Showing 180001 words to 183000 words out of 332344 words

Chapter 61 - KIRAN RABO Book 3 Complete Hausa Novels By Nanah Halima.doc

30 Nov 2025

14422

ya ce, "hakan bai miki ba ko? Ni ban taSa irin wannan abun ba sai yau, ban yi daidai ba?." Nayla ta Wago tana kallonsa cikin muryar kuka ta ce, "ni haka na ce maka? Ka ji na ce bai yi min ba..?." Ya shafi hawayen fuskarta ya ce, "gashi ina ganin abinda na fi tsana akan kyakykyawar fuskar ki, in da ya burge ki baza ki yi kuka ba." Nayla ta ce, "YaMar!." Ya zuba mata ido kamar yadda take kallonsa ta ce, "ina sonka!" ta faWa tana sake komawa jikinsa tana kuka.

Ya ce, "ni kukan da ki ke yi ya saka ina tunanin bai miki ba, tun Wazu abinda nake ta yi kenan kawai dan ki yi farin ciki. Ban san komai a kai ba, ban taSa yi ba, ban taSa zuwa ba, ko karo nayi da birthday party a social media ina wucewa bana kalla Jidda. Saboda ke Wazu da na gani na tsaya na kalla sai ya burge ni, na yi magana masu wannan decor Win na ce ina so ayiwa matata zan bata mamaki, sune suka shirya min komai har cake Win. Na so na saka ki farin cikin da zaki yi murmushi da fara'a, amma sai gashi na gaza kina kuka."

Nayla ta share hawayenta tana kallonsa ta ce, "Kukan farin ciki nake yi Rouhii, in na ce maka ban yi farin ciki ba ?arya nake maka wallahi. Abin ya burge ni sosai, ban taSa jin daWin wannan rana kamar yau ba, na rasa me zan ce maka shiyasa kawai nake kuka." Ya kalli idanunta ya ce, "ban yarda ba, kawai bai burge ki ba ne."

"Wallahi ya burge ni, kukan murna nake yi ba kukan bai burge ni ba. Haba Rouhi wa za ayi wannan surprising Win ace bai burge shi ba? Wallahi ya burge ni. Na ?ara sonka, na ?ara kishinka!. Ina sonka, ka saka naji farin da ban taSa ji ba, ka mayar da wannan rana ta musamman a rayuwata!."

Murmushi ya yi yana share mata hawaye ya ce, "dama so nake ki yi farin ciki, ina so na yi miki abinda babu wanda ya taSa yi miki shi a duniya, ina so na saka ki farin ciki ta ko wacce hanya koda zan rasa abinda na mallaka ne, shiyasa na Sata lokaci na shirya miki wannan. A karo na farko a rayuwata na ga yadda ake celebrating birthda."

Murmushi ta yi tana kallonsa, ta Wora hannunta a fuskarsa tana shafa gashin fuskarsa a hankali ta ce, "ka yi min abinda ba a taSa yi ba, ka mallaka min lokacin ka, ka yi abinda baka taSa yi ba saboda ni. Na gode Rouhii, ka saka ni farin cikin da ban taSa yin irinsa ba a rayuwata." Shima ya Wora hannunsa a kan fuskarta yana lumshe idanunsa ya ce, "burina kenan Jidda, zan iya yin komai dan ganin murmushi akan fuskarki. Ban taSa tsayawa na saurari wa?a har na fahimci me ake faWa ba sai yau. Kuma kin san a cikin wa?ar abinda aka ce a ?arshe sai ya yi daidai dani da ke. Inda ya ce ni ban da abinda zan baki ?an mata, zan baki farin ciki cikin kwallata....." ya faWi baitin wa?ar da sigar magana ba da karin wa?a ba.

Ya zuba mata ido ya ce, "Bani da abinda zan baki Ashiq! Amma zan baki farin cikin da babu wanda ya taSa baki kamarsa" ya yi mata peck a goshi ya ce, "Allah ya ?aro miki shekaru masu albarka tare dani."

"Amin Rouhi, amin" ta faWa tana sake komawa jikinsa ya rungume ta idanun su a kulle. Farin ciki take ji sosai a zuciyarta, bata Wauka zai yi irin wannan tunanin ba duba da yadda ya taso kuma shi ba shiga lamarin mutane yake yi balle har ya san yadda ake yin irin wannan abubuwan. Sai ga shi ya bata mamaki, ya yi mata abinda babu wanda ya taSa yi mata shi a duniya, ya saka ta farin cikin da ko lokacin da Abiy ya bata mota bata ji wannan farin cikin ba. Jin kanta take yi kamar sarauniya, ji take yi tafi kowa sa a a cikin mata saboda abinda ya yi mata.

?agowa ta yi daga jikinsa ta Wauki cake Win ta yanki kaWan ta kai bakinsa ta ce, "ka ci." Bai musa ba ya buWe baki ta saka masa cake Win, ta ajjiye ta Wauki champagne ta zuba a glass cup Win da yake ajjiye akan table Win tsakiyar Wakin ta kai bakinsa, sai ya ?i sha ya fara bata ta sha tukunna.

Dariya taga ya yi ya ce, "kin san da farko na Wauka giya ce, ?iris na kwafsa na fara faWa sun kawo min giya. Sai da na nutsu sannan na fahimci ba ita ba ce." Dariya Nayla ta yi sosai ta ce, "YaMar in na ce bana sonka ?arya nake yi, in na ce bana samun nishaWi a tare da kai na yi saSo."

Murmushi ya yi ta Wauki waya ta ce, "na yi mana hoto?." Ya zaro ido ya ce, "Ni an taSa yi min hoto ma kuwa?."

"Ka gani ko? Wannan idon na ka in ka buWe yana sakawa gabana ya faWi, sai na ji sonka na sake shiga raina." Murmushi ya yi mai sauti mai nuni da farin cikin da yake ciki ya ce, "ni kuma in ki ka yi wannan maganar nan sai na rasa nutsuwata gabaWaya." Fuskarta na gab da tasa har tana jin khamshin cake Win da ya ci a bakinsa ta ce, "Na yi hoton?." Yadda ta turo baki tana magana ya saka shi pecking lips Winta kafin ya ce, "to ya zan yi da ke? Amma na taSa ?wace wayar Didi da ta yi min hoto, sai da ta kwana biyu na bata, amma ke dole na tsaya."

?aga wayar ta yi tana dariya ta ce, "tunda aka yiwa Didi nima zai zo kaina." Bai amsa ba ta haska fuskarsu ta ce, "taSWi! Ai kai filter baza ta Wauke ba."
"Saboda muni na ko?."
"Haba dai, kyaun yawa zai maka." Murmushi ya yi sai ya karSi wayar ya Wauke su tare dukkan su sun yi murmushi a hoton.

Nayla ta kalli hoton ta ce, "Yayi kyau YaMar, Don Allah na kira cleaner na hotel Win nan ya yi mana back camera? Sai ya fi kyau front Win kyau." Ya zuba mata ido ya ce, "kawai sai a kira namiji ya ganar min mata?."
"To na kira mace....kai amma nima ai zata ganka" ta ?arasa faWa da shagwaSa.

Murmushi ya yi ya ja hancinta ya ce, "sai a ha?ura to." Ta fara shagwaSa ta ce, "Allah ni ina so, bara na samo mata maza kawai." Dariya ta bashi sosai ya shiga yin dariya, sai ya burge Nayla ta fara yi masa video har ya gama dariyar sannan ta ce, "Lokacin da Didi ta ce min kana dariya har da ta ?eta na Wauka kawai ta faWa ne, ashe da gaske ne."

Ya kalle ta bayan ya gama dariya yana Waga gira sama ya ce, "A duniya ke kika san Omar kuma ki san Tiger, a da Tiger ki ka sani yanzu ne ki ke sanin waye Omar. Sanina a Tiger shiyasa ake yi min kallon haka nake so yaushe, in ba Didi Win ba babu wanda ya san ya Omar yake...." Ya tako yazo inda take yana binta da kallo mai kashe jiki ya ce, "ke kuma sai ki ka yi mata ?arfa-?arfa, Wan sanin da ta yi min duk kin ?wace, kin ninka kin sake ninkawa. Tunda ke har kuka ki ke saka Omar, Didi kuwa sai dai na sakata kuka ba dai ta saka ni ba" ya ?arasa faWa yana kashe mata ido Waya. Nayla ta rufe ido tana dariya ta ce, "ni dai babu ruwana."

"Da ruwanki, babu halittar da ta taSa saka ni kuka a duniya sai ke Jidda."
"Nima Win ai ba a hayyacinka ka ke ba" ta faWa ba tare da ta kalle shi ba. Ya Wan buWe ido jin amsar da ta bashi ya ce, "kin yarda kin saka ni kukan kenan ko? Kin yarda ajiyar da Allah ya yi miki ta saka Omar zubar da hawaye? Kin yard...." Jin zai fara yi mata kalaman rashin kunya sai ta katse shi ta ce, "ni dai na le?a ko zan samu mai mana hoton?."

Ya ce, "mu le?a tare." Tara suka le?a sai gawata cleaner Nayla ta ce, "Hiii." Cleaner Win ta kalli Nayla ta ce, "Hello Madam, how I can help you?."
"Can you snap a picture of us?."
"Sure Madam" ta faWa tana ajjiye broom mashing Win ta shigo Wakin. Nayla ta kwanta a jikinsa shi kuma ya kalle ta aka yi musu hoto. Bai bari hoton ya yi tsaho ba dan in ya biye mata hoton za a yi ta yi.

Cleaner Win ta ce, "Madam can I say something?." Nayla ta ce, "yeah, you can."
"I've never seen a perfect match like you before, You're too beautiful and your husband is too handsome." Nayla sai ta Wan haWe rai ta ce, "thanks, you can go." Cleaner Win ta fita Nayla ta kulle ?ofa fuskarta a haWe, ya kalle ta ya nuna kamar bai gane abinda cleaner Win ta faWa ba ya ce, "me ta ce ne naga kin haWe rai?."

Nayla ta harare shi ta ce, "Oho." Dariya ya yi ya jawo ta ya ce, "ke ki ka nace sai an yi hoton nan, kuma dan ta faWi ra'ayinta sai ki ji haushi?." Ta kalle shi ta ce, "wai ka ji me tace daman? YaMar ni na fara tantama akan ka in ka ce baka jin turanci, ya aka yi ka san me ta ce?."?

Bai kula ta ba kamar yadda ko yaushe in tayi maganar turanci baya tankawa, ya warware rolling Win kanta ya saka hannu yana barbaza gashin kanta ya matso da ita jikinsa sosai ya fara Salle buttons Win abayar jikinta. Sai da ya Salle maSallan tas ya saSuleta ta faWi, ?aramar vest ce a jikinta sai wando dogo mai ado a jikinsa. Lumshe ido ya yi yana buWewa itama shi take kallo ta yi shiru kamar yadda ya yi shiru shima.

?irjinta heaving up yake yi yana dawowa kamar wacce ta yi gudu, yadda ?irjinta ke yi ya saka shi janta zuwa jikinsa ya mayar da hananyensa ya rufe ya rasa yadda zai sarrafa son da yake mata. A hankali ta ce, "YaMar...!"."
"Uhum!" Ya furta can ?arshen ma?oshi.
"A nan zamu kwana ne?."
"Kwana biyu."
"Amma ban Wauko komai ba."
"Na Wauko miki. suna mota." ?ago ta ya yi daga jikinsa ta kalle shi ta ce, "Baka faWa min ba."

Ya Wago da fuskarta da yatsunsa ya ce, "mamaki, ya burge ki?." Kai ta Waga alamun eh ta yi murmushi ta ce, "honeymoon!." Gira Waya ya? Waga ya Wan taSe baki yana murmushi wanda hakan ya zamar masa dabi'a. Zata yi magana ya Wora hannunsa kan lips Winta ya ce, "lokacin magana ya ?are, lokacin shiru ne yanzu Jidda." Idon ta ta sauke ?asa dan tana matu?ar kunyarsa musamman a wannan fage.

"YaMar!."
"Uhum."
"Ka kashe hasken Wakin." Ya girgiza kansa ya ce, "a'a." Nayla kamar zata yi kuka ta ce, "Don Allah ka kashe." Ya Wago ido ya kalle ta sai tayi saurin rufe nata ya ce, "Akwai haramci a cikin barin hasken a kunne?." Ta girgiza kai ta ce, "kunya nake ji" ta bashi amsa ido a rufe." Banza ya yi mata bai sake magana, Nayla kunyar duniya ta isheta, da duhun ma ya aka ?are da ita balle ya bar hasken a kunne?. Muryar ta a sha?e ta ce, "Rouhii please!." Omar ya kalle ta ya ce, "bazan kashe ba Jidda!." Zata sake magana ya hanata motsin kirki balle ta buWe bakinta.
KRB3P066
Nana haleema.


A firgice ta farka jikinta yana rawa, ta kalli Wakin ta kalli gefenta cikin kiWima. Ta ziro ?afa ta sauka daga kan gadon tana kallon agogo. ?arfe Waya na dare a lokacin, ta kunna hasken Wakin tana kallon fuskarta a mirror ?irjinta yana bugawa sosai.

Fuskar Omar da ta gani a mafarki ta faWo mata a ranta, ta lumshe ido tana hango murmushin da ya yi mata har yana ri?o hannunta cikin soyayya. Wani irin daWi ya mamaye zuciyar Narma, ta cigaba da tuno mafarkin tana kallon kanta a madubi. Cikin tsananin farin ciki ta ce,  Oh my god! Ta furta da ?arfi cikin jin daWin mafarkin da ta yi.

BuWe ?ofar aka yi, ta kalli wacce ta shigo ta ga Mum ce da Najwa. Mum ta tako da sauri ganin tana kallon kanta a madubi tana murmushi. Ta ce,  Narma me ya faru?. Narma cikin farin ciki ta ce,  Mum i had a dream. Mum da mamaki ta ce,  A dream!?.
 Yes Mum. Nayi mafarki na ga Faruk Wina, guess what& ? Mum har mun yi aure ta faWa da farin ciki har tana tsalle.

Ta sauke ajiyar zuciya ta ce,  Mum he hug me, he kissed me, and we sleept together on bed. Mum ina cikin farin ciki sosai, hakan yana nufin zan zama matarsa ko Mum?. Mum ta sauke numfashi ta kalli Najwa da take bakin ?ofa bata ?araso ba, ta kalli Narma ta ce,  Mafarki ba gaskiya ba ne, kar ki bari wannan mafarkin ya yi tasiri a zuciyarki. Narma ta Sata fuska ta ce,  Mum! Wannan mafarkin gaskiya, hakan zai faru koda bakwa so. Zan zama matarsa har na haifa mishi baby.

Mum ta ce,  Alright. Ki kwanta yanzu, ki daina wannan shirmen. Narma ta girgiza kai ta ce,  Mum a wannan karon bazan taSa rabuwa dashi ba, zan yi ya?i da ko meye zai raba ni dashi wajan na mallake shi. Babu halittar da zata raba ni da Faruk koda shi da kansa ne!. Najwa sai a lokacin ta ce,  Sis Please! Ki koma ki cigaba da mafarkin, da alama mafarkin ya fi saka ki farin ciki. Good night ta faWa tana barin Wakin.

Mum ta kalli Narma ta ce,  ki kwanta Narma.
 Ba bacci zan yi ba.
 Me zaki yi?.
 Zan kalli Kdrama. Da mamaki Mum ta ke binta ds kallo, rabon da taga tana kallo har ta manta. Ta girgiza kai ta ce,  Really!. Narma ta ce,  Yes Mum, ina cikin farin ciki sosai, a jikina nake jin zan mallaki Faruk a matsayin mijina ta faWa tana jawo laptop ta kunna ta hau kan gado ta fara kallo. Mum ta bita da kallo kafim ta kashe mata hasken Wakin ta fita tana mamakin wannan asiri da Tiger ya yiwa ?arta.

Narma bayan Mum ta fita waya ta Wauka ta kirw number Omar amma kamar ko yaushe bata shiga. Ajiyar zuciya ta yi a bayyane ta ce,  dole na samo new sim card, ina son magana dashi da gaggawa. Ta shiga gallary tana kallon hoton da ta taSa yi masa, tayi kissing hoton tana zooming bakinsa tayi kissing bakinsa ta ce,  I know you love me Faruk. I know you feel what I'm feeling for you. I'll get back to you very quickly. Very soon, you'll kiss me in reality, not just in dreams. Ina sonka! Ta faWa tana shafa fuskarsa.

" " " " " " " " "

? ? ? Misalin ?arfe Waya na dare tana kwance a jikinsa a cikin blanket yana shafa kanta a hankali. Ta gama guje-gujen kunyar ta gashi, dan ta san baya so ta ce kunya take ji dole take daurewa. A sanyaye ta ce, "YaMar na tashi da azumi gobe?." Da sauri ya buWe ido ya kalle ta cikin ?arancin hasken Wakin ya ce, "Azumi?." Ta Waga kai alamun eh ya ce, "A'a, ban zo nan dan ki yi azumi ba." Kamar zata yi kuka ta ce, "Amma YaMar na saba da azumin nan, in ban yi bana jin daWi, Ka bari na yi goben ka ji...!" Ta ?arasa faWa a shagwaSe.

Ya girgiza kai ya ce, "A'a baza ki yi ba fa."
"To meyasa?."
"Za a dinga karya shi ne da gangan."
"To in ka san ina azumi ai....."
"Shiiii! Jidda baza ki yi azumi gobe ba, ki bari sai lokacin da naga zan iya barin ki sai ki yi. Amma nan kusa ki daina kawo maganarsa." Zata yi magana ya hanata ta hanyar haWe bakinsa da nata ya cigaba da nuna mata ?auna.

Da safe da ta farka ta tarar dashi yana press up, tana daga zaune a kan gadon ta kalle shi ta ce, "Rouhii nima zan yi." Ya kalle ta ba tare da ya tsaya ba ya ce, "ba zaki iya ba." Cikin shagwaSa ta ce, "ni dai ina so." Ya dakata ya kalle ta ya ce, "zo." Ba musu ta sakko daga kan gadon, kafin ya yi magana sai ta ce, "na hau bayanka ka yi dani?." Kallon ta yake yi sai ya Waga mata gira.

Da sauri ta ?arasa bayansa ta kan bayansa ta ce, "in na Sallaka babu ruwana" ta faWa tana dariya. Dariya ya yi ya ce, "in kin Salla ni Win ke zaki yi jinya" ya faWa yana cigaba da abinda yake yi tana zaune a bayansa. Dariya take yi cikin farin ciki ta ce, "kuma baka gaji ba? Ina da nauyi fa." Ganin ya yi mata shiru sai ta fara yi masa chakulkuli. Dole ya dakata ta yi dariya mai shewa bata ce komai ba. Sakkowa tayi daga bayansa shi kuma ya mi?e akan guiwarsa yana kallon ta.

Ya zuba mata ido yana kallon ta bai ce komai ba, ta Wauke kai daga kallonsa ta ce, "Shi press up Win da ka ke yi me amfaninsa?." Ya mi?a mata hannu ya ce, "zo sai na faWa miki." Ta ma?ale kafaWa ta ce, "na?i wayon." Murmushi ya yi ya cigaba da abinda yake yi. ?arasowa tayi ta kwanta a inda yake, ta saka kanta a daidai inda fuskarsa take sauka in ya yi ?asa. Sai ya zama in ya yi ?asa bakinsa yana taSa nata kamar pecking Winta. Sai da ta gaji sannan ta tashi ta ce wanka zata yi, tana shiga banWakin ya bi bayanta.

Kwana biyu


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login