Showing 21001 words to 24000 words out of 107295 words
Chapter 8 - MENENE RIBATA BOOK Complete By Ummee Yusuf.txt
shi, har Ummi ta zubawa don ta san indai bata zuba mata yanzu ba ta dinga kwalla mata kira kenan.
"Aa'a'a 'yar albarka! Kice har kin gama had'a breakfast, sannu Saha!".
"Uhmm har na gama had'awa, ga naki nan ni zan shiga ciki nayi wanka".
"Kai Saha tun yanzu zan ci kuwa?". Tayi maganar tana kallon wayar ta.
"Eh ni dai Ummi gashi nan na zubo zan wuce".
"To shikenan babu matasala, sannu da aiki yaya Saha".
Ta fad'a saboda ta ga yanayin yarinyar kamar ya d'an sauya, ita kanta ta san Saha tana k'ok'ari a gidan ba na wasa ba, shi yasa idan tayi wani abun kawai take d'an share ta.
Tana shiga d'aki ta ciro wayar daga k'asan kayan ta wanda tun da zata fita ta danna ta silent, nan take ganin miss calls d'in Zaiyad, wajen 10 mis calls yayi mata.
"Allah sarki love d'ina am really sorry", ta fad'a tana kwab'e fuska irin cikin shagwab'ar nan, nan ta kunna data suka fara plan d'in yadda za su had'u.
*****
Ita kuwa Hunayda tunda Saha ta turo mata littafan ta fara karantawa, ba ita tayi bacci ba sai gurin 1 din dare sannan ta samu runtsawa, wajen 4:30 ta tashi daga bacci, ganin lokacin Sallah bai k'arasa ba ya sa ta janyo wayar ta ta cigaba da sana'a, dan littafin ji take kamar kar ta daina karanta shi.
Ni kuwa nace tabbb! irin wannan abu haka tun kafin ma ayi sallah, Allah ya shiryar mana da zuri'a.
Bayan tayi sallah ne ta d'an koma bacci, bata dad'e da kwanciya ba sai ga Hajna ta shigo cikin d'akin.
"Aunty! Aunty! Ki tashi Ammi na kiran ki".
Wani juyi tayi tare da buga wani uban tsaki tace; "To naji kar ki ishe ni malama, ga ni nan zuwa, haba mana sai wani kwalla mun kira kike yi".
Hajna wanda take sanye cikin uniform d'in makaranta ta keb'e baki had'e da barin d'akin.
"Hunayda wai wani irin bacci kike ki yi har Hajna ta tashi ta fara shirin tafiya makaranta amma ke kina kwance kin barta da komai ko, kin san dai kafin na sallami Abban ku daga ciki kamata yayi ace kin taya ta ta shirya saboda kar ta makara, amma ina! kina can kina bacci ko, k'ila ma baki yi bacci da wuri ba wallahi!".
"A'a Ammi ba fa haka bane, kaina ne yake yi min ciwo shi yasa ban tashi da wuri ba na d'an kwanta bacci".
"AI dole kanki yayi ciwo tunda baki da aiki sai na kallon waya, sha-sha-sha kawai! Wallahi na kusa fara k'wace wayar nan idan dare yayi, don na fuskanci a 'yan kwanakin nan ba kya yin bacci da wuri!".
"Ammi don Allah kiyi hak'uri ina fa yin bacci da wuri".
Bayan sun gama duk abunda suke yi, Hunayda ta taya Ammi suka gyara gidan yayi tasss da shi sannan suka yi breakfast d'in su, suna gama tace wa Ammi bari taje tayi wanka, tana shiga d'akin ta d'au wayar ta aka cigaba da sana'a wato karatun littafi.
Can edge d'in gadon ta na hango ta ta wani cure guri d'aya sai lumshe ido take yi (ni kuwa nace da zan iya sai naga me ake gani haka).
Dropping wayar tayi tare da had'e kai da gwiwa ta k'ara curewa guri d'aya ta ce;
"Wayyo Allah ciki na! Na shiga uku ni Hunayda me nake gani, dama haka ake yi? Tabbbd'ijan! Shegiya Saha, dole ta ce zan iya karantawa? Ashe al'amari ne a cikin littafin, anya zan iya cigaba da karantawa kuwa, idan ba haka ba sha'awa zata kashe ni wallahi".
Wayar ta d'auka tare da fita daga gurin karatun ta bud'e data, ai kuwa tana hawa taga Saha na online, ta fara yin typing kamar haka;
"Shegiya, dama na san kina online ana tare da Zaiyad ko? Ke dama haka littafin nan yake? Tabbd'ijan, gaskiya writer d'in shegiya ce ta iya rubutu sosai wallahi, ke amma fa wani abun ma wallahi ban san haka ake yin shi ba sai yau!".
Sai da ta d'au kusan 10 minutes sannan tayi mata reply.
"Wallahi kuwa kamar kin sani muna tare da shi, hmmm ai dama sai da na fad'a miki zaki iya karantawa saboda littafin na manyan yara ne".
"Gaskiya kam bafa ta b'oye komai, komai fito da shi take yi".
"Eh mana, yanzu a ina kike?"
"Ina gurin da suka yi aure mana, har sun tafi Dubai ma".
๐ณ"Kai wai har kin kawo nan wai?".
"Eh mana ke jiya har wajan 1:30 fa ina karatu, kuma ina tashi na d'ora".
"Gaskiya ne, kina k'amshi ina bin ki da humra, shegiya kice abun ba wasa!".
"Ke, amma fa gaskiya ina jin daina karantawa zan yi, ke kin ji wani mugun sha'awa da nake ji kuwa? Kamar na mutu, gaskiya bari zan yi, wai, ina bazan iya ba!".
"Ke dalla can banza, ba sai ki rik'a samarwa da kanki nutsuwa ba, kuma wallahi kada ki bar wani karantawa, ai gwara ki san komai yadda kawai idan kika je gidan miji kin san yadda zaki sarrafa shi, ai ni wallahi na k'agu ayi maganar mu da Zaiyad yaga yadda ake love".
"Kamar ya samarwa da kaina nutsuwa kuma?".
"Mtsww ke fa banza ce, ki bari idan mun had'u zan fad'a miki yadda zaki dinga yi".
"Okk tom shikenan ba wata matsala, sai mun had'un, bari na shiga wanka".
"okk tom bye".
****
Da misalan k'arfe d'aya da rabi na rana Saha ce sanye cikin uniform d'in islamiyya, babu komai a fuskar ta sai lipstick da ta shafa, ta kuma saka kwalli, hijab d'in ta saka sannan ta fito daga d'aki rike da jakar makaranta a hannun ta, can ta hangu Ummin su tana ta faman danna waya.
"Kai wai ita Ummi kullum cikin danna waya, bata da lokacin da zata ware yin wa'innan sabgogin nata, amma ace mutum kullum abu d'aya, mtswww!".
Note:plss iyayen yara writers da wa'inda ma ba writers ba kai har ma da riders plsss mu dinga ware lokacin da zamu dinga yin abubuwan mu, mu bari sai mun gama duk wani responsiblity namu na cikin gida kafin mu hau online, ku shiga wps don karatu ko kuma typing, ko karatu online plsss....wallahul musta'an Allah yasa mu dace AMIN ya Allah.
"Ha'a Saha naga yanzu fa d'aya da 'yan minutes amma har kin fito?".
"Eh zan biya gidan su Hunayda ne kafin mu shiga makarantar, saboda zata koya min wani karatu da aka yi mana jiya, gashi an bada assingnment kuma ban yi ba".
"To bari sai su Na'eef sun dawo daga makaranta zuwa 2:30 sai ku wuce gidan su Hunaydan tare ko?".
"A'a Ummi sun tawo daga baya, aikin fa yana da wahala".
"To ai gani nayi sai kun yi sallar la'asar kuke shiga shi yasa".
Tana fad'in haka messege ya shigo cikin wayar ta, tuni ta manta da sha'anin Saha, sai da ta gaji da tsayuwa sannan ta ce, "Ummi na tafi?".
"To Saha sai kin dawo, su Surayya sun tawo daga baya".
Tana fita ta hango car d'in shi a can k'arshen layin su, da sauri ta k'arasa, tana zuwa ya bud'e mata ta shiga, ya rufe ya ja su suka tafi.
"Yanzu baby na ina kike so mu je?".
"Uhmm... duk inda muka je ai babu matsala".
"To muje gida na kenan?".
"Gidan ka kuma? Gaskiya A'a, kawai dai mu je wani gurin shak'atawa haka, ko da Gamji ne tunda ai hira kawai zamu da'n tab'a".
Hannun shi ya d'ora kan nata yana murzawa ya ce, "Amma dai baki manta da alk'awari ba dai ko?".
Ji tayi gaba d'aya jikin ta ya mutu, ga wata muguwar sha'awa da ta taso mata, cikin ranta take ayyana;
"Dama haka ake ji?! Tabb, ashe dai gaskiyar Ummi ana jin dad'i sosai".
D'ago da idon ta da suka fara canza kala tayi ta kalle shi ta ce, "Ban manta ba baby na ina sane".
Itama ta d'ora dayan hannun ta kan nashi tana murzawa.
"Shegiya wallahi ta kamu, wannan baza tayi wahalar shigowa hannu ba".
"To yanzu mu wuce gidan nawa?".
"Ba..by duk..yadda..ma kayi dai-dai ne".
Ta fad'a in a lustfull tone.
Wani smile ya saki tare da juya kan motar shi su kayi gidan na shi.
Suna isa ya shiga ya bud'e musu sannan ya dawo suka shiga cikin gida, yayi parking car d'in shi inda ake ajiye motor.
"Tom remember my promise dai gaskiya".
"Amma bazan shiga ciki ba gaskiya".
Don kar tayi tunanin wani abu yasa ya ce; "To shikenan ba matsala, amma mu koma bayan mota".
~_From The Everlasting Golden Pen ๐ of Golden Pen Writers Association Team! Of MENENE RIBA TA & ALLAH GATAN MARAYA_~
ยฉ *2020*
_~We Love U All~_โค
[1/15, 11:02 AM] Sumayya Sumy B: ๐คทโโ๐คทโโ๐คท
*_MENENE RIBA TA โ_*
๐๐๐
ยฉ *2020*
๐คฆ๐ปโโ๐คฆ๐ปโโ๐คฆ๐ปโโ๐คฆ๐ปโโ๐คฆ๐ปโโ๐คฆ๐ปโโ๐คฆ๐ปโโ๐คฆ๐ปโโ๐คฆ๐ปโโ๐คฆ๐ปโโ๐คฆ๐ปโโ
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~โ๐ฝโ๐ฝGOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONโ๐ฝโ๐ฝ~*
*~We are bearer's of so golden pen๐~*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden penโ,behold our words.~*
*~A product of our pen๐,savour our words, for it will cause you no pain.~*
~*WRITTEN BY*~ โข _Golden Pen Writers Association_
*On the authority of Abu Hurayrah (may Allah be pleased with him) from the Prophet (peace and blessings of Allah be upon him), who said:*
*"Allah (mighty and sublime be He) says:*
*'The first of his actions for which a servant of Allah will be held accountable on the Day of Resurrection will be his prayers.' If they are in order, then he will have prospered and succeeded; and if they are wanting, then he will have failed and lost. If there is something defective in his obligatory prayers, the Lord (glorified and exalted be He) will say: 'See if My servant has any supererogatory prayers with which may be completed that which was defective in his obligatory prayers.' Then the rest of his actions will be judged in like fashion."*
*[At-Tirmidhi (also by Abu Dawud, an-Nasa'i, Ibn Majah and Ahmad).]*
*ุนููู ุฃูุจูู ููุฑูููุฑูุฉู ุฑูุถููู ุงูููู ุนููููู ููุงูู: ููุงูู ุฑูุณูููู ุงูููููู ุตููููู ุงูููููู ุนููููููู ููุณููููู
ู: ุฅูููู ุฃูููููู ู
ูุง ููุญูุงุณูุจู ุจููู ุงููุนูุจูุฏู ููููู
ู ุงููููููุงู
ูุฉู ู
ููู ุนูู
ููููู ุตูููุงุชููู. ููุฅููู ุตูููุญูุชู ููููุฏู ุฃูููููุญู ููุฃูููุฌูุญูุ ููุฅููู ููุณูุฏูุชู ููููุฏู ุฎูุงุจู ููุฎูุณูุฑูุ ููุฅููู ุงููุชูููุตู ู
ููู ููุฑููุถูุชููู ุดูููุกูุ ููุงูู ุงูุฑููุจูู ุนูุฒูู ููุฌูููู: ุงููุธูุฑููุง ูููู ููุนูุจูุฏูู ู
ููู ุชูุทููููุนู ููููููู
ูููู ุจูููุง ู
ูุง ุงููุชูููุตู ู
ููู ุงููููุฑููุถูุฉูุ ุซูู
ูู ููููููู ุณูุงุฆูุฑู ุนูู
ููููู ุนูููู ุฐููููู. ุฑูุงู ุงูุชุฑู
ุฐู ููุฐูู ุฃุจู ุฏุงูุฏ ูุงููุณุงุฆู ูุงุจู ู
ุงุฌู ูุฃุญู
ุฏ*
~*DAGA ALQALUMAN*~๐๐ป........โ
โฆ *Ummee Yusuf* ::--Maman Yusuf, marubuciyar *UMMU SALMA.*
โฆ *Aminatu Hassan* ::-- *0um-Deedat*, marubuciyar *BAN FI KARFIN TA BA.*
โฆ *SUMAIYYA BABAYO ABDULAHI* ::-- *SUMIEE B.*, marubuciyar *AMINTA.*
โฆ *KHADIJA MUHAMMAD* ::-- *0ne luv*, marubuciyar *ฦAREENATEEY.*
โฆ *FATIMA UMAR MODIBBO* ::-- *FATIMA BATULA*, marubuciyar *SAIF KO MALEEK.*
โฆ *BINTU AHMED* ::-- *CYNOSURE* marubuciyar *SHABIHATY (ME KAMA DA Ni).*
~*DEDICATED*~ _To All Victims That Are Related To The Story_
~*WARNING*~ _K'irk'irarren labari ne ba'ayi dancin zarafin wani ko wata ba. Sunayen da suke ciki kama daga na mutane zuwa na gari an k'irk'ire su ne domin fad'akar,ilimintar game da nishad'antar dame karatu, dan haka ba'a yarda wani ko wata ta juya wannan labarin ta kowoce siga ba._
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM!*
*โฃscene three *
*page 8*
Car d'in ya bud'e suka fito a tare, nan ya bud'e mata bayan motar ya ce; "You are welcome, her majesty".
Wani irin dad'i taji saboda yadda yayi maganar ba k'aramun fasa mata kai yayi ba, shiga tayi ta zauna tare da sakin wani deep breath (Abun ka da sabon shiga farkon yi).
Zagayawa yayi shima ya shiga ya zauna yana fuskantar ta.
"Sahabat!", ya kira ta da full name d'in ta, dararan oily eyes d'in ta zuba mai tace "Na'am baby na me ya faru?".
"Ina mugun bala'in sonki, zan iya aikata komai akan ki, zan yi miki duk wani abu da kike so, hope dai kema kina so na haka?". Ya k'arashe maganar yana d'ora hannun shi kan kolumatun ta na gefe d'aya.
Hanu takai kan nashi tace; "Love! nima ina yi maka irin son da kake yi min, kai zan iya ce maka ma nafi son ka Zaiyad, you are my every thing, plsss stay with me muyi spending life time d'in mu together".
"Shegiya, ko ba life time ba I will spend my life time da ke amma ba na aure ba".
Ya fada a cikin zuciyarshi.
A fili kuma ya ce; "Why not baby, ai kawai kiyi tunanin mun fara spending life time d'in mu".
Ya fad'a had'e rungumota jikin shi, wani sabon hali taji ta tsinci kanta a ciki, saboda yau ne na farko da namiji ya fara yi mata haka, amma da yake giyar soyyaya na d'iban ta haka ita ma tayi hugging d'in shi har da su Ilove you my sweety.
D'ago da face d'in ta yayi ya fara dosar fuskar ta da niyar kissing d'in ta, amma ko k'okarin hana shi ba tayi ba, shi kuwa tuni ya k'arasa ya had'e bakin su guri d'aya yana zuba mata sihirtaccen kiss, ita kuwa hajiya Saha sai sauke numfashi take tana jin zuciyar ta na mata nauyi har ta fara tafiya bata ma san inda kanta ya ke ba, zip d'in ta yake k'okarin ziping ta hango time ta cikin agogon mota wanda yake mak'ale a jikin radio na motor, ai bata san lokacin da ture shi ba ta ce; "3:30 yanzu Zaiyad, kuma ka san sai na biya ta gidan su Hunayda kafin na wuce".
Kallon ta yayi da shanyayyun idon sa ya ce, "Ha...ba.. ma...na.. Saha you and your islamiya abubuwa, let have fun mana".
"A'a ka bari sai next meeting".
Ta fad'a had'e da durowa daga motar ta koma gidan gaba tana gyara hijab d'in ta, haka nan shima ya koma gurin zaman driver ya zauna yana maida numfashi, ba yaso yayi forcing d'in ta, ya fiso yayi komai da ita cikin had'in kanta shi yasa kawai ya rabu da ita.
Suna isa kusa da layin su Hunayda ya sauke ta, ai kuwa tana fitowa ta hango Hunayda can tana tahowa itama da kayan islamiyya jikin ta, nan ta jira ta ta k'araso.
"Hmmmm! Saha kenan yauma anyi sana'a, ni dai zan ga ranar da zaki daina sneaking d'in fita, me ye naga kin yi wani furgaifurgai da ke?".
"Hmmmm ke dai bari, ai sai mun zauna, wannan zancen Hunayda na samun natsuwa ne".
Suna tahowa na hango wani d'an matashi wanda bazai wuce shakara 29 zuwa 30 ba, dogo ne kuma yana da haske amma ba sosai ba, kuma yana da kyaun shi na dai-dai misali, shi ba mai irin asalin kyaun nan ba kuma ba mai muni ba da bulala rik'e a hannun shi da alama malamin makarantar ne.
"Su Saha da Hunayda yau an makara, don haka dole ayi muku dukan makara". Ya fad'a in a jokeful way yana kallon fuskar Hunayda.
"A'a malam mun zo dai a dai-dai, bamu makara ba".
"Ya akayi k'anen ku suka riga ku zuwa toh?
"Kawai muna tahowa ne babu komai".
Duk maganar nan da ake yi Saha ce ke yi amma ita Hunayda ba abunda ta ce, nan yace musu idan aka tashi kafin su tafi gida yana son magana da Hunayda, amsa mishi da to suka yi kafin su wuce aji.
"Ke anya kuwa malama Suhail ba son ki yake yi ba?",
"Hmmm ke dai bari nima na ga alama".
"Tabbb me zaki yi da malamin islamiyya,Allah ya kauta!".
"Allah ko ?". Ta fad'a in I don't care manner.
Haka dai suka cigaba da hirar su har suka shiga aji...
************
Bayan an tashi su Hunayda daga makaranta, nan malam Suhail yake fad'a mata shi son ta yake yi kuma da aure, don haka zai zo gida yayi magana da Abban ta idan ta amincie, zata je tayi tunani tace mishi.
Su Hajna da Surayya da kuma Na'eef sune a gaba, while Saha da Hunayda suna bayan su.
"Tabbb! ai wallahi kar ki yadda, wannan d'an k'auyen zaki yi soyyaya da shi, ko d'an zuwa outing d'in nan baza ku ri'ka zuwa ba, tabb! gaskiya ban goyi bayan haka ba, ina da sake!".
"Saha amma kuma ai yana da hankali, kuma babu ruwan shi he is so silent, kuma ko ya ce zai je outing d'in da ni ai kin san bazan iya zuwa ba, besides, bance miki na yadda ba tukunna don haka ki daina damun kanki sai nayi tunani. Ke ba ma wannan ba, fad'a mun yadda zan dinga yi idan naji sha'awa".
Kunnen ta Saha ta kamo ta fad'a mata abu a kunne wanda ni ban samu damar jin shi ba.
"Kai! Allah kuwa Saha?".
"To ba sai ki tsaya wasa ba, hmmm kin san yau Zaiyad har kissing d'ina yayi".
"Me ne! kissing fa Sahabat!".
"EH man....".
"Yaya Saha don Allah kizo mu wuce gida, kusan fa magrib ake k'ok'arin kira".
"Eh wallahi ya Hunayda ku zo mu tafi plss".
"To jarabbabu har da wani kusan had'a baki, sai ku wuce mu tafi ai".
Inji Saha tayi maganar a irin kar ku dame mun nan.
Nan suka yi hanyar gida, dama anzo kan kwanar rabuwa amma hira ta k'i k'arewa.
"Saha wai a ina kuka tsaya yau ne? ina ta jira ku dawo gashi ni ko abinci ban d'ora ba".
Surayya ce ta ce, "Mun taho suka tsaya a kan kwana ita da Aunty Hunayda suna ta hira".
"Yanzu Saha duk hirar da kuka sha tun d'azun sai da kuka tsaya hira akan hanya?".
Don ta kawar da zancen ya sa ta ce; "me za a dafa don tasan dole ita zata dafa,nan.ta shiga kitchen ta fara shirya musu abunda za su ci.
A b'angaren su Hunayda ma sai da Ammi tayi musu fad'a amma sai dai ita har ta gama abinci ta ajiye ta gama komai nata, gida yayi tsaf da shi(ni kuwa na ce ko don ita mai miji ce, kai amma anya, kawai dai ma tana da kula ne).