Showing 303001 words to 306000 words out of 332344 words

Chapter 102 - KIRAN RABO Book 3 Complete Hausa Novels By Nanah Halima.doc

30 Nov 2025

14420

beard Winsa yana girgiza kai tare da murmushi. Rabon da wani abu ya shiga tsakaninsa da ita an kwana biyu sosai, dan tun kafin mutuwar Didi ma ya bata hutu saboda laulayin da take fama dashi, a haka mutuwa ta riskesu. Maganar wata biyu da wani abun ake yi, ya san tayi ha?uri dashi sosai, yana jinjina mata matu?a a kan hakan. Bata taSa nuna masa wani abun a kan hakan ba, duk da ha??inta ne, amma ganin baya cikin nutsuwarsa sai itama ta bashi lokaci dan ya nutsu. Wannan Wabi un nata yana ?ara mata matsayi da girma a idanunsa, yana ?ara ?aunarta da ?aunar son kasancewa da ita a ko yaushe. Ya Wan Wage gira sama ya ce, "zaki sani ne ?an mata." Nayla tayi ?aramar dariya dan ta ji daWi da ya dawo nutsuwarsa, ko babu komai zai karSi ?addara ya cigaba da rayuwarsa cikin walwala da jin daWi.
KRB3P119

Da safe suka shiga Madina, basu fito sallah ba sai da suka yi la asar a hotel sannan suka fito masallaci. Nayla baby pusher ta shiga mai wajan yara biyu ta Wora yaranta Omar yana tura su gwanin burgewa. A Madina Hilton suka sauka, Waya daga cikin five star hotels na garin madina, suna fitowa daga hotel sai harabar masallaci. Tunda suka rabu a harabar masallaci ya shiga ciki wajan maza ta shiga wajan mata basu sake haWuwa ba har aka yi i sha. Marmerh da take da son game tunda ta haWata da waya shikenan aka zauna lafiya, Musliha kuma tana hannunta. Bayan an idar da sallar i sha bata koma ba sai da ta shiga rauda ta fito sannan suka wuce gida zuwa lokacin duk sun yi bacci.

Tana buWe room Win yana fitowa, ya bita da kallo ya ce,  ina ta jiranki tun Wazu, nayi kira ki WhatsApp call baki Wauka ba. Nayla ta ce,  ai ban siyi sim card ba, kuma babu wifi a masallaci shiyasa baka same ni ba, Am sorry. KarSar pusher Win ya yi ya ?arasa ciki ya kwantar dasu akan gado ya ce,  na bar ki da aiki kina ta wahala da yara biyu, shiyasa nake ta kira ki nazo na taimaka miki. Nayla ta Wan yi murmushi ta ce,  Ai da yake babu nisa, ba gajiya sosai. Na shiga rauda ne shiyasa.

Ya zuba mata ido ya ce, Baki gaji ba dai ko?. Ta kalle shi ta yi murmushi ta ce,  ban gaji ba, ai ba Waukarsu nayi ba. Ajiyar zuciya ya yi ya ce,  Zo mu je ki ci abinci, su Marmerh sun abinci kuwa?.

 Sun sha laban, na kuma siya masu cake. Hannunta ya ri?e ya zaunar da ita da kansa ya bata abincin ta ci ta sha ruwa ta jingina ta ce,  Na ?oshi da yawa. Kallon ta yake yi yana murmushi kaWan bai ce komai. Bin ta yake da kallon kewa da kuma soyayya, kewarta yake ji sosai ba Wan kaWan ba, yana son kasancewa da ita babu mai takura masa shiyasa suka taho Saudia, dan a Nigeria iya ?an gaisuwa baza su bar shi ya nuna mata kulawar da ya kamata ba. Nayla ganin kallon da yake mata sai ta mi?e tsaye ta ce,  bara na yi wanka ta faWa tana shiga banWaki dan ta yi wanka.

Har ta shiga banWakin sai ta fito, ta ?arasa wajan trolly bag Winta ta buWe ta Wauki abinda zata Wauka ta koma banWakin. Bata jima sosai ba ta dawo da bathrobe a jikinta kanta a buWe babu Wankwali. Bata ganshi a Wakin ba sai ta yi tunanin ya fita, bata saka komai ba sai turare da ta shafa a jikinta, ta ?arasa wajan wani dogon farin glass da yake Wakin, ta yaye labulen tana kallon harabar masallacin annabi, ana ta kai kawo kamar ba dare ba.

A bayan ta taji ya tsaya, ta juyo da kanta ta kalle shi ta ga fuskarsa daf da ta ta, ta yi murmushi tana kallon sa ta ce,  Ina kallon jama a a harabar masallacin Annabi. Bai yi magana ba ya Wora kansa a kafaWarta yana lumshe idanu, a daidai kunnenta ya ce,  Bakya jin wani abu a zuciyarki?. Nayla jin abinda ya ce sai tayi dariya dan ta san Omar ya dawo, ta girgiza kai bata kalle shi ba ta ce,  kamar me?. Ya kalli gefen fuskarta har laSSansa suna taSa kumatunta ya ce,  Kamar sona mana. Kallon sa ta yi ta ga ya tsayar da ido ?yam a kanta, sai ta yi murmushi ta ce,  Sonka ai da shi Allah ya halicce ni Rouhi!. Ya lumshe ido ya ce,  Rabon da na ji sunan a bakinki har na manta.

Murmushi tayi ta juyo tana kallonsa ta ce,  kuma Ina faWa, ji ne kawai baka yi. Ya yi murmushi sosai wanda ya jima bai yi irinsa ba, ya ri?o fuskarta yana kallon idanunta ya ce,  ko yaushe ina faWa miki, ni ban san wanne irin so nake miki ba Jidda. Nayla ta Wan yi murmushi ta ce.  Didi ma kafin ta rasu ta faWa min, ta ce min kana sona kamar ka haWWiye ni, amma nima na ce mata ina sonka. Ya yi dariya mai Waukar hankali ya ce.  Allah sarki Yayata, ta san abinda ?aninta yake tsananin so. Ta san ba ?aramin so nake yiwa wannan halittar ba, ta san wannan halittar itace duniyar Omar ?aninta.

Nayla ta yi murmushi tare da kallon kan gado sai ta ga babu yaran a kan gadon, ta duba can ?arshen Wakin ta gansu a kwance akan duvet mai nauyi da kauri ya rufa musu a jiki. Ta kalle shi kamar yadda yake kallon ta ta ce,  fitar da ka yi daman duvet ka karSo a reception?. Ya kalli inda ta kalla ya kalle ta ya ce,  Extra bed ma naso su ?ara mana, to bana son long process shiyasa na karSo duvet Win kawai, amma zuwa gobe in Allah ya kaimu za a yi musu nasu bed Win ya ?arasa faWa a hankali yana kallonta.

Nayla ta ce,  Amma meyasa ka sauke su ?asa? Naga ai gadon har yawa ya yi mana ko?. Ya lumshe ido ya buWe yana kallon ta ya ce,  waye ya faWa miki? Wannan gadon a raina nake ji ya yi mana kaWan a yau Win nan, iya ni da ke gani nake kamar bazai iya Waukar mu ba balle a haWa da ?a?anki. Ta kalli idonsa da mamaki ta ce,  duk girman gadon nan ka ce ya yi mana kaWan? Giwaye muka zama? Ta faWa tana ?ar dariya.

Ya lumshe ido ya buWe, ya Wora yatsansa akan kumatunta yana shafawa a hankali ya ce,  Ba a girma abin yake ba& .. ya jawo hannunta ya ri?o ?ugunta yana kallon idonta ya ce,  soyayya da kewarki ce suka saka ya yi mana kaWa, ko kaf duniyar nan za a bar mana nida ke gani nake tayi min kaWan wajan nuna miki adadin kewarki da nake ji a zuciyata. Filin duniya ya yi min kaWan na baje miki yadda nake ji a zuciyata a kan ki, balle kuma wannan gadon.

Murmushi ta yi mai Waukar hankalu ta ce,  Duniya fa da faWi YaMar.
 Da gaske nake, baki yarda ba?. Ta yi dariya tare da yin Wage akan ?afafunta ta yiwa bakinsa light kiss ta dawo ta tsaya ta ce,  Na yi kewar wannan kalmar ta ka, da gaske nake. Ya Waga gira ya ce,  Baki yarda ba?.

 Na yarda mana, mijina yana faWar abinda yake zuciyarsa ne, na tabbatar da za a bar mana duniyar ni da kai tayi mana kaWan kamar yadda ka ce. Ya sake ?asa da murya ya ce,  Nayi kewarki sosai.
 Nima haka ta faWa a hankali ba tare da ta bar maganar ta fito kan harshenta ba, a iya ma?oshinta maganar ta tsaya.

Ya Wan taSe baki kaWan ya ce,  Ni ban gani ba, ban ga kewata da ki ka yi ba. Ta sake kallon shi ta ce,  Da gaske nake, na yi kewarka sosai. Jin kalmar da ta faWa sai ya yi murmushi ya ce,  ban fa yarda ba.
 To me zai saka ka yarda?.
 Ki nuna min.
 Yanzu?. Ya girgiza kai alamun a a ta ce,  to yaushe?.

Ya nuna mata kan gadon ta kalle shi ya ce,  A nan, ta haka kawai zan yarda kin yi kewata sosai. Ta yi murmushi ta ce,  Zan saka ka tabbatar da ita kanta kewar tayi kaWan na furta ta a gare ka, na nemi kalmar da ta kasance a gaba da kewa a duniya na rasa shiyasa nake amfani da kewa, amma da ace akwai wata kalmar da take gabanta da ita zan yi amfani wajan fassara maka abinda yake zuciyata.

Kallon bakinta yake yi cikin tsananin ?auna, a hankali ya ce,  Ban san adadin kewarki da na yi ba Jidda. Nayi kewar komai naki, har fushin ki nayi kewar sa. Na yi kewar hirar da ki ke yi min da daddare wacce take saka ni bacci, i miss our silly jokes, and our deep, meaningful talks. Jidda I miss the way you always know how to make me feel better when I'm down, na yi kewar muryarki mai daWi a lokacin da nake kwance a jikinki& & 

Yayi pecking Winta a both cheeks ya ce,  I miss the way you smile, the way you laugh har shagwaSarki Jidda, i miss the way you make me feel like I m in the heaven a lokacin da na kasance tare da ke. Na yi kewar yadda aljanunki da nawa aljanun suke tashi& . ?ar ?aramar dariya ta yi ta kalle shi ya murmusa ya ce,  I missed you so much and more ya faWa yana ri?e fuskarta yana kallon ta.

Nayla ta yi murmushi cikin tsananin farin ciki da shau?in da yake ratsa jikinta ta kalle shi ta ce,  Rouhii every moment without you feels like a puzzle with a missing piece, kewarka tana saka ni naji kamar ba a duniya nake ba, duniyar babu daWi saboda babu kai. I miss the way you hold me, the way you look at me, the way you smile, and the way you make me feel like I'm the only woman in the world. I miss the way you kiss me& &  ta matso da fuska daf da tashi kana ta ce,  can you kiss me now, Rouhiii? Ta faWa tana kallon idanunsa.

 I love you so much, ina ?aunarki Jidda fiye da yadda ki ke tunani! Kafin ta yi magana ya jawo ta jikinsa ya fara aika mata da love and romantic kisses Win da ta ce tayi kewa.

Neman igiyar bathrobe Win ta yake yi ya rasa saboda fitar hayyaci da soyayya da tsananin kewa, a hankali ta zame kanta ta ce,  Rouhii turn off the light Ta faWa murya a can ?asa.
 No need ya faWa a hankali kamar yadda ta yi maganar.  Noo Rouhi, Marmerh da Musliha ta faWa a hankali ya rufe ido ya saka hannu ya kashe hasken cikin rawar jiki.

Wannan dare ya shiga cikin tarihin zaman auren su, ya shiga cikin sahun gaba na tarihi a shafin farko na zaman auren su. Kowa ya yi kewar Wan uwansa matu?a, sun kuma nunawa juna tsananin kewar juna da suka yi sun farantawa juna rai, sun tabbatarwa da junan su kowa shine rayuwar kowa a cikin su.

Kuka Omar yake yi sosai, babu abinda ya saka shi kuka kamar tunawa da Yayarsa. Yana tuna yadda tayi gwagwarmaya akan aurensa da Nayla, yana tuna tijara da rashin m Win da ya dinga yi mata akan auren. Baiwar Allah, bata yi fushi ba ta cigaba da naci har auren ya tsaya da ?afafunsa. Gashi yanzu yana alfahari da auren, yana jin daWin auren, yana cikin farin ciki da auren, yana ji babu abinda zai raba shi da auren in ba mutuwa ba. Duk tarin abubuwan da yake ji wacce tayi faWi tashi akan auren bata raye, tuna hakan shine ya saka hawayen ya?i tsayawa. Nayla ganin yadda yake yi kuka sai ta rungume shi tana shafa gashin kansa a hankali cikin sigar rarrashi da kwantar da hankali.

Zame kansa ya yi ya kwanta a cinyarta yana cigaba da zubar da hawaye. Nayla ta ce,  ka yi ha?uri Rouhii, ka cigaba da yiwa Didi addu a.

 Jidda duk farin cikin da zan samu a auren ki ta silar Didi ne, itace ta yi faWi tashi akan aurena dake, itace ta saka zamana dake ya kawo yanzu& . Ya ja numfashi ya ce,  Allah ka ji?an wannan baiwa ta ka, Allah kasa tana aljanna. Nayla ta amsa da amin tana shafa gashin kansa tana hawaye. Sun jima a haka kafin ya daure ya mi?e zaune, ya kalli Nayla da take goge idanunta ya Wan yi murmushi. Sauka ya yi daga kan gadon ya Wauketa cak zuwa bathroom.

A tare suka fito, tana Waure da towel shi kuma ya saka bathrobe Win da ta cire. Ya zauna akan stool na madubi ya kalli su Marmerh da suke bacci hankali a kwance ya kalle ta tana Waure gashin kanta ya ce,  Su Musliha suna ta baccin su. Ta kalle shi ganin ya kawar da damuwar ta ce,  mahaifinsu kuma yana& . Sai tayi shiru bata ?arasa ba.

Ya bita da shu umin kallo muryarsa a can ?asa ya ce,  ?arasa mana, yana yin me& Neman halak?. Dariya tayi sosai ta taso ta dawo kan cinyarsa da zama, ta sa?alo hannunta a wuyansa tana kallonsa ta ce,  Ni dai ban furta komai ba, nace kawai yana ban ?arasa ba. Kallon ta yake yi kamar yadda take kallonsa, a hankali ya ce,  ki ?arasa mana, ba ?arya ki ka yi ba ai Ashiq. Mahaifinsu yana nan yana girbar kyakykyawan shukar a wajan mahaifiyarsu, tana so ta haukata shi saboda soyayyar da yake nuna masa. Ta saka aljanunsa sun tashi sai surutai yake yi ba tare da ya san abinda yake faWa ba. Ki faWawa ?a?anki haka, koda zan Wan zauce wata rana su san laifinki ne.

Ta yi ?ar dariya ganin ya sake sosai ta ce,  Daman aljanu suna tashi a Saudia ne?.
 Ai na mu aljanun daban suke, ba irin aljanun da aka sani bane.

 Kuma sun tashi Win, har tsoro na dinga ji kar maganganun aljanun ka su tashi ?a?ana ta faWa tana ?ar dariya tana kallonsa. Ya cize lips Winsa na ?asa ya ce,  babu laifi in sun ji, gwara su tabbatar da babarsu tana sakawa babansu ya haukace. Shiyasa na ce miki laifin ki ne.

Cikin muryar shagwaSa ta ce,  Oh laifina ne ma? Ta faWa tana kallon idanunsa, ya Waga gira yana kallon bakin ta ya ce,  laifin waye?.
 Naka ne, tunda duk tare zamu zauce Win, a tare aljanun na mu suka tashi. Ya Wage gira guda biyu sama ba tare da ya sauke su ?asa ba ya ce,  Ni ban kama ?afarki ba ai ?an mata.

Girarsa take shafawa a hankali, murya a ?asa ta ce,  Nima ban kama ?afar ka ba Wan samari, kai kana ganin nice a gaba, ni kuma ina ganin kaine gaba. Kowa ya ri?e nasa. Abinda na sani kawai mijina daban ya ke, shiyasa nake addu ar kasancewa dashi ni kaWai har abada ta faWa tana bashi light kiss a girarsa tare da sanya harsheta ta Wan sosa ta kaWan. Ya lumshe ido ya buWe ya kalle ta ya ce,  Yanzu sai ki ce min asuba ta kusa, amma kina ?o?arin ki saka wannan gashin naki ya ?ara shan ruwa.

 In ya sha ruwan ma zai bushe. Ya Wan buWe ido ya ce,  da gaske?. Ta Waga gira tana kallonsa ya langwaSar da kai ya ce,  Yau na zama Wan gatan Jidda. Ta shagwaSe fuska tana kallonsa ta ce,  Daman kai Wan gatan ta ne. Zuba mata ido ya yi yana kallo cikin ?aramin hasken Wakin, ya ri?e hannunta yana murzawa a hankali kafin labari ya sake canja salo.
P120

A tare suka fito, tana Waure da towel shi kuma ya saka bathrobe Win da ta cire. Ya zauna akan stool na madubi ya kalli su Marmerh da suke bacci hankali a kwance ya kalle ta tana Waure gashin kanta ya ce, "Su Musliha suna ta baccin su." Ta kalle shi ganin ya kawar da damuwar ta ce, "mahaifinsu kuma yana...." Sai tayi shiru bata ?arasa ba.

Ya bita da shu'umin kallo muryarsa a can ?asa ya ce, "?arasa mana, yana yin me...Neman halak?." Dariya tayi sosai ta taso ta dawo kan cinyarsa da zama, ta sa?alo hannunta a wuyansa tana kallonsa ta ce, "Ni dai ban furta komai ba, nace kawai yana ban ?arasa ba." Kallon ta yake yi kamar yadda take kallonsa, a hankali ya ce, "ki ?arasa mana, ba ?arya ki ka yi ba ai Ashiq. Mahaifinsu yana nan yana girbar kyakykyawan shukar a wajan mahaifiyarsu, tana so ta haukata shi saboda soyayyar da yake nuna masa. Ta saka aljanunsa sun tashi sai surutai yake yi ba tare da ya san abinda yake faWa ba. Ki faWawa ?a?anki haka, koda zan Wan zauce wata rana su san laifinki ne."

Ta yi ?ar dariya ganin ya sake sosai ta ce, "Daman aljanu suna tashi a Saudia ne?."
"Ai na


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login