Showing 18001 words to 21000 words out of 107295 words

Chapter 7 - MENENE RIBATA BOOK Complete By Ummee Yusuf.txt

18 Nov 2025

1244

daga na mutane zuwa na gari an k'irk'ire su ne domin fad'akar,ilimintar game da nishad'antar dame karatu, dan haka ba'a yarda wani ko wata ta juya wannan labarin ta kowoce siga ba._




*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM!*



*โ™ฃscene three *

*page 8*


Car d'in ya bud'e suka fito a tare, nan ya bud'e mata bayan motar ya ce; "You are welcome, her majesty".


Wani irin dad'i taji saboda yadda yayi maganar ba k'aramun fasa mata kai yayi ba, shiga tayi ta zauna tare da sakin wani deep breath (Abun ka da sabon shiga farkon yi).


Zagayawa yayi shima ya shiga ya zauna yana fuskantar ta.

"Sahabat!", ya kira ta da full name d'in ta, dararan oily eyes d'in ta zuba mai tace "Na'am baby na me ya faru?".

"Ina mugun bala'in sonki, zan iya aikata komai akan ki, zan yi miki duk wani abu da kike so, hope dai kema kina so na haka?". Ya k'arashe maganar yana d'ora hannun shi kan kolumatun ta na gefe d'aya.

Hanu takai kan nashi tace; "Love! nima ina yi maka irin son da kake yi min, kai zan iya ce maka ma nafi son ka Zaiyad, you are my every thing, plsss stay with me muyi spending life time d'in mu together".


"Shegiya, ko ba life time ba I will spend my life time da ke amma ba na aure ba".

Ya fada a cikin zuciyarshi.

A fili kuma ya ce; "Why not baby, ai kawai kiyi tunanin mun fara spending life time d'in mu".

Ya fad'a had'e rungumota jikin shi, wani sabon hali taji ta tsinci kanta a ciki, saboda yau ne na farko da namiji ya fara yi mata haka, amma da yake giyar soyyaya na d'iban ta haka ita ma tayi hugging d'in shi har da su Ilove you my sweety.


D'ago da face d'in ta yayi ya fara dosar fuskar ta da niyar kissing d'in ta, amma ko k'okarin hana shi ba tayi ba, shi kuwa tuni ya k'arasa ya had'e bakin su guri d'aya yana zuba mata sihirtaccen kiss, ita kuwa hajiya Saha sai sauke numfashi take tana jin zuciyar ta na mata nauyi har ta fara tafiya bata ma san inda kanta ya ke ba, zip d'in ta yake k'okarin ziping ta hango time ta cikin agogon mota wanda yake mak'ale a jikin radio na motor, ai bata san lokacin da ture shi ba ta ce; "3:30 yanzu Zaiyad, kuma ka san sai na biya ta gidan su Hunayda kafin na wuce".

Kallon ta yayi da shanyayyun idon sa ya ce, "Ha...ba.. ma...na.. Saha you and your islamiya abubuwa, let have fun mana".


"A'a ka bari sai next meeting".

Ta fad'a had'e da durowa daga motar ta koma gidan gaba tana gyara hijab d'in ta, haka nan shima ya koma gurin zaman driver ya zauna yana maida numfashi, ba yaso yayi forcing d'in ta, ya fiso yayi komai da ita cikin had'in kanta shi yasa kawai ya rabu da ita.


Suna isa kusa da layin su Hunayda ya sauke ta, ai kuwa tana fitowa ta hango Hunayda can tana tahowa itama da kayan islamiyya jikin ta, nan ta jira ta ta k'araso.



"Hmmmm! Saha kenan yauma anyi sana'a, ni dai zan ga ranar da zaki daina sneaking d'in fita, me ye naga kin yi wani furgaifurgai da ke?".

"Hmmmm ke dai bari, ai sai mun zauna, wannan zancen Hunayda na samun natsuwa ne".



Suna tahowa na hango wani d'an matashi wanda bazai wuce shakara 29 zuwa 30 ba, dogo ne kuma yana da haske amma ba sosai ba, kuma yana da kyaun shi na dai-dai misali, shi ba mai irin asalin kyaun nan ba kuma ba mai muni ba da bulala rik'e a hannun shi da alama malamin makarantar ne.

"Su Saha da Hunayda yau an makara, don haka dole ayi muku dukan makara". Ya fad'a in a jokeful way yana kallon fuskar Hunayda.


"A'a malam mun zo dai a dai-dai, bamu makara ba".


"Ya akayi k'anen ku suka riga ku zuwa toh?



"Kawai muna tahowa ne babu komai".


Duk maganar nan da ake yi Saha ce ke yi amma ita Hunayda ba abunda ta ce, nan yace musu idan aka tashi kafin su tafi gida yana son magana da Hunayda, amsa mishi da to suka yi kafin su wuce aji.

"Ke anya kuwa malama Suhail ba son ki yake yi ba?",

"Hmmm ke dai bari nima na ga alama".


"Tabbb me zaki yi da malamin islamiyya,Allah ya kauta!".

"Allah ko ?". Ta fad'a in I don't care manner.


Haka dai suka cigaba da hirar su har suka shiga aji...

************

Bayan an tashi su Hunayda daga makaranta, nan malam Suhail yake fad'a mata shi son ta yake yi kuma da aure, don haka zai zo gida yayi magana da Abban ta idan ta amincie, zata je tayi tunani tace mishi.


Su Hajna da Surayya da kuma Na'eef sune a gaba, while Saha da Hunayda suna bayan su.


"Tabbb! ai wallahi kar ki yadda, wannan d'an k'auyen zaki yi soyyaya da shi, ko d'an zuwa outing d'in nan baza ku ri'ka zuwa ba, tabb! gaskiya ban goyi bayan haka ba, ina da sake!".


"Saha amma kuma ai yana da hankali, kuma babu ruwan shi he is so silent, kuma ko ya ce zai je outing d'in da ni ai kin san bazan iya zuwa ba, besides, bance miki na yadda ba tukunna don haka ki daina damun kanki sai nayi tunani. Ke ba ma wannan ba, fad'a mun yadda zan dinga yi idan naji sha'awa".



Kunnen ta Saha ta kamo ta fad'a mata abu a kunne wanda ni ban samu damar jin shi ba.


"Kai! Allah kuwa Saha?".


"To ba sai ki tsaya wasa ba, hmmm kin san yau Zaiyad har kissing d'ina yayi".


"Me ne! kissing fa Sahabat!".



"EH man....".

"Yaya Saha don Allah kizo mu wuce gida, kusan fa magrib ake k'ok'arin kira".



"Eh wallahi ya Hunayda ku zo mu tafi plss".


"To jarabbabu har da wani kusan had'a baki, sai ku wuce mu tafi ai".


Inji Saha tayi maganar a irin kar ku dame mun nan.

Nan suka yi hanyar gida, dama anzo kan kwanar rabuwa amma hira ta k'i k'arewa.



"Saha wai a ina kuka tsaya yau ne? ina ta jira ku dawo gashi ni ko abinci ban d'ora ba".



Surayya ce ta ce, "Mun taho suka tsaya a kan kwana ita da Aunty Hunayda suna ta hira".


"Yanzu Saha duk hirar da kuka sha tun d'azun sai da kuka tsaya hira akan hanya?".

Don ta kawar da zancen ya sa ta ce; "me za a dafa don tasan dole ita zata dafa,nan.ta shiga kitchen ta fara shirya musu abunda za su ci.


A b'angaren su Hunayda ma sai da Ammi tayi musu fad'a amma sai dai ita har ta gama abinci ta ajiye ta gama komai nata, gida yayi tsaf da shi(ni kuwa na ce ko don ita mai miji ce, kai amma anya, kawai dai ma tana da kula ne).



***********



Zaune take a palo ta sha riga da siket d'in ta na atamfa wanda ya karb'i jikin ta, sun zauna dass sunyi mata kyau sosai, rik'e take da mug da alama dai na'ana'a tea ne a ciki while yaran suna daga gefe suna cin abinci ga kuma mbc 3 an saka musu suna kallo,ita kuwa sai faman danna waya take yi ,bayan sun k'oshi abunka da hali irin na yara har suka fara wasa da abincin, amma Salma bata san halin da ake ciki ba tayi nisa wurin karanata *NIDA SHI* sai wani sakin smile take yi.


Yana shigowa tun kafin ya bud'e bakin shi yayi sallama ya ga sun yiwa palon kaca kaca da shinkafa, ga duk sun burkita palon sai wasa suke yi, ita kuwa hakima bata san wainar da ake toyawa ba, kallon inda take yayi yaga gaba d'aya ma bata san ana yi ba, wai kunu a mak'ota.

Sallama ya fara yi amma sai da yayi sau biyu kafin ta jiyo, shima har sai da yaran suka fara oyoyo abba sannan ta d'ago firgit ta kalle shi.

Yau kam ta k'ular da shi, ko kallon inda take bai yi ba yayi shigewar shi, ita ma nan ta juya had'e da keb'e baki, mai da kai tayi zata cigaba kamar ance ta kalli d'akin ta ganshi yayi kaca-kaca.

"Innallillah dama haka yaran nan suka yiwa wajan nan?".

Bata gama tamabayar kan ta ba taji ya ce; "Salma ina abinci na, don yunwa nake ji".


Yau kam yaci sa'a an dafa da shi, (ni kuwa na ce ko dai shauk'in novel ne๐Ÿ˜œ)


"Ka shiga kitchen akwai a tukunya sai ka zuba".

Tayi maganar kamar ba ita tayi ba, ta maida kai ta cigaba da abunda take yi.


"Gurin nan kuma wa zai gyara shi, wai shin Salma me kike yi ne ma a jikin wayar nan da ina miki magana kina ji na, kin mai dani d'an iska a cikin gidan nan, ko don kinga ina kyale ki ne iye!!!".

Da sauri ta juyo ta kalle shi don jin yadda ya d'aga murya, don ita ba don kar ace tayi k'arya ba da sai tace bata tab'a ji yayi mata magana irin yadda yayi mata yau ba.


Tana k'unk'uni ta tashi ta shiga kitchen ta zuba mai abincin tazo ta dongwarar da abincin kafin ta tattare gurin, sannan ta samu guri ta zauna tana fad'in, "Duk abi a takura mutum, bayan bayi mai abunda ya kamata ake yi ba, kalli fa ji yadda ake love", ta fad'a tana kalon wayar ta kamar ba ita tayi maganar ba.

Shi kuwa kawai kallon mamaki yake yi mata yana mamakin, " Me yasa ta fad'an haka?me take nufi da shi? duk kular da yake bata".


"Amma just ko d'an two hours d'in nan baza a iya da kai ba, babu wani armashin arzik'i!", ta fad'a tana mik'ewa da alamar d'aki zata shiga, wucewa tazo yi ta inda yake zaune, yayi saurin rik'o hannun ta ya ce;

"SALMA wai me ke faruwa ne? me nayi miki wanda baza ki iya fad'a mun ba sai dai kiyi ta mun habaici kamar ba zaman aure muke yi ba?".

"Ni kawai ka sake mun hannu don ko na fad'a maka ba iya yi mun zaka yi ba, don haka kawai a barshi!" ta fad'a tana fuzge hannun ta.











"Gaskiya baby yau ba k'aramun burge ni kika yi ba, kin nuna kina so na kuma naji dad'in haka, amma plss gobe ma zamu had'u ko?".


Gyara zaman wayar tayi a kunnen ta ta ce, "Ummm anya kuwa bana jin Ummi zata barni na fita gobe, saboda na fita da yawa a 'yan kwanakin nan kuma bana so ta fara zargin wani abu".


Jin foot steps a guraren k'ofar ta ne yasa tayi saurin saka wayar cikin bra.


Ai kuwa ji tayi Ummi ta ce, "Saha lafiya kuwa naji kamar kina magana". Ta fad'a tana turo k'ofar d'akin.


"Wayyo Allah na Ummi wallahi cinnaka ne ya ciji ne shi yasa nake ta mita".

"Cinnaka kuma a d'akin nan, me ya kawo shi toh? Ko da yake yanzu kaka ce babu mamaki ma idan an gansu, sai ki shafa maklin k'ila ya rage zafi".


"To Ummi, zan shafa"

"Yauwa ga doya can na fere miki ki tashi da wuri ki had'a musu breakfast.....








~_From The Everlasting Golden Pen ๐Ÿ–Š of Golden Pen Writers Association Team! Of MENENE RIBA TA & ALLAH GATAN MARAYA_~



ยฉ *2020*



_~We Love U All~_โค

[1/15, 11:00 AM] Sumayya Sumy B: ๐Ÿคทโ€โ™€๐Ÿคทโ€โ™€๐Ÿคท



*_MENENE RIBA TA โ“_*


๐Ÿ™†๐Ÿ™†๐Ÿ™†


ยฉ *2020*

๐Ÿคฆ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿคฆ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿคฆ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿคฆ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿคฆ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿคฆ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿคฆ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿคฆ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿคฆ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿคฆ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿคฆ๐Ÿปโ€โ™€


https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/


*~โœ๐Ÿฝโœ๐ŸฝGOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONโœ๐Ÿฝโœ๐Ÿฝ~*


*~We are bearer's of so golden pen๐Ÿ–Š~*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden penโœ,behold our words.~*

*~A product of our pen๐Ÿ–Š,savour our words, for it will cause you no pain.~*


~*WRITTEN BY*~ โ„ข _Golden Pen Writers Association_


*On the authority of Abu Hurayrah (may Allah be pleased with him) from the Prophet (peace and blessings of Allah be upon him), who said:*

*"A prayer performed by someone who has not recited the Essence of the Qur'an (1) during it is deficient (and he repeated the word three times), incomplete."*

*Someone said to Abu Hurayrah: [Even though] we are behind the imam? (2)*

*He said: Recite it to yourself, for I have heard the Prophet (may the blessings and peace of Allah be up on him) say:*

*"Allah (mighty and sublime be He), had said: 'I have divided prayer between Myself and My servant into two halves, and My servant shall have what he has asked for. When the servant says: 'Al-hamdu lillahi rabbi l-alamin' (3), Allah (mighty and sublime be He) says: 'My servant has praised Me.' And when he says: 'Ar-rahmani r-rahim' (4), Allah (mighty and sublime be He) says: 'My servant has extolled Me,' and when he says: 'Maliki yawmi d-din' (5), Allah says: 'My servant has glorified Me' - and on one occasion He said: 'My servant has submitted to My power.' And when he says: 'Iyyaka na budu wa iyyaka nasta in' (6), He says: 'This is between Me and My servant, and My servant shall have what he has asked for.' And when he says: 'Ihdina s-sirata l- mustaqim, siratal ladhina an amta alayhim ghayril-maghdubi alayhim wa la d-dallin' (7), He says: 'This is for My servant, and My servant shall have what he has asked for.'"*

*(1) Surat al-Fatihah, the first surah (chapter) of the Qur'an.*

*(2) i.e. standing behind the imam (leader) listening to him reciting al-Fatihah.*

*(3) "Praise be to Allah, Lord of the Worlds."*

*(4) "The Merciful, the Compassionate."*

*(5) "Master of the Day of Judgement."*

*(6) "It is You we worship and it is You we ask for help."*

*(7) "Guide us to the straight path, the path of those upon whom You have bestowed favors, not of those against whom You are angry, nor of those who are astray."*


*[Muslim (also by Malik, at-Tirmidhi, Abu-Dawud, an-Nasa'i and Ibn Majah)]*


*ุนูŽู†ู’ ุฃูŽุจููŠ ู‡ูุฑูŽูŠู’ุฑูŽุฉูŽ ุฑูŽุถููŠูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู ุนูŽู†ู’ู‡ูุŒ ุนูŽู†ู’ ุงู„ู†ู‘ูŽุจููŠู‘ู ุตูŽู„ู‘ูŽู‰ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู ุนูŽู„ูŽูŠู’ู‡ู ูˆูŽุณูŽู„ู‘ูŽู…ูŽ ู‚ูŽุงู„ูŽ: ู…ูŽู†ู’ ุตูŽู„ู‘ูŽู‰ ุตูŽู„ูŽุงุฉู‹ ู„ูŽู…ู’ ูŠูŽู‚ู’ุฑูŽุฃู’ ูููŠู‡ูŽุง ุจูุฃูู…ู‘ู ุงู„ู’ู‚ูุฑู’ุขู†ูุŒ ููŽู‡ููŠูŽ ุฎูุฏูŽุงุฌูŒ ุซูŽู„ูŽุงุซู‹ุงุŒ ุบูŽูŠู’ุฑูŽ ุชูŽู…ูŽุงู…ูุŒ ููŽู‚ููŠู„ูŽ ู„ูุฃูŽุจููŠ ู‡ูุฑูŽูŠู’ุฑูŽุฉูŽ: ุฅูู†ู‘ูŽุง ู†ูŽูƒููˆู†ู ูˆูŽุฑูŽุงุกูŽ ุงู„ู’ุฅูู…ูŽุงู…ูุŒ ููŽู‚ูŽุงู„ูŽ: ุงู‚ู’ุฑูŽุฃู’ ุจูู‡ูŽุง ูููŠ ู†ูŽูู’ุณููƒูŽุŒ ููŽุฅูู†ู‘ููŠ ุณูŽู…ูุนู’ุชู ุงู„ู†ุจูŠ ุตูŽู„ู‘ูŽู‰ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู ุนูŽู„ูŽูŠู’ู‡ู ูˆูŽุณูŽู„ู‘ูŽู…ูŽ ูŠูŽู‚ููˆู„ู: ู‚ูŽุงู„ูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู ุนูŽุฒู‘ูŽ ูˆูŽุฌูŽู„ู‘ูŽ: ู‚ูŽุณูŽู…ู’ุชู ุงู„ุตู‘ูŽู„ูŽุงุฉูŽ ุจูŽูŠู’ู†ููŠ ูˆูŽุจูŽูŠู’ู†ูŽ ุนูŽุจู’ุฏููŠ ู†ูุตู’ููŽูŠู’ู†ูุŒ ูˆูŽู„ูุนูŽุจู’ุฏููŠ ู…ูŽุง ุณูŽุฃูŽู„ูŽุŒ ููŽุฅูุฐูŽุง ู‚ูŽุงู„ูŽ ุงู„ู’ุนูŽุจู’ุฏู:{ ุงู„ู’ุญูŽู…ู’ุฏู ู„ูู„ู‘ูŽู‡ู ุฑูŽุจู‘ู ุงู„ู’ุนูŽุงู„ูŽู…ููŠู†ูŽ } ู‚ูŽุงู„ูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู ุนูŽุฒู‘ูŽ ูˆูŽุฌูŽู„ู‘ูŽ: ุญูŽู…ูุฏูŽู†ููŠ ุนูŽุจู’ุฏููŠุŒ ูˆูŽุฅูุฐูŽุง ู‚ูŽุงู„ูŽ:{ ุงู„ุฑู‘ูŽุญู’ู…ูŽู†ู ุงู„ุฑู‘ูŽุญููŠู…ู } ู‚ูŽุงู„ูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู ุนูŽุฒู‘ูŽ ูˆูŽุฌูŽู„ู‘ูŽ: ุฃูŽุซู’ู†ูŽู‰ ุนูŽู„ูŽูŠู‘ูŽ ุนูŽุจู’ุฏููŠุŒ ูˆูŽุฅูุฐูŽุง ู‚ูŽุงู„ูŽ:{ ู…ูŽุงู„ููƒู ูŠูŽูˆู’ู…ู ุงู„ุฏู‘ููŠู†ู } ู‚ูŽุงู„ูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู: ู…ูŽุฌู‘ูŽุฏูŽู†ููŠ ุนูŽุจู’ุฏููŠ - ูˆูŽู‚ูŽุงู„ูŽ ู…ูŽุฑู‘ูŽุฉู‹: ููŽูˆู‘ูŽุถูŽ ุฅูู„ูŽูŠู‘ูŽ ุนูŽุจู’ุฏููŠุŒ ููŽุฅูุฐูŽุง ู‚ูŽุงู„ูŽ:{ ุฅููŠู‘ูŽุงูƒูŽ ู†ูŽุนู’ุจูุฏู ูˆูŽุฅููŠู‘ูŽุงูƒูŽ ู†ูŽุณู’ุชูŽุนููŠู†ู } ู‚ูŽุงู„ูŽ: ู‡ูŽุฐูŽุง ุจูŽูŠู’ู†ููŠ ูˆูŽุจูŽูŠู’ู†ูŽ ุนูŽุจู’ุฏููŠ ูˆูŽู„ูุนูŽุจู’ุฏููŠ ู…ูŽุง ุณูŽุฃูŽู„ูŽุŒ ููŽุฅูุฐูŽุง ู‚ูŽุงู„ูŽ:{ ุงู‡ู’ุฏูู†ูŽุง ุงู„ุตู‘ูุฑูŽุงุทูŽ ุงู„ู’ู…ูุณู’ุชูŽู‚ููŠู…ูŽ ุตูุฑูŽุงุทูŽ ุงู„ู‘ูŽุฐููŠู†ูŽ ุฃูŽู†ู’ุนูŽู…ู’ุชูŽ ุนูŽู„ูŽูŠู’ู‡ูู…ู’ ุบูŽูŠู’ุฑู ุงู„ู’ู…ูŽุบู’ุถููˆุจู ุนูŽู„ูŽูŠู’ู‡ูู…ู’ ูˆูŽู„ูŽุง ุงู„ุถู‘ูŽุงู„ู‘ููŠู†ูŽ } ู‚ูŽุงู„ูŽ: ู‡ูŽุฐูŽุง ู„ูุนูŽุจู’ุฏููŠ ูˆูŽู„ูุนูŽุจู’ุฏููŠ ู…ูŽุง ุณูŽุฃูŽู„ูŽ. ุฑูˆุงู‡ ู…ุณู„ู… (ูˆูƒุฐู„ูƒ ู…ุงู„ูƒ ูˆุงู„ุชุฑู…ุฐูŠ ูˆุฃุจูˆ ุฏุงูˆุฏ ูˆุงู„ู†ุณุงุฆูŠ ูˆุงุจู† ู…ุงุฌู‡)*

~*DAGA ALQALUMAN*~๐Ÿ‘‡๐Ÿป........โœ

โ™ฆ *Ummee Yusuf* ::--Maman Yusuf, marubuciyar *UMMU SALMA.*

โ™ฆ *Aminatu Hassan* ::-- *0um-Deedat*, marubuciyar *BAN FI KARFIN TA BA.*

โ™ฆ *SUMAIYYA BABAYO ABDULAHI* ::-- *SUMIEE B.*, marubuciyar *AMINTA.*

โ™ฆ *KHADIJA MUHAMMAD* ::-- *0ne luv*, marubuciyar *ฦ˜AREENATEEY.*

โ™ฆ *FATIMA UMAR MODIBBO* ::-- *FATIMA BATULA*, marubuciyar *SAIF KO MALEEK.*

โ™ฆ *BINTU AHMED* ::-- *CYNOSURE* marubuciyar *SHABIHATY (ME KAMA DA Ni).*



~*DEDICATED*~ _To All Victims That Are Related To The Story_


~*WARNING*~ _K'irk'irarren labari ne ba'ayi dancin zarafin wani ko wata ba. Sunayen da suke ciki kama daga na mutane zuwa na gari an k'irk'ire su ne domin fad'akar,ilimintar game da nishad'antar dame karatu, dan haka ba'a yarda wani ko wata ta juya wannan labarin ta kowoce siga ba._




*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM!*



โ™ฃ *_Scene three _*


~*Page 7*~


Tun da ya isa gurin aikin shi ya ke tunanin me yayi mata take mai irin wannan azabar har da wani canza gurin kwana, amma tunanin shi ya kasa gane wani irin laifi ya aikata da zai fuskanci wannan hukuncin daga gure ta, haka dai ya gama tunanin shi, ya k'udurce yau idan yaje gida zai lallab'ata ko zata fad'a masa laifin da yayi mata.



Ita kuwa tana can sai faman karatu take yi tana dad'a jin tsanar shi na shiga ranta, musamman ma idan aka zo wannan fannin, gani take kamar ba rayuwar aure su ke yi ba.




A b'angaren Saha kuwa ta kai kusan 6:00 tana bacci, vibration d'in wayar ta shine ya farkar da ita, ko ba a fad'a mata ta ba ta san sahibul qalb d'in ta shi yake kiran ta, don idan ba shi ba babu wanda yake kiran ta sai dai chatting.


Cikin bra d'inta ta kai hannu tare da zaro wayar ta kara a kunnen ta.


"Hello sweet heart kin tashi ma kuwa?".

Cikin bacci bacci ta ce, "Uhmmm yanzu dai ka tashe ni".

Lumshe idon sa yayi saboda wani mugun feeling din ta da ya taso mishi.

"Kai wannan yarinyar zata kashe ni".

Ya fad'a can k'asan mak'oshin sa.


"Baby na, me ka ce?".

"Babu abunda nace, ki tashi kiyi sallah mana in yaso sai mu cigaba da wayar, ko ki hau online saboda ina son kasancewa tare da ke Saha".

Babu wani kunya ta ce, "Baby ina yin period ne, bari kawai na zo online d'in".

Tuni ta murje idon ta don yin chatting da Zaiyad, amma tana kunna data taji Ummi na kwalla mata kira.

"Saha wai baki ji ina kiran ki bane!? Kiyi sauri kizo ki d'aura breakfast su Surayya su shirya, kada su makara zuwa makaranta!".

"Innalillahi! Ai shikenan kuma na shiga uku, garin ya waye kenan anyi ta k'walla maka kira ana sa ka aiki, gaskiya na fara gajiya, haba! Kai kenan aiki kamar machine fisabillilahi, mtwssss!".

Ta ja uban tsaki had'e da durowa daga saman gadon ta nufi k'ofar fita.

Nan da nan ta had'a musu breakfast ta zubawa kowa na shi sannan ta zuba musu wanda za su tafi makaranta da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login