Showing 27001 words to 30000 words out of 107295 words
Chapter 10 - MENENE RIBATA BOOK Complete By Ummee Yusuf.txt
ta faɗa mata ɗazu ne a kunne ya faɗo mata arai, da wannan ƴan dubarun tabi ta gamsar da kanta, sai kuma ta koma gefe, gabanta naci gaba da faɗuwa sosai. Menene haka take aikatawa? Ko dama ashe mace zata iya bin wata hanya domin satisfying kanta?
Da kyar ta tashi, tana mai faɗa wa banɗaki, ruwa ta tara, tana mai mixing nasu da Hot water ɗinta Ammin su ke ajiye masu na tsarki, sannan tayi wanka gabaki ɗaya ta fito.
Saidai har yanzu ta gaza tantance kalar tunanin da take yi. Shin anya tana aikata abu mai kyau kuwa? Anya Saha itama tana kyauta wa? Idan ta sake Ammi ta kamata da irin waɗannan halayyar tasan dambunta zatayi ta rarraba ma maƙota..
*******
A hankali ya kai zaune gefen gadon, yana mai kai hannu bisa bargon data kwanta ta duƙunƙune ciki.
"Salma tashi magana zamuyi dake"
Ɗan guntun tsaki taja ciki ciki, lokaci guda tana mai sakin miƙa, haɗi da yin hamdala, sannan ta tashi zaunen.
Bata kalle shi ba, kaman yanda hakan bai dame shi ba, ko ba komai yasan daru take ji ɗan tsakanin nan. Dan haka sai bai kula ta ba, ya gyara zaman shi, yana mai kamo mata hannuwa duka.
"Please Salma ki bani aron hankalin ki nan" ya faɗa cikin marairaicewa. Sai ya bata tausayi, ita kanta ta tabbata mijin nata yana sonta, kuma yana iya bakin ƙoƙarin shi wajen bata dukkanin kulawar da ta dace, bata neman komai ta rasa, kawai dai matsalar shi da yake raggo a shimfiɗa, ita kuma tana hangen muddin ta cigaba da zama dashi a haka akwai cutar wa.
"Salma dan Allah ki faɗa man, idan a zamantakewa ta dake akwai ta inda na Gaza maki? Ci ne bakya samu? Ko sha? Sutura? Ko kwanciyar hankali? Dan Allah ki bani amsa, na Gaza da ganin fushin nan naki, sai nake ganin kaman Allah zai iya kamani a bisa hakan."
Maganganun nashi sun ratsa ta, ɓangare guda kuma sai taji wani irin haushin shi, kuji fa abunda yake faɗa, wai ta ina ya gaza dani?
Zamewa tayi a hankali zata koma kwancen, sai kuma yayi saurin sake damƙe hannun ta.
"Please salma for God sake"
Idanunta ta sauke cikin nashi. Ita kanta tasan tayi dace da namiji na nuna ma sa'a, kuma kaman yanda ya faɗa, baya da matsala sai ta fanni guda, ba zai iya tsawon zango da mace ba, ba zai iya daurewa ya haƙure ya bata abunda take so ba. Duk iya nacewar da take wajen siyan magungunan mata tana sha, domin ta gyara mashi kanta, amman ina shi Sam ba haka yake ba, ada tana zargin kanta ko ta gaza ne ta fannin gyara? Sai daga baya ta kula cewa duk mazan litattafan da take karantawa sunfi nata juriya, dauriya da iya nuna soyayya a gado irin ta auratayya.
Girgiza kanta ta shiga yi, lokaci guda tana mai cewa "Komai nake nema ina samu, saidai..."
Sai kuma tayi shiru, ta kas a idasa faɗar Abunda tayi niyya, kunya kuma sai ta rufe ta.
"Sai me Salma? Ɗazu fa ina ji kina ta gaya man magana ciki ciki, duk da ba zan iya fahimtar inda kika dosa ba, Amman sai nake ganin kaman ina shiga haƙƙin ki ne, ta fannin mu'amalar auratayya dake, dan haka dan Allah kiyi haƙuri, na Gaza, ni kaina nasan baki samun yanda kike so a gareni, Amman dan Allah kiyi haƙuri, idan ma lafiya ce bana da ita, na maki alƙawarin zan nemi magani insha Allahu"
Ga mamakin shi, sai kuma yaga ta ɗago kai, tana mai ɗan motsa fuskar ta, murmushin gefen fuska ta saki, lokaci guda tana mai sauke kanta ƙasa, cikin wata irin kunya kuma.
"Nagode Abban Husna, nima kayi haƙuri idan na ɓata maka rai, naji ba daɗi ne, kuma kaga kai kaɗai ke gareni.."
Saurin rufe mata baki yayi da tafukan hannayen shi, shi kanshi yasan yana son Salma, kuma yasan itama tana sonshi, ya yadda kuma da tarbiyyarta, irin haka ne sai kaga mace na ƴan biye biye da ƴan leƙe leƙe, ta fara cenza hali ne, ta dalilin karance karancen daya kula kaman ta fara yi, saidai zai bi komai a sannu kan hankali, domin ya gano menene abunda take nufi, magani ne kuma yayi alƙawarin zai nema insha Allahu, indai wannan itace matsalar tsakanin shi da ita.
Daren kuwa ba ƙaramin ƙoƙari Abdul yayi ba, wai duk dan dai ganin ya shawo kan matsalar matar tashi, saidai duk ƙoƙarin da yayi ɗin, har ta kai ga ko yatsan shi ya kasa motsawa saboda gajiya, ita a ɓangaren Salma hakan baiyi mata ba, ta tabbatar ma kanta mijin nata dai raggo ne, Sam baisan ta yanda zai mu'amalanci mace ba, kada ma akaita ga daɗewar, camon ta yanda zai sarrafa tama bai sani ba, Idanunta ta runtse, tana mai ayyano Isham na cikin *Ambaliya* wanda ta karanta jiya jiyan nan. Shi kam ba haka yake ba, kalamai da sambatun da ake cewa yana ma Muneera ma kaɗai ya isa, gashi sai yayi mata style ya kusan kala goma, Amman ita da ƙyar Abdul ke lallaɓa wa yayi biyu, wani lokaci ma ɗayan nan tilo shi kaɗai zai mata.
Dogon tsoki taja, tana kai ture hannun shi da yake bisa jikin ta, tashi tayi ta shige toilet, bata san irin wannan al'amari ba, haushin Abdul takeji, kaman ta rufe shi da duka haka take ji, ina amfanin namiji irin shi? Ita ta tabbata su Husna da Musaddeq ma rabo ne, Amman inda daɗewa ke sanyawa a samu ciki, da ita ba zata taɓa samu ba.
Shi kau Abdul ta ɓangaren shi, numfashi kawai yake saukewa, a ganin shi yayi iya yinshi, yayi iya ƙoƙarin shi, amman gashi duk ga alama hakan baiyi ma Salma daɗi ba, toh ya take so yayi? So take ya dinga fidda jini ne? Gaskiya ba zai iya ba, bari safiya tayi ayi wacce za'ayi a gama, yanzun ma dan dare ne, sauti nada ƙarfi da tun yanzu sai ta gane itace bata da godiyar Allah, ba shine Baida ƙoƙari ba.
Lumshe idanun shi yayi a hankali, lokacin da yaji ta fito sai sakin tsaki take yi, an koma ruwa kenan? Sulhu da sasanci baiyi ba kenan?
Bai ko ƙara kulata ba, shima ya miƙe, yana mai shigewa toilet ɗin, jikin shi a matuƙar sanyaye, kaman wanda baya da lakka.
~_From The Everlasting Golden Pen 🖊 of Golden Pen Writers Association Team! Of MENENE RIBA TA & ALLAH GATAN MARAYA_~
© *2020*
_~We Love U All~_❤
🤷♀🤷♀🤷
*_MENENE RIBA TA ❓_*
🙆🙆🙆
© *2020*
🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*
*~We are bearer's of so golden pen🖊~*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*
*~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~*
~*WRITTEN BY*~ ™ _Golden Pen Writers Association_
~*DAGA ALQALUMAN*~👇🏻........✍
♦ *Ummee Yusuf* ::--Maman Yusuf, marubuciyar *UMMU SALMA.*
♦ *Aminatu Hassan* ::-- *0um-Deedat*, marubuciyar *BAN FI KARFIN TA BA.*
♦ *SUMAIYYA BABAYO ABDULAHI* ::-- *SUMIEE B.*, marubuciyar *AMINTA.*
♦ *KHADIJA MUHAMMAD* ::-- *0ne luv*, marubuciyar *ƘAREENATEEY.*
♦ *FATIMA UMAR MODIBBO* ::-- *FATIMA BATULA*, marubuciyar *SAIF KO MALEEK.*
♦ *BINTU AHMED* ::-- *CYNOSURE* marubuciyar *SHABIHATY (ME KAMA DA Ni).*
~*DEDICATED*~ _To All Victims That Are Related To The Story_
~*WARNING*~ _K'irk'irarren labari ne ba'ayi dancin zarafin wani ko wata ba. Sunayen da suke ciki kama daga na mutane zuwa na gari an k'irk'ire su ne domin fad'akar,ilimintar game da nishad'antar dame karatu, dan haka ba'a yarda wani ko wata ta juya wannan labarin ta kowoce siga ba._
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM!*
*♣Scene Four*
*page 10*
********
Kwana biyu suka kwashe suna ƴar shariya, saidai har cikin ran Abdul abun na damun shi, kuma yasha alwashin neman magani, domin yana so ya gane idan wannan lalurar tashi ita ce kawai matsalar shi da Salma, ko kuma akwai inda ta sanya gaba. Yayin da ita kuma Salma kullum abun nata sai ci gaba yake yi, cikin kwana biyun nan har ta kai ga wata ƙawarta, wadda dama ita ce ta sanya ta turba ta karance karance litattafai masu harka a ciki (A cewarsu) bata bin litattafai, *First night* sune pages ɗin da Ƙawar tata take turo mata.
Wani group aka saka ta, mata ne zallah, da yawansu kuma group ne da ire-iren waɗannan marubutan suke ciki, sharhi kuwa kullum shan shi ake yi, wasu ma voice note zasu turo, tsabar son asan cewa sun karanta Page ɗin kuma ya ƙayatar dasu.
Sai ya kasance ko girki take, rabi da kwatan hankalin ta na kan waya. Tana kallon yadda Abdul ke yawan shigowa da magunguna da jiƙe jiƙe, domin akwai inda yaje akace mashi sanyi ne da zafi ke damun shi. Haka ya dage wajen shan magani, so yake ya kai sati, kafin ya jaraba Sa'ar shi, duk yanda yake jin Salmar tashi na sambatu idan tana karatu "Kaga namiji malam, yo Allah na tuba wannan ai sujadda ce kawai ba zata yi mashi ba tsabar biyayya, saboda yana wadata ta da abunda yake shine auren" ya kan yi dariya idan yaji ta faɗi haka. Saidai yasan insha Allah wannan matsalar tsakanin shi da Salma ta kusa zuwa ƙarshe.
Ita kuma a ɓangaren Salma dariya kawai take yi, ta riga ta ayyana ma kanta cewa mijin nata ya gaza ta wannan fannin, masalan yanzu da take ganin firar wasu daga cikin matan auren, duk style ɗin da sukayi da mijin su a daren ranar, da wuri suke hawa online, domin kowa tazo ta baje kalar tata fasahar, Abunda ke ƙara tsuma Salma kenan, dole ne yau tayi ma Abdul bore, koda kuwa me zaiyi, lallai yau sai ya kwatanta koda awa biyu ne tare da ita.
Haka akayi kuwa, da daddare Abdul ya shigo ya tadda suna zaune sun kallo su duka, Husna ce ma zaune da home work gabanta sai jagwalgwalawa take yi, yayin da musaddiq kan yago mata littafin, sai ta kai mashi duka ita kuma, a sa'ili guda kuma tana kai ma Maman tata ƙara.
Amman duk abun nan da suke yi, salma saidai tace "Musaddiq ba nace ka bari ba wai? Matsa daga nan mana." yaron da dududu yake shekara biyu da ƴan watanni, baima fahimci me take cewa ba. Ana haka ne Abdul yayi sallama, da sauri ya isa ga stool yana mai ajiye baƙar ledar dake hannun shi.
Musaddiq ya ɗauka, yayin da ya daidaita tsayuwar shi bisa kan Husna ɗin.
"Yaya Husna home work kike yi ne?" ya tambaye ta fuska sake. Dariya tayi tana mai cewa "Eah Dady, aunty ɗinmu tace duk wanda baiyi ba zata buge shi, tun ɗazu nake cema Momy tayi mani, Dady Amman sai latsa waya take yi, tama ƙi kallo na, Dady zo kayi mani kada Aunty ta doke ni"
Maganar yarinyar ta ratsa shi, ɗan kallon shi ya kai kan Salma, wadda tayi ma kaman bata san da zuwan nashi ba.
Ɗan ƙutawa yayi yana mai zama bisa sofa. Sai kuma ya ajiye Musaddiq ya zamo ƙasa dirshan yana mai duba ma yarinyar tashi aikin.
Saida ya tabbatar sun kammala home work ɗin, kuma ta iya, sannan yace mata taje kitchen ta ɗauko mashi plate.
Da kanshi ya sake ɗauko ledar ya juye naman dake ciki, sannan ya ajiye lemunan gefe, naman kaji ne guda biyu an gasa su an yayyanka. Ɗauka yayi ya miƙa ma Husna babbar cinya, sannan ya yago ya lallatsa ya sanya ma Musaddiq ɗin a baki, wanda Tunda ya ɗauki yaron yaji tsamin kashi na tashi daga cikin pampers ɗin.
"Husna je kice da Momy ɗinku tazo taci abinci" Abunda ya faɗa ma yarinyar kenan, ya maida kanshi ƙasa ga cin naman shi da bama Musaddiq ɗin.
Ba ko kunya haka Salma ta taso, kusa dashi ta zauna, tana mai sanya hannu cikin plate ɗin, har yanzu fa idanun ta na bisa screan ɗin wayar.
Girgiza kai yayi bai dai ce mata komai ba. Yau ma yasha alwashin sasanci, idan bai manta ba, yau satin shi guda kenan yana shan magani, kaman yanda akace mashi.
Saida suka kammala, Salma na nan zaune ya tashi ya ɗauke yaran, saida ya wanke ma Musaddiq kashin da yayi, ya sanya mashi wata pampers ɗin. gami da kaisu makwancin su, ya lulluɓe su ya tofa masu addu'a. Sannan ya dawo falon inda salman ke zaune.
Yanzu ya tadda ta ta ajiye wayar, saidai tayi zugum hannun ta dafe da fuskar tata.
A hankali ya kai hannuwan nashi yana mai janye mata tagumin da tayi.
"My Salma lafiya kuwa? Me ke damun ki? Ko har yanzu fushin da ake yi dani ne ba'a huce ba?"
Sauƙin kai irin na Abdul na daga cikin Abunda ke karya lagon Salma, koda tayi niyyar yi mashi wani abun sai ta gagara, masalan idan yana kallon ta da mayatattun idanun nan nashi masu rikita ta. Saidai irin yadda ya gaza ta fannin mu'amalantar tata kan ƙara Sanyawa taji har yanzu haɗuwr tashi bata kai mata 100% ba.
A hankali ta girgiza kai, ita kanta tana tuhumar kanta, menene dalilin ta nayi ma Abdul wannan abun duk da take yi? Tasan da babu kyau, kuma ita kanta tarbiyyarta bata bata haka ba, saidai idan ta hau online taji yanda kowacce mace ke kwarzanta mijin ta, duk sai taji kaman ta muzanta ne, sai taga kaman ita ya gaza da ita ne. Kuma Allah ya sani tana da buƙata mai yawa, to saidai fa ya kamata ace tayi la'akari da cewa kowa da irin halittar da Allah yayi mashi.
Ajiyar zuciya ta kuma saukewa mai nauyi, a take Abdul shima ya murmusa, ko ba komai yasan Salma akwai ilimi addini, shi kanshi yana rasa dalilin wani lokacin da take birkice mashi ya kasa gane kanta, saidai ma ko menene ya tabbata yana da nasaba da ƙawaye da take haɗuwa dasu a WhatsApp,
"To menene Tell me mana? Akwai wani abu da kike buƙata kuma? Ko baki ƙoshi bane?" ya faɗa cikin ɗan zaulaya. Ɗan murmushi tayi mashi, "Babu komai Abban Husna, an dawo lafiya?" ta samu kanta da cewa.
Har ga Allah, har cikin ranshi yaji matuƙar daɗi. Muƙewa yayi tsaye, yana mai miƙa mata hannun shi, alamun ta kama ta miƙe. Batayi musu ba, wajen bashi nata hannun itama ya ɗago da ita.
Fuskar shi ya kai daidai tata, yana mai sakar mata wani irin lallausan murmushi.
"Fatan an huce ko my dear?" gyaɗa mashi kai tayi, Abban Husna don Allah kayi haƙuri abubuwan da nake yi maka... "
Saurin toshe mata baki yayi da hannun shi," ya wuce kawai Momyn Yara, yanzu muje muyi wanka ko? Sai mu kwanta, Nidai na gaji yau"
Ƙasa ƙasa take kallon shi, sai kuma taji kaman babu daɗi kenan duk haƙurin da tayi na sati guda yauma yana nufin babu yanda zai mata kenan?
Ji tayi ya shiga jan hannun ta har zuwa cikin bedroom ɗin, bakin gado ya zaunar da ita, yana mai ficewa ya kulle ko ina, sannan ya dawo ya wuce toilet ya haɗa masu ruwan wanka.
Ita dai da idanu kawai take binshi. Abdul ɗinta namiji ne, irin wadda kowacce mace take da burin ta mallaka, babu Abunda take nema ta rasa shi, hasali ma ko wata hidima ta kama ta zuwa, daga nata dangin har na mijin nata Abdul, babu wadda zata nuna mata sanya sutura da riƙe waya mai tsada ƙirar IPhone 11pro max, wanda Abdul ɗinne da kanshi ya tura ma wani ƙanen shi da yake karatu china ya siyo mashi ita acen da sauƙin kuɗi ba kaman nan ba.ƴan kunne da salƙar nan na gwal Abdul duk ya mallaka mata, to ita kuwa me take nema ne? Wata zuciyar ce ta dinga mata irin wannan huɗubobin.
"Idan ke baki kwantar da hankali, kuma kika dena ɗaga mashi hankali ba, zai rabu dake ya nemo wata wanda tayi daidai da buƙatar shi, shi namiji ne, ba'a mashi haka, ko bai rabu dake ba, ai zai iya neman wata, ya aure ta kina ji kina gani, kuma dole ki zauna, dukkan abubuwan da yake yi maki dole ya raba biyu, kwanan da akeyi dake kina rainawa shima dole a raba shi biyu, sai muga ya kuma zakiyi?" wata zuciyar ta raya mata haka. Ai batasan lokacin da ta miƙe ba, tana mai binshi toilet. Inaaa ai dole ta gyara halin ta, idan ma bai bata ba, dole haka zata haƙura ta lallaɓa mijin ta.
Ta tadda shi ya gama haɗa ruwan wankan kenan. Bai kula ba, saidai kawai yaji hannun ta bisa jikin shi, zagaye shi tayi gabaki ɗayanshi, tana mai kwantar da kanta ta bayan shi.
"Abban Husna Nifa na gaji ba zan iya wankan ba" ta samu kanta tana mai faɗa cikin shagwaɓa.
Sororo yayi, anya kuwa Salmar shi ce wannan? Anya kuwa kunnen shi yaji daidai?
Juyowa yayi gareta, yana mai fuskantar ta. "Momyn Husna ba gani ba? Ai sai in miki kome kike so, farin cikin ki kawai nake nema ni"
Dariya tayi, tana mai kama mashi tsinin hancin shi, ji take kaman ayi mai gabaki ɗaya a wurin kawai, masalan idan ta tuno firar wata mata ɗazu da take cewa a group, ita mijinta jarumi ne, tun daga ban ɗaki idan suka fara abu, har saman gado, kai harma asuba, wani lokaci haka daya dawo daga sallar asuba ake dasa abu ɗaya. Wani irin miyau Salma ta haɗiye, ita kanta tasan ko haka tace ma Abdul ba zai taɓa yarda ba, shi mutum ne ma mai tsari, komai a tsanake