Showing 69001 words to 72000 words out of 107295 words
Chapter 24 - MENENE RIBATA BOOK Complete By Ummee Yusuf.txt
kwanta saman doguwar kujera.
Wajen sha biyu amma Salma taji Abdulkareem shiru be shigo ba, tashi tayi ta fito falo kamar ance ta kalli saman kujera ta hango shi kwance yana barci.
"lallai ma wannan ya raina mini hankali, ni ina can ina jiran shi na shuka mishi rashin mutunci ashe yana nan yana barci abin shi to wallahi duk da haka baka tsira ba", abinda Salmar ta faɗa kenan.
Ƙofa ta buɗe ta fita, wajen tankin gidan ta nufa, ta tara ruwa a cikin bokiti sai da ya kusa ciki sannnan ta ɗauko ta nufi ciki dashi babu wani dogon tunani ko wani abin ta ɗaga ta watsa mishi a jiki.
Abdulkareem ya miƙe cikin sauri yana jan salati, ganin Salma a tsaye ga bokiti a hannun ta ya ƙara bashi mamaki.
Salma cikin tsiwa tace; "wallahi baka isa ba, maza ka tashi ka bar mini kujera tunda naga Ubana ya siya mini ita ba wani ƙato ba".
Abdulkareem kuwa ya rasa me ma zai ce tsabar mamaki da tsoro, domin yanzu kam Salma tsoro take bashi, ba tare da yace mata komai ba ya nufi hanyar bedroom.
Da gudu tazo ta hankaɗe shi ta shige ciki ta murza key, bema ɓata lokaci wajen bugawa ba haka ya tsaya a wajen cike da takaici yana kuma mamakin halin Salmar.
Dole ya kwana ɗa kaya jiƙaƙƙu, ga kuma ɓacin rai dake damun shi, koda asuba dan mugunta bata buɗe ƙofar ba zuwa safiya kayan ya bushe hakan yasa ya wuce kitchen kawai ya haɗa musu abin kari.
Kafin ma Salma ta farka daga barci ya gama abin karin sun karya sun fice dan haka basu haɗu ba, koda ta tashi tayi sallah sannan ta fito domin neman abinda zata ci.
Komai na kitchen ɗin a wanke a goge kuma a share babu inda bata duba ba amma bata sami abinci ba hakan ya bata haushi.
"wato yau bema girka abincin dani ba kenan? Aikuwa wallahi zai dawo ya same ni a cikin gidan nan", haka tayi ta mitar ta sannan ta buɗe kwalin indomie ta ɗauko guda biyu ta dafa sannan ta soya ƙwai ta ɗora a sama.
Allah ya taimake ta cikin flask akwai ragowar ruwan zafi shi ta zuye ta haɗa tea sannan taje falo ta zauna ta hau karyawa.
Abin mamakin ma tana gamawa ta tashi ta bar kwanukan a nan ta koma uwar ɗaka, tana me cigaba da karanta sabon littafin *Hapcy* wanda take yi wai shi *Ƙasan cibiya* sosai littafin yake kawo light.
Tana gamawa ta ɗora dana *Hibba* wato *Saman gado* inda gaba ɗaya littattafan suke tafiya da imanin ta, ga wata irin sha'awa dake taso mata.
Kwanciya tayi lamo tana tunanin ina zata sami biyan buƙatar ta, ganin babu sarki sai Allah yasa tayi shawarar idan mijin ta ya dawo zata je ta bashi haƙuri ya biya mata buƙata.
Aikuwa cikin sauri ta hau gyaran gida, kan kace me komai ya zauna a muhallin shi, tana gamawa ta ɗora girki me rai da lafiya sannan ta tsantsara kwalliya tana jira Abdulkareem ɗin ya dawo.
🤣To ga Salma fa yau ana jiran oga me awa ɗaya shin ya zata kaya?? Ni dai bari nayi gidan su *Sahabat*🤣🤣🤣.
****** ********
Tana kwance saman ƙirjin shi yayin da shi kuma yake rungume da ita kai zaka ɗauka wasu shahararrun masoya juna ne kuma ma'aurata.
Saha ta shafa fuskar shi tace; "zanyi kewarka gaskiya, yanzu da muka saba da juna sai nake gani kamar ba zamu sake haduwa ba".
"ai ni wannan rabuwar tamu daɗin ta zanji ko babu komai zan samu damar kawo Zeezee cikin gidan nan babu shayin komai",abinda Zaiyad ɗin ya faɗa kenan a cikin ranshi.
Amma a fili kuwa cewa yayi; "kada ki damu My Habat ai zamu dinga haɗuwa idan kin fito makaranta".
Saha tace; "eh hakane amma ni nafi sabawa da mu wuni tare", Zaiyad ya saki murmushi sannan yace; "kada ki damu My Habat nan bada jimawa ba zaki zamo tawa har abada".
Cikin farin ciki tace; "hakane kuma Allah ya kaimu lokacin yanzu bari na tashi na tafi", ba tare da damuwa ba ya ɗauko dubu shida ya miƙo mata yace; "ki ɗauki drop".
Cikin sanyin jiki Sahabat tace; "Sweetheart yau ba zaka kaini bane?", ya gyara kwanciya sannan yace; "am sorry kaina ke ciwo", Saha tace; "to Allah ya sauwaƙe",daga haka ta tattara nata ya nata ta bar gidan.
Zaiyad na ganin ta tafi ya kira Zee ya shaida mata gobe insha Allahu suna tare tun safe har zuwa yamma.
Sahabat kuwa Keke ta ɗauka drop har bakin makarantar su, nan ta sallami me Keken sannan ta tsaya jikin wani shago har aka sako ɗaliban sannan ta shige cikin su.
Kamar yadda ta saba a bakin get suka haɗu dasu Suraiya domin gargaɗin da tayi musu akan su dena zuwa ajin su neman ta gudun tonuwar asirin ta.
Ta riƙo hannun su har gida suna tafe suna fira duk da dai Suraiya nada tambayar da take so ta yiwa ƴar uwar tata amma tana tsoron abinda zai biyo baya hakan yasa taja baki tayi shiru kawai.
Suna shiga gidan suka tarar da Ummi tana faman amsa waya na masoyan ta akan sabon littafin data fara, tana ganin su Sahabat ɗin tayi saurin katse wayar.
Sahar ta taɓe baki tana faɗin; "aikin banza bayan na riga da na san kina yi kuma har comment nayi miki a group ɗin ki har kuma kin amsa mini", Ummi tace; "me kika ce?", Sahabat tace; "cewa nayi sannu da gida Ummi na".
Ummi ta washe baki tana faɗin; "yauwa sannun ku ƴaƴan albarka, kuje ku cire hijab ɗin Saha kizo ki share tsakar gida, Suraiya ke kuma ki kwashe abincin can a cikin cooler tana gamaa faɗin hakan ta cigaba da danna wayar tata.
Sahabat taja tsaki ƙasa-ƙasa tana guna-guni haka dole ta cire hijab ɗin taje ta hau shara tana gamawa ta ɗoro alwala taje tayi sallah, koda ta idar sai da ta duba wayar ta amma babu kiran Zaiyad.
Jin Ummi na ƙwala mata kira yasa ta maida wayar jikin ta, ta fice zuwan amsa kiran Ummi ɗin.
"Ummi gani", Sahabat ta faɗa lokacin data ƙarasa kusa da mahaifiyar tata, Ummi ta miƙo mata wayar tata tana faɗin; "ga Hajiya Kareema na son magana dake".
Sahabat cikin ranta tace; "ga dai me shafe mutane kawai zaki ce", ta amsa ta kara a kunnen nata, bayan tayi sallama.
Shukra tayi wata ajiyar zuciya jin muryar Sahabat ɗin take yi har cikin ranta, ta amsa itama cikin salon tata muryar.
Sahabat cikin ladabi ta gaishe da ita yayin da Shukra ke jin kamar ta janyo ta jikin ta har wani ƙara maƙale wayar take yi.
"Beauty shine ko nema na bakya yi ko ni in nan duk kewar ki ta dame ni", Sahabat taji wani irin bambaraƙwai wai namiji da suna Salamatu 🤣🤣🤣🤣.
Uhum", shine abinda Sahar ta iya faɗa kawai, Shukra cikin salo ta kuma cewa; "to naji yanzu yaushe zaki zo", Sahabat tace; "Ummi bata bari na fita".
Shukra tayi ɗan jimm sannan tace; "zan tambayi Ummin taki da kaina, yanzu faɗa mini me kike buƙata", Saha tace; "babu komai".
Cikin shagwaɓa Shukra tace; "a'a ni dai ban yarda ba ki faɗa mini me kike so", Sahar bata san lokacin da tace; "Fura da nono", Shukra tace; "an gama zaki zo ki tarar da fura kuwa, bawa Ummin ki waya".
Saha ta miƙawa Ummin nata wayar, tana jin lokacin da Ummi ke cewa; "Allah ya kaimu goben da rai da lafiya", nan Sahar ta tafi ta bar su inda suka juya akalar firar zuwa ga litttattafan nasu, kowa na yaba aikin kowa".
Saha kuwa koda tazo kwanciya babu kiran Zaiyad ba alamar shi, koda ta kira shi user busy abin ya bata mamaki sosai.
Data ta buɗe inda ta duba taga tun shekaranjiya be hau ba, to kodai har yanzu kan nashi beyi sauƙi bane.
Group ɗin su Ummi ta shiga inda ta tarar Ummin tana ta yi musu lecture akan zaman aure da yadda ake kwanciyar aure, Saha ta taɓe baki sannan tace; "mata dai babu hankali wai macer da bata da aure ita zata koya muku yadda zaku zauna da mijin ku lafiya", su kuwa sai faman godiya suke mata.
Nan ta kuma wani group wai shi *Kaduna Chicks", babu abinda suke yi sai batsa, kowacce tana turo hoton ta tsirara ko video ɗin ta.
Shiru tayi har zuwa lokacin da Admin yazo ya fara zubo musu Bluefilm nan fa Sahar jiki na rawa ta hau saukewa sai da ta gama sannan ta fita a group ɗin, Zaiyad ta kuma dubawa amma har lokacin baya online, ta kashe data sannan ta kunna wa'innan Videos ɗin tana kalla yayin da gefe ɗaya kuma take ƙoƙarin gamsar da kanta.
Ba ita ta sami natsuwa ba sai wajen ɗaya, sannan ta miƙe zaune tana tunanin yadda zata zuba ruwa a jikin ta a yanzu, haka dole ta tashi ta fice.
Cikin sanɗa ta hau jan ruwa sai dai bata san Ummin nata tana kallon ta ba, sai da ta shige bayi sannan Ummi ta fito tana mamakin me zai jawa Saha ɗin wanka yanzu.
Sahar kuwa tana gama wankan ta fito, tana daf da shiga ɗaki taga Ummi a tsaye saura kaɗan ta faɗi ƙasa tsabar tsoron da taji.
Ummi tace; "ke kam meya kaiki wanka yanzu?", Sahar tace; "Ummi zafi nake ji ne shiyasa", Ummi tayi shiru kamar me nazari sannan tace; "shikenan shiga kije ki kwanta", tun kan Ummi ta ƙarasa har Saha ta shige ɗaki ta rufo.
Ummi ta jinjina kai sannan tace; "lallai dole na kuma zage damtse wajen saka idanu akan ki Sahabat domin na fara zargin ki nima".
Saha kuwa bayan ta rufe ƙofa sai da ta tsaya ta maida numfashi sannan ta nufi kan katifar tasu ta kwanta dan ko kaya bata tsaya sakawa ba.
Washe gari da safe, Saha ta lura da yadda Ummi ta dinga binta da kallo hakan yasa duk ta tsargi kanta, ganin bata da mafita yasa ta basar.
Wajen sha ɗaya ta shirya domin zuwa gidan Shukra, Ummi tace; "kada ki kai yamma ki dawo da wuri sannan ki kula, Allah ya kiyaye hanya", Saha ta amsa da ameen tana me ficewa.
Sai da tayi tafiya me ɗan nisa sannan ta iso bakin titi, zuciyar ta ke bata shawara ta fara zuwa ta dubo Zaiyad kan ta wuce hakan yasa kawai ta ɗauki drop na Keke Napep inda ta nufi gidan shi dake Badarawa.
addu'ar ta Allah yasa yana nan sai dai ganin motar shi yasa ta fahimci yana nan ɗin kenan, Allah sarki! Wataƙila kan ne ke damun shi.
Ta daɗe tana ƙwankwasa amma ba'a buɗe ba har zata juya sai kuma ta tura ƙofar aikuwa ta buɗe dan haka ta tura kai ta shiga dan bata zargin komai akan Zaiyad ɗin.
Zaiyad kuwa na can shida Zee ɗin shi suna soyewa wannan dalilin yasa beji ƙwanƙwasa ƙofar da Sahabat take yi ba.
Sahabat ta nemi kujera ta zauna sannan ta fara ƙoƙarin kiran Zaiyad ɗin, ba'a yi picking ɓa amma tana jiyo ƙarar wayar daga ciki hakan ya bata tunanin wata ƙila ciwon kan ne yayi tsanani da ba zai iya tashi ba.
Babu wani shakka ko ɗar ta nufi bedroom ɗin, daf da zata shiga ta ɗan buge ɗan canter ɗin da aka ajiye flower vase hakan yasa hoton dake gefe da kuma flower ɗin ta faɗo.
Cikin sauri Saha ɗin ta tsugunna ta ɗauko Allah yasa ta roba ce dan haka cikin sauri ta maida ita inda take tare da ɗan ƙaramin hoton Zaiyad ɗin.
Cikin sauri ta nufi ciki tana faɗin; "Sweetheart, ba dai jikin bane ko", ta ƙarasa faɗa tare da ƙoƙarin tura ƙofar bedroom ɗin.
~_From The Everlasting Golden Pen 🖊 of Golden Pen Writers Association Team! Of MENENE RIBA TA & ALLAH GATAN MARAYA_~
© *2020*
_~We Love U All~_❤
[3/15, 9:08 AM] GOLDEN PEN WRITERS ASSOCI: 🤷♀🤷♀🤷
*_MENENE RIBA TA ❓_*
🙆🙆🙆
© *2020*
🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*
*~We are bearer's of so golden pen🖊~*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*
*~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~*
On the authority of Abu Hurayrah (may Allah be pleased with him), who said: I heard the Messenger of Allah (peace and blessings of Allah be upon him) say:
"The first of people against whom judgment will be pronounced on the Day of Resurrection will be a man who died a martyr. He will be brought and Allah will make known to him His favours and he will recognize them. [The Almighty] will say: 'And what did you do about them?' He will say: 'I fought for You until I died a martyr.' He will say: 'You have lied - you did but fight that it might be said [of you]: 'He is courageous.'' And so it was said. Then he will be ordered to be dragged along on his face until he is cast into Hell-fire. [Another] will be a man who has studied [religious] knowledge and has taught it and who used to recite the Qur'an. He will be brought and Allah will make known to him His favours and he will recognize them. [The Almighty] will say: 'And what did you do about them?' He will say: 'I studied [religious] knowledge and I taught it and I recited the Qur'an for Your sake.' He will say: 'You have lied - you did but study [religious] knowledge that it might be said [of you]: 'He is learned.'' And you recited the Qur'an that it might be said [of you]: 'He is a reciter.' And so it was said. Then he will be ordered to be dragged along on his face until he is cast into Hell-fire. [Another] will be a man whom Allah had made rich and to whom He had given all kinds of wealth. He will be brought and Allah will make known to him His favours and he will recognize them. [The Almighty] will say: 'And what did you do about them?' He will say: 'I left no path [un-trodden] in which You like money to be spent without spending in it for Your sake.' He will say: 'You have lied - you did but do so that it might be said [of you]: 'He is open-handed.'' And so it was said. Then he will be ordered to be dragged along on his face until he is cast into Hell-fire."
[Muslim (also by at-Tirmidhi and an-Nasa'i)]
عَنْ أَبِي هُرَيْرَةَ رَضِيَ اللَّهُ عَنْهُ، قَالَ: سَمِعْتُ رَسُولَ اللَّهِ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ يَقُولُ: إِنَّ أَوَّلَ النَّاسِ يُقْضَى يَوْمَ الْقِيَامَةِ عَلَيْهِ رَجُلٌ اسْتُشْهِدَ، فَأُتِيَ بِهِ فَعَرَّفَهُ نِعَمَهُ فَعَرَفَهَا، قَالَ: فَمَا عَمِلْتَ فِيهَا؟ قَالَ قَاتَلْتُ فِيكَ حَتَّى اسْتُشْهِدْتُ، قَالَ: كَذَبْتَ، وَلَكِنَّكَ قَاتَلْتَ لِأَنْ يُقَالَ: جَرِيءٌ، فَقَدْ قِيلَ، ثُمَّ أُمِرَ بِهِ فَسُحِبَ عَلَى وَجْهِهِ حَتَّى أُلْقِيَ فِي النَّارِ. وَرَجُلٌ تَعَلَّمَ الْعِلْمَ وَعَلَّمَهُ وَقَرَأَ الْقُرْآنَ، فَأُتِيَ بِهِ، فَعَرَّفَهُ نِعَمَهُ فَعَرَفَهَا، قَالَ: فَمَا عَمِلْتَ فِيهَا؟ قَالَ: تَعَلَّمْتُ الْعِلْمَ وَعَلَّمْتُهُ، وَقَرَأْتُ فِيكَ الْقُرْآنَ، قَالَ: كَذَبْتَ، وَلَكِنَّكَ تَعَلَّمْتَ الْعِلْمَ لِيُقَالَ: عَالِمٌ، وَقَرَأْتَ الْقُرْآنَ لِيُقَالَ: هُوَ قَارِئٌ، فَقَدْ قِيلَ، ثُمَّ أُمِرَ بِهِ، فَسُحِبَ عَلَى وَجْهِهِ حَتَّى أُلْقِيَ فِي النَّارِ. وَرَجُلٌ وَسَّعَ اللَّهُ عَلَيْهِ، وَأَعْطَاهُ مِنْ أَصْنَافِ الْمَالِ كُلِّهِ، فَأُتِيَ بِهِ، فَعَرَّفَهُ نِعَمَهُ فَعَرَفَهَا، قَالَ: فَمَا عَمِلْتَ فِيهَا؟ قَالَ: مَا تَرَكْتُ مِنْ سَبِيلٍ تُحِبُّ أَنْ يُنْفَقَ فِيهَا إِلَّا أَنْفَقْتُ فِيهَا لَكَ، قَالَ: كَذَبْتَ، وَلَكِنَّكَ فَعَلْتَ لِيُقَالَ: هُوَ جَوَادٌ، فَقَدْ قِيلَ، ثُمَّ أُمِرَ بِهِ فَسُحِبَ عَلَى وَجْهِهِ، ثُمَّ أُلْقِيَ فِي النَّارِ. رواه مسلم (وكذلك الترمذي والنسائي)
~*WRITTEN BY*~ ™ _Golden Pen Writers Association_
~*DAGA ALQALUMAN*~👇🏻.....✍
♦ *Ummee Yusuf* ::--Maman Yusuf, marubuciyar *UMMU SALMA.*
♦ *Aminatu Hassan* ::-- *0um-Deedat*, marubuciyar *BAN FI KARFIN TA BA.*
♦ *SUMAIYYA BABAYO ABDULAHI* ::-- *SUMIEE B.*, marubuciyar *AMINTA.*
♦ *KHADIJA MUHAMMAD* ::-- *0ne luv*, marubuciyar *ƘAREENATEEY.*
♦ *FATIMA UMAR MODIBBO* ::-- *FATIMA BATULA*, marubuciyar *SAIF KO MALEEK.*
♦ *BINTU AHMED* ::-- *CYNOSURE* marubuciyar *SHABIHATY (ME KAMA DA Ni).*
~*DEDICATED*~ _To All Victims That Are Related To The Story_
~*WARNING*~ _K'irk'irarren labari ne ba'ayi dancin zarafin wani ko wata ba. Sunayen da suke ciki kama daga na mutane zuwa na gari an k'irk'ire su ne domin fad'akar,ilimintar game da nishad'antar dame karatu, dan haka ba'a yarda wani ko wata ta juya wannan labarin ta kowace siga ba._
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM!*
♣ _Scene Five_
~*Page 23*~
Tana tura ƙofar Zaiyad na turowa dan haka a wajen suka ci karo, cikin sauri ya rungume ta haka da dabara ya ja ta zuwa falo.
Yana zama ta zauna saman ƙafar shi sannan ta shafo fuskar shi tace; "nayi kewar ka Sweetheart sosai", ya riƙo hannun ta sannan yace; "nima nayi kewar