Showing 57001 words to 60000 words out of 322641 words
Chapter 20 - DEEN Complete Hausa Novels By Arewa Novels.txt
yakeson yafara ladaftata kafin suma su biyo sahu
Gajiya yayi da kokowar tasu Hakan yasa yakai hannunshi yakamo gaban rigarta, batayi auneba sai jitayi kyattttttt yaja yana ketata
Wani giggitaccen qara tasaki cikin dimaucewa wanda saida yayi amsa kuwa ta koina
Ido rufe ta rarumo hannunshi na dama takaimashi cafka da haqoranta ta datsa cikin cicin qarfi
Wata qarar azaba yasaki ya tureta da sauri yana yarfe hannunshi cikin azaba
Jada baya tashigayi cikin jan kugu tana kakkare qirjinta da suke awaje saboda yagan da akayiwa rigar
"help!!! Somebody help me!!.... Deen!!!"
Tashi tayi da niyyar sake guduwa Saidai samata qafa da wani yayi wanda bazata tantance fuskarshi ba saboda biji bijin da take gani yasata qara zubewa awajen tana sakin wata qarar mai qarfi
"help!!! Deen!!! Sumee!!! Somebody help me!!"
*DEEN*
Sosai ya jigata wajen qoqarin kamo takardar, gashi hadari sai qara haduwa yake Saidai yakasa haqura daita don muhommmacinta agareshi yasashi jin be iya barinta tabi iska hakanan
Dakyar yasamu ta tsaya wani wuri inda ta maqale cikin wasu qayoyi
Saurin qarasawa yayi wajen ya duqa ya daukota
Ajiyar zuciya ya sauke ganin batayi komai ba yashiga linketa neatly ya sakata aljihunshi
Qarar dayajiyo daga dan nesa da wajen yasashi waigawa da sauri
Shiru yayi ya kasa kunne amma tsit beqarajin komai ba
Ajiyar zuciya yasake saukewa har yajuya zai tafi yaqara jin wata qarar wanda tafi wancan don wannan ma kamar ta namiji ne
Sake waigawa yayi yana kallon saitin inda qarar ke tahowa
Jin wata qarar yakuma yi kamar ma magana ake Saidai bazai iya tantance abinda ake fadi ba
Shiru yayi yana kallon saitin inda qarar ke fitowa saikuma ya kalli sararin samaniya yaga yadda hadari ke qara hadewa
Wata qarar yaqara ji sama2 kuma kamar muryar mace
Tunani yafara yi, to idan ma mace ce me zai kawota nan?
Hankalinshi ne yakasu kashi biyu, daya a inda yake jin qarar dayan kuma gida
Yasan idan ruwan saman nan ya sauko to ya kade har ganyenshi Saidai kuma yarasa dalilin dayasa zuciyarshi tafi karkata ga inda yakejin qarar
Qara kasa kunne yayi yaji ko zaiji wani abin sai yaji tsit, ya dan jima yana sauraren ko zaiji wani abin Saidai beji komai ba hakan yasa ya yanke shawarar tafiya wata qila kunnuwanshi ne basu jiyemashi daidai ba
Qara rungume littatafanshi yayi yafara takawa zai tafi
Wata qarar yaji wanda tafi dazu wanda Hakan yasashi qara waigowa da sauri
Tabbas wannan qarar mutum ne kuma mace
Me mace keyi anan cikin wannan gungurmin hadarin? Ko 6acewa tayi?
Babu mai amsamashi Hakan yasashi fara bin inda yakejin qarar yana qara rungume takardunshi
The more yake qara nausawa the more yakejin muryar clearly
"Daddy!!! Mummy!!! Help!!! Taimako!!! Please Help!!!"
Jin Hakan yasashi qara sauri yana dan hadawa da gudu yana bin muryar harya bayyana a scene din
Sakin littatafan hannunshi yayi yana qara wara oily eyes dinshi ganin yadda mace ke kokowa dawani namiji bakin rai bakin fama
Macen ce akasa namiji akanta suna kokowa sai ihu Macen keyi
Besan yadda akayi ba sai kawai ganinshi yayi a wajen ya cakumo namijin ta baya ya dagoshi ya wurgar gefe sannan ya ranqwafa ya dago Macen da sauri
Qanqameshi zee tayi cikin fitar hayyaci still tana sabbatun neman taimako
Duk yadda yaso ya 6an6areta daga jikinshi kasawa yayi don Qanqameshi tayi gamm kamar her life depends on him
Babu zato yaji abu ya tunkudashi ta baya wanda Hakan yasa yayi gaba ya fadi dashi da zee din dake jikinshi
Lumshe idanunshi yayi ya budesu akan fuskarta da sai yanzu ya samu damar ganinta
Qara wara idanun yayi ganin the shock of his life
_*zainab!*_ zuciyarshi tayi exclaiming
Saurin mirginawa yayi gefe ya tashi zaune still yana kallonta da madaukakin mammaki a fuskarshi
Itakau curewa tayi wuri guda ta rungumo qaffafunta ajikinta tana kuka mai cin rai jikinta babu inda be 6ari
"kai!!!" qarajin master ya dawo da Deen daga duniyar kallon zee
Dagowa yayi ya fara binsu da kallo daya bayan daya sun jera agabansu suna kallonshi shima sai huci suke
"kai waye dazaka shigo gonarmu har ka nemi takamana burki?! Ko bakasan ko mu su wayeba?!!" inji T.J cikin qaraji
Dode kunnuwanshi yayi yana yatsine fuska
"O'O! Meyasa kake tsawa to?" inji Deen still hannunshi dode da kunnuwan
_*O'O!*_
Kamar kunnuwanta abinda suka jiyemata kenan, duk duniya mutum daya tasan yana cewa haka
_*DEEN*_
"tambaya ma kake meya sani tsawa? Wato bakama ji tsoro ba saima rainin hankali dakake neman yi?"
"ni ban raina maka hankali ba, babu kyau tsawa ne saboda Hakan yana da illa sosai, gareka dakuma mai saurarenka.
Idan kayi tsawa hakan yana iya cutar dakai domin..."
"DEEN!!!!" zee ta katseshi da fadin hakan ta rarrafo cikin sassarfa ta fada jikinshi
Wani irin kuka mai tsuma kuka tafashe dashi tana qara Qanqameshi
"wayyo Deen! Deen ina katafi ka barni? Please Help me Deen, take me out of here, zasu kasheni..." tafada cikin fitar hayyaci jikinta na rawa sosai
Dago fuskarta yayi cikin taffukan hannunshi yana bin fuskarta da kallo
"Zainab, look fuskarki ta kumbura and this.." yafada yana dangwalo jinin dake gefen bakinta ya nunamata
"meya sameki?" yafada cikin raunin murya
Fashewa tayi da wani kukan tana sake komawa jikinshi ta Qanqameshi, kafin zuwanshi tariga ta saddaqar rayuwarta tazo qarshe amma yanzu ganinshi yasama mata hope, hope na cigaba da shaqar numfashi da fitarwa, kasancewarta a jikinshi kawai ya samata jin sense of security, yasamata hope na tsira daga wadannan shaidanun
"oho? Sai yanzu na ganeka, wannan gayen ne master" inji alex yana Fashewa da Dariya
Su kingin ma Fashewa sukayi da Dariya banda master da fuskarnan ke a murtuke, ga hannunshi dayake jini sanadin mugun cizon da zee tayimashi, radadi duk ya isheshi
"silent!!" injishi cikin quluwa don shi bega abin Dariya ba anan
Tsit wajen yayi zee kau qara shigewa jikin Deen dake kallon master tayi tana rufe idanu
Takowa master yayi ya nufosu
Ganin Hakan yasa Deen miqewa tsaye da zee dake jikinshi still ganin master ya tunkarosu yasata saurin komawa bayan Deen ta lafe zuciyarta na cigaba da bugawa
Qarasowa yayi gabanshi nan aka shiga kallon kallo tsakaninsu
Qara lafewa bayanshi zee tayi tana kwantar da kanta bisa bayanshi
"kai! Maza kama gabanka" inji master kamar irin yana ma dan shekara 4 magana
Shiru Deen yayi be amsa ba kuma beyi abinda yace ba
"ko bakaji ba!" yafada atsawace yana zazzaromashi idanu
Dan jada baya yayi don sosai tsawar ta daki kunnenshi gashi idanun master beda kyan gani, sun wani rune kamar garwashi
"O'O! Meyasa kaima kake shouting? It's not good for your health kuma ka daina kallona da wadannan idanun, bana sonsu" yafada yana yamutse fuska
Sheshekar zee ce ta tsaya cak
Sai yanzu ta tuna da waye Deen, sai yanzu ta tuna da waye ta la6e a bayanshi a matsayin garkuwa
Deen ne, the timid guy, tambayar anan shine shi zai kareta daga su ko ita zata kareshi?
"kai! Kalleni dakyau kagani kaga wasa a idona? The best option for you shine ka 6acemun anan tun kafin nahada dakai da mental problem din naka nayi kaca2 daku" yafada cikin zazzaremashi idanu
Shiru Deen yayi yana kallonshi batareda yace komaiba
"baka jiba?"
6ata fuska yayi yace
"Meyasa ka daketa? Bakaga ita macece ba kuma yarinya? Abinda kayi bashida kyau" yafada cikin son nusar dashi gaskiya
"yarinya? Yarinya ce amma ta iya tsokano manya? Wannan yana nufin tana jinta daidai da manyan ne don haka ta tsokanoma kanta, saita banbance tsakanin aya da tsaguwa yau" injishi cikin huci
"kayi hqr to idan laifi tamaka amma ai ba girmanka bane ka biye mata, kai kana gaba da ita, ka dauketa a matsayin qanwarka" yafada cikin son convincing dinshi
Qara matsowa master yayi gaban Deen har suna iya shaqar numfashin juna cikin husky voice yace
"look, ni banida case dakai ko daya, da ita nakeda so karka bari nasamu case din dakai, ka miqomin ita katafi salin alin tunkafin in burkita maka wannan fuskar!" yafada yana kamo gemun Deen din yajawo fuskarshi har gab da tashi sannan ya turashi baya wanda Hakan yasa sukayi baya baya shi da zee suka fadi
Be qara bi takan Deen ba ya wuce wajen zee dake jada baya ya damqo hannunta ya miqar daita tsaye yafara janta
Qara ta kwala tana tirjewa
"Deen! Help! Please!"
Jin hakan yasa Deen saurin miqewa tsaye yayi saurin binsu
Master besan dashi ba saiji yayi an fizge hannun zee din daga hannunshi Hakan yasashi juyowa yana kallon Deen dake riqe da zee din ta wani lafe a qirjinshi
Zuciyarshi ce taqara harzuqa Hakan yasashi kaima Deen naushi a gefen kumatu wanda yasashi fadawa can gefe
Qara zee tasaki a gigice tana binshi inda ya fada din tayi saurin duqawa gabanshi
"Deen!!" tafada agigice tana qoqarin dagoshi
Dagowa zaune Deen yayi dakyar yanajin gefen kumatunshi kamar ba nashi ba
Qara damqo hannunta master yayi da niyyar sake dagota, tirjewa tashigayi tana kuka sosai tana ruqo rigar Deen da dayan hannun
Qara fusata master yayi ganin yadda suke 6ata mashi lokaci
Jawota yayi da qarfi har saida rigar Deen data damqe da dayan hannun ta yage guntun kyallen yabiyota
Tirjewa tashigayi tana kuka sosai tana miqoma Deen da keta yunqurin tashi hannu
Dakyar Deen ya taso yaqara nufarsu yanajin inda master yakaimashi naushi na yin nauyi
Qara fizge hannunta yayi daga na master ya Jawota jikinshi ya rungumeta yana jada baya yana kallon master daya juyo shima yana kallonshi
Riqe kugu master yayi yana kallon Deen cikin rashin sanin abinda yakamata yayi mashi
"ka.. Kyaleta, please" inji Deen yana maida numfashi ahankali
Cigaba da kallonshi master yayi cikin takaici sannan ya kalli su alex dake kallon duk abinda ke faruwa Tundazu
"ku takaitamin shi" yafada yana maida kallonshi akan Deen din
Kamar kau jira suke suka nufi Deen gadan2
Damqe hannun Deen zee tayi jikinta na 6ari
"Deen mu gudu, they'll kill us" tafada cikin rawar murya
Kamar kau shawarar ta yake jira sai shima yaqara damqe hannunta suka juya suka fara gudu
"kai! Mubisu karku saki su tsere!" inji master din yana binsu suma suka maramashi baya
Gudu suke da dukkan qarfinsu suna jefa kafarsu duk inda suka samu
Sosai iskan dake kadawa yanzu da qarfi yake kawomusu tirjiya a gudun nasu don kadowa yake saitinsu sai jisuke kamar zai maidasu baya
Sosai Deen kejin effect din iskan ajikinshi don qirjinshi a bude yake sanadiyar yagan da rigar ta samu dazun
Haka dai yake daurewa suke gudun da dukkanin qarfinsu batareda sunsan inda suka dosa ba
Cikin wasu ciyayi suka samu suka lafe suna maida numfashi
"Zainab... Ruwa" yafada cikin maida numfashi
Saurin rufemashi baki tayi jikinta na rawa sannan cikin muryar rada tace
"ka rufamana asiri gasunan karsu jimu, kabari musamu mu ku6uta saimu samo ruwan"
Janye hannunta yayi daga bakinshi yana cigaba da maida numfashi
"ruwa...ruwan sama, yafara sauka"
Sai a lokacin zee ta lurada anfara yayyafi
"shhh it ok, please karka bari sujimu" tafada tana qara qamewa waje guda jin tafiyar su master gab
"no, doctor yace karna shiga ruwa... Mubar nan, am sick already" yafada yana rintse idanunshi yanajin yadda sanyi ke shigarshi har cikin qashi
Cak zee ta tsaya tana binshi da kallo cikin tashin hankali, ita harga Allah ta manta shaf da lalurar Deen
'innalillahi waina ilaihi rajiun' tafada cikin zuciyarta tana kallon yadda jikinshi ke dan 6ari, jijjiyoyin kanshi na bayyana
Saurin kama damtsen hannunshi tayi tana kiran sunanshi ahankali hankali tashe
Bude idanunshi yayi ahankali ya kalleta
Gani tayi idanun sunfara chanza launi zuwa ja ga siraran jajjayen jijjiyoyin dasuka fiffito a farin qwayar idanun
"Deen are you ok?" tafada cikin tashin hankali
Lumshe idanu yayi ya sake budesu yanajin yadda yayyafin da yanzu yaqara qarfi ke sauka ajikinshi
"mu... Barnan, please" yafada yana cije haqoranshi gamm
Ganin haka yasa ta kama hannunshi ta riqe gamm
"kana iya gudu?" tafada cikin rawar murya
Qara tamke idanunshi yayi ya bude yanajin jiri2
Kada mata kai yayi cikin qarfin hali
Qara tamke hannunshi tayi sannan ta taimaka mashi suka tashi suka fara gudu
Su master daketa bulayin nemansu Suka jiyo motsi a bayansu Hakan yasasun saurin juyawa
Su Deen suka Gani suna gudu Hakan yasa suma suka maramasu baya a tamanin
Gudu suke sosai da duk qarfinsu
Tun suna ganin gabansu har takai basa gani saboda qarfin da ruwan saman yayi
Kawai gudu suke suna saka qafarsu inda suka gani
Suna cikin gudu Deen ya fadi jagwab awajen Hakan yasa zee jan burki itama
"Deen! Deen! Katashi don Allah, you can do it! Please gasunan" tafada tana girgizashi cikin fitar hayyaci jikinta sai digar ruwa yake don sun jiqe jagab
Cije lower lip dinshi yayi jikinshi na rawa sosai
Yunqurawa yayi dakyar ya miqe yana jin kamar zai sake kifewa
Saurin kama hannunshi tayi tana qara damqewa suka cigaba da gudun Saidai kana ganin Deen zaka gane baya cikin hayyacinshi kwata2
Basuyi nisaba yasake yankan jiki yafadi yana maida numfashi dakyar
Durkushewa gabanshi zee tayi tana kuka sosai
"Deen! Deen!! Get up, are you ok?"
Rintse idanunshi yayi yana sauraron yadda ruwa ke bugunshi yana tuna gargadin da Dr yayi mashi shi da kaka
_*"yakamata ku kula sosai, a wannan condition din nashi idan yaqara samun wani attack din am sorry to say komai yana iya faruwa, ciki harda rasashi, ya kiyayi abinda zai tadomashi ciwon komai qanqantarshi, ya kiyayi wanka da ruwan sanyi, idan ana sanyi sanyi ya tabbatar ya kare jikinshi gareshi ta hanyar sa kayan sanyi, idan ana ruwan sama karya sake ya fita, yanzu damuna ce don allah a kiyaye, a kiyaye duk abinda zai qara tadamashi ciwon nan, please*_
Lumshe idanunshi yayi ya qara budewa yana jin yadda numfashinshi keyin sama sama
Sama sama yakejin kukan zee da sunanshi datake kira can kuma yaji motsinsu master dasuka qaraso wajen
Sake maida idanun yayi ya rufe yana numfashi ahankali
Zagayesu sukayi suna kallo kowanne na maida numfashin gudun dasuka sha
Kifa kanta tayi ajikinshi tana cigaba da kukanta ahankali
Takawa master yayi gabansu ya fizgo zee
Qanqame Deen tayi gamm tana kuka sosai
Janta yake amma yakasa 6an6areta hakan yaqara fusata shi ya dauketa da mari
Qara tasaki tana fadawa kan Deen, qara jawo hannunta yayi da qarfi saigashi ta taho batareda tirjiya ba Saidai bata ida miqewa ba Deen da idanunshi ke rufe ruff ya riqo dayan hannunta
Ja master yaqarayi amma ya riqe gamm yaqi saki saima motsi da idanunshi keyi alamun soyake ya budesu
Afusace master ya fizgeta da qarfi daga riqon Deen din sannan ya kalli su alex cikin bada umarni yace
"ku gama mun dashi!"
Nufar Deen da har yanzu ke qoqarin tashi zaune amma yakasa sukayi alex ya cakumoshi ya miqar dashi tsaye
"No! Dan Allah karku mashi komai baida lfy, please!" inji zee dake riqe a hannun master
Wani naushi alex yakaima Deen wanda saida yazube acikin ruwan daya taru qasa
Rufar mashi suka suna dukanshi takoina
Ihu sosai zee takeyi tana roqonsu su kyaleshi Saidai kamar zugasu take, bugu suke kaimashi takoina, tun yana iya yunqurin karewa harya kasa
Saida sukayi mashi laga2 sannan suka gyaleshi suka ja gefe suna maida numfashi
Sakinta master yayi Hakan yasa ta ruga da gudu wajen shi inda yake kwance jina2 ta durqushe agabanshi
Rufe bakinta tayi tana gunjin kuka ganin yadda sukayi mashi, jini duk ya 6atamashi kyakyawar fuskarshi
"innalillahi waina ilaihi rajiun" abinda tayita maimaitawa kenan tana kallon Deen dake kwance kamar gawa ruwa sai bugunshi yake
Qarasowa master yayi ya tsugunna gefenta shima yana kallon Deen din dake kwance shame2
"shi yajama kanshi ai, nagayamashi ya fita gonata yaqi, wannan itace sakayar data cancanceshi, ayau ke tawace, tamu ce duk wanda yayi yunqurin shiga tsakaninmu da cikar burinmu akanki saimun kaudashi ko wanene!
Saboda mun dade muna jiran wannan ranar, mun dade muna cin burin wannan ranar, na dade ina kwadayinki, tun ranar da na dora idanuna akanki nasama raina ko ana menene saina sameki sainayi yadda nakeso dake, yanzu ina mai taimakon ki kuma? Waye zai qara fitowa don taimakon ki! Waye?!
Babu! Babu! Yau ce, yau ce baqar ranar dana dade ina tanadar maki
Yau zamu sauke duk wani 6acin rai dakika ta6a qunsamana, yau zamu sauke maki komai.
Duk abinda kike taqama dashi yau saimun sauke makishi, kina ji kuma kina gani zamuyi amfani dake mu duka biyar daya bayan daya, again and again and again! Harsai mun tabbatar babu sauran numfashi dake fita daga huhunki sannan mu daukeki a yadda kike mu watsar abakin titi yadda komai zaki zama karin kumallon kowanne qafar sada zumunta da labarai
Naked hotonki zai yawata yazama abin fadin kowa, babanki zai qara shahara shaharan da yafi na yanzu, mai muni
Classic zee mai jida kudi da gayu da wulaqanci zata zama abin yad'awa a social media, naked and raped brutally by 5 mens, thats your fate!!"
Tsagaitawa yayi yana maida numfashi yana kallon yadda take gunjin kuka jikinta na rawa takoina
"ba mu kika kira dabbobi ba? Zakiga dabbanci and one more thing.. Nasan haryanzu bakisan yadda akayi mukayi trapping dinki ba kokuma ince wadanda suka bada gudunmawar trapping dinki
You're so dull that kin kasa gane dawa kike tare dasu, kin kasa banbance masoyanki da maqiyanki, tayaya zaki iya Hakan bayan babu abinda kikasa gaba sai pride? To ki bude kunnuwanki kijini dakyau
Bakowane ya taimaka mana wajen trapping dinki illah qawayenki"
Dagowa tayi tana kallonsu da jajjayen idanunta in shock
"yes, da taimakon qawayenki muka samu cikar muradinmu har aka kai ga haka, tsabar daqiqanci bakisan kina tareda maqiyanki ba masu son ganin bayanki, don kinga suna washe maki baki Hakan na nufin har a zuci ne? No! Sun tsaneki to the extent da har suka nemi mu kasheki bayan mun cimma burinmu, ada naso abin ya tsaya a iya rape amma tun sadda kikace babu wanda ya isa ya ta6a koda tip din akaifanki ya wanye lfy naji ina kwadayin ta6aki din, naji ta6a mutuncinki kadai bazai wadatar ba sai na hada da rayuwarki, mutuwarki ita kadai zata sani hucewa daga 6acin ranki dake raina, mutuwar wulaqanci! Babu mai cetonki, you scream and scream and scream har muryarki ta disashe, Zakiyita kokowa da numfashin ki har ki kasa jawowa, haka kina ji kina gani zaki mutu mutuwar wulaqanci, sannan