Showing 12001 words to 15000 words out of 94870 words

Chapter 5 - Umarnin Iyaye Book Complete By tyetyelorh.txt

hakuri
Sannan tayi shiru se ajiyan zuciya takeyi

πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
[08:45, 28/12/2016] Tyetyelorh-❣: Suna isa Adeel ya tsaya bakin gate sin yana horn
Kawai seta bude motan tayi waje itama safieyarh ta bude ta bita sukayi cikin gidan

Adeel ya juya ya kalla mommy yace wai meke damun yarinyan nan anya ba aljanu bane
Mommy ta tallabe mai keya tace ita bata da aljanu
Yayi dariya aka bude masu gate suka shiga

Ameenah kuwa gudu takeyi safieyarh na binta a baya
Suna shiga babban parlo babu kuwa a ciki ta tube hijab din tayi wulli dashi sannan ta cigaba da gudu
Ta hau sama tana shiga dakin hakeem se kuma taja burgi
Safieyarh na isowa tayi dariya tace ji yadda yake bacci kaman mace
Ta kalleshi sosai haka yake bacci a cikin mafarkin ta
Wasu zafafan hawaye suka fara zubu mata ta share sannan ta shiga dakin a hankali
Safieyarh tace barinje na dauko ruwan sanyi mu tadashi
Tayi sauri ta riketa tace meya maki dazaki watsa mai ruwan sanyi
Ta karasa wajan gadonshi kawai seta fashe da wani wawan kuka
A guje ya mike yace meya faru dan ya tsorata da kukan da takeyi
Se kawai ta rungumeahi tana kuka tana cewa am very sorry se hakuri take bashi
Ya kalla safieyarh yayi mata alaman meya faru
Ta girgiza kai alaman itama bata sani bah

Shima ya rungumeta
Daga baya ya dagota yace ku kin kasa bacci ne jiya kinyi missing dina
Se kuma ta sakeshi tace wa ni Allah ya kiyaye

Yayi dariya
Ta kama hanya zata fita se kuma ta sake dawowa ta rungumeshi tace I luv yuh so mch se ta fashe da kuka
Yace mata wai meke damunki

Ta dago tace yaya hakeem promise me bazaka taba tafiya ka barni bah
Yace i promise yuh and i luv yuh too
Tayi murmushi sannan tace bari muje mu shirya amma yaya hakeem dan Allah karkaje ku ina yanxin zan dawo
Ta fiya ajuge

Ya kalla safieyarh yace meki damun yarinyan nan halan wani abu kika bata
Tace wlh aa nima abunda zan tambaye ka kenan and since wen ta fara kiranka yaya hakeem
Yayi dariya yace tayani gani

Ta wuce itama danta sirua tana shiga dakin seta tuna bata dauko akwatinta bah
Ta kalla Ameenah ta galla mta harara
Tace me nayi maki
Tace dalla bake kika ja min ba kwata2 na mnta da akwati na ban dauko bah

Tace toh ni me nawa a ciki
Ban sani bah ta fita daga dakin tayi kasa gunsu Mami tana shiga parlon ta gansu mommy da Mami suna zaune shi kuma Adeel yana zaune a kasa ya durkusar da kai

Tana zuwa ta zauna gun Mami ta gaidata sannan ta fara magana cikin shagwaba
Mami kinga bn dauko kayan bah koh duk lefin Ameenah ne tanata ihu
Mami tace wai meya faru ne
Suka kwashe duk abunda Ameenah tayi suka fadan mata
Mami tace toh Allah de yasa lafiya dan bata taba yin haka bah
Suka amsa da Ameen



Ita kuwa Ameenah shiga wanka tayi se gode ma Allah takeyi da Allah yasa mafarkinta be zama gaske bah
Tana gama shiryawa tasa wani purple duguwan riga da black silk ta daurashi akanta sannan ta feshe jikinta da turare
Tayi kyau sosai ta fito daga dakin ta dakin hakeem ta wuce stregth tana shiga shima yayi wanka ya shirya yana gaban mirror yana cambing gashin shi
Shi gabadaya abun daure mai kai yayi se tanaji kamanba Ameenah daya sani bane

Tana shiga tace yawwa yaya hakeem ka gama shiryawa koh
Tare zamuje dakaiku

Sega Mami ta shigo tace meyasa zamuje tare dashi
Hakeem yace ae Mami nima banson zuwa da murmushi a fuskanshi

Ameenah ta kallesu hawaye ya cika a idonta hakeem yace lafiyanki se kuma ta fashe da kuka kaman karaman yarinya tace toh wlh idan bazaka ba toh nima na fasa zuwa
Se ta zauna a kan gadonshi

Mami ta kalleta da mamaki tace Ameenah wai meke damunki ne yau dinnan
Tayi shiru batayi mata magana bah

Hakeem ya zauna kusa da ita yace toh yi hakuri little sister na kinji tare zamu
Tayi sauri ta share hawayanta da murmushi a fuskanta tace yawwa
Mami ta kalleta tace Ameenah ki sameni a daki ina jiranki

Ta biyota suna shiga dakin Mami tace mta ta zauna
Ta zaun bkin gado tace Mami n zauna
Mami tace tambayanki zanyi ki fadan min tsakaninki da Allah ki fadn min gaskiya
Ameenah da gabanta ke duka uku uku tace toh Mami
Tace ki gayan min gaskiyan abunda ya faru dake kika tashe yau kina kuka
Hawaye ya fara zubu mata a ido
Mami tazo ta zuna kusa da ita
Ameenah ta fara bara labarin mafarkin da tayi tana bata labarin abnda ya faru tana kuka
Mami ta rungumeta tace ya isa haka ki dena kuka
Tace Mami ji bansin yaya hakeem ya tafi ya barni
Tace ki dena kuka ba inda zeje ya barki tare dashi ma zamuje
Kamata yayi kiyi sadaka ae da kika tashe
Ta danyi murmushi tace Mami ni ina nayi tunanin wani sadaka
Duk sukayi dariya
Tace jiki ki cema hakeem din ya shirya kayanshi tare zamu tafi
Da sauri tayi huging Mami tace thank you vry mch
Tayi murmushi tace u re wlcm
Tace zaki karyani fah tayi murmushi ta saketa tayi waje aguje tana kiran yaya hakeem
Yace sup
Ta rungumeshi tace Mami tace tare zamuje
Ni fa ba inda zani dan ind gurun zuwa
Muryanta ya fara kaman zatayi kuka tace dan Allah yaya hakeem kayi hakuri muje tare kaji
Ta rike baki yace yau Ameenah ce ke cewan dan Allah nayi hakuri
Tana dariyabta laushe cikinshi
Ya tsaya cak beyi motsi ba ta tsaya tana kallonshi tana mamakin beyi motsi bah
Ya daga riganshi yace packs kenan
Packs dinshi guda shida

Ta kalla tayi dariya tace wanan shine packs kaga na Adeel ne guda takwas manya manya
Tace duk dayake ae wannan gardi ne
Yace wlh Adeel ba gardi bane yanada murdaddan hannu de kai gardi ne
Ameenah tayi dariya tace kaima ka fada
Safieyarh ta shigo tace waye gardi
Duk suka juya da sauri
Hakeem yace wai....
ae kuwa da sauri ta kama bakinshi tacs bagashi nan ba
Safieyarh tayi dariya tace yaya hakeem shine gardi
Hakeem yace matan Adeel kide fada gaskiya
Ta dauka pillo ta jefeshi dashi ya kauce yana mata dariya
Taja safieyarh suka fita ta tambayeta ta dauko kayan nata
Tace A sun dauko tare da yaya Adeel

Daman da mommy zata tafi da Adeel ze kaita seta bishi ta dauko kayana da jakan Ameenah data bari a gidansu da phone dinta dade sauransu

πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹

Bayan kuwa ya shirya shima Hakeem ya shirya suka fito zuwa tsakar gida Adewl ya amsa kayan mama yasa a trunk din motan
Bayan kuwa yasa nashi ciki suka shiga mota
Gateman yazo sukayi sallama mommy ta ciro kudi ta mika mai masu yawa dayake shi kadai zasu bari a gidan sun riga sun kulle ku ina
Abbah shima ya sassafe yayi tafiya saboda haka babu kowa ta gidan

Suka fita suka kama hanyan Abuja dan ta airport din Abuja zasu tafi
Adee ne ke driving se hakeem yana kusa dashi
Se layi na biyu Mami ce ke zaune a gefe se safieyarh na tsakiya sannan Ameenah na karshe motan shiru babu me magana dan ita Ameenah da safieyarh headphone ne a kunnan su Mami wayane a hannunta
Shi kuwa Adeel dama bame surutu bane
Hakeem kuma ya kulle idonshi kawai amma banson ku bacci yakeyi bah
Motan KIA ce black sannan window ix vry teented so yayi dark bame ganin cikin motan daga waje

Can suna cikin tafi sun danyi nisa dan sun fita daga kaduna sun shiga zaria
Hakeem yayi tsaki Adeel ya juya ya kalleshi yace lafiyanka
Yace a haka za'a ta zama motan shiru
Ya juyo ya kalle su Ameenah duk idon su a rufe haka itama Mami se ya juya yayi wani murmushi
Adeel ya kalleshi yace me zakayi
Yace babu komai Adeel ya girgiza kai ya cigaba da driving dinshi
Can anjima bayan kaman minti talatin kawai hakeem ya kwalla wani kara yana cewa innalillahi da karfi Adeel shima ya tsora sosai da sauri yaja motan suka tsaya
Mommy itama ta kama tana fadin innalillahi su Ameenah suma suka tashi suna ihu
Mami tace meyafaru a rude take magana
Se ya fashe da dariya ya ringa masu dariya...........


TYETYELORH'S NOVELX
[15:42, 5/6/2017] Rrspectable: [13:32, 1/2/2017] Tyetyelorh-❣: Y πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹UMARNIN IYAYEπŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹

WRITTEN BY:
TYETYELORH

EDITED BY:
AMEENATOU

IN DEDICATION TO LAWIZAS LUV YUH GUYX😘

5⃣0⃣ β†— 5⃣5⃣

ae kuwa Ameenah ta dago ta ringa laushinshi se ihu takeyi Mami tace kara mai ji inda ya furgita mutane
Shi kuwa sr dariya yake masu Ameenah ta gaji ta kuma ta zauna Adeel ya dausa hannunshi
Ya rike yace Awch wayyo yayi min targade Adeel ka karyani fah
Mami tace yawwa kamin daidai
Adeel yayi murmushin mugunta yaja motan suka cigaba da tafiya
Itama Ameenah ta kuma ta zauna

Suna isa Abujan a airport suka tsaya kuwa ya fito daga motan da kayanshi a hannu
Ameenah taga shima Adeel ya fito da bag dinshi daga trunk din motan ta kalleshi shima ya kalleta seya daga mata gira ta murguda mai baki ta wuce
Shi kuma ya amsa bag din Mami ya tafi
Ameenah tana jan jakanta taje gun Mami tace Mami wai da Adeel zamu je
Tace A mana ta zunbura baki hawaye ya ciko mata a ido tayi gaba ta bar Mami a baya wani bakin ciki ne ya zo mata se taji ita tafiyan ma ya hau mata kai kaman ta kuma gida takeji

Hakeem yazo kusa da ita suka jera yace mata meke damunki kika hada fuska haka kaman an maki duka
Ta kalleshi hawaye a cike a idonta tace wai....wai yaya hakeem da Adeel zamuje india

Yayi murmushi yace toh me ya faru
Tace ban sani bah ta wuce ta barshi
Yayi mata dariya suna isa gunda za'a basu ticket dinsu basu dadi ba kowa ya amsa nashi suka wuce inda ake zaman jiran a kirasu suka zauna
Safieyarh na zaune kusa da Adeel tace mai yaya Adeel daman dakai zamu
Yace ohu
Tace is gonna be fun gani gaka ga yaya hakeem ga Ameena we are gonna enjoy it
Ya kalleta yayi mata dan murmushi sannan ya juya a zuciyanshi kuwa ji yake kaman ya kuma gida amma baze iyaba tunda *UMARNIN IYAYE* yasa yazo gun

πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹

Abunda yasahi zuwa india tare dasu shine Mami ce ta kira mommy tace mata me ze hana Adeel ya bisu suje tare zesa shakuwa tsakanin su kafin ayi auren se mommy tace toh shikenan zan tambayan Adeel din idan zr biku
Data ma Adeel magan yace mommy dan Allah kiyi hakuri karkisa ni dole naje wlh banson zuwa
Se Mommy ta hada fuska shi kuma a duniyan nan ba abunda ya tsana kaman yaga iyayenshi suna fishi balle ace sabuda shi
Nan da nan yace mata shikenan Mommy dan Allah kiyi hakuri wlh zani
Ta juyo tayi murmushi tace Allah yayi maka Albarka Allah ya raya min kai Allah yasa wannan auren shine mafi alkairi
Yayi dan murmushi yace Ameen
Amma a zuciyanshi ji yake kaman yace mata shi beze jiba amma abunda baze iya bah kenan

BCK TO OUR STORY

Suna zaune sega shi wata mata tazo tace suzo wu nuna ticket dinsu za'a shiga plan
Kowa yazo yayi layi yana mika nashi dayake FIRST CLASS zasu zauna
Suna gama mikawa duk suka shiga
Suna shiga irin wajan zaman su kuwa biyu biyu ne saboda haka safieyarh tazo ta zauna kusa da hakeem Adeel shima ya zauna shi kadai Mami itama ita kadai
Toh dayake Ameenah itace karshen shiguwa cikin jirgin toh tazo zama kusa da Mami
Mami tace wa wlh bazaki zauna kusa dani bah ga mijinki can ki zauna kusa dashi
Da juya ta kalleshi yana zaune da wayanshi a hannu hawaye ya ciko a idonta tace Mami dan Allah kiyi hakuri na zauna kusa dake
Mami tayi murmushi ta dauka jakanta tasa a kujeran tace kinga yanxin babu wajan zama saboda ku ki zauna kusa da Adeel ku kuma ki zauna tareda wancan ta nuna mata wani kato baki dashi yana zaunr shi kadai
Ta kalleshi tace ae gara na zauna kusa dashi Mami tace ae nan na fara zama wlh wari yakeyi se cikin mutum ya kumbura
Ameenah ta sake kallonshi tayi kaman zatayi amai tace ewwwww
Tace kinga yanzin hes your only option
Tace Mami plzzz toh zan rike maki jakan a laps dina
Tace nop ban yarda bah
Jeki zauna ku na kira a zaunar dake
Haka ta juya kaman zatayi hauka hawaye na rubu mata a ido daman ita kuka be mata wahala.


πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
[18:47, 1/3/2017] Tyetyelorh-❣: Gunsu hakeem ta tafi tace ma hakeem yaya hakeem dan Allah ka kuma gun Adeel ni kuma sena zauna gun safieyarh fuskanta abun tausayi
Safieyarh se dariya takeyi
yace hell noh ban yarda bah

Daman hadin bakin su ne su uku hakeem Mami da safieyarh akan dole se sun zauna tare

Ta ringa rukanshi akan ya kuma gun Adeel amma yake

Tana tsaye se kawai taji wata mata tana magana ta wani radio wai
Pleasa all passengers shld have a sit d plane is about to start
Se Ameenah tayu tsaki

Hakeem yace kije ki zauna mana ta galla mai harara
Suka fashe da dariya ya bana safieyarh hannu suka tafa
Abun ya kullar da ita
Se ga matan datayi magana ta radio fazo tace mata she should have a sit jirgin ze tashi
Ta kalla matan se ta galla mata wani harara
Hakeem yace sit well baby sis
Shima ta sakan mai harara

Babu yadda ta iya haka ta hakura taje ta zauna kusa da Adeel kaman ta kurma ihu ta fita daga plane din
Tana zama ya juyo ya kalleta yace meya kawoki gurin nan
Ta kalleshi wani bakin ciki ya kulleta tace Ask me
Yace am asking you so answer me
Ta shareshi ta bude handbag dinta ta dauko music player ta ta hada da headphone dinta tana niyan sawa a kunne se yayi sauri ya karbe
Yace baki da hankali koh
Ta yi mai wani irin kallo
Tace ina ruwankada abuna ka amshe kin give it back

Yace baxan bada bah yanxin ba fata nakeyi bah amma idan muka yi accident a jirgin nan duk muka mutu zaki tashi kina jin waka ne fah

Tace hmmmm looks like you care
Yace who me Allah ya kiyaye
Zatayi magana kenan se taji jirgin ya tashi ae kuwa tayi mugun tsorata tayi sauri ta riko hannunshi idonta a danke
Shi kuma ya tsaya yana kallonta seya ji ta burgeshi
Taji shiru tana bude idonta taga ta kama hannunshi da sauri ta sake ta juya
Shi kuma ya girgiza kai yace da alama baki taba shiga plane bah
Tayi mashi wani irin kallo irin kallon ka rainani kawai ta juya ta shareshi bata kulashi bah

BAYAN HOURS

Suka isa a india tare suka fito a plane din da Adeel
Tana sauko wa ta fara shararo amai kaman wata me ciki
Shi kuma Adeel ya dan daga mata gyalen ta saboda karta bata Mami ta miko mata ruwa tace ta kuskura bakinta ta juya

Tana gamawa ta kalla Adeel tace why are you been so nice to me
Yace because Mami na nan
Tace no wonder
Suka wuce motan da aka kawo masu su biyar suna shiga direct hotel dinda aka masu booking nan suka tsaya dakuna biyar suka kama kuwa da dakinshi

Duk suka shiga nasu sukayi wanka sannan kuwa ya huta

πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹

Misalin karfr takwas bayan an idar da isha duk suka zo dakin Mami anata hira shide Adeel kallonsu yakeyi kawai yana murmushi
Su hakeem an zage ana sana'an wato surutu da neman fada

Kusan so uku suna fada da Ameenah Mami bata cewa komai kawai kallonsu takeyi
Safieyarh tana zaune kusa da hakeem tana kwance akan cinyanshi wato tasa kanta akai tanata sana'anta chatting seya fuzga wayan a hannunta yana duba dawa take chatting ita kuma da sauri ta mike tana kukarin amsan wayan
Yace halan bakida gaskiya
Tace inada gaskiya mana nide kaban wayana ta kalla Mami tace Mami kicr mai yaban phone dina
Ita Mami bacci ma takeyi
Adeel yace toh tinda kinsan kinada gaskiya ki barshi mana
Tace wlh ban yarda bah

Hakeem ya bude yana gani ta mike tana kokarin amsa aeko Ameenah ta riketa tace wlh semunga abunda kikeyi da bakison a gani
Daya bude da saurayinta take chatting sunanshi jamal

Da hakeem ya gani se beji dadi bah ya mika mata wayan yayi dakinshi
Duk suka tsaya suna kallonshi Ameenah tayi sauri ta bishi

Adeel yace meye a phone din naki ya gani face dinshi ya changer haka
Tace oho ta mika mashi phone
Kawai irin shirmen chatting din nan ne tsakin saurayi da budurwa irin kinci abinci shirme de
Yayi murmushi dan ya gane abunda yasa ya changer fuska
Suka zauna sukayi dan hira

Ameenah na shiga dakinshi ta ganshi ya kwanta a kan gado yana kallon sama ta zauna kusa dashi
Tace yaya hakeem meya faru wai
Yace babu komai ciki na ne ya fara ciwo ke ina ruwanki ma
Tayi dariya tace maybe you are jeolousy
ae ko ya mike ya bita aguje
Tana fitowa daga dakin aeko tayi karo da Adeel ya rungumota
Shi kuwa hakeem dayaga haka seya kulle kofanshi

Ta bude idonta kawai ta ganshi setayi baya
Tace meyasa nake yawan karo da shi a zuciyanta take magana

Se taji yace mata ae udan kina natsowa baza kina cin karo da mutum bah ya wuce ya barta
Ita kuma tayi tsaki ta wuce dakinta

Tana shiga ta cire hijab dinta ta haye gado se bacci
Shi kuma hakeem ya kasa bacci chat din safieyarh ne kawai yake mai yawo a kai
Haka ya mike ya fita daga dakin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login