Showing 171001 words to 171161 words out of 171161 words

Chapter 58 - MATAN AREWA BOOK TWO COMPLETE PDF .txt

faɗin"kin san meye ake ce min a wajen aiki kuwa?".


"A'a sai ka faɗa ranka ya daɗe" . Idanunsa ya juya mini ya ce"majnunin Na'ima". Dariya mai sauti na saka ya fice shima yana dariyar bayan ya kashe wutan ɗakin, tashi nayi zaune na jingina bayana jikin fuskan gadon ina jin wani ƙaunar mijina sabo fil yana mamaye mini ƙalbi.


ALHAMDULILLAH ALHADULILLAH TAMMAT BILLAHI. INA GODIYA GA ALLAH DA YA BANI IKON KAMMALA LITTAFIN MATAN AREWA LAFIYA, KAMAR YANDA NA FARA SHI LAFIYA. ABINDA NA RUBUTA DAI-DAI A CIKINSA ALLAH YA HAƊA MU KAN LADAN, WANDA NAYI KUSKURE KUMU ƘARANCI ILMI NE ALLAH YA YAFE MANA. ALLAH YA BAMU IKON AMFANI DA ABINDA YAKE DAI-DAI A CIKIN WANNAN LITTAFIN. NA GODE DA SOYAYYAR DA KUKA NUNI MINI DA LITTAFIN MATAN AREWA GABAƊAYA RABBI YA BAR ƘAUNAR DAKE TSAKANINMU HAR ABADA. WANDA NA ƁATAWA CIKIN SANINA KO RASHIN SANI INA MAI NEMAN AFUWANSA .


Maimunatu Tijjani Iyam
07038908713

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login