Showing 9001 words to 12000 words out of 94870 words

Chapter 4 - Umarnin Iyaye Book Complete By tyetyelorh.txt

se ya juya
Mommy ta kirashi tace zo kayi breakfast mana yace mommy zanyi anjima yanzin banjin yunwa
Ta sake maimaitawa kazo ka zauna kayi breakfast
Badan son ranshi ba yazo ya zauna kujeran kusa da ita ne empty dan haka kusa da ita ya zauna

Yana zama ta mike tace ta gama sha
Mommy tace ae baki shanye ba
Ta wuce tayi kaman bata jita bah
Se mommy taji phone dinta yana ringing dan haka ta tashi ta wuce daki
Adeel yana ganin mommy ta wuce ya daka ma Ameenah tsawa ke!!
Ta tsaya tace wat!!

Yace dawo ki dauki cup din nan ki shanye
Ta dawo kaman abun arziki ta tsaya a gabanshi ta tsaya tace karka sake min tsawa

Ya mike ya kama hannunta ya murda ta baya tayi ihu da karfi tana kiran mommy
Yayi sauri ya saketa
Tace mugu kawai tayi sama tana hawaye
Safieyarh tana kallonsu tana ganin abun mamaki tace akwai drama a nan

Mommy tace meyafaru adeel yayi sauri yace babu komai mommy
Tace Ameenah kuyi sauri ku tafi Mami na jiranku
Safieyarh ta mike tace toh mommy
Ta kalla adeel ya galla mata harara
Batayi magana ba ta haye sama


πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
[16:19, 19/12/2016] Tyetyelorh-❣: Tana shiga dakin taga Ameenah tana kuka
Taje ta riketa tana bata hakuri
Ameenah tace wlh idan na aureshi wata rana kasheni zeyi ni wlh na tsane shi
Safieyarh tayi mata wani kallo
Ameenah tace you know wat i mean wlh ni bazan iya zama dashi ba
Abbah zanyi ma magana shi zefi ganewa
Safieyarh tace Ameenah karkiyi haka kin san UMARNIN IYAYE zaku bi kuma insha Allah wata rana zakuji dadin zama tare
Tace ba dole kice haka ba tunda yayanki ne nide wlh na fasa kuma nasan baza ayi min auren dole bah
Tace toh ki kinada saurayi ne
Ameenah tace banda saurayi amma inada crush ae

Safieyarh ta girgiza kai tace yanzin tashi mu tafi mommy tace ana jiran mu
Ta tashi ta dan gyara fuska ta fesa turare ta dauka ipad dinta tasa a jaka sannan ta dau phone dinta tasa glasses
Ita kuma safieyarh akwatinta ta dauko sannan ta dauka handbag dinta tasa mini laptop dinta da tab dinta
Itama tasa glasses suka fita tana jan akwatinta
Suna saukowa mommy tace iye yan matan india kunyi kyau fa
Duk sukayi murmushi
Adeel na zaune ko kallon juna basuyi bah yana kallon tv
Suka je sukayi hunging dinta sukayi sallama har zasu fito safieyarh tahe tayi huging adeel tace yaya adeel da ku sallama baza ka min ba
Yayi murmushi yace ni a wa kinsan dole na maki sallama
Yayi pecking goshinta sannan ta tashi
Ita ku Ameenah ko kallon inda suka batayi ta kama hanyan fita

Suna fita mommy tana jan akwatin safieyarh
Ta bude suka sa a trunk din mota
Sannna suka shiga motan mommy ta daga masu hannu
Daman gateman ya riga ya bude gate
Tana shirin fuzgan motan da karfi
Mommy tace drive slowly and be vry carefull tayi murmushi
Sannan taja motan a hankali kaman da gaske suna fita daga gidan ta fuzga motan da karfi seda ta tada kura
Ta kure waka a motan

πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
Karfe bakwai suka isa gidan
Suna isa gidan gateman ya bude masu gate suka shiga
Suna shiga parlo babu kowa a ciki dan haka se suka haye sama
Sun zo wucewa ta dakin hakeem Ameenah ta yaba kofan tajishi a bude dan haka ta dan leka seta hangoshi a kan gado babu riga a jikinshi ya rungume pillonshi yana bacci kaman mace
Ta kira safieyarh ta nuna mata a tare sukayi murmushin mugunta
Ameenah tace mata taje ta samo igiya ita kuma ta tafi dakinta ta ajiye jaka ta bude wani drawer ta dauko wani camera sannan ta shiga toilet dinta ta sama karamin bucket ta sauko kasa babban kitchen ta shiga ta bude friezer ta sama irin manyan goran nan na faro guda biyu masu sanyi ta dildila a cikin karamin bucket din
Sega safieyarh ta samo igiyan
Se suka hau saman xuwa dakinshi da suka shiga har yanxin yana bacci dan haka Ameenah ta amsa igiyan ta fara daurawa a jikin gadon sannan ta daure hannunshi a hankali tana gamawa seta mika ma safieyarh cameran tace fara video tiping a hankali suka magana
Tana fara wa Ameenah ta dauka karamin bucket din me ruwan sanyi ta kwara mashi

ae ko a furgice ya tashi se kuma ya shide ya kasa numfashi
Ya fara wani abu kaman me asma

Ameenah ta rude ta rikeshi ta fara kuka
Ita ku safieyarh tuni tayi wulli da cameran tayi waje aguje
Dakin Mami ta tafi ta ringa kwalla mata kira amma babu Mami



TYETYELORH'S NOVELX
[15:42, 5/6/2017] Rrspectable: [16:03, 20/12/2016] Tyetyelorh-❣: πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹UMARNIN IYAYEπŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹

WRITTEN BY:
TYETYELORH

EDITED BY:
AMEENATOU

IN DEDICATION TO HAWWATIEE

4⃣0⃣ β†— 4⃣5⃣

Shiku hakeem da kyar yake numfashi
Kuka Ameenah takeyi sosai jikinta na rawa ta cire daurin data mai ta rikeshi tana kuka se kiran Mami takeyi da Abbah

Safieyarh ta dauka waya hannunta se rawa yakeyi yata ringing bata dauka ba ta sake dialing ringing biyu ta dauka
Mami tace hel......
Bata karasa ba Ameenah ta fuzga wayan ta fashe da wani kuka me ruda mutum
Mami jiki na rawa murya na rawa tace me....me..meyafaru ku gayan min mana
Ta sake saka wani kukan ta kasa magana dan inda hakeem yakeyin wani abu kaman za'a zara ranshi
Safieyarh ta amsa wayan ita ta kasa ma kukan se ajiyan zuciya takeyi
Tace Mami hakeem de tayi shiru
Tace meyafaru dashi gayan min meyafaru dashi
Sabuda rudani inda taga yakeyi batasan sanda tace Mami hakeem ya muto

Daman Mami ta tafi airport ne ta masu booking flat dinsu tana cikin mutane batasan sanda wayan ya zamule a hannunta ba tayi wajr aguje
Da driver tazo amma saboda bata cikin hayyacinta driver yana bakin mota tazo kawai ta fuzga key a hannunshi ta shiga motan taja
Ita da take mugun tsoran tuki dan idan zatayi tuki rungume stary takeyi
Amma yau fuzgan motan tayi tana tuki kaman wanda ta kware dan ance danta ba rai(uwa uwa ce)

Acan bangaren su Ameenah kuwa ta rungume yayanta se ihu takeyi tana maganganu
Safieyarh ta sake daukan wayanta ta kira Adeel dan taga Mami ta dade bata zobah

Yana dakinshi ya kwanta amma ba bacci yakeyi bah se yaji phone dinshi yana ringing yana dubawa yaga little sis
Yayi murmushi ya daga
Se a lokacin kuka yazo mata tace yaya Adeel kazo please hakeem ze motu
Ya mike daga kwanciyan da yake a rude yake magana yace meyafaru yanxin kuna ina ne
Tace muna gidansu yaya Adeel dan Allah kayi sauri wlh mu biyu ne bamusan abunda zamuyi bah

Yace relax ganinan zuwa ya kashe wayan ya zura jallabiya ya dauka key din mota ya fito da sauri
Yana sauka mommy bata parlo dan haka yayi waje
Motanshi ya shiga ya fuzga gateman yayi sauri ya bude
Se tikan gudo yakeyi nan da nan ya isa
Yana ida bakin gate din hannunshi yasa wajan horn be cire bah seda yaga an bude man gate din ya shiga da sauri bamayi packing bah ya fito a guje ya bar kofan a bude
Ya shiga ciki sama ya hau stregth bema san dakin daze shiga ba kawai tafiya yakeyi se yaji kuka a wani daki dan haka ya shiga da sauri


[14:34, 21/12/2016] Tyetyelorh-❣: πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹

Yana shiga yaga hakeem akan gado kaman gawa sannan ga Ameenah tana zaune bakin gadon de kuka takeyi da kan hakeem akan cinyanta
Ita kuma safieyarh se zaga dakin takeyi ta rasa abunyi se share hawaye takeyi

Safieyarh tana daga kai ta ganshi tayi kanshi tana kuka tace yaya Adeel dan Allah ka taimaka karya muto
Yayi sauri yaje ya sureshi ya daukeshi yayi waje dashi
Daman gashi kaman pencil kwata kwata beda kiba se raman masifa amma a haka yake zagen Ameenah wai siririya

Suma suka tashi a guje suka bishi ko dankwali babu
Gateman yana zaune yaganshi ya fito da hakeem a hannunshi dan haka da sauri ya tashi yana tambayan lafiya ku kulashi beyi bah yazo ya bude mai motan
Sit din baya yasashi ya kulle ya zauna drivera sit ze tada motan kenan se su Ameenah suka zo suka shiga safieyarh na gaba ita kuma Ameenah ta zauna a baya tana rike dashi
Ya juya ya kalleta beyi magana ya fuzga motan da karfin gaske ya fita daga gidan
Suna kan hanya se tikan gudo yakeyi Ameenah tana kuka tana cewa dan Allah drive faster karya muto beyi magana ba ya kara gudu
Suna isa dialogue dayake sunada file a can emergency aka shiga dashi
Suka zauna a receiption din Ameenah kam ta kasa zama akan kujera a kasa ta zauna se kuka takeyi kaman zatayi hauka ita data tsana hospitan gabadaya dan kyankyami yake bata amma yau itace a zaune a kasa (dan uwa rabin jiki) safieyarh tazo ta dagata tana bata hakuri amma kaman tana kara tuzurata se kuka takeyi

Adeel yana zaune yana kallonta duk ta bashi tausayi se kuma ya daka mata tsawa yace ke kiyi mana shiru dallah ku meya faru ae ku kukaja
Ta daga jajayan idanunta ta galla mai harara sannan tace mind your business dayake ae ba danuwanka bane shiyasa zakace nayi shiru ta cigaba da kukanta

Ita ku Mami ikon Allah ne ya kawota gida ku shiga da mota batayi bah ta fito da sauri ta shiga gidan
Tana shiga gateman se mata magana yakeyi ko jinshi batayi bah ta shige
Dakin hakeem ta wuce kai tsaye se kiran sunashi takeyi amma shiru
Tana isa dakin babu kowa a ciki ta karasa seta ga kan gadon a jike yake
Ta tsaya tana kallo se kuma se fito da sauri ta dauko kasa ta fito tsakar gidan

Gateman ya tareta yace mata ae sun tafi hospital
A rude tace wanne yace wlh bansani ba sede ki kira adeel shi ya kaisu
Tace toh ta fito da dan saurinta dan ta dauka phone dinta a mota ta duba bata gani bah se ta tuna ya fadi a airport dan haka se ta kuma cikin gidan dakin hakeem taje tana shiga taga wayan Ameenah a kasa ga kuma camera
Ta dauka wayan ta duba ko zata sama number adeel amma bata sama bah se ta duba na safieyarh

Tayi dailing
Ameenah suna can asibitin se kuka takeyi safieyarh na zaune kusa da ita taji wayanta na ringing tana dubawa taga number Ameenah ta juya ta kallata se kuma ta daga



πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
[15:55, 22/12/2016] Tyetyelorh-❣:
Tayi ajiyan zuciya kafin ta daga
Tan dagawa kafin tayi magana Mami tace wanna asibiti ne
Safieyarh tace dialogue bata bari ta sake magana bah ta kashe wayan da hanzari ta fito da cameran a hannunta
Tana shiga motan ta ajiye camera sannan ta fara tukida gudu take tafiya

Tana isa ta fito da sauri kofan motan ma abude ta bari tana shiga ta hango Ameenah a baje a kasa
Tace ina hakeem din yake duk suka dago Ameenah ta mike tazo ta riketa tace Mami am so sryyy wlh bansan haka ze faru bah am sorry
Mami tace meyafaru ina hakeem din yake

Adeel ya tashi ya rike ta yace Mami cool down yana ciki ana dubashi
Ya zaunar da ita se kuka takeyi abun tausayi

Phone din Adeel ne yayi ringing yana dubawa yaga mommy dan haka seya fita ya daga
Yace hello ta daya bangaren mommy tace kana inane na duba dakinka ban ganka ba
Yace mimmy muna hospital ne
A firguce tace waye ba lafiya yace hakeem ne wannan hospital ne ya
gayan mata tace toh gamunan zuwa ta katse wayan

Ta bangaren hakeem kuwa oxcegen aka samai dan kwata kwata baya nishi suka ga still baya numfashi
Se wani doctor ya dauka (wannan abun nan me shocking da ake guda biyun nan da ake sawa a kirjin mutum idan ya suma)
Aka ringa yi amma ko motsawa ma bayayi aka duba heartbit dinshi shima ya tsaya se kawai suka hakura aka lullubeshi suka fito

Suna fitowa Mami ta tare daya daga cikin su tace ya jikinshi ya tashi ya warkekoh
Doctor ya durkusar da kai Ameenah ta mike ta rikeshi tace doctor tell us ya jikin brother na ka mana magana plzzz yace sede kuyi hakuri duk mai rai mamaci ne

Dede nan mommy adeel ta shigo

Ameenah ta kwalla wani kara seta fadi sumammiya daman ita suma beya mata wiya
Adeel ya mike da sauri ya riketa
Mami kuma ba abunda take cewa se innalillahi!! Innalillahi!!! Se itama ta fadi
Safiyarh kuwa ihu takeyi tama kuka tana cewa wlh bamuyi dan mu kasheshi bahh se surutai takeyi
Mommy ta karaso da sauri ta rike Mami aka kira doctor suka debesu akayi daki dasu
Mommya taje gun safieyarh tace meyafaru
Tace yaya hakeem ya rasu mommy mu muka kasheshi wlh bamuyi dan mu kasheshi bah
Yaya hakeem kayi hakuri la dawo

Tace gayan min abunda kukayi
Tana kuka tana bata labarin abunda suka mai hadda recording da sukayi Adeel ya mike ya gaura mata wani wawan mari yace bakuda hakali ku
Gashi ae haukanku yaja maku kunyi kisa kuma hukunci wanda yayi kisa shima kasheshi za'ayi
Mommy itama ta kaimata wani mari
Se kula takeyi abun tausayi tana cewa yaya hakeem kayi hakuri ka yafe mana

Wani likita ya fito yace dan Allah azu a daukeshi a kaishi makwancinshi
A lokacin ne wani zafafan hawaye suka zubuma Adeep ya mike ya fita
Mommy kufa kuka ta fashe tanata salati

Adeel daya fita ya dauka wayanshi ya kira daddy shi ya gayan mai hakeem ya rasu ya ringa salati
Ya katse wayan sannan daddy ya kira Abbah
Yana dagawa yace yanxin kana ina ne yace yan gun aiki
Yace bakaji abunda ya faru bane
A firgice yace meyafaru
Daddy yace yanxin kazo dialogue kafin ya sake magana ya katse wayan nan da nan shima ya tashi ya tafi asibitin

πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹


TYETYELORH'S NOVELX
[15:42, 5/6/2017] Rrspectable: [15:06, 23/12/2016] Tyetyelorh-❣: πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹UMARNIN IYAYEπŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹

WRITTEN BY:
TYETYELORH

EDITED BY:
AMEENATOU

I DEDICATED DIX PAGE TO YUH GUYX WANDA SUKAYI MIN ADDU'A SAMUN SAUKI TA GRP DANA PRVT GODIYA NAKE ALLAH YA BIYU *ESHAT QADEER* GODIYA NAKEYI DA KUMA *MAMAN MUHSEEN* THANKS GUY MUCH LUV😘

4⃣5⃣ β†— 5⃣0⃣

A tare suka iso kaman hadin baki
Daddy yana shigowa safieyarh ta tashi tana kuka tace wlh daddy bada gangan mukayi bah se kuka tayi yi tana surutai da shi ba ganewa yakeyi bah

Abbah yace wai meya faru daddy ya juya ya kalleshi yace Alhaji sede kayi hakuri
Be karasa ba ya sume

Danshi a zatonshi dukkansu sukayi hatsari dan sunyi sallama da Mami dan cewa zasu wuce kafin ya dawo
Daddy yayi kanshi yana salati

Yace ma Adeel yayi sauri ya nemo mai ruwa
Yana kawo ruwan ya shafa mai a fuska yayi ajiyan zuciya sannan ya tashi se salati yakeyi yace ina gawansu yake
Daddy yace me kake nufi gawansu
Ya sake maimaitawa yace gawan iyali na mana sannan ya mike
Daddy yace ae Mami da Ameenah suna daki ana kara masu ruwa hakeem ne daman
Be karasa bah Abbah yayi ciki da sauri


Da sauri ta mike ta kwalla wani kara daya firgetar da safieyarh dake kwance kusa da ita
Datayi karan nan seta mike aguje tayi waje daga ita de night gown zuwa cinya
Safieyarh ta tashi ta biyota se kiran mommy takeyi
Ita kuwa se tikan gudu takeyi ta kama hanyan fita gate
Zat fita kenan sega Adeel ya dawo daga gym yana shigowa yaganta tana kukarin begeshi ta fita daga gidan ya damko ta yace gidan ubanwa zaki a haka

Se kurma ihu takeyi tana kiran sunan hakeem
Mommy suna fitowa tace ma Adeel karka saketa daukota ka dawo da ita cike
Ba muso wa kinki mota se kurma ihu takeyi tana furge2 haka ya daukota ya dawo da ita cikin gidan yana ajiyeta a kan kujera ta mike a guje tayi hanyan fita tana ihu kaman me aljanu
Da sauri yayi gun kofan yasa key sannan ya cire

Se kuma ta zauna bakin kofan tanata ihu tanacewa mommy dan Allah ku kaini gida inga hakeem
Ta zu ta durkusa kusa da ita tace toh ya isa tashi ki sa hijab muje na kaiki da sauri ta mike tayi sama biyu biyu take tsallakewa nan da nan ta jawo wani katon hijab ta sauko
Tana sauko wa tayi losing step daya ta kurma ihu dan ta san fidi zatayi
Adeel aguje yazo ya rungumota idonta a damkeyake taji shiru bata fado bah
Ta dan bude idon a hankali setaga Adeel da sauri ta janye jikinta tace mommy muje dan Allah

Mommy ta kalleta tace sanda zakizo waya kawoki
ae da sauri ta juya zata dauko keyy din motan da suka zo dashi
Ta rikota tace muje na kaiki da sauri tayi waje taje jikin motan tana jiranta
Ita kuma mommy ta dauko hijab dinta ta mikama Adeel keyy din tace gashi kai zaka kaimu
Be suba haka ya amsa ba yadda zeyi yaje ya zura jallabiya da fito
Itama safieyarh ta dauko hijab duk suka fito
Suna fitowa sukaga Ameenah tayi tagumi tana kallon motan
Mommy tazo ta dafata ta furgita ta daga kai
Tace yawwa mommy muje
Daman Adeel ya bude motan da sauri ta shiga se share hawaye takeyi abun tausayi
Duk suka shiga motan safieyarh ce kusa da ita tace Ameenah wai meya faru ne
Ta huyo ta kalleta se kuma ta sake fashewa da kuka tace ni kawai ina son ganin hakeem ne
Adeel yayi tsawa yace toh ina za'a kaiki idan ba gunshi bah idan bakiyi mana shiru bah zanyi droping dinki anan ne
Ta daga jajayan idonta ta kalleshi ta mirron gaba se kuma ta kama kofan motan tana bubbugawa tace ka tsaya na fito se ihu takeyi a motan kaman mahaukaciya
Tanata buga window motan ta kicking kujeran dayake zaune akai
Ya fara irin slowing down ze tsaya mommy tace karka tsaya Ameenah kiyi hakuri kinji yanxin zamu isa ki bar kuka dan Allah
Safieyarh ta rungumeta tana bata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login