Showing 144001 words to 147000 words out of 332344 words

Chapter 49 - KIRAN RABO Book 3 Complete Hausa Novels By Nanah Halima.doc

30 Nov 2025

30867

Ajiyar zuciya ya yi ya kama kanta ya yi pecking goshinta ya kalli idonta ya ganshi a rufe sai hawaye da take yi. A sanyaye ya ce, "Haba Ashiq! meye na kukan yanzu? Kin ga baki da lafiya, ki daina don Allah." Bata ce komai ba yayi ajiyar zuciya ya ce, "Didi yanzu tafiya zamu yi?" Ya faWa yana juyowa amma bai ga kowa ba alamun ta fita.

Didi ta Wan ?wan?wasa ?ofar ya ce, "Didi." Jin haka sai ta shigo ta ce, "Zamu wuce gida." Kai ya Waga ya tashi daga kusa da ita ya kalli Didi ya ce, "Zata iya tashi?." Didi ta ?araso ta ce, "Nayla zaki iya tashi?." Nayla ta girgiza kai alamun A'a, Didi ta ce, "gwada Nayla, in kika motsa zaki ji daWi kema."
"Ana dole ne? Ta ce baza ta iya ba, ba sai a ?yaleta ba?" Ya faWa yana kallon Didi.

Didi ta ce, "kai ka ga ka ?yale ni, ka dawo hayyacinka zamu fara raba hali" ta faWa tana dakatar dashi da hannunta. Ta kalli Nayla cikin nutsuwa ta ce, "Ta so ki gwada." Motsawa Nayla ta yi da niyar ta shi tsaye, sai ta girgiza kai hawaye yana sakko mata ta ce, "Didi bazan iya ba." Didi ta ce, "zaki iya, ki gwada Nayla, rashin gwadawar zai cutar dake ne."

Da?yar ta iya tashi tsaye ta tsaya akan ?afarta Didi ta ri?eta ta ce, "Omar ri?eta." Shi tausayi take bashi wallahi, ganin tana hawaye sai ya yi tsaki ya ce, "kina ji, bazan bari tana tafiya tana kuka ba." Nayla ganin yana ?o?arin dau?arta da hanzari ta ce, "Zan....iya....." ta faWa a rarrabe cikin rauni da tsoron. Kallon idanunta ya yi ta yi saurin saukar da kai ?asa cikin kunya mai nauyi. Omar ya ce, "baza ki iya ba, gashi nan kina kuka."

Nayla cikin muryar kuka ta ce, "Zan iya." Didi dai kallon ikon Allah kawai take yi, wai Omar ne yake lallaSa mace cikin soyayya da kulawa, Omar ne yake marairaicewa haka saboda wata mace wacce ba ita ba, macen ma kuma Nayla, yarinyar da yake kukan haushinta yake ji. Murmushi Didi ta yi, domin kuwa ta san duk macen da Omar zai so zata sha gata da kulawa cike da soyayya, ita da ta kasance Yayarsa kulawar da yake batq mai yawa ce, in yaga tana kuka ko bata da lafiya hankalinsa tashi yake yi, to ina ga matarsa kuma?.

Omar ya kalli Didi da take kallonsu ya ce, "haka zata fita babu mayafi?." Didi ta ce, "A haka muka fito ai." Wani kallo ya yi mata mai cike da harara ya ce, "Sai kuma ta fita a haka?."
"Ba a haka ta zo ba? Ko fita zan yi na siyo mata mayafi Omar?."
"Kuma sai aka ce miki zata fita a haka?."
"To a ina zaka samo?."
"Ki bata naki."

Didi ta buWe baki cike da mamakin abinda ya ce? ta ce, "Lallai Omar! kai ga mai kishin matarka ko? To nima nawa mijina yana kishina. Wallahi ka raina min hankali wallahi" ta faWa tana dariya, ta buWe ledar da ta zo da ita ta bashi showel Win Waukar Marmerh ta ce, "Gashi ta yafa." Hararar showel Win ya yi ya harareta ya ce, "wannan meye amfaninsa?." Didi ta ce, "Sai ta fita a haka" ta faWa tana niyar mayarwa. Tsaki ya yi ba yadda zai yi haka ya karSa ya yafa mata yana hararar Didi. Tana kallonsa yana harararta tayi murmushi ta ce, "Harare ni dakyau, sai ka harare ni zan tabbatar Omar ya dawo daidai dole hali ya dawo, Wan rainin hankali kawai. Ka ri?eta ku je, zan taho da kayan nan."

?ugunta ya ri?e ta runtse ido dan ita bata son abinda zai kai hannunsa jikinta, bata so ya Wauke ta shiyasa take takawa a hankali tana runtse ido saboda zafin da yake ji. Bata so ta yi abinda zai gane bazata iya ba, a haka ta daure tana tafiya tana hawaye har cikin mota.

A baya ya saka ta har ?afarta ya Wauka ya saka a cikin motar, a lokacin Didi ta zo wajan ta saka abincin da ta tawo dashi a motar, ta kalli Umma Saroot ta ce, "Umma ki shiga baya kusa da ita."

Umma Saroot ta kalle shi amma sai ta ga ba ma ita yake kallo ba, ta yi murmushi ko babu komai ta ji daWi zata zauna a motar Omar. Shiga gaba Didi ta yi da ledar maganinsu a hannunta ya shiga motar ya ja yana tafiya a hankali kamar baya so.? Didi ta kalle shi ta ce, "Ka Wan tafi da sauri mana, ina so mu je ta huta ne." Ya kalli Nayla ta madubi ya ganta a jingine idanunta a rufe, ya kalli Didi ya ce, "bakya ganin a yadda ta ke? In na tafi da gudu bazai mata daWi ba." Didi ta murmusa kawai bata ce komai ba suka cigaba da tafiya.
KRB3P051
Arewabooks@nanahaleema11.

Suna cikin tafiya Didi ta ce, "Yauwa tsaya a nan na sauka zan ?araso, ku ?arasa." Ya kalle ta ya ce, "me zaki yi a nan Win?." Ta ce, "zaka gani, Tsaya." Bai musa ba ya tsaya ta sauka su kuma suka tafi. Koda suka je gidan sai da ya shigar da motar ya fito ya buWe mata ya fito da ita ta hanyar ri?o hannunta. Umma Saroot dai Marmerh na hannunta shi kuma ba ta ita yake yi ba, ta matar sa yake yi dan ya manta da ita a motar. Sai da ya kai Nayla ?aramin falon da take zama sannan ya nutsu.

Babu jimawa Didi ta shigo da ?atuwar roba irin wacce masu sana'ar wanki suke amfani da ita, Omar ya bita kallon mamaki ya ce, "Wannan fa?." Didi ta ce, "zaka gani." Ta faWa tana wucewa Wakin Nayla. Robar ta kai banWaki ta dawo kitchen ta samu babbar tukunya a cikin tukwanen Nayla ta Wora akan wuta bayan ta cika ta da ruwa.

Falon ta dawo inda take zaune ta kalli Umma ta ce, "Sannu Umma, na barki da aikin ri?e Marmerh." Umma tayi murmushi ta ce, "kece da sannu Aisha, Allah ya bar zumunci yayi miki albarka. In ba ke Win ba waye zai yi wannan aiki? Ko kwana arba'in baki yi da haihuwa ba amma kina ta kazar-kazar, Allah ya baki lada."

Murmushi ta yi ta amsa da amin, ta kalli Omar da yake ta le?a fuskar Nayla a lallai sai tayi magana, ita kuma kunya take ji bata so yana zama a kusa da ita ga Didi ga Umma a wajan. Didi tayi Wan tsaki dan ya fara bata haushi, za?ewarsa ta fara yawa. Kallon Didi yayi a sanyaye ya ????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? ce, "meye abu na gaba?." Didi ta ce, "zaka gani ai, Nayla taso mu je Waki" ta faWa tana mi?a mata hannu, ta ri?e hannunta ta tayar da ita tsaye. Ganin ta Wan cize baki tare da kwaSe fuska ya saka Omar ya yi tsaki kawai ya Wuka ya Wauta cak ya wuce Wakin da ita bai ce komai ba.

Umma Saroot ta yi dariya ta ce, "yau muna ganin film Win india a zahiri, ko da yake jinin larabawan Chadi ne." Didi dai dariya ta yi kawai ta bi bayansa bata ce komai ba. A gefen gadon ta tarar ya ajjiyeta, ya tsuguna a gabanta yana magana. Ruwan ta je kitchen ta Wauko ta shigo Wakin ta wuce banWakin ta juye sannan ta sirka da na sanyi, ta sake fita ta koma kitchen Win ta sake Wora wani.

Dawowa ta yi ta kalle shi kafin ta yi magana ya ce, "Didi meyasa bata yin magana ne?." Didi ta harare shi ta ce, "har yanzu bata warware ba, ka bari zuwa anjima zata yi maganar." Kallon ta ya yi ya Wago da kanta ya kalli idanunta da suke rufe ya ce, "Baza ki ce komai ba? Fushi ki ke yi?." Nayla ta ?wace kanta ta sunkuyar bata ce komai ba. Didi tayi tsaki tana girgiza kai cike da mamakin Omar, shi ko kunyarta ma ba ya ji sai za?ewa yake yi a gabanta. Ta Wan murmusa kaWan ta ce, "Nayla ta so mu je ki shiga ruwan zafin, in kuma tsarkin zaki yi da shi to."

?? Nayla kamar jira take yi ta mi?awa Didi hannuta, Didi ta ri?eta mi?ar da ita tsaye, shima ya mi?e da?yar saboda bayansa da ya ri?e sosai, ya kalli Didi ya ce, "wannan ruwan zafin da ki ka juye ki ke nufi?." Didi ta ce, "Eh, likita ta ce ta dinga shiga ruwan zafi shine zai taimaka mata."
"Tsabar rashin hankali na likitan? Wannan ruwan zata shiga ciki?." Didi ta harare shi ta ce, "to sai na ce maka haka zata shiga ciki ba a sirka ba?. Ka ga Malam! ka ?yale ni nayi abinda zanyi, nima na san abinda nake yi ai. Mai mata."

Ri?e hannun Nayla tayi suka fara takawa a hankali. Omar ya bi su da kallo cikin tausayin matarsa kana ya ce, "Didi." Tayi masa banza bata amsa ba, ya sake kiranta ta sake share shi. A ganinta ya san yana son Nayla da tausayinta ya yi mata wannan muguntar? Sai bayan ya aikata zai dawo yana marairaicewa a lallai tausayi take bashi, shiyasa ta yi masa banza ta?i bashi amsa. Gab da zasu shiga banWakin ya kuma cewa, "Didi!." Bata juyo ba ta ce, "wai meye?" Ta faWa a fusace.

"Amma da in kika rakata banWakin zaki fito ki barta a ciki ko?." Didi ta kalle shi a kaikaice ta ce, "A'a, a ciki zan zauna sai ta gama zamu fito." Ya haWe rai tare da girgiza cikin bada umarni ya ce, "Gaskiya a'a, in kin rakata ki dawo ki same ni a nan, ban yarje miki ki tsaya a ciki ba, kar ma ki yi wannan gangancin." Didi ta bishi da kallon mamaki tana dariya a zuciyarta amma fuskarta a Waure ta ce, "Ikon Allah! Meye dan na tsaya Win? Ba ?anwata ba ce?." Kai tsaye ya ce, "Sirikarki ce ba ?anwa ba, bana son kara ta ?arya. Ki rakata ki dawo ki same ni." Didi ta yi dariya ta girgiza kai ta ce, "Sai ka fito dani" ta faWa tana ?arasawa banWakin bata sake ce masa komai ba amma ya bata dariya wallahi, shi lallai ga mai matar so.

? ? Nayla ta kalla bayan sun shiga banWakin cikin kulawa ta ce, "ki daure ki shiga cikin ruwan nan ki zauna har ya huce, in ya huce ki yi min magana za a sake haWa wani. Amma sai kin daure akwai ciwo Nayla, shine kaWai zai taimakeki." Nayla tana jin ta dai bata ce komai ba Didi ta fito ta bata waje. Daman ko bai ce ba bata yi niyar tsayawa ba ta san dole Naylan ma zata ji nauyi, itama kuma baza ta iya tsayarwa ba.

A tsaye ta same shi ya dafe kai idanunsa a lumshe, ta bi shi da kallo ganin fuskarsa ta rame? ta ce, "akwai abinci a motarka wanda na zo dashi, mu je ka ci kafin ta fito." A sanyaye ya ce, "bana jin yunwa, kaina yayi nauyi sosai."
"Kana jin yunwa Omar, mu je ka ci sai ka sha magani."
"Don Allah ki ?yale ni."
"Bazan ?yale ka ba."
"To bazan ci ba sai na tabbatar ta samu lafiya" ya faWa yana fita daga Wakin ta girgiza kai kawai bata ce komai ba.

? ? Ta jima a zaune tana jiran Nayla kafin ta mi?e ta Wan ?wan?wasa ?ofar banWakin ta ce, "Nayla ki Waura towel zan kawo wani ruwan." Fita tayi ta Wauko wanda ta dafa ta dawo ta ?wan?wasa ta ce, "Nayla kin gama?." Nayla murya a sha?e ta ce, "Didi ki shigo." A hankali ta tura banWakin ta shiga, Didi ta zubar da ruwan ta sake zuba wani ta ce, "ki kuma shiga Nayla."

Nayla ta fashe kuka ta ce, "Didi bazan iya ba, akwai ciwo sosai, na gaji." Didi tace, "yi ha?uri, shi zai saka ki daina jin ciwon, ki yi ha?uri ki shiga. Gashi nan na raba miki biyu, ga wani nan a bokiti sai ki yi wanka" ta faWa tana sake fitowa ta barta.

? ?? Lokacin da Didi ta fita key Win motar Omar ta Wauka ta je ta Wauko abincin ta kawowa Umma dan ta ci. A kusa da Umman ta zauna kafin ta koma wajan Nayla ta same ta ta fito tana zaune akan stool Win Wakin tana mayar da numfashi. Didi ta bita da kallon tausayi dan ta san ba ?aramar wahala ?aninta ya bata ba, ta ce, "Sannu kin ji, ki saka kaya ki yi sallah."

Nayla ta nuna mata gashin kanta ta ce, "bana son gashi a ji?e, damuna yake yi" ta faWa a shagwaSe tana hawaye. Didi ta ce, "ko na goge miki?." Nayla ta Waga kai alamun eh. Didi ta goge mata kan, ta Wauko mata doguwar riga da duk abinda zata yi amfani dashi ta ce, "ki saka sai ki yi sallah." Nayla ta ce, "?arfe nawa?."
"Biyar na yamma." Nayla ta Wan buWe jajayen idonta ta ce, "ban yi sallar asuba ba Didi." Didi ta ce, "ki daina kuka mana, ki saka kaya sai ki haWa duka, Allah yana gani ai."

? ? Didi ta bata dan ta shirya, Nayla kamar mara laka a haka take shiryawa kamar zata shekara tana yi saboda sanyin jiki, ta saka kaya ta Wan zauna tana hutawa sannan ta hau kan sallaya ta zauna tayi sallolin a zaune dan bazata iya tsayawa ba, bayan ta idar ta koma gefen gado ta zauna.

A lokacin Didi ta dawo da bowl a hannunta ta zauna a kusa da ita ta ce, "Maza ki ci, na san yunwa ki ke ki." Nayla ta ce, "bakina babu daWi."
"Ki ci zaki ji daWi, sai ki sha magani." KarSa Nayla tayi ta kalli abincin ta ga irish ne da liver mai ruwa ya ji albasa da carrot. A hankali take ci tana kuma shan romon dankalin har ta cinye.

Didi ta fita ta kawo mata magani ta bata ta sha ta ce, "ya ki ke jin jikin na ki?." Nayla ta sauke numfashi ta ce, "da sau?i kaWan."
"To kullum likita ta ce ki dinga shiga ruwan zafi har sai kin warke. Amma ta ce ba a son shiga yanzu in an yi Winki, zaki iya yin tsarki ba lallai sai kin shiga ba. Kema an bada damar ki shiga Win ne saboda ciwon da ki ka ji, amma in zaki iya cigaba da kula ds kan ki ba sai kin shiga Win ba."

Sai kawai Nayla ta fashe da kuka ta Wora kanta a kafaWar Didi. Didi ta ce, "ki daina kuka mana Nayla, kin ga baki da lafiya." Nayla ta ce, "Didi ni ki tafi dani ko na koma wajan Hajja, bazan iya zama a nan ba Didi, baya sona shiyasa yake so ya kashe ni. Dan na yi masa laifi shine zai yi min wannan hukuncin? Ni bazan iya ba Didi."

Didi a tausashe ta ce, "Nayla ba rashin so ba ne, ko wacce mace irin ki tana fuskantar irin wannan yanayin a daren ta na farko. Ke ya zo miki da tsautsayi ne shiyasa aka samu matsala sosai, amma kar ki damu komai ai ya wuce." Nayla ta yi shiru kawai bata ce komai ba. Didi ta dinga rarrashinta har ta daina kuka ta koma ta jingina da bangon gadon tana tuna irin kalar azabar da ta sha a daren jiya.

? ? Sallamarsa da ta ji sai da gabanta ya yanke ya faWi, Didi ta amsa tana mi?ewa ta ce, "bara na je wajan Umma na barta ita kaWai" ta faWa tana fita ta barsu su biyu. A inda Didi ta tashi ya zauna yana kallo ta amma ita ba shi take kallo ba dan ?irjinta bugawa kawai yake yi. Hannunta ya ri?e guda Waya, Waya hannun kuma ya saka ya shafa fuskarta ya ce, "ya jikinki Ashiq?." Nayla a tsorace take dashi matu?a, gani take ko amsar tambayarsa ta bashi za a iya sake samun matsala, ta yi shiru bata ce komai ba.

"Jidda baza ki ce komai ba? Bakya son magana dani?." Ta sake yin shiru bata ce komai ba. Shima ya yi shiru yana kallon ta yana sauke ajiyar zuciya. Mamakin kansa yake yi, in akace masa zai iya rarrashi wata mace bayan Didi zai ce ?arya ne, sai gashi a zaune a gaban mace yana rarrashinta tana yi masa banza. A tausashe ya ce, "ki kalle ni ki ga yadda na rame saboda rashin lafiyarki, ki yi ha?uri ki yafe min. Ni kaina ban kawo faruwar komai a wannan lokacin ba, ban san abinda ya faru ba, ban yi dan na cutar dake ba."

Shiru ya ga tayi bata motsa ba ya sake matsawa kusa da ita ya ce, "Ashiq!." Bata Wago ba ya ce, "fushi ki ke yi ko? FaWa min me zaki yi ki huce. Na san na cancanci ki yi fushi dani, na aikata abinda ban sani da ilimi akan abinda zai biyo baya bayan faruwarsa. Na kai kaina gabagaWi ba tare da na san abinda faruwar hakan zai haifar ba, amma ki yi ha?uri kin ji?." A hankali ta Wago ido ta kalle shi suka haWa ido, ta yi saurin saukar da kanta ?asa cikin jin matu?ar kunyarsa.

Omar murya a can ?asa ma?ogwaro yake magana ya ce, "faWa min ya jikinki? Akwai ciwo har yanzu?." Ta Waga kai alamun eh ya ce, "ki yi ha?uri, bazan sake cutar dake ba in sha Allah, kin yi ha?urin?." Bata motsa ba ya matso kusa da ita ya yi mata peck a goshinta da kumatunta ya ce, "Ina sonki, Ina sonki, Ina sonki! Da so ki zan rayu, da sonki zan bar duniya. Allah ya halicce ni dan na so ki ke kaWai, zan cigaba da sonki har a cikin aljanna. Ki yafe min!."
KRB3P052

Shiru ya ratsa Wakun, Nayla bata ce komai ba shima bai cigaba da magana ba sai hannunta da yake murzawa a hankali yana kallonta. Nayla ta lumshe ido tana jin kalamansa na ratsa cikin zuciyarta duk da ciwon da take ji bai hanata jin kalamansa a ranta ba. Ya sake yin shiru yana kallon ta, kafin ya ce, "ki Wago ki kalle ni ko da sau Waya ne, na


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login