Showing 216001 words to 219000 words out of 332344 words

Chapter 73 - KIRAN RABO Book 3 Complete Hausa Novels By Nanah Halima.doc

30 Nov 2025

14380

sallah ya hanata saka kaya ya ce ta zauna da bathrobe wacce tsahon ta gabaWaya bai kai cinya ba, kuma ?irjinta a buWe yake ga igiyar jiki da ka ja zata ware.

Babu yadda zata yi haka ta biye masa suka ci abinci, shi dai kallon ta kawai yake yi ta gama rikita shi tun a banWaki. Yadda jikinta ya sake yin kyau ta ?ara yin haske da laushin fata ya hana shi magana, ya yi shiru dan shi kaWai ya san abinda yake ji a tare da ita.

Suna gama cin abincin ya kalle ta da idanunsa da suka fara lumshewa kamar mai jin bacci amma bai ce komai ba. Kallon da yake yi mata ita kuma a matsananciyar kunyarsa yake gefata, wani irin kallo ne da ya saba yi mata musamman a irin wannan yanayi da yake ciki, idanusa ko rawa basa yi sai su tsaya ?yam a kanta.

Tashi tsaye tayi ta ri?o hannunsa ta ce, "na san ka gaji da yawa, mu je na yi maka massage ka yi bacci." Bai musa ba ya tashi ya bi bayanta har lokacin ya kasa furta komai sai kallo.

Sai da ya zauna a gefen gadon sannan ta saki hannunsa, zata juya ya jawota ta zauna a jikinsa, ya bita da shu'umin kallo yana kai hancinsa wuyanta da ?irjinta. Murya a can ?asa ya ce, "ba ki yi kewata ba ne?." Ta kalli cikin idanunsa tana karanto abinda yake ciki da abinda yake muradi, ta ce, "na yi mana Rouhii."

"Kewa kala-kala ce, wacce daga ciki? Ta rashin ganina?."
"ba ita kaWai ba, ko wacce ma nayi." Wuyanta yake shafawa a hankali yana kallon idanunta ya ce, "Har da wannan?" Ya faWa yana nuna mata gadon da suke kai idanunsa yana kanta. Kallon inda ya nuna tayi ta sake kallonsa ya ce, "uhum!." Nayla ta Wan kulle ido tana mamakin rashin kunyarsa, baya jin kunyar faWa mata magana kamar ba shi ba, kuma in ta nuna ta ji kunya ya nuna yaji haushi. BuWe ido tayi a hankali ta ce, "Har dashi."

"Amma ban ga kina nunawa ba, na kasa furta komai saboda kewarki da nake ji raina, amma ke....." da sauri ta dakatar dashi ta hana shi cewa komai.

Daman mai neman kuka ne aka jefe shi da kashin awaki, kafin wani lokaci sun manta a wacce duniyar su ke dashi har ita. Aljanun ko wannen su ya tashi, aljanun soyayya da ?aunar junansu. Soyayya suke gwadawa juna kamar su kaWai ne a duniya. Tabbas sun yi kewar junansu, kowa ya fahimci Wan uwansa ya yi tsananin kewarsa, hakan ya ?ara musu ?aunar juna da jin shau?in junan su.

Sallar magriba ce ta saka suka tashi, bayan sun idar da sallah tana zaune a jikinsa ya kalli fuskarta kafin ya ri?e hannunta yana kallon zannen henna da aka yi mata, ?ananun zane ne yayi maroon ya yi kyau sosai a hannunta, ya yi kissing Win hannunta, ta kalle shi ya Waga mata gira sai ta yi dariya ta rufe fuska shima ya yi dariya ya ce, "babu inda zan sake zuwa na bar ki, ?afata kafarki in ba haka ba a fasa zuwa." Murmushi ta yi ta gyara kwanciya a jikinsa ta ce, "da?yar nake iya bacci da baka nan."
"Na ga alama, yadda na tayar da aljanun ki ya bani mamak??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????i. Nace ashe da gaske Jidda tayi kewata, ri?e ni kika yi fa, jikin ki yana rawa kina cewa....." saurin rufe masa baki tayi tana yi masa kallon meye haka don Allah.

Murmushi ya yi yana lumshe ido tare da sake ri?eta, ya gaji bacci yake da bu?atar yi amma baya son yin baccin dan gani yake in ya yi bacci kamar Nayla zata gudu, shi kuma bai shiryawa hakan ba.

A haka suka yi sallar i'sha, bayan sun ta kalle shi ta ce, "Ni yunwa nake ji." Ya kalle ta da idanunsa da suke lumshewa saboda gajiya da bacci ya ce, "me zaki ci?." Nayla ta ce, "tea zan sha." Rufe ido ya yi ya buWe ya ce, "mu je na baki." Mi?ewa suka yi a tare, sai ta kalle shi ta ce, "Bacci ka ke ji, ka kwanta zan sha da kaina."

"Gani nake in kika fita kamar baza ki dawo ba, bana so ki yi nisa dani ko kaWan, Mu je."
"Me zai hana ni dawowa Rouhii?." Ya rungumeta yana sake jan numfashi mai tsaho ya ce, "ni dai haka nake ji kamar zaki gudu." Dariya tayi ta Wago daga jikinsa ta ri?e hannunsa tana kallonsa, ganin ya shagwaSe fuska kamar yadda take yi masa ta ce, "Rouhi babu inda zan je, zaman kabari ne kawai zai raba mu na Wan lokaci, da zarar an tashi duniya zamu sake haWewa a aljanna."

Hannunta ya kai bakinsa ya yi kissing ya ce, "Jiddaaaanaaaa!" Bata amsa ba sai murmushi da ta yi ta shafa fuskarsa ta ce, "Ka kwanta Rouhi, a gajiye ka ke. Yanzu nan zan dawo." Hannunta ya ri?e bai ce komai ba suka fita, ya Waga ta cak ya Wora akan kitchen island ya dafa mata tea ya juye a mug ya mi?a mata. KarSa ta yi ta kai bakinta tayi sipping a hankali, zafi taji sosai ba shiri ta zubar, da sauri ya ce, "Daman ai bai yi sanyi ba, meyasa zaki sha? Kina jin zafi?." Ya faWa a ruWe yana kallonta ita kuma ta buWe baki tana kwaSe fuska zata yi kuka.

?? Bai tsaya wani tunani ba ya haWe bakinsa da nata yana kissing Winta a hankali wai dan ta samu taji daWin bakinta. Ri?e kanta ya yi gam yana samar mata da sassaucin zafin da take ji akan harshenta.? Ganin abin nasa zai wuce gona da iri sai ta janye jikinta a hankali ta Wauki tea Win zata sha ya ce, "kar ki kuma sha, ki jira ya yi sanyi."
"Ya yi ai" ta faWa kamar zata yi kuka sai narke masa take yi shi kuma hakan ne yake sake ruWa shi.

? Yana tsaye yana gadinta har ta shanye tea Win, ya Wauko ta cak zuwa Waki ya kwantar da ita. Nayla ta mi?e zaune ta ce, "ka kwanta na yi maka tausa, ka gaji." Kai ya girgiza kai ya ce, "Uhum uhum, bar ni na yi baccin basai kin yi ba, kina kawo hannunki jikina shikenan baccin zai gudu." Dariya tayi ya kwanta itama ta kwanta a jikinsa cikin lokaci kaWan bacci ya Wauke su.
KRB3P081
Nana haleema.


Washe gari da safe ya rigata tashi, kafin ta tashi ya dafa mata abinci yana zaune a falo yana amsa waya da sababbin abokan da ya yi a ?asar China wanda suke kamarsa matasa kuma hausawa. A lokacin ta fito, ta yi wanka amma bata saka kaya ba sai bathrobe, ta Waure gashin kanta a tsikiyar kanta ya mi?e sai ta yi kyau sosai kamar dan ado tayi hakan. Hannu ya mi?a mata ta saka nata a cikin nasa ta zauna a jikinsa yana cigaba da magana a waya, ba jimawa ya katse kiran ya zuba mata ido bai ce komai ba.

"YaMar yunwa nake ji" ta faWa tana kwantar da kanta a ?irjinsa. Yana shafa bayata a hankali ya ce, "Bakya son cin abinci da yawa dole ki dinga jin yunwa, na yi miki girki, na Wauko miki?." A hankali yake magana ta sake ri?e shi ta ce, "ka Wauko, amma bana so na bar jikinka."

"Yadda ki ka ce sarauniya" ya faWa yana mi?ewa da ita a jikinsa, sauka tayi daga jikinsa ta ce, "ka je ka dawo."
"An gama" ya faWa cikin girmamawa na mai gida da yaronsa, ta yi dariya shima murmushi ya yi ya wuce. Bai jima ba ya kawo mata duk abinda ya dafa mata ya ajjiye ya ce, "enjoy your meal."

Ta kalle shi sai ya kashe mata ido Waya tare da Waga mata gira, kafin ta yi magana ya Wauki abincin ya fara bata a baki. Ta ce, "kai baka ci ba."

"In kika ci mana shikenan."
"A'a, ka ci."
"na sha tea kafin ki tashi."
"Ka ci wannan ma" ta faWa tana Wiba ta kai bakins. Ba yadda ya iya haka suka ci tare ta ce, "Ka iya girki sosai Rouhii, har ka so ka fi ni. Amma fa baka fini Win ba, ko ka fini?" Ta faWa tana zuba masa ido.

Ya yi dariya kaWan ya ce, "kin yi tambaya kin bawa kanki amsa, to ina ruwana a ciki?." Ta ce, "ai kai zaka faWa."
"Babu abinda na iya in dai kina wajan."
"Kar ka yi min daWin baki." Dariya ta ba shi ya ce, "ni na isa? Waye Omar da zai miki daWin baki?."
"The Tiger mana." Murmushi ya yi sosai mai nuni da tsantsar farin cikin da yake ciki, ya kalle ta kawai sai ya tuna lokacin da take yin tsuru-tsuru in ya ritsa ta a gidan Didi.

Dariya ta ga ya yi kuma bai daina kallon ta ba sannan bai yi magana ba, ta ce, "dariya ka ke yi min?." A shagwaSe tayi maganar dan ta kashe masa jiki, ya jawota ta dawo jikinsa ya yi mata kiss a wuyanta ya ce, "na yi kewar yadda idanunki suke yi in kika ganni a gidan Didi, idanun suna fitowa waje sannan ruwa ya taru a ciki, wannan gashi ya dinga motsawa kamar wacce wani abu ya faWa mata a ido" ya faWa yana shafa idanun nata. Dariya tayi sosai ta shafa fuskarsa ta ce, "Nima na yi kewar Tiger, duk da tsoro yake bani amma na yi kewar fuskarsa. Rabona dashi tun ranar da naji ciwo" ta faWa tana shafa tabon da ya rage a hannunta.

Murmushi ya sake yi yana kallon hannunta bai ce komai ba, ta ce, "ina ta jira ka bani labari baka ce komai ba."

"Yanzu ba lokacin bada labari ba ne, lokacin fanshe kawarki da na yi." Ta wara idanu ta ce, "Sau nawa ake fanshe kewar?." Shima ya buWe ido kamar yadda tayi ya ce, "sau babu adadi." Ta kawar da kai gefe ta ce, "idon nan naka ka daina buWe su, wani iri nake ji wallahi."
"FaWa min me ki ke ji." Bata ce komai ba ya canja salon maganar ya hanata magana ya karkata zuwa wani fage daban. Nayla ta ce, "YaMar!"
"Shiii!" Abinda ya furta kenan dole ta yi shiru ta sakar masa amma ta gaji matu?a.

Har azahar suna tare ya hanata motsi, abinci ma order ya yi musu a wajan leemars_delicious, rider ya kawo musu ya je ya karSa ya dawo.

A Waki suka ci abincin tana jikinsa baya so ta motsa ko ina sai tare dashi. A lokacin ne ya fara bata labarin abubuwan da suka faru a China da wanda ya haWu dasu da abinda ya siyo da sauran su. Jakar da ya dawo da ita ya buWe ya Wauko mata doguwar riga mi?a mata ta karSa tana dubawa. Kallon sa ta yi shi kuma ba ita yake kallo ba kaya yake fitowa dasu, rigar ta yi kyau sosai amma bata da maraba da babu komai a jikinka, kuma doguwa amma ta banza ce. Ta girgiza kai ta ajjiye tana ayyana yana so ya mayar da ita ?ar iska ne kawai.

Duk tsarabar da ya siyo mata irin kayan ne, sai wani turare mai bala'in ?hamshi da ya ajjiye mata ya ce, "turaren ya yi min daWi shiyasa na siyo miki, ina so na ji ?hamshinsa a jikinki kawai."

Wani bangle ya Wauko a cikin cover sa ya ri?e hannunta ya Wura mata yana murmushi, ya kalle ta yaga sai murmushi take yi da alama abin ya burgeta ta ce, "YaMar ya yi min kyau sosai."
"Hannun ki ya yi masa kyau dai, wane shi da zai miki kyau?." Murmushi ya yi tana kallon kuWin da ya siya a jiki, ta kalle shi suka haWa ido ta ce, "YaMar da tsada sosai fa."

"Ni a wajena ya yi arha na baki kyautarsa, ya yi min kyau ne kawai shiyasa na siya miki. Amma bai kai matsayin abinda zan yi miki kyauta dashi ba." Murmushi ta yi ta kwanta a jikinsa ta ce, "Kaf matan duniya bana tunanin akwai wacce ta kai ni sa'ar miji mai sonta."
"Ki faWa da babbar murya, mijinki na matu?ar ?aunarki, ya yarda ya rasa komai ya mallakeki ke kaWan ki. In na ce ga adadin son da nake miki ?arya nake yi Jidda!" Ya faWa yana shafa fuskarta yana cigaba da duba kayan.

Toys ta gani ta san kayan Marmerh ne, tayi murmushi tana kallon kayan dan sun yi kyau sosai. Ya ce, "wannan na Didi ne." Ta kalle shi ta ce, "ban ga naka ba." Ya kalle ta ya ce, "in na yi miki, na yiwa Didi, na yiwa Marmerh bana da bu?atar siyawa kaina komai." Murmushi ta yi tana kallonsa ya ce, "iya suit Win da na dawo ita ita kaWai na siya kawai, sai wasu guda biyu."

Nayla ta ce, "Allah ya ?ara maka arzu?i mai amfani Rouhii, Allah ya cigaba da kulawa da rayuwarka." Ya kalle ta ya amsa da amin yana murmushi yana cigaba da bata labarin abubuwan da suka faru a can.

Da daddare suka je gidan Didi aka kai mata tsarabar ta ita da Marmerh, a can suka zauna har goma na dare sannan suka dawo gida. Wayarsa tana hannunta ta ji shigowar message wayar tayi haske, ta kalla ta ga number ce sannan ga abinda aka rubuta nan tana iya gani ta notification.

Gabanta ya faWi ganin kalaman soyayya da na ban ha?uri, da hanzari ta danna message Win ya buWe a nan ta ga messages Win da yawa alamun ba yau aka fara ba. Bi ta dinga yi tana karantawa tunda kaWan-kaWan ake rubutowa har ta zo kan wanda aka turo a lokacin.

A lokacin Omar ya shiga Wakin, ya bita da kallo ganin yanayin ta ya canja ga kuma wayarsa a hannunta, ya kalle ta ya ce, "Ya dai?." Ta kalle shi ta ce, "Yaushe ta fara yi maka messesges babu labari?. Ya kalle ta da mamaki ya ce, "Wacece?."

"Narma!." Ya Wan yi jimmm alamun mai tunani kafin ya ce, "Wacece ma haka?." Ta zuba masa ido jin yana raina mata hankali ta ce, "budurwar ka."
"Kin sake Satar dani, na san sunan Narma amma na manta wacece." Zuba masa ido tayi tana binsa da kallon kana raina min hankali mai cike da tuhuma. Shi kuwa Omar tunani ya tafi kafin ya ce, "ohhh wai ?ar sanata? daman itace take damuna da message?."

Ran Nayla ya Saci jin yana mata wata tambaya ta rainin hankali ta ajjiye wayar ta ce, "Ashe ka gane wacce nake nufi, in ma itace take maka messages Win ai ka sani." Ganin zata fara kuka ya zo kusa da ita ya Wauki wayar yana duba messages Win ya yi tsaki ya ce, "Ban taSa buWewa ba balle na san wacece, da ya shigo nake goge shi a notification shikenan."

Ta kalle shi hawaye cike a idonta ta ce, "Har yanzu tana sonka daman?."
"Yanzu meye na kukan? Daga ganin messages sai ki fara kuka....uhum?."
"Kana ganin irin kalaman da take faWa maka, itace wacce ka fara so, zata dawo gare ka, zaka aureta, haka fa take cewa" ta faWa kukan ta na yin ?arfi. Ya tsuguna a gabanta, ya jawo ta jikinsa yana shafa bayanta ya ce, "ni ba dan kin karanta ba ban taSa bi ta kai ba, kuma mantawa nayi shiyasa ban faWa miki ana yi min messsge ba. Ki daina kukan nan shine bana so."

Nayla ta Wago ta kalle shi shima ita yake kallo ta ce, "Don Allah kar ka bata amsa ko sau Waya, in ka kulata mutuwa zan yi." Ya ri?e fuskarta ya ce, "ki Wauka ban santa ba, ban ma taSa ganinta ba, kuma in na kula ta ai zaki gani, tunda wayata ko yaushe tana hannunki kuma babu inda na ce kar ki buWe a cikinta. Duk inda ki ke so ki shiga ki duba ki gani in na taSa yi mata magana, yadda zuciyata ta kasance mallakinki, gangar jikina ta zama ta ki, babu wani abu nawa da zai kasance sirri a gareki. In kina kokwanto ki Wauki wayar ki duba Jidda."

Ta koma jikinsa tana kuka ta ce, "na yarda da kai, kawai ina kishi ne, zuciyata zafi take yi."
"Ki yi ha?uri" ya furta a hankali a kunnenta yana shafa kanta zuwa bayan ta ya ce, "ki yi shiru."

Kukan ta daina ta Wago ta Wauki wayar ta yi deleting messages Win duka ta jefa number a block, ta shiga whatsApp Winsa ta nemi number ta ga kuwa messages Win da aka yi dan bai ma taSa buWewa ba, ta yi blocking bayan ta goge su duka. Ajjiye wayar ta yi ta dafe kai tana ajiyar zuciya. Ya bita da kallo ya ce, "hankalin ki ya kwanta?." Ta Waga kai alamun eh kafin ta ce, "in ta kira kar ka Wauka ka ji?."

Murmushi ya yi ya ja hancinta ya ce, "To." Zama ya yi kusa da ita ta kwantar da kanta a kafaWarsa ta ce, "ina kishinka Rouhii, ina kishinka sosai. Kar ka kula ta don Allah, ka daina kulata ka ji!." Murmushi ya yi bai ce komai ba, Allah na tuba banda rigima irin ta Nayla shi bai ga abin kishi da Narma ba, ita bata san in ya wuce waje baya dawo baya ba ne shiyasa.

Cikin ?aramin lokaci aka cigaba da modernizing kayan Omar da kayansa da yayi order, kaya suka sake yin kyau sosai in aka saka a kwali aka baka baza ka ce made in nigeria bane, saboda komai yayi kamar kayan ?asar waje. Tunda ta goge messages Win Narma bata sake gani ba, duk da bata bincika masa waya duk da ya bata damar hakan amma bata yi, kawai messages take dubawa taga zata gani amma babu sai hankalin ta ya kwanta.

? ?? Cikin haka ta ga mail Win da aka turo masa, ta karanta jikinta na rawa ta mi?e tana jira ya fito daga wanka ta faWa masa, banWakin ta so shiga ta faWa masa amma sai ta


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login