Showing 111001 words to 114000 words out of 332344 words

Chapter 38 - KIRAN RABO Book 3 Complete Hausa Novels By Nanah Halima.doc

30 Nov 2025

14387

mata. Shi su my love, my world Win nan duk basa burge shi balle ya saka. A haka ya yi bacci ba tare da ya yi saving number ba.

?arfe takwas na safe ya farka saboda ?arar wayarsa, da ya duba sai ya ga AbdulHamid ne
ya Wauka da sauri tunawa da ya bar Didi babu lafiya a jiya. Yana Wauka AbdulHamid ya ce, "Omar Aisha ta haihu, ta haifi ?a mace."

Wata wawiyar ajiyar zuciya Omar ya yi, farin ciki ya mamaye masa zuciya lokaci Waya. Cikin zumuWi ya ce, "Da gaske? Tana nan Lafiya? A wanne asibitin ta ke?." Abdulhamid ya ce, "Muna nan asibiti da yake kan kwanar layin mu, yanzu haka lafiyar ta lau."
Omar ya ce, "gani nan" ya faWa yana kashe wayar ya tashi da sauri. A gaggauce ya shirya ya kira Goje a waya suka fita tare a motar.


Asibitin suka je Omar ya ga AbdulHamid a tsaye suka gaisa ya nuna masa Wakin ya ce, "tana ciki." Omar ya ?arasa Wakin ya buWe ya shiga da sallama. Mata uku ne suka amsa masa har Didi, kallo Waya ya yi musu ya kawar da kai gefe ya ?arasa wajan Didi yana kallon ta kamar yadda take kallonsa. Murmushi ya yi ya ce, "kin san zaki haihu baki faWa min ba tun jiya? Kina lafiya amma ko?."

Didi ta yi murmushi ta ce, "ai nima ban san da haihuwar ba Omar, yadda suka rubuta na rage sati Waya na haihu."
"Kina lafiya dai ko?."
"Lafiya lau Omar, na warware sosai, da yake ai tun jiya ne." Omar ya kalle ta ya ce, "Tun daren jiya kika haihu amma da yake an raina matsayina ba a kira ni ba sai yanzu?."

Didi ta ce, "Cikin dare ne fa Omar." Omar ya ce, "Ina tsoron dare ne ni? Meye amfanina in ban zo ba? Da wani abun ya same ki fa?." Didi ta ce, "to ka yi ha?uri, yanzu tunda lafiya lau nake ba shikenan ba?. Ga ?arka" ta faWa tana nuna masa gefen ta.

Zubawa yarinyar ido ya yi tare da kai hannu ya shafi fuskarta sai ta motsa, ya yi murmushi yana kallon yarinyar. Didi ta ce, "ka Wauke ta mana." Ya girgiza kai ya ce, "A'a Didi, bazan iya Waukarta ba, zan ga kamar zan karyata ne, ?yaleta kawai."

Didi ta Wauke ta cak ta saka masa a hannunsa ta ce, "ta ya zaka ce baza ka Wauki ?arka ba? In ma ka karyata Win ba ?arka ba ce? In baka Wauketa ba tana da wani Uncle Win ne bayan kai?." Zubawa yarinyar ido ya yi yana kallonta idanunta a rufe, bai taSa jin son abu ya shiga zuciyarsa farar Waya ba sai son yarinyar, ji yake sonta na shiga zuciyarsa sosai kamar shine mahaifinta. Ya yi murmushi yana kallon ta ya kalli Didi ya ce, "Kamar ku Waya." Didi ta yi murmushi tana kallon sa shima yana murmushi yana kallon yarinyar.

"Didi Wauke ta, hannuna yana rawa kar na ?ar da ita, ban taSa Waukar jariri ba sai ita." Didi ta Wauke ta ta ajjiye a gefe ya bita da ido yana murmushi. Karaf suka haWa ido Saroot ?anwar Mamansa, tunda ya shigo ya san sune a Wakin shiyasa ko kallon inda suke ma bai yi ba, amma sai da ta saka suka haWa ido.

Mama Zainab ce ta ce, "Omar barka da safiya, ashe kuma anyi ?ar kuma? Allah ya raya ta." Tsam ya tsuke fuska duk murmushin da yake yi ya gushe lokaci Waya. Didi ta kalle shi ta ce, "Omar ana yi maka magana." Bai saurare ta ba ya Wauke kai, baya son yayi abinda zai Sata masa farin cikin da zuciyarsa take ciki da ya basu mamaki wallahi. Kuma da laifin Didin, dan ta raina masa hankali ace har sun riga shi zuwa inda ta haihu? Za su gamu ne da ita bara ta warware. Girgiza kai ya yi tare da cize baki bai ce komai ba Didi dai tana lura dashi.

AbdulHamid ne ya shigo ya ce, "Sun bada sallama, zamu iya tafiya gida." Omar ne ya mi?e ya fita aka fara haWa kaya suka fito gabaWaya. Sai da suka shiga mota har iyayen nasa sannan suka tafi a motar AbdulHamid.

Omar shida Goje suka tafi dan gida zai wuce, a hanya ya ga wani baby shop sai yayi tunanin bai siyawa Didi da babyn komai ba ya zo ransa, nan take ya saka Goje ya tsayar motar suka shiga ciki. Duk abinda ya gani ya burge shi sai ya Wauka, a haka suka yi siyayya mai yawa suka biya kuWin aka saka a bayan mota suka wuce gida.
KRB3P038
Arewabooks@nanahaleema11.

Nayla bata san Didi ta haihu ba, da safen bayan sun kammala breakfast suka wuce gidan Daddy kamar yadda ya ce su zo. Lokacin da suka je su Abba da Baba har sun zo aka zauna a falo ana tattaunawa akan batun Omar kafin a kira Nayla. Nayla gabanta faWuwa yake yi, ta shiga falon da sallama aka amsa ta nemi waje ta zauna.

Daddy ya ce, "Hauwa kamar yadda na faWa a kwanakin baya, zamu bashi lokaci in ya zo da kansa zamu karSe shi mu tattauna, in bai zo ba zamu kai maganar kotu a raba auren. Jiya ya zo ya same mu, kuma mun gamsu da dukkan bayanansa. Kamar yadda na ce jiya yau zauna dake domin ki faWa mana abinda yake zuciyarki akan mijinki. Ya zo jiya har kun gaisa dashi, abinda nake so dake ki faWi abinda yake ranki babu wanda zai yi miki dole a cikin mu, kina da ra'ayin cigaba da zama dashi ko kuma a kashe auren kamar yadda ki ka ce da farko?."

Nayla ta yi shiru bata ce komai ba sai sunkuyar da kai da tayi, Abba ya ce, "kar ki cuci kan ki, ki faWi asalin abinda yake zuciyarki. Zaki iya cigaba da zama dashi matsayin mijin ko a'a?." Nayla ta sunkuyar da kai ta ce, "Abba a bani lokaci na yi tunani."

Abba ya ce, "Lokacin me za a baki? Ba fa neman aurenki yake yi ba matarsa ce ke, kawai sai mu cigaba da ajjiyeki a gida da auren sa a kanki?." Nayla ta yi shiru bata ce komai ba Daddy ya ce, "meyasa ki ke so a baki lokaci?." Nayla ta ce, "ina so na yi tunani ne."

Abba ya ja tsaki ya ce, "ke ba wasan yara mu ka zauna yi a nan ba, mijin naki dan zaki koma masa sai kin yi tunani?. Kin ga malama ki tsayar da magana in zaki koma ki ce eh, in baza ki koma ba ki ce a'a, bana son shirme da Sata lokaci." Mama Sa'adatu ta ce, "To Yaya Ali a bata damar tunanin mana, dan dai kwana biyu ai ba wani abun ba ne ba." Ya Harare ta ya ce, "Daman ai duk shirinki ne, har kin yanke ma kwana biyu ko?." Daddy ya ce, "A bata lokacin Ali. Mun amince an baki kwana biyun ki je ki yi tunanin ki dawo ki faWa mana."

Abba ya ce, "Kai ka biye musu, tunanin me zata yi? banda Satawa kai lokaci?." Daddy ya yi murmushi ya ce, "yi ha?uri ka ?yale su, tashi ki je Nayla." Ta mi?e ta tafi a sanyaye. Abba ya bita da harara ya ce, "munafuka, tana son mijinta amma da yake ta samu goyan bayan uwar banza wai sai ta yi tunani, ko tunanin me zata yi ma oho."

Mama Sa'adatu ta ce, "A bar mu mu yi abinda mu ke so, wancan lokacin ba mu samu damar yin kwalliyar amare ba, wannan mun samu sai abarmu mu yi ai. Kuma Yaya gaskiya ya kamata ayi mata lefe fa, yana da rufin asirin da zai iya yi mata lefe."

Daddy ya ce, "Wannan ba dole ba ne ba ai, in yana da ra'ayi ya yi, in babu ni bazan ce ya yi ba saboda ba farilla ba ne. Kuma ko kayan dubu nawa zai siya mata kafin ya siya mata tana dashi, dan haka babu wani batun lefe. Gwajin jini kawai zai kawo min dan na tabbatar da lafiyarsa, itama kuma Nayla Khalid zai duba min nata dan tabbatar da lafiyarsu kafin ta koma gidansa." Hira dai suka cigaba da yi akan maganar kafin Abba da Baba su tafi.

? ? ?? Nayla da ta shiga ciki babu ?awar hirarta Salma dan haka sai ta shiga Waki tana danna wayarta. Kiran Didi ne ya shigo wayarta, ta Wauka da sallama suka gaisa Didi ta ce, "amaryar mu."
Nayla tayi dariya ta ce, "Didi kina bani kunya." Didi ta yi murmushi ta ce, "Kin ?a fa." Nayla ta wara ido ta ce, "da gaske? Wai kin haihu kenan?." Didi ta ce, "na haihu Nayla, na haifi mace jiya da daddare."

"Wayyo Allah na! Amma shine baki faWa min ba sai yanzu Didi?."
"Yi ha?uri, da yake cikin dare ne sosai sai yanzu da muka dawo gida na samu wayar har na kira ki." Nayla cikin farin ciki ta ce, "Gani nan zuwa yanzu Didi, gani nan" ta faWa tana kashe wayar ta fito falo.

Mama ta kalla ta ce, "Mama Didi ta haihu, zan je gidanta." Mama da fara'a ta ce, "yaushe? Me aka samu?."
"Mace, jiya da daddare."
"Ma sha Allah, Allah ya raya ta."
"Amin Mama. Ni zan tafi gidan."
"Waye zai kai ki?."
"Da kaina zan je."
"A'a bara a kai ki, ki ce mata ina yi mata barka kafin nazo." Mummy ma sa?on da ta bayar kenan, Nayla a guje ta fita driver ya Wauke ta zuwa gidan.

Nayla a can ta tarar da su Mama Saroot sun ji daWin ganinta, suna zaune sai ga matan su Kawu da cousins Winsu mata ana ta yi mata barka da haihuwa. Didi ta ji daWin haWuwar iyalansu, tana ji ina ma Omar yana nan shima ya shiga cikin ?an uwa, amma ta san koda yana nan bazai zauna a wajan ba. Umma Saroot ce zata zauna da Didi a gidan kamar yadda ake yi. Babu wanda yake maganar Omar sai hira da suke yi, Nayla sai hoto take yiwa Babyn.

Har yamma Nayla tana gidan, zuwa lokacin dangin Babansu Didi sun tafi saura Umma Saroot kawai wacce zata zauna da Didin a gidan. Umma Saroot ta shiga Waki itama ya rage daga Didi sai Nayla a zaune sai babyn da take hannun Nayla. Didi bata yi mata maganar Omar ba itama bata yi mata ba, hira kawai suke yi kafin su ji ana buga gate.

Nayla ce ta tashi ta je ta buWe, ganin Bashir ne da Goje sai ta yi dariya suka gaisa suka shiga ciki. Kaya suke ta shigowa da su Didi ta ?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? bisu da kallo ta ce, "waWannan fa?." Bashir ya ce, "Tiger ne ya ce a kawo miki." Didi tace, "Nayla buWe min na gani don Allah." Nayla ta buWe kayan ta ja su ta mi?awa Didi tana fitowa dasu ta ga gabaWaya kayan jarirai na mata a ciki.

Didi ta ce, "waWannan kaya kamar za a buWe shago haka? Ku ku ka siyo?." Goje ya ce, "da kansa wallahi, tun a hanyar dawowa daga asibiti Wazu muka ga wani shago na siyar da kayan ya ce mu shiga. Duk abinda ya yi masa sai da ya Wauka." Didi ta ce, "Omar yana da matsala wallahi, wannan kayan Allah kaWai ya san nawa ya kashe" ta faWa tana jawo waya zata kira shi. Su dai sallama suka yi mata ta yi musu godiya tare da basu tukwici. ?in karSa suka yi, sai da ta nuna Sacin rai sannan suka karSa suka tafi.

Umma Saroot da ta fito a lokacin ta kalle ta ta ce, "To Aisha meye matsalar dan ya yi miki wannan siyayyar?." Didi ta ce, "Umma kayan sun yi yawa sosai, kalli fa don Allah, kamar wacce take siyar da kaya? Bara na kira shi" ta faWa tana kiran wayarsa a karo na biyu.

Umma Saroot ta ce, "saka a speaker ina son jin dramar ku." murmushi Didi tayi ta saka a speaker, daga can Sangaren yana Wauka ya ce, "Didi." Didi ta ce, "Omar an kawo min kaya."
"Uhum na ?ata ne."
"Amma Omar kayan nan sun yi...." Katse ta ya yi ya ce, "sun yi kaWan ko? Daman ai ban gama ba."

Didi ta ce, "ni ban ce sun yi kaWan ba, ka san kana da abubuwa a gaban ka, ka manta maganar da muka yi jiya amma ka kwashe ka yi wannan siyayar da kuWin?."
Omar ya ce, "Haka na ce miki kuWin na kashe? Kuma in ma su Win na kwashe nayi laifi ne? Ke kan ki Wazu cewa ki ka yi Omar ga ?arka, kenan nayi laifi dan na siyawa ?ata abinda na fi ?arfinsa?." Didi ta ce, "ba laifi ba ne."

Omar ya ce, "in ma a wajanki laifi ne a wajena ba laifi ba ne. ?ata ce kamar yadda ki ka ce, a karo na farko a rayuwata na samu wanda zai ce min Uncle ko ta ce min Baba, na samu wacce zan faWawa duniya ?ata ce babu wanda zai yi musu akan hakan. A ganina ko abinda na mallaka na kwashe na yi mata siyayya da su ban faWi ba Didi." Didi hawaye ya sakko mata ta goge ido ta ce, "Omar!." Jin maganarta na rawa ya ce, "wai kuka ki ke yi? Didi kenan, wahala bata ishe ki ba. Baki fara kuka ba kuwa, tunda har ki ka haifi ?ata wallahi yanzu ki ka fara kuka Didi."

"Omar na gode, Allah ya ji?an iyayen mu ya bar zumuncin mu har abada."
"Amin Didi. Amma ni ba ke na yiwa ba balle ki yi min godiya, in kuma na kika sake yi min godiya kin nuna min ?ar tawa da kike faWa bai kai zuciya ba."
"Bazan sake ba."
"Ya fi miki dai. Amma da ki ka tashi addu'ar kin yi mantuwa, ki tuna bayan Allah ya ji?an iyayen mu, bayan zumunci akwai wacce ya kamata ki saka."

Didi ta yi murmushi ta ce, "wacce kenan?." Ya Wan yi ?aramin tsaki ya ce, "Sai an yi magana ki ce na san halin ka fiye da kowa a duniya, amma gashi kin kasa gane abinda nake nufi" ya faWa cikin kwaikwayon muryar Didi.

Didi ta yi murmushi ta ce, "Allah ya bar ka da matarka Nayla." Murmushi ta ji ya yi mai sautin gaske ya ce, "na yarda a duniya babu wanda ya zan Omar kamar ki. Amin Yayata, Na gode da addu'arki, ki kula min da ?ata zan zo na ganta."

Didi tayi murmushi tana kallon Nayla ta ce, "Allah ya kawo ka." Omar ya amsa yana yanke wayar. Umma Saroot ta ce, "Aisha Allah ya bar zumuncin ku da Omar har abada, Allah ya wanke masa zuciyarsa ya daina jin abinda yake ji akan dangin mu da na mahaifinsa. Omar mutum ne mai kirki da ?aunar zumunci, mu muka lalata komai amma in sha Allah komai zai wuce."

"Amin Umma, in sha Allah komai zai wuce." Ta girgiza kai tana goge hawaye ta ce, "ana kirana a waya" ta faWa tana shiga ciki. Didi ta kalli Nayla ta ga tana murmushi har lokacin Babyn tana hannunta ta ce, "Nayla duk da Omar akan katanga yake amma mijinki ne, ki taya ni yi masa godiya." Nayla murmushi kawai tayi amma bata tanka ba, zuciyarta kuwa farin ciki take ji kamar ta taka rawa. Sai bayan sallar magriba sannan driver ya dawo ya Wauke ta suka koma gida.

Tun daga ranar Nayla kullum sai ta zo gidan Didi, Didi bata taSa yi mata maganar Omar ba itama bata yi mata. Dangin su Nayla kuwa kamar dangin Didi haka suka dinga tururuwar zuwa yiwa Didi barka. Hajja da kanta sai da ta je da kayan barka masu matu?ar yawa, da su yajin jego, da kayan amfanin mai jego.

Mama Sa'adatu ma kaya ta kawo mata masu matu?ar yawa harda lace da atampa. Haka Mummyn su Salma kowa ya yi mata kyauta wacce ta saka Didi zubar da hawaye saboda farin ciki. Nayla kayan da ta kai mata sai da Didin ta dinga faWa tana cewa bazata karSa ba sun yi yawa da?yar dai ta amince ta karSa.
39
? ? A ranar litinin Nayla ta Wauki hutu saboda Mama ta ce ta Wauka saboda shirin da suke yi. Gyaran jiki Mama ta ke ta yiwa Nayla, kasancewar ta fara cikin kwana biyu ta sake yin haske da kyau fatar ta ta sake yin laushi sosai.

Har lokacin babu maganar da ta sake haWata da Omar, duk ta damu tana ganin kamar daman baya so ta dawo. Shi kuwa ya bada lokacin ne kamar yadda iyayenta suka ce, sai dai ya kai result Win gwajin jinin kamar yadda Daddy ya ce masa. Kuma da ya je kai musu ya sake samun tarba mai kyau a wajan Daddy har sai ya yi mamaki sosai, sai dai Daddy ya ce masa ya ?ara ha?uri Nayla zata dawo in sha Allah.

Haka aka yi sunan ?ar Didi wacce ta ci sunan mahaifiyarsu ake yi mata la?abi da Marmerh. An yi shagalin suna sosai, Didi ta zama ?ar gata domin dangi na ko wanne Sangaren sun zo an yi shagali sunan Marmerh.

Marmerh kuwa kayan da ta samu daga haihuwar ta zuwa suna Didi bazata iya lissafa su ba, ta samu kaya da kuWi da atamfofi. Har lokacin Omar bai sake zuwa gidan ba, amma kullum sai ta tura masa hotunan Marmerh dan a yanzu hoton ta ne ma akan screenlock Win wayarsa. Yana matu?ar son yarinyar kamar shine ya haifeta haka yake ji, ya kan tsaya yana kallon hotonta kawai yana murmushi.

Washe garin sunan yana zaune yana duba wayarsa kawai hannunsa ya kai kan status Win Didi. Ya ga hotunan suna ne na jiya ta saka, ya dinga bi a hankali yana gani yana ya taSe baki saboda ganin danginsu wanda baya ?aunar gani. Har ya wuce ya dawo ya sake wara idanunsa yana kallon Nayla ta yi murmushi tana ri?e da Marmerh a hannun. Ajiyar zuciya ya yi ya zuba mata ido yana gani yana murmushi shima.

Screenshot hoton ya yi sannan ya fita daga WhatsApp Win ya kira Didi a waya. Tana Wauka ya ce, "Didi ki goge hoton da ki ka saka a status yanzu, ta ya zaki Wauki hoton matata ki saka a duniya tana


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login