Showing 51001 words to 54000 words out of 107295 words
Chapter 18 - MENENE RIBATA BOOK Complete By Ummee Yusuf.txt
Sama da ƙasa zasu haɗe bata jin zata iya rabuwa da Zaiyad ɗin.
Sun nutsa cikin kallo ne sosai, sinadaran da ya zuba a cikin abincin suka fara tasiri kanta, tare da son zuciyar ta, da kuma shauƙin abunda take yi.
Dayake Zaiyad ɗin ya ƙware a yaudara, sai gashi Sahar da kanta ta fara yi mashi wasu abubuwa, shi kuma sai ya dinga tutture hannayen nata, yana mai cewa "A'a my Habat, ba yanzu ba, ki bari sai munyi aure" totaly nuna mata yake baya so, yayin da Idanunta suke kan secrean na laptop ɗin, take kwaikwayar abunda turawan suke yi tana mashi. Wanda dama haka ya tsara, dan haka ne ya kunna ɗin, domin hakan ya ƙara jan hankalinta, inda suke cikin ɗaki su biyu, kuma bisa gado ɗaya, sannan jikin nata na gogar nashi.
Wanda sun sani cewa hakan haramun ne, keɓancewar mutane gida biyu, mabanbantan jinsi, kuma ba muharramai ba.
Dama haka yake so, a hankali ya fara biye mata, sai abun ya dinga mata daɗi, dama tasan Zaiyad ba baya ba wajen irin hakan, dayake ba yanzu ne ya fara yi mata ba.
Abun fa ya fara yawa, tuni aka ture laptop gefe.
Saidai me? Jin indaya dosa, sai zuciyar ta ta fara raya mata tsoro. Ture shi ta shiga yi tana kuka, Amman ina baya ma ko jinta, inda yayi niyya saida ya isa.
Ƙara ta saki, tana mai rushewa da kuka sosai, duk yanda taso ture shi ta kasa, sai taji kaman yana da ƙarfin dawakai goma ne.
Shi kuwa ba abunda yake mata sai sambatu, Sam baya ko jin kukan nata, kawai dai abunda yayi ƙoƙarin kiyayewa shine ji mata ciwo, ko kuma wahalar da ita.
Saida ya gaji dan kanshi, sannan ya sauka yana mai komawa gefe, numfashi yake saukewa sosai, yayin da yake ji ɗakin na juya mashi. Ya samu yanda yake so, yanda ya zata haka yaji, tayi mashi daidai, ba zai iya lissafa ko ta nawa bace ita, irin su suna da yawa, Amman bai ji wadda ta kai Sahabat ɗin ba.
Yayi da ita kuma take kukan biye ma zuciyar ta, danasani da nadama suka rufe ta, yanzu idan Ummi ta gane ya zatayi da ita? Yanzu idan ta samu ciki fa? Ba ta aure take yi ba, tunda tasan shine zai aure ta, ya dai san ba wani taje ta kai mawa ba.
Tasha kuka sosai, har Idanunta suka kumbura, saidai cikin ƙanƙanin lokaci Zaiyad ɗin yayi amfani da irin tsantsar soyayyar da take mashi, da kuma yarinta dake kan Sahabat ɗin, sannan da kalaman yaudara wajen shawo kanta.
Faɗi mata yake yi cewa komin rintsi komin wuya, yana tare da ita, ba zai taɓa barinta ba, kuma shine zai kasance miji a gareta, dan haka kada taji komai wannan shine somin taɓi, dan haka duk abunda take so, daidai yake da yayi mata. Kuma dan yana na farko ne taji zafi, nan gaba da wurin ya warke zataji babu zafi, saidai daɗin da ake faɗa kullum.
Da wannan har ta ɗan saki jikinta, ya taimaka mata ta gyara jikinta, sannan ya bata wani ointment ta shafa a wurin.
Ta ɗanji sauƙi, koda ta dawo ta kwanta, tuni bacci ya kwashe ta. Kallon ta yake yi cikin wani irin yanayi, yana mai jinjina yarinta da saurin sakin jiki da Sahar tayi dashi, ya tabbata nan gaba kaɗan zata dinga kawo mashi kanta, bai shirya ƙyaleta hakanan ba, har sai ya gama kwashe romon nata, kafin nan zai ajiye ta ya ɗauki wata...
~_From The Everlasting Golden Pen 🖊 of Golden Pen Writers Association Team! Of MENENE RIBA TA & ALLAH GATAN MARAYA_~
© *2020*
_~We Love U All~_❤
[2/13, 8:29 AM] Sumayya Sumy B: 🤷♀🤷♀🤷
*_MENENE RIBA TA ❓_*
🙆🙆🙆
© *2020*
🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*
*~We are bearer's of so golden pen🖊~*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*
*~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~*
~*WRITTEN BY*~ ™ _Golden Pen Writers Association_
~*DAGA ALQALUMAN*~👇🏻.....✍
♦ *Ummee Yusuf* ::--Maman Yusuf, marubuciyar *UMMU SALMA.*
♦ *Aminatu Hassan* ::-- *0um-Deedat*, marubuciyar *BAN FI KARFIN TA BA.*
♦ *SUMAIYYA BABAYO ABDULAHI* ::-- *SUMIEE B.*, marubuciyar *AMINTA.*
♦ *KHADIJA MUHAMMAD* ::-- *0ne luv*, marubuciyar *ƘAREENATEEY.*
♦ *FATIMA UMAR MODIBBO* ::-- *FATIMA BATULA*, marubuciyar *SAIF KO MALEEK.*
♦ *BINTU AHMED* ::-- *CYNOSURE* marubuciyar *SHABIHATY (ME KAMA DA Ni).*
~*DEDICATED*~ _To All Victims That Are Related To The Story_
~*WARNING*~ _K'irk'irarren labari ne ba'ayi dancin zarafin wani ko wata ba. Sunayen da suke ciki kama daga na mutane zuwa na gari an k'irk'ire su ne domin fad'akar,ilimintar game da nishad'antar dame karatu, dan haka ba'a yarda wani ko wata ta juya wannan labarin ta kowace siga ba._
*On the authority of Ibn Abbas (may Allah be pleased with them both), from the Messenger of Allah (peace and blessings of Allah be upon him), among the sayings he related from his Lord (glorified and exalted be He) is that He said:*
"Allah has written down the good deeds and the bad ones." Then He explained it [by saying that] "he who has intended a good deed and has not done it, Allah writes it down with Himself as a full good deed, but if he has intended it and has done it, Allah writes it down with Himself as from ten good deeds to seven hundred times, or many times over. But if he has intended a bad deed and has not done it, Allah writes it down with Himself as a full good deed, but if he has intended it and has done it, Allah writes it down as one bad deed."
*عَنْ ابْنِ عَبَّاسٍ رَضِيَ اللَّهُ عَنْهُمَا، عَنْ النَّبِيِّ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ، فِيمَا يَرْوِي عَنْ رَبِّهِ عَزَّ وَجَلَّ، قَالَ: إِنَّ اللَّهَ كَتَبَ الْحَسَنَاتِ وَالسَّيِّئَاتِ، ثُمَّ بَيَّنَ ذَلِكَ: فَمَنْ هَمَّ بِحَسَنَةٍ فَلَمْ يَعْمَلْهَا، كَتَبَهَا اللَّهُ لَهُ عِنْدَهُ حَسَنَةً كَامِلَةً، فَإِنْ هُوَ هَمَّ بِهَا فَعَمِلَهَا، كَتَبَهَا اللَّهُ لَهُ عِنْدَهُ عَشْرَ حَسَنَاتٍ، إِلَى سَبْعِمِائَةِ ضِعْفٍ، إِلَى أَضْعَافٍ كَثِيرَةٍ، وَمَنْ هَمَّ بِسَيِّئَةٍ فَلَمْ يَعْمَلْهَا، كَتَبَهَا اللَّهُ لَهُ عِنْدَهُ حَسَنَةً كَامِلَةً، فَإِنْ هُوَ هَمَّ بِهَا فَعَمِلَهَا، كَتَبَهَا اللَّهُ سَيِّئَةً وَاحِدَةً. رواه البخاري ومسلم*
[Bukhari and Muslim.]
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM!*
♣ _Scene Five_
~*Page 16*~
Salma dake zaune tana danna waya babu abinda take sai kai ƙorafin Abdul wajen Jameela, ita kuwa Jameela ƙara zugata take yi akan ta cigaba da abinda take yi mishi zai tsorata ya dawo ya bata haƙuri.
mussadiq dake zaune yana zazzage dakakken barkonon data gama cin soyayyen ƙwai dashi bata ɗauke ba tas ya juye a jikin shi amma Salma bata lura ba.
Shigowar Ƙawarta Habiba wacce suka haɗu a sabon group ɗin data shiga wanda wata ƴar ƙanwar maman ta ta saka ta, ita bata wani damu ma da group ɗin ba domin baya wani birge ta ganin anfi turo hadisai da kuma Ayoyin Alƙur'ani hakan yasa bata wani damu dashi ba, akan group ɗin har faɗa sai da suka yi da ƙanwar tata kasancewar Salmar ta girme ta.
To a shekaranjiya ne ma da aka turo wani video mara kyawun gani aka dinga cece kuce a group ɗin shine fa Salmar ta dinga tarewa wacce ta tura ɗin ganin sunyi mata caaa akai, shine fa Habibar da yake ita ɗin Admin ce ta cire su duka daga wacce ta turo ɗin har Salmar dake goye mata baya.
Hakan ya ƙara tunzira Salmar shine tabi Habibar private taci mata mutunci ganin hakan ne yasa ita Habibar yin dariya kawai, ba tare data kula ta ba.
Lokaci zuwa lokaci Habibar ta kan yi mata magana idan taso ta amsa idan bata ga dama ba ta share ta, shine fa jiya Salmar taga wani status da Habibar tayi na tallan magun-guna shine itama tace tana so,daga nan tayi mata kwatancen gidan ta shine ta kawo mata.
"Assalamu Alaykum, masu gidan suna nan kuwa?", ta ƙara kwaɗa sallama a karo na biyu.
Salma taja tsaki ƙasa-ƙasa sannan ta amsa da; "wa'alaikumus salam, waye ne yake kwaɗa sallama haka?, ya shigo mana".
Jin hakan yasa Habibar shigowa, Salma ta tsaya tana kallon ta ganin baƙuwar fuska, gata mace ce wacce take zata kai shekaru talatin da biyu zuwa da uku.
Habiba ta zauna sannan tace; "baki gane ni ba ko?", Salma ta ɗago daga kallon screen ɗin wayar ta da take yi ta ɗaga kai alamar eh, Habiba tayi murmushi tace; "Nice wacce muka haɗu a *Matan ƙwarai* Maman Afnan".
Sai lokacin Salma ta faɗaɗa murmushin ta sannan tace; "sannu da hany.....", ihun da Musaddiq ya ƙwala ne yana sosa idanu hankalin su ya kai kanshi, duk ya wanke jikin shi da garin barkonon.
"Kan ubancan, amma wallahi wannan yaron akwai ɗan iska mara mutunci yajin nawa ka maida shi haka?", da sauri Habiba ta dakatar da ita ta hanyar faɗin;
"haba Maman Husna kije ki wanke mishi ne sai ki dawo", Salma tace; "aikuwa wallahi be isa ba sai dai ya jira Uban shi ya dawo ya wanke mishi".
Habiba tace; "ba za'a yi haka ba, nuna mini Toilet ɗin naje na wanke mishi", da hannu ta nuna mata hanyar tana me cigaba da danna wayar ta, Habiba ta ɗauki yaron ta kufi toilet ɗin dashi.
Shima duk datti haka dai ta daure ta wanke mishi sannan ta sake mishi wanka, yadda ta barta haka ta dawo ta same ta, Habiba ta jinjina kai tana me mamakin halin na Salma.
" a taimakawa bawan Allah da man shafawa da kaya", tana daga zaunen ta ƙwalawa Husna kira wacce ke ɗaki, da sauri yarinyar ta fito, ta kalle ta tace; "ki ɗaukowa wannan ɗan iskan kaya ki kawo a saka mishi", ita kanta yarinyar duk da bata da wayo sai da tayi jim sannan ta nufi ɗakin da sauri gudun masifar mahaifiyar tata.
Babu jimawa ta dawo hannun ta ɗauke da riga da wando ta miƙawa mahaifiyar tata, Salma ta zabga mata harara sannan tace; "a hannu na kika ganshi ko hannun wannan matar?", Husna tayi saurin miƙawa Habibar kayan tana me komawa ɗaki, Habiba tabi yarinyar da kallo cike da tausayawa.
Ita ta sakawa yaron kaya sannan ne Salmar ta maido da hankalin ta gare ta suka gaisa sannan tace; "yauwa Maman Afnan ina kayan", Habiba ta jinjina kai tace; "ai Maman Husna ke kanki kina buƙatar gyara haka kike zaune a gidan naki?".
Cikin haɗe fuska tace; "to yanzu kuma meya faru?", Habiba tace; "haba Maman Husna ki kalli kanki ki kalli yaran ki, sannan ki kalli gidan ki babu wanda ya sami cikakkiyar kulawa, ki duba kiga yadda kike tafiyar da al'amuran ki, babu wata cikakkiyar natsuwa tunda nazo waya take hannun ki baki sauke ba, yaron ki yayi ɓarna maimakon kice Allah ya shirye shi kin bishi da aibantawa to ki sani wannan hanyar da kika ɗauko ba zata ɓulle dake ba sannan kuma bakin uwa akan ƴaƴan ta dafi ne idan kika cigaba da aibanta abinda kika haifa zaki dawo kiyi dana sani, lokacin daya lalace ke zaki fi kowa shiga tashin hankali dan haka dan Allah ki maida hankalin ki kan abinda ya kasance dolen ki, ki rage bawa waya imanin ki gaba ɗaya ni dai roƙo na a gare ki kenan da kuma shawarar da nake baki".
Cike da rashin kunya Salma tace; "tallan magani kika zo ko kuwa saka idanu akan abinda babu ruwan ki? Wannan fa rayuwa tace, idan har zaki bani kaya na siya ki bani idan ba zaki bani ba ga hanya bana son salo da kinibibi", Habiba ta saki murmushi tana faɗin; "dama nasiha ce nayi miki tunda baki ji ba ai shikenan".
"nace miki ina da buƙata ki tattara kayan ki, ki fice kawai bana da buƙatar kayan naki ma", Habiba ta miƙe cikin sanyin jiki tace; "Allah ya baki haƙuri".
Salma taja tsaki tana faɗin; "kawai mutanen yanzu sai gulma da kinibibi suka iya basu iya komai ba daga kawo talla mata har ta samu damar gaya mini magana ki shigo gidana kice wani zaki mini sanabe, to a ƙara gaba dama can ba wai kin dame ni bane".
Abdul dake tsaye bakin ƙofa yana jiyo su yayi saurin matsawa ganin Habibar tana ƙoƙarin fitowa, yana me takaici da tsoron halin matar tashi.
Ganin Habibar ya ƙara tsunduma shi cikin kaɗuwa da rashin kuzari, a ƙalla zata bawa Salma shekara biyar zuwa shida amma shine take mata wannan rashin mutuncin ya ilahi! Me Salma ta zama ne?".
Habiba kuwa ta raɓe gefen shi ta wuce tana me gaishe dashi, cikin rashin kuzari ya amsa yana me faɗin; "kiyi haƙuri baiwar Allah ni kaina yanzu bana gane kanta gaba ɗaya a ganin da nayi miki na san ke macece me kamala ki ƙara haƙuri wata rana sai labari".
Habiba tayi murmushi tace; "kada ka damu kuma insha Allahu zanyi iya ƙoƙari na ganin ta gyaru kuma ni komai ya wuce a waje na, Allah ya ƙara maka haƙuri da juriya ko baka faɗa ba na san cewa kana cikin tashin hankali da rashin walwala da nutsuwa amma komai yayi farko zai yi ƙarshe", tana gama faɗin haka ta juya ta fice daga gidan.
Jiki a sanyaye yayi sallama ya shiga, ko ɗagowa bata yi ba balle ta kalle shi, shima kuma tsabar takaicin abinda ta yiwa wannan matar yasa be kula ta ba, wanka yayi sannan ya dafawa yaran nashi abinda zasu ci.
Da kanshi ya tasa su a gaba suka ci suka ƙoshi sannan ya fice daga gidan ya nufi wajen sahibar sa Jameela wacce a yanzu yana damuwa da lamuranta sosai kuma zuciyar shi ta fara aminta da ita.
Koda ya isa ƙofar gidan su Jameelar ta waya ya kira ta, ita kuwa Jameela bata jima da gama waya da Salma ba wacce ke faɗa mata yadda komai ya wakana tsakanin ta da Habiba.
Cike da nishaɗi tace; "yayi dai-dai ta hannun dama na kada ki yadda wata ta shigo ta nemi raina ki, kika sani ko idan ta sami dama sai kiga ta fara sako miki gulma da sauran su gwara da kika ci ƙaniyar ta".
Salma tayi murmushi tana me jin daɗin yabon da aminiyar tata tayi mata haka kuma ya ƙara mata ƙarfin gwiwa wajen ganin ai bata yi wani abin aibu ba.
Haka Jameela ta cigaba da zuga ta har sai da ta tabbatar Salmar ta ɗauke komai data kitsa mata sannan ta katse wayar.
Ganin kiran abin ƙaunar nata yasa tayi wani miskilin murmushi tana faɗin; "Salma kashin ki ya bushe kin kaɗe har ganyen ki", cikin kissa da kwarkwasa ta ɗaga tana ƙara kashe murya tace; "Abban Mussadiq barka da yamma".
Abdul ya ɗanyi ajiyar zuciya sannan yace; "ki fito ina ƙofar gidan ku", kamar ta saka ihu haka take ji amma ta maze sai faɗin; "gani nan zuwa ban minti biyar", tana katse kiran tayi shewa tana juyi cikin murna da farin ciki.
Shaf-shaf ta faɗa wanka, sai da ta ƙalƙale jikin ta sosai sannan ta fito, ta shafa mai sannan ta hau shiryawa kwaliyya sosai ta zauna ta tsara sannan ta fesa jikin ta da wani irin fitinannen turare me shegen ƙamshi da ɗaukar hankali.
Riga ta saka ta material ɗin da ake kira rariya wanda aka yiwa ɗinkin doguwar riga ta ciki kuma ta saka dogon wando baƙi da riga ƴar ƙarama, tayi kyau babu laifi domin kuwa me yawan kwalliya ba'a ganin munin shi.
Cikin taku me ɗaukar hankali ta nufi waje, kamar yadda ta zata idanun shi na kan ƙofar gidan yana kallon ta ina zata ɓullo, koda ta fito sai da ta zubo mishi wani murmushi me jan hankali sannan ta fara takowa zuwa gare shi.
Cikin mutunta juna suka gaisa tana tambayar shi yasu Salma da kuma Husna, ya amsa da suna lfy sannan ya ɗora da cewa; "ni na rasa wannan sirrin ƙamshin naki Jameela", jameelar tayi murmushi tana sauƙar da kai ƙasa.
"gaskiya ya kama ta ka turo kaga Baba na ya fara magana akai", ta kaudar da waccen maganar, ya juyo yana kallon ta sannan yace; "ai dole ma nayi na turo, amma abinda nake so shine na gama inda zaki zauna tukunna, ya kama ta ma kije ki gani saboda abinda kike buƙata".
Tayi murmushi tace; "kada ka damu in dai yayi maka nima yayi mini, dan duk abinda kake so ina son shi", sosai yaji daɗin maganar tata, matsalar shine ta iya kalamai masu sanyaya zuciya wanda ya rasa daga wajen matar shi Salma a yanzu.
Sai da aka fara kiraye-kiraye sallar magrib sannan suka yi bankwana, haka Jameela ta kuma haɗa shi dasu Sweet da chocolates a cewar ta ya kaiwa yaran ta, haka ya tafi cike da farin ciki domin kuwa yanzu idan yana tare da Jameelar ya kan manta da duk wata damuwar da Salmar take ƙunsa mishi a gida.
************
Sai da ta ɗauki awa biyu cikakku tana barci sannan ta farka, cikin jikin shi take kwance suna shaƙar barci kai zaka ce irin ma'auratane masu tsananin ƙaunar juna.
Ba zata ce bata ji daɗin kasancewar su ɗazu ba sai dai kuma zuciyar ta cike yake da tsoron abinda zai je ya