Showing 24001 words to 27000 words out of 107295 words
Chapter 9 - MENENE RIBATA BOOK Complete By Ummee Yusuf.txt
***********
Zaune take a palo ta sha riga da siket d'in ta na atamfa wanda ya karb'i jikin ta, sun zauna dass sunyi mata kyau sosai, rik'e take da mug da alama dai na'ana'a tea ne a ciki while yaran suna daga gefe suna cin abinci ga kuma mbc 3 an saka musu suna kallo,ita kuwa sai faman danna waya take yi ,bayan sun k'oshi abunka da hali irin na yara har suka fara wasa da abincin, amma Salma bata san halin da ake ciki ba tayi nisa wurin karanata *NIDA SHI* sai wani sakin smile take yi.
Yana shigowa tun kafin ya bud'e bakin shi yayi sallama ya ga sun yiwa palon kaca kaca da shinkafa, ga duk sun burkita palon sai wasa suke yi, ita kuwa hakima bata san wainar da ake toyawa ba, kallon inda take yayi yaga gaba d'aya ma bata san ana yi ba, wai kunu a mak'ota.
Sallama ya fara yi amma sai da yayi sau biyu kafin ta jiyo, shima har sai da yaran suka fara oyoyo abba sannan ta d'ago firgit ta kalle shi.
Yau kam ta k'ular da shi, ko kallon inda take bai yi ba yayi shigewar shi, ita ma nan ta juya had'e da keb'e baki, mai da kai tayi zata cigaba kamar ance ta kalli d'akin ta ganshi yayi kaca-kaca.
"Innallillah dama haka yaran nan suka yiwa wajan nan?".
Bata gama tamabayar kan ta ba taji ya ce; "Salma ina abinci na, don yunwa nake ji".
Yau kam yaci sa'a an dafa da shi, (ni kuwa na ce ko dai shauk'in novel ne😜)
"Ka shiga kitchen akwai a tukunya sai ka zuba".
Tayi maganar kamar ba ita tayi ba, ta maida kai ta cigaba da abunda take yi.
"Gurin nan kuma wa zai gyara shi, wai shin Salma me kike yi ne ma a jikin wayar nan da ina miki magana kina ji na, kin mai dani d'an iska a cikin gidan nan, ko don kinga ina kyale ki ne iye!!!".
Da sauri ta juyo ta kalle shi don jin yadda ya d'aga murya, don ita ba don kar ace tayi k'arya ba da sai tace bata tab'a ji yayi mata magana irin yadda yayi mata yau ba.
Tana k'unk'uni ta tashi ta shiga kitchen ta zuba mai abincin tazo ta dongwarar da abincin kafin ta tattare gurin, sannan ta samu guri ta zauna tana fad'in, "Duk abi a takura mutum, bayan bayi mai abunda ya kamata ake yi ba, kalli fa ji yadda ake love", ta fad'a tana kalon wayar ta kamar ba ita tayi maganar ba.
Shi kuwa kawai kallon mamaki yake yi mata yana mamakin, " Me yasa ta fad'an haka?me take nufi da shi? duk kular da yake bata".
"Amma just ko d'an two hours d'in nan baza a iya da kai ba, babu wani armashin arzik'i!", ta fad'a tana mik'ewa da alamar d'aki zata shiga, wucewa tazo yi ta inda yake zaune, yayi saurin rik'o hannun ta ya ce;
"SALMA wai me ke faruwa ne? me nayi miki wanda baza ki iya fad'a mun ba sai dai kiyi ta mun habaici kamar ba zaman aure muke yi ba?".
"Ni kawai ka sake mun hannu don ko na fad'a maka ba iya yi mun zaka yi ba, don haka kawai a barshi!" ta fad'a tana fuzge hannun ta.
"Gaskiya baby yau ba k'aramun burge ni kika yi ba, kin nuna kina so na kuma naji dad'in haka, amma plss gobe ma zamu had'u ko?".
Gyara zaman wayar tayi a kunnen ta ta ce, "Ummm anya kuwa bana jin Ummi zata barni na fita gobe, saboda na fita da yawa a 'yan kwanakin nan kuma bana so ta fara zargin wani abu".
Jin foot steps a guraren k'ofar ta ne yasa tayi saurin saka wayar cikin bra.
Ai kuwa ji tayi Ummi ta ce, "Saha lafiya kuwa naji kamar kina magana". Ta fad'a tana turo k'ofar d'akin.
"Wayyo Allah na Ummi wallahi cinnaka ne ya ciji ne shi yasa nake ta mita".
"Cinnaka kuma a d'akin nan, me ya kawo shi toh? Ko da yake yanzu kaka ce babu mamaki ma idan an gansu, sai ki shafa maklin k'ila ya rage zafi".
"To Ummi, zan shafa"
"Yauwa ga doya can na fere miki ki tashi da wuri ki had'a musu breakfast.....
~_From The Everlasting Golden Pen 🖊 of Golden Pen Writers Association Team! Of MENENE RIBA TA & ALLAH GATAN MARAYA_~
© *2020*
_~We Love U All~_❤
🤷♀🤷♀🤷
*_MENENE RIBA TA ❓_*
🙆🙆🙆
© *2020*
🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*
*~We are bearer's of so golden pen🖊~*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*
*~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~*
~*WRITTEN BY*~ ™ _Golden Pen Writers Association_
~*DAGA ALQALUMAN*~👇🏻........✍
♦ *Ummee Yusuf* ::--Maman Yusuf, marubuciyar *UMMU SALMA.*
♦ *Aminatu Hassan* ::-- *0um-Deedat*, marubuciyar *BAN FI KARFIN TA BA.*
♦ *SUMAIYYA BABAYO ABDULAHI* ::-- *SUMIEE B.*, marubuciyar *AMINTA.*
♦ *KHADIJA MUHAMMAD* ::-- *0ne luv*, marubuciyar *ƘAREENATEEY.*
♦ *FATIMA UMAR MODIBBO* ::-- *FATIMA BATULA*, marubuciyar *SAIF KO MALEEK.*
♦ *BINTU AHMED* ::-- *CYNOSURE* marubuciyar *SHABIHATY (ME KAMA DA Ni).*
~*DEDICATED*~ _To All Victims That Are Related To The Story_
~*WARNING*~ _K'irk'irarren labari ne ba'ayi dancin zarafin wani ko wata ba. Sunayen da suke ciki kama daga na mutane zuwa na gari an k'irk'ire su ne domin fad'akar,ilimintar game da nishad'antar dame karatu, dan haka ba'a yarda wani ko wata ta juya wannan labarin ta kowoce siga ba._
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM!*
*♣Scene Four*
*page 9*
*****
Ko bayan data kammala girkin, kasa daurewa tayi, toilet ta shige, hankalin ta gabaki ɗaya yana kan wayar ta, masalan ma data bar datar a kunne, tana jin lokacin da saƙon ni suke shigo mata akai akai, wani bayan wani, duk da a sace take duba saƙonnin, lokaci guda kuma tana ci gaba da girkin.
Saƙonnin zaiyad sunfi yawa, yana yaba mata, yanda ta shayar dashi daɗi yau, yana mai ƙara ƙwarzanta mata, haɗi da yi mata wasu alƙawurran na zama tare da ita har abada.
A ɓangare guda kuma, group ne na inda ake turo masu litattafan da yake sanya su nishaɗi, har ta ƙagara dare yayi, inda Ummin tata zata sake masu sabon post yau, tasan mai zafi ne, Tunda har taga hankalin Ummin gabaki ɗaya yau yana kan typing ɗin da take.
Bata wani ci abincin kirki ba, ta kasa zaune ta kasa tsaye, so take ta samu ta keɓe, ko zata samu damar yin magana da zaiyad ɗinta. Akai akai take sakin murmushi ita kaɗai, har Ummin da take zaune tana cin abinci taso ta lura, yau ta fahimci Sahar tana cikin wani irin shauƙi, to shauƙi mana zata ce, yau Sahan ce tayi saurin amsa mata da cewa me za'a dafa? Ba tare da ta nuna ɓacin ranta a fili ba?
"Ummi kaina ne yake man ɗan ciwo, gashi har ciki na naji yana katsawa, zanje in ɗan kwanta."
Da kallo Ummin ta bita, har yanzu ta gaza gane inda Sahar ta dosa, Amman zuciyar ta tana mai ayyana mata abubuwa da dama game da ita. Saidai bata jin in zata iya wani tsayawa ta bincika sosai, in tayi la'akari daga makaranta sai gidan su Hunayda Sahar ke zuwa. Balle tace ko wasu sabbin ƙawaye ne tayi,kuma ita ba waya ce da ita ba, balle tace ko ta haɗu da sherin social media ne.
"Sannu to Sahabat, yanzu zan aiko Surayya da magani ta kawo maki" Abunda Ummin ta faɗa mata kenan, itama tana mai miƙewa ta shige ɗakin ta.
Ko da Surayya ta shiga ɗakin da magungunan a hannun, sai ta tadda Saha bata cikin ɗakin, saidai motsi data jiyo cikin banɗaki, murya cen ƙasa ƙasa tana magana, alamun bata so wani yaji.
Baƙin ƙofar ta matsa, tana mai bubbuga ƙofar toilet ɗin "Aunty Saha wai ga maganin inji Ammi" cewr Surayyan, ta ƙarashe da magana da ɗan ƙarfi,tana mai mamakin yanda yayar tata ke magana ita kaɗai a banɗaki.
"Ajiye man bisa mirror, zan fito in ɗauka" Saha ɗin ta faɗa daga cikin toilet ɗin.
Girgiza kai Surayya tayi, tana mai juyawa ta ajiye maganin haɗi da ruwa. Ta haye saman gadon tayi kwanciyar ta, gami da jan bargo da addu'a. (Dayake yanzu Ummi ta haɗe su ɗaki guda, domin Surayya ta dinga faɗa mata halin da Sahan ke ciki, kuma har yanzu Saha bata taɓa bari Surayya taga wayar tata ba)
"Baby ke dawa haka? Ba kin faɗa man kina cikin toilet ba?" cewar Zaiyad dake kwance bisa gadon nashi, daga shi sai short nicker da ƴar singlet fara, daka ganshi kasan yana cikin wani yanayi, saboda a kallo guda zakayi ma halittar shi sai ka janye idanu.
Yana enjoying duk wasu maganganu dake fitowa daga bakin Sahar tashi, murmushi yake saki akai akai, jin yanda Sahan bata jin ko ɗar wajen faɗa mashi wasu kalaman. Kenan taji daɗin moment ɗinsu na ɗazu?
"Babyna ai bakiga komai ba, abunda kikayi mani ɗazu ya daɗa tabbatar mani da irin soyayyar da kike mani har cikin ranki, please baby ki bari in turo maki wani ɗan video nan kaɗan, Amman dan Allah kada ki bari wani ya gani, dakin kalla ki goge" ya faɗa cikin wani irin taushin murya, yana yi yana karya kai, kaman yana gabanta ne.
"Haba Sweet heart, kai kanka kasan ba yanda za'ayi in bari wani ya gani, infact ma dai ai kasan ba wanda yasan ina da waya nan gidan, ko chaji a toilet nake Sanyawa ko in naje gidan su Hunayda"
"Oowhp na manta wallahi shaf baby, ashe fa nine ma na siya maki wayar?" ya faɗa yana mai sake sakin wani killer smile.
Ba tare da ta kawo komai a cikin ranta ba tace "Eah mana dear, ashe ka manta fa"
"Na manta baby, kinsan kyauta tsakani na dake ma yanzu aka fara, please kiyi man alƙawarin mallakaman zuciyar ki da abunda duk kika mallaka, nayi alƙawarin shayar dake daɗi, da kuma kyaututtuka marasa misali"
"Kada ka damu indn wannan ne ka samu, saidai ni da ina tsoro Zaiyad, kasan Ummina akwai ta da ganewa, ga kula, kuma ina tsoron Uncle ɗina.."
"Shiiiit my Habat, kada kiji tsoron komai, ina tare dake indn wannan, kuma koma menene ya faru na ɗauki alhaki, kuma zan tsaya dake a kowanne irin hali, Dad ɗina kawai nake jira ya dawo azo ayi wacce za'ayi, kawai in mallake ki, in huta da wannan rowar taki"
Cikin ɗan zaro idanu ta dafe ƙirji, "Rowa kuma Sweet heart?"
"Eah mana rowa, gashi ko ɗazu ma kinyi mani? Baki yarda dani ba? Kuma kika ƙi shiga gida na? Saboda kina jin tsoro kada in ci ye ki? Ko in miki fyaɗe?"
Rau-rau tayi da idanu, jin kaman yaji haushin abunda tayi mashi ɗin.
"Ba ƙin yarda dakai nayi ba dear, kawai dai lokaci ne yayi, ai nasan ba zaka taɓa cutar dani ba, irin yanda kake sona, dan haka insha Allahu babu Abunda zaka nema a gareni ka kasa samu, kawai dai ku jira lokaci"
Gyara kwanciya yayi, yana mai sauke miƙa, har saida sautinshi ya fito ta cikin wayar. Lumshe idanu Saha tayi, har cikin zuciyar ta saida taji wani iri, me ya hana ta ɗazu ta tsaya ko da kaɗan ne ta ɗanji Abunda ake ji?"
Katse mata tunani yayi da cewa "Promise? Zaki bani dama mu tabbatar ma kanmu irin soyayyar da muke ma juna? Zai zo gida na? Zaki shiga?"
Saida ta ɗan yi jimmm, sannan tace "Eah dear, Amman ba yanzu ba"
"Why?" ya faɗa shima a hankali, cikin wani irin sexy voice.
"Kawai hakanan" "baki yarda dani ɗin ba kenan?
" Na yarda dear"
To ki amince dani kawai, zaki sha mamaki, insha Allahu ba'a wuce nan da wata guda za'ayi auren mu, muddin kika bani *Haɗin kai* "
Ta yarda ta amince mashi 100%. Tayi imani cewa wannan ita ce soyayya, kaman yanda taga Umminta na rubutawa, bata ɗaukn hakan a matsayin komai, tuno wani moment da Umman tata ta rubuta jiya a Page ɗinta, sai taji ta yarda ta amince, koda sau ɗaya ne itama tana buƙatar taji abunda ake ji.
"Na yarda na amince" ta faɗa a hankali.
Ihun murna ya saka a hankali, burin shi na daf da cika, lasar leɓe ya fara, ji yake kaman gashi cen ma a wata duniyar.
"Yes no matter how ma dai Sweet heart, ya kamata mu sake haɗuwa kusa kusan nan"
"Eah to kusan nan dai babu inda zanje, Kaga gobe Alhamis, jibi juma'a to gata Asabar akwai bikin ɗiyar ƙanwar babanmu, nasan Ummata ba zata je ba, sai mu haɗe acen kawai"
"Really?" ya faɗa cikin murna da jin daɗi.
"For sure my love" itama ta bashi amsa.
Dariya ya saki yana mai mamakin Sahabat ɗin, wannan ƴar yarinyar, dududu atatarta 17yrs ko da ɗan fi, Amman har ta iya kalaman soyayya haka, kodayake yana ganin litattafan soyayya a wayar ta, kuma ya tabbata acen ne zata koye su.
Zagewa yayi ya shiga shirya mata kalaman yaudara, yanayi yana gamsar da kanshi da hannu, ta dalilin muryar Sahabat ɗin mai cike da taushi da yake jiyo wa.
Jin motsin kaman an shigo ɗakin nasu ne, ya sanya ta datse kiran ba shiri, haɗi da soka wayar cikin riga, ta kunna fanfo ta shiga watsa ma fuskar ta ruwa.
Tana fitowa ta tadda Ummin tata tsaye itama hannun ta riƙe da wayar. An riga an ɗauke wuta, Shiyasa take haskawa da fitilar wayar.
"Ya jikin ne? Bakiyi bacci ba har yanzu?" cewar Ummin.
"Eh Ummi naji sauƙi ai tun sanda nasha maganin, yanzu ma kwanciya zanyi, sai da safe" tayi saurin tarar numfashin Ummin, lokaci guda tana mai kare magungunan da suke ajiye bisa mirror da bayanta.
Gyaɗa kai Ummin tayi, tana mai juyawa ta fice, gami da cewa "Allah ya tashe mu lafiya, zo ki kulle ɗakin"
Bayanta tabi ta dasa ma ƙofar makulli, gami da zaro wayarta ta maida earpiece ɗin, haɗi da latso kiran nashi. Ita kanta mamakin kanta take yi, wai yau ita ce harda iya haɗa baki da wani namiji, Amman koda yake shi ne take da burin aure ai, kaman yanda ya shaida mata cewa ai shine zai aure ta nan ba da jimawa ba. dan haka ba wani abu bane, shine dai zai mallake ta.
Kafin ya ɗauki wayar ne, saida ya tura mata wani ɗan short video na xxx, ya lura yanzu ya fara shawo kanta da kalaman yaudarar shi. Sannan ya amsa wayar, daidai lokacin da ita kuma ta kwashe magungunan daga bisa mirror, ta shiga tayi floshing nasu, sannan ta dawo ta haye gadon, tana mai kashe murya a hankali ta cikin bargo, saboda kada Surayya ta jiyo ta, wadda ta riga tayi bacci tuni. Kuma Surayyn irin yaran nan ne masu nauyin bacci, ko fitsarin dare ba kasafai take iya tashi ba. Ci gaba sukayi da yin wayar daga inda suka tsaya.
Kafin suyi sallama, saida ya tabbatar mata da cewa ta buɗe WhatsApp akwai saƙo, ko basu haɗu online ba zasuyi magana zuwa gobe, domin shi yau ya riga da ya samu gamsuwa da ita ba tare da ta ko sani ba.
Kashe wayar yayi yana mai sakin wata irin shegiyar dariya, ayyanawa yake a ran shi, ai duk yanda zaiyi ya samu gararta da ni'imar ta sai yayi, balle yanda yaji taushin leɓenta ɗazu, daga ji zata shayar dashi kalar daɗin da yake burin samu daga gareta.
Ita kuwa tana hawa online Hunayda ta fara dubawa ko tana online ɗin, ilai kuwa tana online. Dan haka tace mata kada ta sauka, ta jira ta akwai wani abu da zata turo mata.
Hunayda dariya take tayi, saboda littafin da take karantawa ya kai mata iya maƙura, dan haka ne ma ta ɗauka abunda Saha ɗin zata turo mata yafi littafin daɗi.
Wara idanu tayi sosai akan video ɗin da yake playing, wanda ya kasance na fararen fata ne. Gabanta da zuciyar ta ne kawai suke bugawa, me take gani haka? Wane irin al'amari ne wannan? Take hannun ta ya shiga kyarma da rawa. Runtse idanunta tayi, tana mai ayyano kalar daɗin da zai kasance suna ji. Tana haka ne har clip ɗin ya ƙare, kuma kunnawa tayi tana mai natsuwa cikin bargo ta sake binshi bit by bit.
Abunda zayyad yake nufin zaiyi mata kenan? Anya kuwa zata iya? To Amman ita kanta tayi imanin wannan shine soyayyar, kuma in basu koya tun yanzu ba sai taushe?
Hannun ta na rawa tayi forwarding ɗinshi zuwa ga account ɗin Hunaydar, wanda har Yanzu take ganin ta online tasan kuma jiran ta take yi
Jikinta yayi sanyi ƙlau, ko hannun ta bata iya ɗagawa, ayyanowa abubuwa da dama take yi cikin zuciyar ta, gani take kaman ita ce da Zaiyad, yanzu abunda Umminta da Abban ta suke yi kenan ada? Yanda dama irin hakan ne Ummi ke nufi? Ba zata iya jurewa ba, tasan tana cikin irin matan da Ummin tata ke rubutawa, wanda koda za'ayi awanni ana faranta masu ba zasu taɓa gajiyawa ba.
To itama ta ɓangaren Hunayda abun haka take, saidai ita sam wani iri take ji anjikinta, tabbas ita kanta ta sani Amminta ba irin wannan tarbiyyr ta bata ba, Amman ya Zatayi? Tana so ta bari, Amman bata jin zata iya, Saha na son jin daɗin ta, ko rabi bata kalla ba, taji wani iri abu na fito mata, kaman tana menstration. Hannu ta kai a hankali zuwa ƙasan nata, saidai madadin taga jini, sai taji wani irin yauƙi da sulɓi, me hakan ke nufi? Gashi ta gaza tashi ma, balle ta shiga ban ɗakin.
Abunda Saha