Showing 93001 words to 96000 words out of 107295 words

Chapter 32 - MENENE RIBATA BOOK Complete By Ummee Yusuf.txt

18 Nov 2025

1253

KO  MALEEK.*

♦ *BINTU AHMED* ::-- *CYNOSURE* marubuciyar *SHABIHATY (ME KAMA DA Ni).*

~*DEDICATED*~ _To All Victims That Are Related To The Story_

~*WARNING*~ _K'irk'irarren labari ne ba'ayi dancin zarafin wani ko wata ba. Sunayen da suke ciki kama daga na mutane zuwa na gari an k'irk'ire su ne domin fad'akar,ilimintar game da nishad'antar dame karatu, dan haka ba'a yarda wani ko wata ta juya wannan labarin ta kowace siga ba._

*_Ya Allah wannan cuta ta coronavirus kayi mana maganin ta, ka tsare mu kayi mana katangar ƙarfe tsakanin mu da ita, ya Allah ka tamake mu, ya Allah ka sassauta mana, ya Allah mun tuba ka yafe mu, ya Allah mu masu lefi ne ka yafe mana laifukan mu. Amin ya rabbil alamin..._*

*_Ƴan uwa mu zauna a gida mu kare kan mu, muyi ta istigifari muna neman sassauci daga Allah, ya kawo mana ƙarshen wannan annoba, Amin ya rabbi.. Ya Allah wainda basu da yadda za su yi wajen ciyar da kan su, ya Allah ka kawo musu mafuta_*


*On the authority of Abu Hurayrah (may Allah be pleased with him), who said that the Messenger of Allah (peace and blessings of Allah be upon him) said:*

"Allah said:

'I have prepared for My righteous servants what no eye has seen and no ear has heard, nor has it occurred to the human heart.'"

Thus recite if you wish (1): "And no soul knows what joy for them (the inhabitants of Paradise) has been kept hidden (Qur'an Chapter 32 Verse 17)."

(1) The words "Thus recite if you wish" are those of Abu Hurayrah.

[*Bukhari, Muslim, at-Tirmidhi and Ibn Majah*.]



نْ أَبي هُرَيْرَةَ رَضِيَ اللهُ عَنْهُ قَالَ :* قَالَ رَسُولَ اللهِ صَلَّى الله عَلَيْهِ وَ سَلَّمَ قَالَ اللهُ أَعْدَدْتُ لِعِبَادي الصَّالِحِينَ مَا لَا عَيْنٌ رَأَت وَ لَا أُذُنٌ سَمِعَتْ وَلَا خَطَرَ عَلَى قَلْبِ بَشَرٍ فاقْرأُوا إنْ شِئْتُمْ : فَلَا تَعْلَمُ نَفْسٌ مَّا أُخْفِيَ لَهُمْ مِنْ قُرَّةِ أَعْيُنٍ رواه البخاري و مسلم والترمذي وابن ماجه*




*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM!*


*_♣️scene 7_*

*page 27*


Saha tana shiga cikin gida direct ɗakin su ta wuce tana tuna irin maganganun da baba Mariya ta ƙara tunatar da ita, ba wai bata san su bane, a'a kawai dai gani take a yanda take jin kanta kuma ta saba da Zaiyad bata jin zata iya dena kasan cewa da shi nan kusa, kuma bama wannan ba tasan dai nan kusa Ziyad zai turo zuwa gidan su ayi maganar auren su to ko me zai  sa ta damu har ta kai ga dena faran ta ran masoyin nata duk da yanzu taga ba kamar da ba ya d'an fara canza mata.

Deep breath ta sauke, kafin ta fara rage kayan da ke jikin ta don duk a gajiye take, faruk ne ya faɗo mata a rai "Shi kuma wannan handsome guy ɗin ko waye oho, amma anya kuwa zan iya haɗa shi da Zaiyad kuwa? Gaskiya bana jin zan iya tunda shima na tabbar da ni kaɗai yake mu'ammala to ko me zai sa naci amanar shi".


_Ni kuwa nace ohoho Saha baki dai sani ba amma kafin ki akwai wasu, sannan bayan ki ma akwai wasu_


Haka dai tayi ta magana ita kaɗai har Surayya ta shigo cikin ɗakin " Kai ya Saha na gode sosai da irin siyayyar da kika yi mun yau, naji daɗi sosai wallahi Allah ya bar zumunci ya kuma ƙara haɗa kan mu".

Wani lustful kallo Saha ta watsawa Surayya kafin ta kamo hannun ta tace "Haba ƴar uwa, don nayi miki siyayya  shine kike yi mun duk wannan godiyar sai kace wata bare".

Saurin janye hannun ta tayi tana mata kallo me wuyar fassarawa kafin ta ce"Ai abun da ba ki yi ne da kika yi shi yanzu kin ga kuwa dole ai na gode miki ko ba komai".

"To naji kar dai ki ƙara mun wata godiya".

"Dama Ummi ce ta ce kizo mu haɗu mu ɗora Abinci".

"Okk munje" ta faɗa tana miƙewa daga inda take zaune.

"Sahabat."

With full of fear akan fuskar ta ta juyo ta kalli Ummin ta da jin yanayin yadda ta kira ta.

" Waye ya ajiye ku a mota, Surayya tace min a mota kuka dawo?"

"Ammm..... Umm.... Wallahi Ummi muma ba mu san shi ba kawai dai bayan mun gama siyayya ne a wani kanti ya takura mana wai dole sai ya kawo mu gida, muka ƙi yadda amma sai da yayi insisting shiyasa ma na bari ya kawo mu har nan ƙofar gidan, kuma ki tambayi Surayya ma".

Kallon ta ta mayar ɓangaren Surayya"Wallahi Ummi haka ne, abunda ya faru kenan".

"Yanzu Saha duk abunda nake faɗa miki baki jin magana ta ko?so ki ke sai kun ja mun magana a unguwar nan, don na tabbatar maganar da Baba mariya take miki kenan, ko ba haka bane?

" Hake Ummi don Allah kiyi Haƙuri wallahi baza mu sake maimaita abu shigen irin haka ba Allah kuwa".

"To nidai ina faɗa muku ku dinga taka tsantsan, don duniyar nan yanzu ba abun yarda bace. Ku shiga ku ɗora mana abinci.


_Haba malama basai yanzu ya kamata ki fara saka mana ido ba, don ni wallahi nayi nisa kuma in sha Allahu sai na cimma buri na na auren Habibi na abun alfahari na_.


Cewar Sahabat da tayi maganar cikin zuciyar ta.


Bayan sun kammala abincin sun zuba shi a kula Saha ta nufi ɗaki don watsa ruwa a jikin ta saboda yanayin zafin da garin ya ɗauka, bayan ta fito ta shirya cikin wata riga mara nauyi.

"Ke Surayya baza kiyi wankan yanzu  ba ne?

" Eh wallahi ya Saha sai munzo kwanciya tukunna, nafi jin daɗin baccin.

****

Bayan sallar isha'i duk sun gama cin abincin Ummi ta shige ɗaki don tayi shirin kwanciya, suma su Sahan ɗaki suka wuce don su kwanta, suna shiga Surayya fara shirin yin wanka nan fa Saha ta fara kallon ta tana haɗiyar yawo har ta shige toilet ɗin, bayan ta fito tana shirin saka kaya Saha bata san san da tace"Haba Surayya me makon ki kwanta a haka shine sai kin wani saka nightyy".

Da mamaki Surrayan take kallon yayar tata.

_kai anya Saha bata samu matsala ba kuwa, ji fa abunda take cewa ya za ayi na kwanta daga ni sai towel_

A fili kuma ta ce"Bangane ba Ya Saha me kike nufi".

Saurin lumshe ido tayi jin ta kwafsa, "Aa ina nufin ki saka kaya marasa nauyi mana".

"Okkk... Ai wainnan ɗin ma basu da nauyin".

"To sai da safe". Ta faɗa tana juyawa while deep inside her  ji take kamar ana ƙara mata wutar sha'awar Surayyan. Ita kuwa ko a gefan slipper din ta. itama  hayowa kan katifar tasu tayi ta kwanta.

12:20pm

Sahabat dai abun dai har yanzu babu sauƙi, don kuwa har ƙarawa kanta tayi saboda sai da karanta pages ɗin da Ummin ta ta saka da raguwar team ɗin su kafin ta fara tunanin kwanciya banci amma ina bacci yace ai baki isa ba, Sha'awa kuma tace salama alaikum,tayi ta kiran lambar masoyin nata amma sam taƙi shiga wannan dalilin ne yasa ta ƙara shiga wani hali, wanda yasa zuciyar ta ta dinga raya mata why not ta gwada biyan buƙatar ta da Ƙanwar tata, a hankali takai hannun ta ta fara shafa Surayyan tana mata wasu irin abubuwa masu wuyar fassarawa, da kuma tsayawa a zuciya ba tare da tayi tunanin ko me zai je ya dawo ba.

Surayya cikin bacci taji wani baƙon yana yi yana ziyar tar ta ai kuwa zunbur ta tashi tana me ture yayar tata tare da faɗin"Ya Saha meye haka⁉️ me kike shirin aikatawa!!!?? Ita kuwa Saha ina hankalin ta yayi nisa sai ƙara cakumo Surayyan take yi.

"Plss ki barni wallahi idan banyi ba mutuwa zanyi".

Hawaye shaɓe shaɓe kan fuskar Surayya tace "Wallahi sai dai ki mutu amma bazan taɓa baki goyan bayan yin wannan ƙazantacciyar alaƙar da ni ba, duk kuwa da ba wani masaniya nake da shi akan hakan ba amma nasan a islamaiyya ana yawan kawo mana fatahohi na malaman fiqihu akan irin wainnan alaƙun, don haka ki rabu dani idan ba haka ba wallahi sai na faɗawa  Ummi idan har kika kuskura kika ƙara taɓa ni, kuma ko yanzun ma sai na faɗa mata abunda kika yi niyyar yi, shiyasa ki kai ta mun siyayya saboda kar na faɗa, to da wancan da wannan ba ɗaya bane, kuma wallahi daga yau na dena karɓar komai daga hannun ki da sunan cin hanci sai na faɗawa Ummi komai da safe".

"Surayya na roƙe ki kada ki gaya Ummi wallahi bazan ƙara takura miki ba kinji ma na rantse yanzun ma sharrin sheɗan ne, amma wallahi ba hali na bane kuma bana yi".

"To kina karance karance, da kalle kalle da kuma bin samari ta ya ba zaki faɗa cikin irin wannan rayuwar ba, ko an gaya miki da nake bani da shekaru ban san abunda kike yi ba, to wallahi duk abunda kike yi ina sane kuma sai na faɗima Ummi zuwa safiya".

Ta ƙarashe maganar tana jan bargon da yake gefan gadon tare da ɗaukan pillow tayi kasa tayi sabuwar shimfiɗa sannan ta kwanta.

"Ya Allah wani irin hali na saka kaina, what if Surayya ta faɗawa Ummi, wallahi nasan kashi na ya bushe na shiga uku na, Zaiyad duk kai kasa ni cikin wannan halin gashi yanzu ka dena kula dani sam..."

Haka suka kwana ranar, ita Surayya tana bacci rabi da rabi while ita kuma Sahabat Sha'awa da fargaba duk ya dame ta.

Washegari da safe da wuri Surayya ta tashi tayi sallah don ta ƙudiri niyyar sai ta sanarwa da Ummi abunda Sahan tayi mata jiya, bayan sun kammala break fast ba wanda yace wa kowa komai, while ita kuma Ummi har yanzu bata fito daga ɗaki ba, sai kusan 8:30 ta fito tayi wanka ta shirya daga gani akwai gurin da zata je.

Bayan sun gaishe ta suka fara break fast, suna gamawa Ummi ta ɗauki waya tare da kunna data tana bin irin comment ɗin da tasha jiya tare da yin replying haɗe da duba wasu messages ɗin nata.

Nan fa Surayya ta matso "Ummi dama wata magana zan faɗa miki, wani abu ne ya faru jiya da daddare".

Tabb ai kuwa Saha ji tayi kamar ta saki zawo a gurin saboda yadda cikin ta ya murɗa mata ga wani gumi da wanke mata fuska.

"Plsss Surayya ba kya ganin  ba haka nan nake zaune ba, ki bari sai anjima zuwa da yamma sai muyi magana don yanzu ma idan na gama fita zanyi kinji ko".

Wani irin baƙin ciki ne ya ziyarci Surraya, ita kuwa Saha kamar ta zuba ruwa a ƙasa ta sha. Nan ta tashi fuuuuu tayi cikin ɗakin su.

Tana shiga ta fasa kuka me cin zuciya"Yanzu shikenan ita Ummi bata da lokacin sauraren mu, bata da lokacin jin matsalar mu, bata da lokacin jin cikin mu,ya muka kwana ya muka tashi a wani hali muke ciki duk be dame ta ba, to ai shikenan ni kuma wallahi tunda har bata bari na faɗa mata yanzu ba sai dai idan ta gano da kanta, ni kuma in sha Allahu zanyi duk yadda ya kamata ganin na kare kaina daga halaka, tunda ita ya Sahabat ta kasa riƙe tarbiyar da Abbu ya bamu kafin Allah yayi mai rasuwa".


****  ***** **** ****

Abdulkareem yana fitowa daga office ɗin ya tarar da Jamila a tsaye bakin ƙofar, yana fitowa tayi saurin ƙarasawa gurin da yake.


"Haske na me likitan ya ce? Ta faɗa tana mai wani fari da ido irin na ƴan barikin nan".


"Ke dai bari kawai abun babu daɗi wallahi, sai dai fatan Allah yasa Salma ta cire duk wani abu dake ranta ku zauna lafiya".


"Uhmmm to Amin, don ko ɗazu ma da nace zan haɗa mata abun kari, sai da ta hantare ni tace bata so, baka ji irin maganganun da  ta dinga faɗa mun ba wallahi".


Ta ƙarashe maganar tare da matso wasu hawayen ƙarya da kuma munafurci..


"Tabbb abunda tayi miki kenan? Kuma dama likita yanzu ya gama faɗa mun  ciwon ta harda na yunwa, to wallahi kuwa inda baza ta zauna lafiya dake ba sai dai ta tafi gidan su, don bazai yuwu ta dinga kawo mun hargitsi a cikin gida na ba, ta kuma hana ni kwanciyar hankali, bazan ɗauka ba wallahi, yanzu ba da bace, haba mana me take so nayi mata, duk ba halin ta bane ya ja mata sai yanzu zata zo tayi wa mutane rashin hankali da hauka".


Ya ƙarashe maganar yana nufan hanyar ɗakin nata.


"Aaa ina kuma zaka je?


" Dubo ta zanyi kafin na kira wani daga can gidan su yazo ya dinga kula da ita don gida zamu koma tare da ke".


Wani shu'umin murmushi tayi kafin tace"Haba mana kayi haƙuri, dama nima cewa nayi muje gida idan nayi girki sai mu dawo tare ko"?


"To shikenan babu matsala amarya ai duk abunda kika ce shi za ayi".



Nan suka ɗau hanyar gida, sai da suka yi kusan 3 hours kafin suka kama hanyar dawo wa, yanzun kam harda su Husna.


Ita kuwa Salma tana ɗaki a kwance gaba ɗaya ta gama cika, ga wani baƙin ciki da ya cika ta, ta jira shi har ta gaji da jira, har ta kira su Fatima suka kawo mata abinci.


Da sallam suka shigo cikin ɗakin, ko kallon inda suke Salma bata yi ba ballnatana ta amsa sallamar su, sai su Fatima suka amsa musu.


Guri ya samu ya zauna kafin ya ce"Ya jikin naki?


Ciki ciki da amsa "Da sauƙi" .


"To gaskiya Salma sai kin Kula, kina cin abinci sannan kuma ki kwantar da hankalin ki saboda likita yace kina da ciwon ulcer da kuma hawan jini.don haka duk wata damuwa sai kin ajiye ta Jamila ba baƙuwar zafi bace idan kika kwantar da hankalin ki to zaku zauna lafiya wallahi, saboda ɗazu ma ta faɗa mun cewar ta haɗa miki abun kari amma kika ce baki so sannna kuma kika bita da munanan kalamai wanda yayi matuƙar ɓata mun rai".


Wani irin zafi zafi da baƙin ciki Salma taji yana taso mata, ga wani mugun abu da ya tsaya mata a maƙogaro yaƙi wucewa, ga kuma kishi da taji shima ya taso mata.


_"Lallai ma wannan matar banda ƙwace mun miji da tayi shine kuma take mun sharri tana haɗa ni da shi to kuwa wallahi bazan yarda ba_".


Muryar jamila ce ta katse mata tunanin ta"Wallahi kuwa Haske na gwara ka faɗa mata ni bani da wata matsala idan har tana so mu zauna lafiya to zamu zauna".


"Na sani ai Sweety, kar ki damu ai komai zai daidaita".


"Kutumar uba" Salma ta faɗa tana daga kan gadon,bayan kin aure mun miji sannan kizo kina haɗani faɗa da shi to wallahi baki isa ba".


"Uhmmm ni ba karya bace irin ki don haka bazan yi faɗa dake ba a asibiti ba".

Kafin Jamila ta rufe baki Salma ta yunƙura tasheƙa mata mari kasancewar tana kusa da ita.


"kika mare ni? Kika mare ni, wallahi bazan yarda ba".


"Aa Jamila dakata, salma kika mare ta?

" Na mare ta me zaka iya yi Abdulkareem?

Shima marin Salmar yayi "Ga abunda zan iya yi nan, na rama mata".

Fisge ruwan da yake hannun tayi ta tashi kafin taci kwalar shi "Ka mare ni akan wannan tsinnaniyar matar taka, macuciya azzaluma, ma ci amana, maƙaryaciya."

"Salma ki sake ni bana son wannan haukan naki!

" Wallahi sai dai ka zaɓa ko ita, ka sake ni kawai!! "


"Haka kika ce na sake ki ko?


" Eh ka sake ni bazan iya zama da kai ba saboda baza kayi adalci a tsakanin mu ba".

"Haka dai kika ce ko?

" Eh na haka na ce"
.

"To ki je zan turo miki da takardar sakin ki, na sake ki saki ɗaya."




*~_From the everlasting golden pen, of golden pen writer, association of MENENE RIBATA AND ALLAH GATAN MARAYA _~*


*©️2020*


~_WE LOVE YOU ALL_~❤️
🤷‍♀🤷‍♀🤷

   
      *_MENENE RIBA TA ❓_*  
                            
                            🙆🙆🙆

             © *2020*

🤦🏻‍♀🤦🏻‍♀🤦🏻‍♀🤦🏻‍♀🤦🏻‍♀🤦🏻‍♀🤦🏻‍♀🤦🏻‍♀🤦🏻‍♀🤦🏻‍♀

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/




*~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*

*~We are bearer's of so golden pen🖊~*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*
*~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~*

~*WRITTEN BY*~  ™ _Golden Pen Writers Association_

~*DAGA ALQALUMAN*~👇🏻.....✍

♦ *Ummee Yusuf*  ::--Maman Yusuf, marubuciyar *UMMU SALMA.*

♦ *Aminatu Hassan*  ::-- *0um-Deedat*, marubuciyar *BAN FI KARFIN TA BA.*

♦ *SUMAIYYA BABAYO ABDULAHI*   ::-- *SUMIEE B.*, marubuciyar *AMINTA.*

♦ *KHADIJA MUHAMMAD*  ::-- *0ne luv*, marubuciyar *ƘAREENATEEY.*

♦ *FATIMA UMAR MODIBBO*  ::-- *FATIMA BATULA*, marubuciyar *SAIF  KO  MALEEK.*

♦ *BINTU AHMED* ::-- *CYNOSURE* marubuciyar *SHABIHATY (ME KAMA DA Ni).*

~*DEDICATED*~ _To All Victims That Are Related To The Story_

~*WARNING*~ _K'irk'irarren labari ne ba'ayi dancin zarafin wani ko wata ba. Sunayen da suke ciki kama daga na mutane zuwa na gari an k'irk'ire su ne domin fad'akar,ilimintar game da nishad'antar dame karatu, dan haka ba'a yarda wani ko wata ta juya wannan labarin ta kowace siga ba._

عَنْ مَسْرُوق*ٍ . قَالَ : سَأَلْنَا ـ أَوْ سَأَلْتُ عَبْدَاللهِ (أَيْ ابْنَ مَسْعُودٍ ) عَنْ هَذِهِ الايةِ : : ولَا تَحْسَبَنَّ الَّذِينَ قُتِلُوا في سَبِيلِ اللهِ أَمْواتاً بَلْ أَحْياءُ عِنْدَ رَبِّهِمْ يُرْزَقُونَ )) ـ قَالَ : أَمَا إِنَّا قَدْ سَأَلْنَا عَنْ ذَلِكَ ، فَقَالَ)) أَرْواحُهُمْ في جَوْفِ طَيْرٍ خُضْرٍ ، لَهَا قَنَادِيلُ مُعَلَّقَةٌ بِالعَرْشِ ، تَسْرَحُ مِنَ الجَنَّةِ حَيْثُ شَاءَتْ ، ثُمَّ َ تَأْوِي إِلي تِلْكَ القَنَادِيلِ ، فَأَطَّلَعَ إِلَيْهِمْ رَبُّهُمْ اطِّلَاعَةً فَقَالَ : هَلْ تَشْتَهُونَ شَيْئاً ؟ قَالُوا : أَيَّ شَيْءٍ نَشْتَهِي ، وَ نَحْنُ نَسْرَحُ مِنَ الجَنَّةِ حَيْثُ شِئْنا ؟ فَفَعَلَ ذَلِكَ بِهِمْ ثَلَاثََ مَرَّاتٍ ، فَلَمَّا رَأَوْا أَنَّهُمْ لَنْ يُتْرَكُوا مِنْ أَنْ يُسْأَلُوا ، قَالُوا : يَا رَبِّ ، نُرِيْدُ أَنْ تَرُدَّ أَرْوَاحَنَا في أَجْسَادِنَا ؛ حَتَّى نُقْتَلَ في سَبِيلِكَ مَرَّةً أُخْرَي . فَلَمَّا رَأَى أَنْ لَيْسَ لَهُمْ حَاجَةٌ تُرِكُوا . (رواهُ مسلم (وكذلك الترمذي والنسائي وابن ماجه*

*On the authority of Masruq (may Allah be pleased with him), who said:*

*We asked Abdullah (i.e. Ibn Masud) about this verse: "And do not regard those who have been killed in the cause of Allah as dead, rather are they alive with their Lord, being provided for (Qur'an Chapter 3 Verse 169)." He said: "We asked about that and the Prophet (peace and blessings of Allah be upon him) said: 'Their souls are in the insides of green birds

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login