunda ta aekata sosai so take ma ita ta kuma gida gun iyayenta
One week later
Se jinya takeyi ita daya harta warke amma ba sosai ba hada kayanta ta shigayi tana kuka ta dauka credit card dinta ta kama hanyan fita amma da mamamki se taga kofan fita a kulle bugawa ta shigayi amma ta kasa budeba kuka takeyi sosai daga baya ta hakura ta kuma
Kwananshi biyar be leko gidan ba kuma ya kulle tana zaune taji alaman ana bude gate da sauri ta mike ko kaya bata dauka ba ta dauka jakanta tayi lullubi ta tsaya bakin kofan da sanda yana bude kofan kawai ta buga mai sega zube sumamme key din ta zare a hannunshi seta fita da sauri motan ta nufa ta bude ta shiga nan da nan ta fito da motan tana driving tana kuka dukta rame tayi baki kaman ba ita bah Airport ta nufa kafin ta isa ya tashi yaga babu motanshi 911 ya kira yayii reporting an sace mai mota yayi masu kwatancan ta ba'a bata lokaci ba aka ganta tana zabga gudu ae kowa aka kamata jail aka nufa da ita dan isakanci hadda zuwa dubata se dariya yake mata ita kuma tanata kuka kwanata biyar aka saketa taxi ta tara ya kaita bank ta ciro kudinta dukka seta nufa Airport ba'a bata lokaci ba aka gama mata komai suka kamo hanyan Nigeria suna isowa dayake ta jirgin katsina tabi seta sama motan daze kawota kaduna tana bacci cikin motan aka sace jakan gabadaya Allah ya taimaketa ta biya me motan kudinshi tana tashi taga ita kadai ne a motan kuma babu jakanta ta tambaya driver yace mata shuna bega wanda ta dauka ba kuka ta ringayi sosai suna isa a kawu ya direta gashi babu kudin mota
Tara mota takeyi a taimaka akaita seta basu kudi amma kowa yaki yarda haka tayi kwana biyu anan take kwana babu ci ba sha ta kuma abun tausayi wani bawan Allah yaji tausayinta seya yarda ya kawota har gida kyauta

Kuka ta shigayi tana mai godiya aekowa ya kawota tamai godiya ya juya ya tafi
Tafi minti 20 bakin gate din ta kasa shiga kawai se Hakeem ya fito harya dauke kanshi ya tafi se kuma ya juyo ya sake kallonta ihu yayi daya gane itace seya kuma ciki Mami ya fadan mawa
Ta fito da sauri seta ganta a tsaye abun tausayi
"Afra kece" kuka takeyi sosai "Mami" tace se kuma ta fashe da kuka ta fada jikinta
Rungumeta tayi itama daga baya ta jata suka shiga ciki
Kowa mamakin ganinta yake duk ta lalace
Mama taji surutai seta sauko tana ganin Afrah tsayawa tayi tana kallonta se kuma ta dauke kai tayi shigewarta ciki abinta
Kuka ta sake saki

Hakeem ne ya kira Ameenah,Safieyarh da Afreen ya gayan masu dawowanta Safieyarh da Afreen a lokacin suka kamo hanyan zuwa gidan
Afreen tayi murna sosai na dawowanta suna zaune a daki bayan sun gama kuke-kuke data bata labain raping nata sa akayi
Afreeb take bata labarin dawowan Ameenah da kuma ita aurenta da Marwan
Kuka ta saki "Wai tayi ma kanta gashi Mama ta bar kulata"
Mama na zaune a daki tana kallo itada Mami se Afrah da Afreen suka shigo durkusawa Afrah tayi tana bata hakuri tana kuka Mama tace
"As far as i know ni yarda na gaifa dayace kuma itace Afreen"
Ta mike ta bar parlon
Kuka takeyi sosai Mami ta shiga bata hakuri akan ta kwantar da hankalinta Babanta zezo za'a daidaita

_Two weeks later_
A lokacin Baba yazo dakyar aka samu Mama ta yafe mata
*******

Ameenah ce ke kwance akan kujerah tayi zurfi tana karanta wani Novel da Safieyarh ta mata sndin ta whatsapp Hausa Novel ne
A SANADINKI na Khairat up
Se Adeel yazo yace mata ta tashi ta shirya he have a suprise for her da sauri ta mike tana tambayanshi me Suprise din
"Ki shirya kayanki zamuje Atlantic ocean"
Ihu tayi tayi tsalle ta rungumeshi yace mata yanxin zasu tafi

Ae shirya kayanta ta farayi tana gamawa ta dauka waya zata kira su Mami yace mata ae ya gayan masu
Suna gama shiryawa suka fito Airport suka nufa ana gama shirya masu komai suka kama hanya se doki takeyi


💋💋💋
[17:44, 4/1/2017] 1D-Tyetyelorh-❣: _Some hours later_
Suna isa mota ne yazo ya daukesu har Hotel dinda zasu zauna ga Hotel din ga ocean suna ganin kifi masu kyau a wurin Ameenah dadi kawai takeji
Wanka sukayi aka kawo masu lunch sukaci se bacci
Se wuraren 6pm suka tashi sallah sukayi se ta chanja kaya zuwa riga da wando rigan irin me buttile dinnan a gaba wanda gabanshi daidai while bayanshi dugu shi ta saka seta yafa gelenta shi kuma kaftan ne a jikinshi as usual
Aka fita yawo shiyayya suketayi kala-kala se 8pm suka dawo Hotel din kulle mata ido yayi da hannunshi suka shiga dakin seya cire hannunshi
Dakin an kashe wuta kendil ne kawai aka kunna dayawa se kan gadon anyi drawing heart da rose ♡ yayi kyau and so romantic
"Awwwn it looks amazing and romantic"
Rike mata hannu yayi waje daya
"Ameenah i so much love you and i can do anything to be will you"
"I know that" ta fadi tana murmushi se kuma ya riko waist nata se kuma jikinta ya fara sanyi danta farajin tsoro
Kissing nata ya shigayi yana shafa bayanta a hankali yadda zata fara samun kasala kissing nashi back takeyi itama amma kirjinta na dukan uku-uku

Kissing nata yake sosai seya gefata kan gado biyota yayi yana cigaba da kissing nata hannunshi kuma yana shafa jikinta
Da taga abun ya fara wuce gona da iri seta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login