Showing 162001 words to 165000 words out of 332344 words

Chapter 55 - KIRAN RABO Book 3 Complete Hausa Novels By Nanah Halima.doc

30 Nov 2025

30889

ganni. Na zama abinda na zama ne saboda rashin kula, da mahaifiyata bata auri mahaifina ba da wata?ila ban amsa sunan tiger ba. Wannan dalilin ya saka inda Abiy bai goyi bayan auren nan ba tabbas zan ha?ura na dawo na bar masa ke, bazan so ki shiga halin da mahaifiyata ta shiga, bazan so yaran da zamu haifa nan gaba su tashi a irin rayuwar da na tashi ba. Rashin kulawar iyaye ne ya jawo na shiga duk halin da na shiga a baya, ba dan Allah ya nufa ina da ?ar uwa kamar Didi ba da ban san ya rayuwata zata kasance ba" ya ?arasa faWa a hankali da alama abin na taSa zuciyarsa sossi.

Sai ya bawa Nayla tausayi, ta sake gyara kwanciya a jikinsa ta ce, "kana da gaskiya Rouhi." Omar ya ce, "shine dalilin da ya saka na ce miki in Abiy ya ce ba ya bu?ata zan bari, aure ba tare da amincewar iyaye ba bashi da daWi Jidda. Na gani a kaina, na zama mara gata na ?arfi da yaji, ina da ?an uwan mahaifiya har su huWu amma sun kasa bani kulawar da ko wanne yaro yake bu?ata saboda basa son mahaifina. Shiyasa tun kafin zamana dake ya yi nisa na kai ki gaban Abiy, da ace ya ce baya so na cigaba da kasancewa matsayin mijinki zan dawo Kano na barki a Kaduna Jidda." Nayla tana daga jikinsa ta ce, "YaMar zan iya cewa wani abun?."
Omar ya Waga kai ya ce, "Ina jin ki."

"Amma na ga su Umma da Mama duk sun game kuskuren da suka yi a baya, suna bu?atar Waukarka matsayin Wa kamar kowa."

"Hmm baki san me ya faru ba ne, abinda suka yi mana ko ba?o ne wanda basu san shi ba iya abinda zasu yi masa kenan. Bazan taSa mantawa da abinda ya faru ba har abada, ban ga dalilin da zai saka na Waga ido na ga mutuncinsu ba har abada. Daga dangin Baba har dangin Maman, yadda ba sa sona nima bana sonsu wallahi. Lokacin da mu ke bu?atar kulawar ai basu kula damu ba, sai bayan mun girma mun san meye rayuwa sannan zasu kwaso ?oWaWWun ?afafunsu suce wai a yafe musu? Hmmm! Ba dan Didi ba ko...." Sai bai ?arasa ba ya girgiza kai yana cize baki cike da ?unar abinda ya faru.

Nayla murya a sanyaye ta ce, "Babu daWi kam. Amma ai ya wuce kuma ga rayuwarka ta cigaba yanzu, in ma an yi da niyar cutar da kai ne ba gashi kana samu nasara ba?. Ka duba mijin da Didi ta aura, ta samu miji mai sonta mai kuma kulawa da rayuwarta. Ko dan saboda haka YaMar ka yi ha?uri ka yafe musu komai ya wuce."

Omar ya haWe rai, ya Waure fuska tamau ya kalle ta suka haWa ido ya ce, "Jidda!." Jin yadda ya kira sunanta gabanta ya faWi ta ce, "na'am."
"Mun taSa faWa da ke?." Ta girgiza kai sannan tace, "A'a."
"Kina so mu yi faWa kenan?."
"Aa, bana so."
"Kar ki sake yi min maganar nan in bakya so mu yi faWan kenan, in kuma kina so ki sake yi."

Nayla ta ce, "to ka yi ha?uri, bazan sake ba." Bai ce komai ba ya yi shiru ta kalle shi ta ce, "amma na ce ka yi ha?uri ko?." Nayla ta juyo da fuskarsa ta ganta a haWe sosai ta ce, "ka yi ha?uri ka ji" ta faWa tana turo baki gaba. Kallon bakin nata yake yi cikin burgewa kamar zai magana sai ya shareta. Ta narke masa a jiki tana shagwaSa ta ce, "YaMar..!" Lumshe ido ya yi ya Wago fuskarta, kafin ta sake magana ya hana ta ta hanyar fara kissing Winta.

Ta so ta ?wace amma ta kasa, ya Wan zame kansa amma har lokacin fuskarsu na haWe yana aika mata da shegen kallo hannunsa na zagawa duk inda ya ga dama a jikinta. Murya a ?asa ta ce, "amma ka ce sai an tambayi Dr.." ta tambaya murya a rabe jin abin yana neman wuce gona da iri. A hankali ya ce, "ki tambayar mana a karo na huWu" abinda ya ce mata kenan ya hanata koda motsin kirki yana sarrafa ta yadda yake so.

Fans ku tambayar mana Dr ku wakilici Nayla.>?#?
KRB3P058

Nayla ta kasa Waga ido ta kalle shi saboda tsananin kunyarsada take Wawainiya da ita. Da ta Wago zata kalle shi sai ta fasa ta sauke kai ?asa tana ji kamar a sace a gudu saboda kunya. Shi kam yana kula da duk motsinta, yana sane ya ?i motsawa dan ya ga gudun ruwanta. Ganin Soye-Soyen nata ya ?i ?arewa ya yi murmushi ya ce, "to duk kunyar ta meye? Kuka ki ka gama yi min kina kira min Hajja, harda wacce ban san ta ba ma kin kira."

Kukan kunya ta fashe dashi ta kwanta a jikinsa, ya yi murmushin da yake ?ara masa kyau da kwarjini ya shafa bayanta a hankali ya ce, "To meye na kunyar Jidda? Kin ga ai mun huta tambayar likita akan wannan adadin ko? Ko a yanzu na samu amsata." Nayla ta ?ara ?arfin kukan ta saboda kunya, yayi ?ar dariya ya ce, "To yanzu da ki ke yi min kuka nima kina so na yi kukan ne? Ban so na ji kina kuka koda na farin ciki ne, Ki daina kuka Ashiq!."

Tana kwance a jikinsa tana kallon farar fatarsa wacce ba?in gashi yake a kwance a ?irjinsa, hakan ya ?ara masa kyau da kuma kwarjini mai yawa. Kiran wayarsa aka yi ya duba ya ga Bashir ne, ya yi ajiyar zuciya kawai ya yanke kiran bai Wauka ba. Kallon ta ya yi sai kuwa ya kamata tana kallonsa, suna haWa ido ta yi saurin sauke kai ?asa. Ya yi dariya ya ce, "kin kasa bari na kalli idanunki dan na fahimci adadin son da ki ke yi min."

Nayla tana kwance a jikinsa ta ce, "ni daman na ce ina sonka ne?." Ya yi dariyar nishaWi ya ce, "baki ce ba Jidda, amma kin san meye?." Kafin ta bashi amsa ya ce, "ni fa ko bakya sona bazai dame ni ba, iya son da nake miki ma ya ishe mu mu yi rayuwa har a abada. So don't stress yourself about this, ba dole sai kin so ni ba. Ni na cancanci na so ki dan ke ce a barso, ke kam ko bakya sona ba laifi bane, daman ban cancanci ki so ni ba Jidda!."

Kallon sa take yi yana magana duk da ba ita yake kallo ba amma burgeta yake yi, sai daga baya ya kalle ta ta ?asan idanunsa yana Wage gira sama ya ce, "na kama ki." Ta sauke ido ?asa ta ce, "daman ka iya turanci?." Ya kalle ta sai ya yi murmushi ya Wauke kai ya ce, "au na faWa daidai?."

Ta kalle shi da ?aramar harara ta ce, "ka fa sani."
"Ban sani ba, na yi ne kawai ban sani ba ko na yi daidai ko ban yi daidai ba, gudun kwafsawa ya saka ban yi." Nayla ta ce, "ai kam ka iya, yadda ka ke faWar kalmar ya tabbatar da ka iya." Ya taSe baki bai ce komai ba amma murmushi yake yi.

Nayla ta ce, "kaima murmushi yana yi maka kyau." Murmushin ya sake yi Nayla ta ce, "kana da matu?ar kyau Rouhi, Allah ya yi halitta mai kyau a tare da kai. Komai naka mai kyau ne, hatta faWan ka in kana yi kyau ka ke yi." Dariya ya yi mai sauti ya kalle ta ya ce, "ina wani kyau a nan? Kyau sai ku ai duniyata." Murmushi ta yi jin sabon sunan da ya raWa mata tun a duniyar da ya kai ta Wazu. Nayla ta ce, "baka faWa min batun Narma ba, bayan ni na san ita wacce ka fara so bani ba."

"Oh ?arya nake miki kenan?." Ta wara idanu ta ce, "ni ban ce ba." Murmushi ya sake yi cikin ?auna da soyayya, yayi mata kiss a goshi ya ce, "in na faWa miki zancen ta haushi zaki ji, gwara kawai a bar zancen tunda ya wuce." Nayla ta ce, "ni dai ina so na sani, kawai ka faWa min."
"To ke da bakya sona meye na kishi da ita?."

Ganin yadda ya zuba mata idanu yana kallon ta ya saka ta Wauke kai daga kallonsa ta ce, "ko bana sonka ai kai mijina ne, ina so na ji labarin tsohuwar budurwarka."

"Tsohuwar wahala dai!" Ya bata amsa kai tsaye ba tare da ya kalle ta ba, yana taSe baki kamar ya tuna abin ?yama. Nayla ta zuba masa ido ta ce, "Narman ce wahala? Bayan a gabana ka faWa itace mace ta farko da ka fara samun kusanci ita a duniya?. Ka manta...? A ranar bikin Didi..?" Ta faWa da sigar tambaya. Murmushi ya yi mai kyau ya sake matse ta a jikinsa yana kallon ta ko ?iftawa idanunsa basa yi. Sai kallon ya yi mata nauyi, ta yi luf a jikinsa tana ji yana sauke ajiyar zuciya a hankali a hankali.

"Jidda...ke ce wacce nake so, dan ke kaWai Allah ya halicce, babu gurbin wata mace a rayuwata sai ke Win!." ya faWa idanunsa lumshe yana ji yadda sonta ke ratsa zuciyarsa. Yadda sonta yake shiga ransa abin har tsoro yake bashi. Murmushi ta yi tana kwance a jikinsa bata ce komai ba, amma ta yi ?udurin dole ya faWa mata matsayin da ajjiye Narma dan tana so ta sani.

Wunin ranar tare suka yi shi a gida ko gate bai fita ba, mai aikin ta ma da ta yi mata waya gata tazo sai ce mata tayi ta koma zata kira ta. Sai yamma sosai sannan ya fita fuskarsa Wauke da annuri.

Sai bayan ya fita ta kira mai aikin nata ta zo ta gyara inda zata gyara ita kuma Nayla da kanta ta gyara Wakinsa kamar ko yaushe. Bai dawo ba har magriba, tana zaune a falo ta ji ana buga gate Win gidan. Ta yi tunanin Salma ce dan sun yi da ita zata shigo, dan yanzu ta fara aikin asibiti ba ko yaushe take zama a gida ba. Tana buWe gate Win ta ga Mama da Jalila, cikin farin ciki ta rungume Mama ta ce, "Mama sannu da zuwa, yaushe ki ka zo Kano? Jalila sannu da zuwa" ta faWa cikin tsananin murnar da ta kasa Soyewa.

? ? Tare suka shiga falon Nayla tana ta murna. Mama sai kallon Nayla take yi ganin ta canja ta sake yin haske, ga wani shegen ?hamshi da take yi kana kallon ta zaka ga suffar amare sabon aure a tare da ita. Ruwa ta kawo musu da lemo ta zauna ta ce, "Mama ban san zaku zo ba, yaushe ku ka zo Kano Sis?." Jalila ta ce, "jiya mu ka zo, tun safe muka so mu zo nan Win sai mu ka je unguwa."
"Ina Jalil kuma?."
"Yana kaduna wajan Ya Jawad." Nayla ta kalli Mama da ta ke binta da kallo ta ce, "Mama baki ce min komai ba."

Mama ta Wan yatsine fuska ta ce, "to gani nayi duk kin canja, kin rame, anya kina jin daWin zaman gidan nan?." Nayla da mamaki ta ce, "Rama kuma Mama? Ni ce na rame Win?." Jalila ta ce, "gaskiya dai nima ban ga rama ba, sai wani kyau da naga kin yi, mai Yaya Omar Win yake baki?."

Mama ta ce, "Ku dai ba ku gani ba, amma ni tabbas na ga kin rame, kuma bazan juri ganin ki cikin wahala ba. Tunda baya son zama dake ya sake ki mana, kema ai ba son shi ki ke yi ba, tunda bazai iya kula dake ba ya sake ki ki auri wanda suke sonki!" Ta faWa cikin murya mai amo a lokacin Omar ya shigo falon da sallama ya ji duk abinda ta ce.

Nayla ta amsa sallamarsa jikinta a sanyaye, suka haWa ido dashi ya Wauke kai ya kalli Mama, bai san Mama ba amma a yadda ya ganta ya san danginsu Nayla ce, kuma yana ganin Jalila ya san ?anwarta ce dan suna Wan kama kaWan. Nayla tayi hanzari ta ce, "YaMar ga Mamana, ga kuma Jalila ?anwata mai bina."

Kafin ya yi magana Mama ta ce, "tsabar lalacewa wai mijin ?ata ne ma bai sanni ba bai san ?anwarta ba, wannan wanne irin aure ne? Aure ko auren ?addara" ta mi?e tsaye tana kallon Omar da ya ke tsaye yana jira ta gama faWar abinda yake bakinta. Ta bishi da kallon wula?anci ta ce, "Kai! in baka son Nayla ka saketa mana ana dole ne? Duk ka bi ka lalata min yarinya, a haka ka aureta? Kalli yadda ta rame ta lalace saboda banzan ?addararren aurenka da yake kanta. Ta saba kwana a gida mai ac da kayan more rayuwa, ka duba kangon da aka ajjiyeta. A haka ta ha?ura tana zama da kai saboda dalilin mahaifinta duk da ita ba tsarar ka ba ce, kaima ka san Nayla tafi ?arfinka, ko a mai gadin gidan ta....."

Cikin Waga murya Nayla ta ce, "Mama me ki ke faWa haka?." Mama ta juya ta kalli Nayla ta ce, "dakata! Ki bari na nuna masa matsayin da yake dashi kodan ya daina ji da kansa, dan an bashi aurenki rana tsaka ya daina ganin kamar auren sadaka aka bashi" ta dawo da kallon ta ga Omar da yake kallon ta idanunsa ?yam a kanta ta ce, "Nayla bata sonka, bata son rayuwa da kai, tana zaune da kai ne saboda mahaifinta. Ka sake ta kawai tunda baka sonta, daman rayuwar gidan ka bata dace da ita ba, Nayla ba kalar matan da zaka mallaka bane, Nayla ta fi ?arfin ka ta wuce ajinka. Matu?ar ina da rai sai na raba wannan aure, sai na tabbatar....." Nayla ta katse Mama cikin kuka ta ce, "Mama ki bari, ki bari Mama don Allah. Bana so! Don Allah ki daina faWar wannan maganar, Don Allah ki daina, bana son ji!" Ta faWa cikin kuka mai tsuma zuciyaa.

"Sai na faWa, ya dace dake Win ne? Auren Wan daban har wani farin ciki zai bayar? Farin ciki ko takaici?. Kinga Nayla, ki daina yi masa kara, ki buWe baki ki faWa masa bakya sonsa! Ya rabu dake ki auri wanda ki ke so yake sonki, amma ba wannan bolar ba." Nayla ta rasa abinda zata ce kawai ta zube a wajan ta fashe da kuka.

Jalila ta ce, "Mama meye haka? Me ki ke faWa ne Mama?." Mama ta tsinke Jalila da mari, ta nuna ta da yatsa cikin fusata ta ce, "ba da ke nake magana ba, kar ki sake saka min baki." Juyowa tayi zata sake masa magana amma sai ta kasa furta komai ganin yadda Omar ya canja lokaci guda, idanunsa sun canja launi zuwa ja lokaci Waya, fuskarsa kamar an saka abu an tsuketa waje Waya haka ta koma, har ja ta yi kuma ya zuba mata ido yana jira ya ji abinda zata sake cewa.

Kasa magana Mama ta yi ta Wauke kai daga kallonsa, ya girgiza kai ya buWe baki zai yi magana Jalila ta katse shi ta ce, "Don Allah Yaya Omar ka yi ha?uri..." ta juya ta kalli Mama ta ce, "Mama don Allah ki daina faWar haka.." Motsawa ya yi kaWan zai yi magana suka haWa ido da Nayla da take kuka, sai ya fasa maganar dan in ya buWe baki bai san abinda zai ce mata ba. Sai ya wuce kawai bai ce komai ba ya shiga Waki ba tare da ya sake waiwayonsu ba.

Nayla ta mi?e ta ?araso kusa da Mama tana kuka ta ce, "Mama meyasa zaki ce haka? Mama meyasa zaki yi min haka!?." Mama ta yi ajiyar zuciya ta ce, "na yi ne dan ya tabbatar da matsayinki da nashi ba Waya bane, kuma sai ya sake ki wallahi, baza ki cigaba da rayu????? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? 
wa dashi ba."

"Ina son shi Mama, babu inda zan je, zan cigaba da rayuwa dashi koda zai dinga yankar naman jikina kullum. Kuma Mama ban ji daWin abinda ki ka yi ba, ban ji daWi ba ko kaWan" ta faWa tana kuka sosai. Mama ta ce, "ko kukan jini zaki yi sai ya sake ki, in kinga auren nan naki ya Wore to mutuwa nayi Nayla. Duk son da kike masa bai saka ya raga miki ba, wula?anta ki yake yi kamar ya samu baiwa. Ai ba gajiya muka yi dake ba, kaWWara ce ta kai ki zama a wannan gida kamar gidan kaji. Lokaci ya ?are wallahi, dole a raba auren nan!" Ta faWa da ?arfi tana kallon Nayla.

Nayla ta kasa magana, sai girgiza kai take yi hawaye yana zuba daga idonta. A guje ta juya ta bar falon zuwa Waki tana kuka.

Jalila cikin damuwa ta ce, "Haba Mama, meye haka kika aikata don Allah?." Mama ta harare ta suka fita daga gidan bata sake magana ba. Dan wallahi baza ta taSa bari auren Nayla da Omar ya je ko ina ba, ta bada goyan bayan auren ne saboda Nayla ta sha wahala, to akan me zata zo ta ga tana jin daWi har ta yi kiSa tayi kyau haka? Ina ai bata isa ba, ba kyau ta kawo ta tayi ba, ba haske da ?iba ta kawo ta tayi a gidan Omar ba.

Nayla tana shiga Waki wayarta tayi ?ara, da ta duba ta ga sunan Abiy sai ta Wauki wayar tana kuka ta ce, "Hello Abiy." Abiy ya ce, "Mamana kukan me kika yi? Mamanki ta zo gidanki?." Nayla ta ce, "Abiy ina yini."
"Lafiya lau, Ki amsa min mana."
"Yanzu ta fita."
"Wani abun ya faru ne?."
"Babu komai Abiy."
"Ita da wa suka zo?."
"Jalila." Abiy bai sake magana ba ya katse kiran.
KRB3P059

Nayla haka ta cigaba da kuka har aka yi sallar i'sha, ta fito falon ta tarar ya ajjiye mata abincin da ya saba siyowa ko yaushe. Ko kallon abincin bata iya yi ba, ta shiga Wakinsa da sallama ta same shi a zaune a gefen gado ya yi shiru yana kallon ?asa. Amsa sallamar ya yi ba tare da ya Wago ba, ta ?arasa a hankali cikin sanyin jiki ta zauna a


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login