Showing 87001 words to 90000 words out of 94870 words

Chapter 30 - Umarnin Iyaye Book Complete By tyetyelorh.txt

ita cikin gidan dan idan tana can dole tayi abu
Kullum tana kwance abunta ba abunda takeyi wani sa'in ma har hawaye takeyi tanama Allah godiya daya hadata dasu Mamai dan bata taba tsamanin akwai irinsu a ba duniya.


💋💋💋
[00:52, 4/8/2017] 1D-Tyetyelorh-❣: Ta gefansu Ameenah kowa ita ta kuma makaranta amma seda suka mata sharadin zata kuma 100lvl dan corse mate dinta suna 200lvl yanxin haka ta amince ta cigaba da zuwa makaranta abunda
Shima Adeel ya kuma gun aiki manager shi kowa se kiranshi yake yana gayan mai ze dawo amma ba yanxin ba.

Wani lokaci setace ita batson driving dan haka seya kaita yake wucewa gun aiki idan ta gama lectures kowa yazo ya dauketa ya maidata gida sannan ya kuma haka suke rayuwa

Adeel de hakuri yake kullum dan ya mata alkawari cewa baze kara tabata ba seta amince
Wani sa'in se sunzo kwantawa idan ta shige jikinshi se sha'awanshi ya tsahi duk dare haka ze mike ya shiga toilet ya sake ma kanshi shower na ruwan sanyi dukda ba sauka yake ba amma yana ragemai wani gun
Ita kuwa dan haukanta bata taba ganewa bah
Har yazo ya zama idan sun kwanta wani sa'in seya kwace jikinshi daga nata ya juya mata bata dan beson ya mata abunda bata so
Idan taga ya juya itama seta juya mai baya

Wata rana suna zaune a parlo Adeel na kallo ita kuma ta daura kanta akan cinyanshi da wayanshi tana buga game danta fison wayanshi se wayan yayi kara alaman text ya shigo
Bata bude ba ta mika mai "gashi anma messege" yana danna remote yace waye

Dan haka seta bude dayake number ne karantawa ta farayi kaman haka
"Adeel Dear. Please pick my calls yau kwana uku ina kiranka baka dauka bah dan Allah ka dauka ko zanyi muryanka inji dadi i love you so much"

Bata dago ba seta kai gun call logs ae kowa ta ringa ganin missed calls din da thesame number
"Waye wai"
Ya tambayeta yana cigaba da chanja chennal
Mikewa tayi zaune ta kalleshi kirjinta se bugawa yake uku-uku
"Zaka iya dubawa" setayi wulli da wayan ya hadu da bango mikewa tayi tayi shigewarta daki ta bugo kofa hadda locking
Kallonta yayi da mamaki seya mike yabi bayanta yana kiran sunanta knocking kofan ya shigayi amma bata bude ba se kukanta yakeji
Abunda ya tsana kenan a rayuwanshi idan tana kuka ji yake kaman ana diga mai volcano
"Ameenah open up and stop crying please ki gayan min meyafaru"
Lallashinta yakeyi amma kaman kara mata kukan yakeyi
Gun wayam ya nufa danyaga abunda ya sakata kuka
Har battery din wayan ya fita dan wullin da tayi dashi hadawa yayi ya kunna amma ko tsagewa screen din beyi ba sabuda samsung S7 ce
Gun text din ya nufa ya bude seya fara karantawa ya gane wacece kullum seta kirashi amma wayan na silent Ameenah bata sani amma shi yana gani
kallon wayan kawai yake ya rasa me zeyi aljihu yakai ze saka kawai seta fara ringing yana dubawa yaga number ne be bata lokaci ba ya daga ya kara a kunnenshi
"Hello Adeel"
"Who the hell are you meyasa kikeson rabani da matana wayeke??"
Murmushi tayi kaman yana gabanta
"Adeel masoyiyanka ce wlh ina sonka ina kaunanka zan iya mutuwa saboda kai na dena kula kowa dan kawai ina sonka wlh Adeel koda matanka na hudu ne zan iya zama ka taimaka ma rayuwata Adeel"
"Bana bukatan wata mata matana daya ta fiye min tubu saboda haka ban taba rukan mace wani abu ba amma am begging you dan iyayenki ki fita daga harkana inason matana karki zama sanadin rabuwan mu da ita dan Allah ki rabu dani please"
"Adeel i love you so much wlh bazan iya rabuwa dakai ba bazan iya rayuwa bakai ba ka taimaka min ban taba son da namiji ba kaman yadda nake sonka ka taimaka min ka rufa min asiri

"I already told you bana bukata inada matana dan Allah ki kyaleni inasonta" se yayi hanging up dakin Ameenah ya nufa yana knocking
"Ameenah dan Allah ki bude kofan nan kinji i have no idea who she is i have never met her before open up please"
Se surutai yake shi kadai ita tana ma closet dinta ta baje a kasa se kuka take rerawa bata taba sanin tana sonshi haka ba se yanxin dan wani kishinshi takeji kaman zatayi hauka
Yayai surutai harya gaji daga baya seya mike ya tafi dakinshi sallah yayi seya kwanta se juyi yake ya kasa bacci danya saba bacci tana manne dashi
Yafi karfin 50mins idonshi biyu yanata juyi daga baya bacci barawo yayi gaba dashi
Ita kowa acan closet nata ta kwana ranan kwana tayi tana kuka idon nan duk ya kunbura yayi jajir

_Washe gari_
Da asuba bayan ya dawo daga masallaci ya tsaya bakin kofan se kiran sunanata yake tanaji amma taki amsawa harya gaji ya kuma ya kwanta
Se kuma ya kasa bacci har gari ya waye yana kwance akan gado
Mikewa yayi ya yashiga toilet wanka yayi abinshi ya fito ya shirya cikin white kaftan da black design a jiki ya saka bakin hula ya fito dakinta ya sake kumawa
"Ameenah atleast ki fito muyi sallama zanje gun aiki" shima shiru ya kara surutanshi ya fita ko karyawa beyi ba
Driving kawai yakeyi amma hankalinshi yana gun Ameenah tunaninta kawai yake
Yayi nisa yana gun traffic light red ne lokacin dan haka seya tsaya yana jira kawai se yaga wasu maza sun bude kofan motan su uku suka shiga kallonsu kawai yake shi yama manta be kulla
Bindiga suka fito daga duka mai pointing akanshi
Daga kai yayi ya sake kallonsu se kuma ya maida kanshi yana kallon traffic light din yace "amma kunsan ba taxi bane koh" ko alaman tsoro babu a fuskanshi
Traffic light din yana kaiwa green na gaban yace mai "mu tafi"
"Zuwa ina kenan"
"Ka ringa tafiya zan nuna ma direction din"
Murmushi ya saki "halan a saman mutan ansa taxi ne dazaku shigo min mota kuma kuna cewa mu tafi"
"Idan baka tafi ba i will blow your brain"
Girgiza kai yayi ya fara tafiya suna nuna mashi direction din har suka fara alaman kaman zasu bar Abuja baki daya se suka tsaya bakin wani gida babba ne sosai kuma shine kadai gida gun se kuma bishiyoyi
Parking yayi na bayan suka fito suka shiga gidan while na gaban yana ciki kallonshi Adeel yayi yace "you are welcome zaka iya fitan min daga mota"
Castro sunan na gaban irin mazan nan ne da zakuga jikinsu a murde bakake
Kiran daya daga cikin wanda suka shiga gidan Castro yayi ya dawo se kuma ya kalla Adeel "Fito madam na jiranka"
"Madam" ya maimaita Castro ya daga mai kai
"To hell with who ever she is bazan fita ba"
Castro yace "ku fito dashi" sukayo kanshi da yaga alaman dagaske de zuwa zasuyi su fito dashi se yace "Don't you dare touch me" seya fito dakanshi

Nuna mashi hanya Castro yayi alaman ya shiga gidan
Mazan biyu suna gama se Castro a baya har suka shiga cikin gidan wani daki suka shiga se suka fita suka barshi a ciki shi kallon mamaki kawai yakeyi irin me sukeso dashi
Wayanshi ya fito dashi se yaga babu servies gabadaya tsaki yaja seya maida. window dakin ya tsaya yana lekawa se yaji an buda kofa yana juyawa dayan kofan ne danshi ya aza toilet ne saboda haka seya maida kallonshi gun kofan wata budurwace ta fito da rigada wando a jikinta murmushi takeyi shi kowa kallonta yayi daga sama zuwa kasa seya dauke kai

_*MUFEEDARH*_

Shine sunan yarinyan yar kimanin shekaru 19 age mate din Ameenah ce
Irin yaran masu kudi ne sosai. babanta ya rasu daga ita se mahaifiyarta gata gaba da baya bata taba neman abu ta rasa ba dan haka ta saka ma ranta bazata rasa Adeel ba
Irin yan iskan matan nan ne dan daga shigansu zaka gane hakan amma tama kanta alkawarin Adeel zata ba virginity ta tana mutuwan sonshi itace yarinyan da suka taba haduwa da ita a shopping mall sanda sukaje shida Ameenah data tambaya ya bata phone numbershi ya hanata tou tun randa ta ganshi take matukar sonshi personal investigator ta nemo shi yake mata bincike akan rayuwansu
Dan saurayi ne shine wanda ya bata turama Ameenah mota ta maida gida sanda ta fito dashi babu bakin mai
Dan a kofan gidansu yake yini yasan fitansu da shigansu
Mahaifiyarta kowa ta goya mata baya akan ta samushi
Mufeedarh tabi boka tabi Mallam amma yaki ci dan haka ta yanke shawaran ta fito kawai ta gayan mai koda baze aureta ba ta zama mistress dinshi ba damuwanta bane kawai de tasan tana tare dashi
******

Murmushi ta saki ta karaso gunda yake ta daga hannunta zata riko mai hannu
Da sauri ya matsar dashi
"Haba Adeel na gayan maka inasonka wlh bazan iya rayuwa babu kaiba ka taimaka koda bazaka aureni ba na zama mistress dinka"
Se a lokacin ya gano ta kallonta ya sake ji jiyayi kawai a lokaci daya ya tsaneta
"Adeel plz i love you"
"Daman kece kika saka aka kawo ni nan danna ki amincewa zaki min karfi da yaji kenan tou yi mu gani"
"Wlh ba haka bane na sa a kawoka ne danna fadan maka how much i love you. I can't live without you ka taimaka min dan Allah" tana magana tana kukarin matsowa kusa dashi ta kai hannu zata rikemai hannu
"Don't!!! Karki kuskura ki tabani na rokeki ki rabu dani inason matana amma kinki wlh idan kin zama sanadiyan rabuwa na da ita da hannuna zan kasheki"

"Its okey, tunda nasan a hannun masoyina na mutu, ni idan kamain haka wlh ka gama min komai na gammace na mutu akan na ganka da wata mace kuma soyayya"
Girgiza kanshi yayi dan ta fara bashi tausayi

"Tunda kace bazaka aureni ba just sleep with me for today wlh i will never bother you again kuma babu wanda zeji abunda ya faru tsakaninmu and i promise myself i will give my virginity so am all yours kuma karkayi kaman bakaso i know you want it"
Kallonta yayi seya sake girgiza kai"Bana bukata ki and bana bukatan disgusting virginity naki mata ta isheni"
Yana kaiwa nan ya kama hanyan fita daga dakin a guje tazo ta rungumeshi ta baya a zuciye ya juyo ya hadata da bango ya cigaba da tafiya
A gigice ta mike tayo waje itama "Castro!! Castro!!" Ta shiga kwalla mai kira
"Castro kazo ze gudu" a guje yabi bayanshi kawai ya gamo wuyan Adeel ta baya kafin Adeel ya juyo seya turo mashi hanci wani abu a cikin hankyy yana shaka ya fadi sumame wani murmushin jin dadi Mufeedarh ta saki tasan yanxon zata iyayin yadda ta gadama dashi
Daukoshi sukayi aka dawo dashi dakin
Akan gado suka ajiye suka fita
Cire kayanta tayi daga ita se bra da pant shima ta tube mai rigan jikinshi hadda vest ta haye gadon se shafa packs dinshi takeyi dadi kasheta
****

Ameenah kowa da taji ya fita wanka ta shiga bayan ta fito ta shirya seta nufa kitchen tana hawaye ta hada breakfast dede cikinta ta fito taci seta kuma daki bacci ya dauketa se 12 ta tashi tayi sallah sannan ta gyara gida batasan dalili ba kawai seta ringa jin gabanta na fadi dan haka kan dadduma ta kuma tanata addu'oi kala-kala harta samu ya ragu seta sake kwantawa tana tunanin Adeel
"Yanxin fa wata kila yana tare da ita" seta fashe da kuka zuciyanta wani radadi yakeyi kaman tayi hauka dan kishi

Wayan Adeel, Mufeedarh ta ciro ta shiga selfie wani waje tana kissing dinshi wani tana shafashi seda tayi ya kusan hamsin se wata dabara ta fado mata meze hana ta turama Ameenah dan idan ta gani bazata so ta cigaba da zama dashi bah

Neman number ta farayi amma batasan meya mata saving dashi ba can taga _Swthrt_ tasan definitely nata ne dan haka ta ciro hotuna guda biyu wanda tafi romancing nashi ta mata snding

Tana zaune bakin gado taji wayan yayi kara alaman text ya shigo dan haj
Ka seta kai hannunta ta dauka wayan tana amfani dayan hannun tana share hawaye
Tana budewa kawai seta dauke numfashinta gabadaya ta dade sannan ta saki tareda wani kuka me tsuma rai mikewa tayi kawai ta shiga hada kayanta tana kuka sosai
Ta gama tana cikin kullewa de wayan ya fara ringing batabi ta kanshi ba ta cigaba da kullewa se kira na ukun ta dauka wayan. Hakeem ta gani dan haka seta daga ta kara a kunne
"Ya Hakeem" ta fadi seta saki kuka kuma
"Subhanallah Ameenah lafiya"
Batayi magana ba seta cigaba da kukan
"Ameenah meyafaru ki gayan min kinji"
"Ya Adeel ne " seta cigaba da kukan
"Tou ya isa haka gani nan na kusan isuwa kinji ki dena kuka yanxin zan shigo" se yayi hanging up kukanta ta cigaba dayi

_10mins later_
Ya isu tana daga dakin ta bude mai gate ya shigo beyi wani parking sosai ba ya fito da sauri ya shige be ganta a parlo ba seya nufa dakinta akan gado ya sameta ga akwati a gefanta ta yafa gyale se kuka take
Gunta ya nufa "Ameenah" ya kira sunanta a sanyaye
Dagowa tayi seta fada jikinshi ta cigaba da rera kukanta
Lallashinta ya ringayi hartayi shiru "gayan min abunda ya faru kinji"
Batayi magana ba ta dauko wayanta takai gun pic din seta mika mai
Amsa yayi kawai yana ganin hotan "Subhanallah" ya sake fadi
Shafa mata baya ya shigayi a hankali yana lallashinta
"Ya Hakeem he is cheating on me. And hadda yimin hoto yana min sending"
"No!! No!!! Adell will never hurt you this way"
Kuka ta cigaba "Ya Hakeem kalla fa hotan and you don't believe your own sister"
"Ba haka bane akwai wani abu a kasa Adeel baze tabayin wannan abun ya maki sndin intentionally ba kuma i trust him he will never cheat on you" daga wayan yayi ya sake kallon hotan sosai sai ya gane kaman ba cikin hayyacinshi yake ba yadda ya rufa ido
Kallonta yayi ina laptop dinki?
"Yana dakin Ya Adeel"
Mikewa yayi ya nufa dakin yana shiga ya hangoshi dan haka ya kunna daman akwai free Wi-Fi a gidan hacking wayan Adeel yayi seya fara duba location din yana ganowa seya dauka wayanshi ya kira number wani abokinshi Mustapha police ne
Bayan sun gaisa yake gayan mashi abunda ake ciki sannan yace ina tunanin kaman kidnapping nashi akayi
"Toh shikenan tunda kace ka gane inda yake ka fito mu hadu a hanya se mu tafi da mens dina"
"Toh shikenan ganinin" kashd call din yayi seya mike da laptop din a hannunshi
"Ameenah bari muje---"
"Noh karma ka fara sena biku" tana magana tana share hawayen har a lokacin
Murmushi yayi dan yasan idan tace zata tou setaje tare suka fito suka shiga motanshi akan cinyanta ya ajiye mata laptop din seya tada motan suka kama hanya

Suna isa police station din su Mustapha suma sun fito dan haka suka kamo hanya su Hakeem ne a gaba se mota na Mustapha guda biyu


💋💋💋
[01:15, 4/8/2017] 1D-Tyetyelorh-❣: Gun Adeel kowa da Mufeedarh taga alaman yana motsawa ze tashi seta shiga dura mai Alcohol wanda ta kara da maganin bacci a ciki seda ta dura mai dukka ya cigaba da baccin ita dadi kawai takeji mara adadi
"I told you sena kwana dakai" seta saki wani dariya
******

Sunyi nisa sosai da taimakon Map din motan Hakeem suka gano gidan daga can nesa sukayi packing se suka fito daga motan suka haura har bakin gate din plan aka hada se Ameenah ta fara knocking gate din gidan
Castro ne ya bude nan take gabanta ya fadi dan ya bata tsoro
Idonta jajiri ta fara magana "Mallam dan Allah ka taimaka min wasu maza sun biyoni zasuyi raping dina ka taimaka min dan Allah"
Tana magana tana waige kaman dagske
Fitowa yayi daga gidan danyaga mazan kafin ya ankara kawai an lausan mai hanci
Fito dashi Mens din Mustapha sukayi dakyar aka saka mashi handcuff aka kaishi motansu
Dayan da yaji Castro shiru seya leko shima bindiga Mustapha ya nuna mai seya fito daga gidan handcuff shima ya saka mai ya hadashi da gate din seya ciro wata karamar wuka ya saka mai a wuya
"Gayan min waye da waye suka rage a cikin gida"
Murmushi yayi kawai beyi magana ba
Bundigan ya buga mai magana nake maka fadan min sauran waye a ciki
Dariya yayi still beyi magana ba
Wukan ya saka mai agun hannu idan bakayi magana ba wlh zan chaka maka a hannu
"And you expect me to---" be karasa magana ba ya chaka mashi wani ihun azaba ya saki Ameenah kowa kulle ido tayi ta kawar da kai
"Zakayi magana yanxin" shiru ya sakeyi
Mustapha ya murda wukan sake sakin wani ihun yayi
"Sauran mutum daya se kuma madam da wani mutum a ciki"
"Wani mutum" ya maimaita
"Waye shi?"
"Wlh muma bamu sani ba itace ta biyamu makudan kudi muka kawo mata shi dayazo guduwa muka saka mashi wani abu ya shaka shine aka maidashi"
Kuka Ameenah ta saki se taji ta tsana kanta data fara zargin mijinta akan bin mata shafa mata baya Hakeem keyi

"Ina dakin yake"
Kwatancen dakin ya fara masu yana gamawa seya cire wukan nan ma ihu ya sake yi murmushi Mustapha yayi ya ciro hankyy na guge jikin
Sakawa yayi aka kai shi mota shima se suka shiga cikin gidan da men dinshi guda biyu
Dakyar suka kamo na ukun shima aka fito dashi seya saka aka kaisu cell dan haka
Mustapha,Hakeem da Ameenah suka shiga cikin gidan da taimakon kwatancen da yayi musu suka gano dakin murda handle din Hakeem yayi sukaji shi a kulle dan haka su biyu suka buga da karfi seya bude

Ihu Ameenah ta saka da taga wata mace akan mijinta a furgice Mufeedarh ta dago tana kallonsu
Shigowa dakin Ameenah tayi a zuciye tayi wulli da Mufeedarh gefe guda setayi kan mijinta tana tapping fuskan Adeel a hankali tana kiran sunanshi bude ido yayi a hankali dukda ba sosai yake gani ba amma ya gane wake kanshi
"Ameenah" ya kira sunanta a hankali kafin ta amsa Mufeedarh ta dawa daga ita

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login