Showing 129001 words to 132000 words out of 332344 words

Chapter 44 - KIRAN RABO Book 3 Complete Hausa Novels By Nanah Halima.doc

30 Nov 2025

14385

sauri ta janye hannunta ta koma ta kwanta ta rufe fuska saboda kunya sosai. Murmushi ya yi akwai bai ce mata komai ba ya sake rufe idanunsa. Ya riga ta tashi daga baccin, har ya shirya ya fita bacci take yi bai tashe ta ba.

Lokacin da ta farka bata ganshi ba, ta gyara kan gadon ya yi kyau, ta share Wakin kafin ta yi mopping sannan ta shiga banWakin. Shima wanke shi ta yi ta fito ta Wauko bunner ta kunna turaren wuta ta kulle Wakin ta fito zuwa na ta Wakin. Sai kuma tuna da kyankyason jiya ta dafe ?irji ta le?a amma bata ga komai ba. Cikin rashin nutsuwa ta yi wanka ta fito ta shirya ta fito, ta Wauki waya ta kira mai aikinta ta ce tazo.

Kitchen ta shiga tana tunanin abinda zata yi na breakfast, a hankali ta fara haWawa ta gama ta fito dashi ta ajjiye akan dining table. Ta shiga Waki ya shigo falon da sallama ya shiga Wakinsa. Yadda ya tarar da Wakin ya burge shi sosai, sai ?hamshin yake yi mai daWi, ya Wauki abinda zai Wauka ya fito itama ta fito daga ?aramin falon.

"Ina kwana" ta furta a hankali tana kallon ?asa. Takowa ya yi zuwa inda take ya saka yatsu biyu ya Wago fuskarta ya ce, "meyasa ki ke kallon ?asa?." Nayla ta rufe ido ya bi kyakykyawar fuskarta da kallo har ta buWe idon a hankali suka haWa ido. Sake sauke ido ta yi ?asa bata ce komai ba tana wasa da hannunta.

Hannunta ya ri?e guda Waya ya matso da ita kusa da jikinsa sannan ya ce, "kin tashi lafiya?." Nayla ta yi shiru bata ce komai ba saboda kusancin nasu ya yi yawa sosai, ?irjinta sai hawa da sauka yake yi. Kallon fuskarta yake yi yana yin ?asa da idanunsa a hankali har ?irjinta da yake up and down. Hannunsa ya kai bayanta a hankali ya kwantar da ita a jikinsa, ya saka hannayensa ya zaga dasu bayanta ya lumshe ido yana jin ?hamshin turarenta na neman illata masa sauran kuzarin da ya rage masa.

Nayla ta yi ajiyar zuciya tana kasa kunne tana sauraren abinda ya fi mata daWin saurare sama da komai a duniya. Shafa bayanta yake yi gently har lokacin idanunsa a kulle suke. A hankali ya sassauta ri?on da ya yi mata ya cire ta daga jikinsa ya ri?e fuskarta da hannayensa duka biyun ya ce, "baki amsa min ba." Nayla ta kulle da hannayenta dan wallahi kunya yake bata da kuma mamaki. Wai shima daman ya iya irin wannan soyayayr? Ita ta Wauka ai babu abinda ya iya, sai dai ya koya a hankali ashe shima shege ne.=??

BuWe ido tayi ta ce, "na haWa breakfsat" Bai ce komai ba hakan ya saka ta kalle shi ta ce, "Kar ka ce baza ka ci ba, In akwai abinda ya saka baka son cin abinci a gidan nan ka faWa min sai na daina." Omar ya juya idanu ya ce, "In ma akwai na gyara matsalar ai."
"me cece ita?."
"Na saka an kwashe kayan abincin an kawo wasu, baki gani ba?" Ya faWa yana fitowa falo ri?e da hannunta.

Nayla ta ce, "na gani."
"To babu wani dalili yanzu."
"Da saboda an kawo abincin daga gidanmu ne baza ka ci ba?." Omar ya kalle ta ya ce, "in a yanzu aka kawo zan karSa har na ci, amma a lokacin baya da aka kawo ina ganin kamar bazan iya ciyar da ke bane shiyasa aka haWo ki da abinci. Amma a yanzu ko me za a kawo ina maraba dashi." Nayla ta girgiza kai tana mamakin wannan hali na Omar kamar basarake.

Ta ce, "to tunda haka ne gashi ka ci" ta faWa tana jan kujerar dining alamun ya zauna. Kallon ta ya yi, ya kalli kujerar ya sake kallonta ya ce, "Ni ba Wan gayu bane, bazan iya zama a nan ba." Nayla ta Sata fuska ta ce, "Don Allah...!." Ya yi shiru bai motsa daga inda yake ta ce, "YaMar?!." Lumshe ido ya yi ya buWe akan fuskarta, ya rasa meye a cikin sunan da yake yi masa daWi fiye da tunaninsa. Ta shagwaSe fuska ta ce, "Don Allah." To ya zai yi mata? Dole ya taka zuwa inda take ya zauna a inda ta tanadar masa.

Abinda ta dafa ta zuba masa, ta haWa masa tea sai a lokacin ta lura har madarar sabuwa ce, kawai an cire mata foil Win saman ne in baka lura ba baza ka fahimci sabuwa ba ce. Ajjiye masa ta yi ya kalle ta daga tsaye ya ce, "ke fa?."
"Sai ka ci zan ci nawa." Hannunta ya ri?e wanda yake yi masa daWin ri?ewa, ya jawo ta a hankali, maimakon ta zauna a kan kujera kawai ta tsince kanta a kan cinyarsa.

Zabura tayi zata mi?e ya ri?eta ya ce, "abinci zaki ci" ya faWa yana Waukar fork ya Webe abincin ya kai bakin ta. Kallonsa take yi cikin tsananin mamakin sababbin Wabi'unsa, ganin tana kallosa sai ya Waga mata gira Waya ta rufe ido cikin kunya. A kunyace ta buWe baki a hankali ya saka mata.

A hankali take motsa bakinta tana taunawa, ya yi saurin kawar da kai daga kallon ?aramin bakinta, saboda jin sabon abu na sake fizgarsa zuwa gareta. Shiru bata cewa komai a haka ta cinye chips Win da ta zuba da sunan nasa. A kasalance ta mi?e daga jikinsa bai ce mata komai ba murya a sanyaye ta ce, "kai baka ci ba."

Tea Win yake sha a hankali bai ce komai ba ta zuba masa wanda ya rage tanna daga tsaye kamar soja. Bai ?i ci ba amma ya rage shayin ne dai ya shanye ya kalle ta ya ce, "Na gode." Murmushi ta yi ta sunkuyar da kai, ya mi?e tsaye yana kallonta. ?ar ?arama yake ganinta a gabansa, ya kere ta a tsaho sosai, tsaf zai Wora kwanon abinci a kanta ya ci, shiyasa in ta kwanta a jikinsa kanta yake kwanciya a daidai zuciyarsa. Pecking Winta ya yi a goshi kafin ta dawo daidai ya fita daga falon.

Omar fa ya fara tashin kaina>?#?>?#? Anya wannan Omar din Didi ne?
KRB3P045
Arewabooks@nanahaleema11.

A can Kaduna Mama bata san da zuwan su Nayla ba, bata dawo da wuri ba sai dare kuma ta tarar Jalal ya yi bacci daman da shine zai faWa mata. Sai da safe da ta kaiwa Abiy abinci bayan ya kammala ta ce, "Wazu masu aikin gidan nan suke ce min wai Nayla ta zo jiya, da gaske ne?." Abiy ya ce, "da gaske ne mana, Nayla ta zo ita da mijinta." Mama ta kalli Abiy ta ce, "Wai da gaske?."

Abiy ya kalle ta ya ce, "na taSa yi miki irin wannan wasan ne?." Ta girgiza kai ta ce, "A'a, kawai nayi mamaki. Kuma har ta zo ta tafi bata neme ni ba?."
"Ta neme ki, ni nace ba yanzu zaki dawo ba, har sa?on na gaisheki ta bani."
"To wai me ya kawo ta? Ba ka ce kar ta zo ba sai da izininka?."

Abiy ya kalle ta ya ce, "Sun zo ita da mijinta dan na saka musu albarka a auren su kuma na saka. Babban abin farin cikin yadda mijinta yake tsananin sonta, yadda bata kulawa a gaban idanun kowa ciki harda. Na yi alfahiri da auren nan Wari bisa Wari, bana tunanin ko wani daban ta aura zata samu farin cikin da take samu yanzu. Nayla kam ta yi dacen miji mai sonta, ta kuma yi dacen samun inda zata yi farin ciki."

Mama ta kalli Abiy da mamakin kalmansa ta ce, "Wan daban?." Abiy ya kalle ta ya ce, "Wan daban fa, Wan daba ya bata farin cikin da nake so ta samu a gidan mijinta, dan haka ni Wan daba ya yi min rana sosai. Na kuma amince da aurensu, kuma ina alfahari dashi a ko ina. Na bawa ?ata abinda take so, na bata abinda take burin mallaka, ta yi farin nima na yi farin ciki."

Mama ta buWe baki tana kallon Abiy kana ta ce, "Wai daman ta koma gidan na sa? Na ga da ta bar gidan ko? Yaushe ta koma babu labari?." Abiy ya ce, "Tunda gashi ta zo har Kaduna zancen yaushe ta koma ai bai tashi ba."

Mama ta ce, "ikon Allah, kuma wai da gaske tana cikin farin cikin?." Abiy ya kalle yayi shiru kafin ya ce, "bakya so ta kasance da farin cikin ne?." Mama ta Wan buWe ido kaWan ta ce, "A'a ba haka nake nufi ba, kawai dai naga a yadda auren ya zo ne, shi mijin nata ba so yake ba shiyasa na tambaya."

"To ina yi miki albishir da yanzu ya fita son zaman aurensu, ?aunar da Nayla take yi masa ba komai ba ce akan wacce yake yi mata, wata ?auna yake nuna mata mai matu?ar zafi da zallar kulawa. A gaban idanuna ba ya jin nauyin nuna mata soyayya da kulawa, tunda har ya bayyana ?aunar da yake mata a gabana kowa zai tabbatar soyayyar da yake yi mata babu ?arya a cikinta."

Cikin wani yanayi Mama ta ce, "To tun yaushe hakan ya fara? Na ga dai yaji ta yi, to ina farin ciki a wajan wacce ta yi yaji?."

Abiy ya ce, "Wani abun yana zama silar wani canjin wani abun, yaji dai ya rikiWe ya koma zuma, zumar ma irin pure zuma mai asalin garWi babu algus a cikinta." Mama ta yi shiru bata ce komai ba, annurin fuskarta gabaWaya ya gushe. Abiy ya bita da kallo ya ce, "ya naga bakya farin ciki? Kin manta ke ce mai goyon bayan aurenta dashi? Meyasa yanzu dan tana cikin farin ciki ki ke nuna bakya so?."

Mama a rikice ta ce, "A'a ba haka bane, kawai ina tsoron kar ya yi mata shigo shigo babu zurfi." Abiy ya ce, "na faWa miki ni da kaina na amince dashi."Mama ta yi murmushi kawai bata ce komai ba.

Abiy ya ajjiye mata ledar jiya ya ce, "Ga sa?onki nan in ji mijinta. Wannan aikin da yake yi nan gaba sai ya je inda mutane basu yi tunani ba, mutanen da suke ganin Nayla ta aure shi rayuwarta a wahala zata ?are sun yi kuskure, domin kuwa wannan aikin hannun da yake yi sai ta kai shi wata ?asar nan gaba. Allah sarki marainiyar Abiy, Allah ya karSi kukanta, ya kawo mata farin ciki a rayuwarta" Abiy ya faWa yana tashi ya bata waje dan ya barta da tunani.

Mama ta buWe ledar ta fito da takalma tana kalla a bayyane ta ce, "Wai Wan daban ne ya yi wannan aikin? ?an daba fa?" Ta faWa tana juya takalmin cikin mamaki. "Wai me Abiy yake nufi da maganar nan ta sa? Ni ce bana son Nayla ta yi rayuwar farin cikin ko me?." Tashi ta yi ta shiga Waki ranta a Sace.

"Ni fa ba haka nake so ba, dole Nayal tasha wahalar gidan aure, bazai yu ace ta ji daWi zaman gidan mijinta ba. Haba Ina! Ta ji daWi a gidasu ta ji daWi a gidan mijinta? To in hakan ya faru wacce riba na ci kenan? Haba bazai yu ba wallahi, dole na san abinda zan yi a kan haka. Bazan bari Nayla ta yi farin ciki ba, yadda babarta bata bar ni farin ciki ba itama baza ta yi ba wallahi. Wai ya fara sonta, zai daina son na ta kuwa wallahi" ta faWa tana Waukar waya hannu na rawa ta kira number Aziza, dan a san abinda za a yi kafin lokaci ya ?ure.

" " " " " " " "

Nayla tunda Omar ya fita ya barta da tunani, ko ya ta motsa sai ta ji kamar a kan cinyarsa take ko kuma taji Wumin bakinsa akan goshinta. Tana zaune ita kaWai tana ta murmushi kamar wacce ta samu matsala, in ta tuna yanayin bata sanin ta yi murmushi, farin ciki kuwa kamar ita kaWai ce a duniya haka take ji. Mai aikin ta ce ta gama yi mata komai har turaren wuta aka yi a falo, ta bata kuWi a siyo mata abinda zata yi amfani dashi ta yi mata komai sannan ta tafi.

Nayla tunanin abinda zata girka take yi, cikin iyayi aka shiga kitchen aka Wora mandi rice bayan ta gama gasa tilapia fish, ta yi masa haWi mai kyau yana ta ?hamshi ko ?arninsa ba ka ji. Ta soya irish ta zuba a gefen tilapia Win, ta yi onion sauce ta zuba a kai sai ya tashi kamar na masu siyarwa. Tun tana saka ran shigowarsa har ta gaji, har yamma tayi bai shigo ba.

Sai biyar na yamma sannan ta ji ya buWe ?ofa ya shigo da sallama kamar ko yaushe, ko sallamar bata amsa ba ta fara cewa, "Tun Wazu nake jiranka kazo ka ci abinci amma baka dawo ba, kuma iya tea ka sha kafin ka fita baka ci abinci sosai ba. Ni gaskiya ka daina daWewa in ka fita" ta faWa cikin salon shagwaSa tana daga zaune kuma ba ta kalle shi ba.

?ar ?aramar ajiyar zuciya ya yi yana ji a ransa shima fa wai ya zama mai gida, har wani damuwa ake yi in bai ci abinci ba. Tuna hakan sai ya yi murmushi yana kallon ta amma bai ce komai ba.

Sai da ya gaji da kallon nata sannan ya ce, "in bana nan ki daina dafa abincin, in na dawo sai a dafa na ci." Nayla ta ce, "A'a nidai, kenan baza ka dinga lunch a gida ba sai a waje? Ni ko aiko maka dashi zan dinga yi." Murmushi ya sake yi yana kallon ta daga zaunen da take tana magana yana jin kasala na mamaye masa jiki. In ya ce baya son Nayla ?arya yake yi, in ya ce baya ?aunar kasancewa da ita yayi babban saSo, amma ya rasa ta hanyar da zai bayyana mata abinda yake zuciyarsa, shi kansa ya san abinda yake yi ya yi kaWan a soyayyar da yake mata, ya kamata ace soyayyar da yake nuna mata ta fi haka saboda abinda yake ji ba wai kaWan ba ne.

Zama ya yi akan kujera, ya Wora babban Wan yatsansa akan kumatu sa biyun farko kuma suna kan goshinsa, ya Wan motsa su kamar yana sosa saman goshinsa kamar yadda hakan ya zamar masa al'ada.

Nayla bata jira cewarsa ba ta tashi ta kawo abincin ta yi serving Winsa a wani babban plate mai faWi wanda ya Wauke duk abinda ta zuba masa. Kallon abincin yake yi domin kuwa ya yi matu?ar burge shi, ga ?hamshi da yake yi a ido ma kana gani ka san zai yi daWi sosai balle kuma in ka ci.

Nayla ta ce, "ka ci." Kallon ta ya yi da shanyayyun idanunsa, ta Wan jure kallon idanunsa na wani lokaci kafin ta janye idon tana kallon ?asa. Kallon abincin ya yi ya ce, "A ina ki ka samu kayan girkin nan?." Nayla ta ce, "siyo min aka yi." Omar ya girgiza kai ya ce, "ba nace duk abinda ki ke so ki faWa min ba?." Nayla ta ce, "gani nayi wannan ba wani abun bane."

"Wani abu ne, daga yau kome zaki siya ki sanar dani." Nayla ta Waga kai alamun to ya saka hannu aljihu ya Wauko ragowar kuWin jikinsa da basu wuce dubu goma ba ya ajjiye mata ya ce, "Wauki kuWinki." Nayla zata yi magana ya zuba mata ido dole ta yi shiru ta Wauka ya ce, "bana son musu, ki ri?e wannan ma." Nayla ta ce, "To."

Abincin da ta ajjiye masa ya Wauka ya jingina da kujera bayan ya Wora ?afa a kan Waya. Ya kalle ta ya ce, "ke bakya ci?." Nayla ta ce, "na ka zan ci." Ga mamakin ta sai ya ajjiye ya ce, "bismillah." Murmushi ta yi ta ce, "Wasa nake yi, yanzu zan ci nawa."
"Ba ki isa ba, zo mu ci tare."

Babu yadda ta iya haka ta dawo kusa dashi ta saka spoon a abincin masa tana ci kamar yadda yake ci. Girgiza kai ya yi ya kalle ta murya a ?asa ya ce, "Abincin ya yi daWi." Farin ciki ya mamaye zuciyar Nayla ta ce, "Na gode." Bai ce komai har suka gama cinye na plate Win zata ?ara ya ce, "ke kaWai." Ta ce, "amma baka ci da yawa ba."
"Ya isa haka" ya faWa yana Waukar wayarsa jin ana kira. ?an tsaki ya yi ya ajjiye wayar ya sake mayar da yatsunsa kan goshinsa kamar ko yaushe.

"YaMar!." Sai da ya lumshe ido sannan ya kalle ta ta ce, "Shagunanka yanzu nawa ne?." Ya ce, "da bakya nan dan buWe guda huWu, shida kenan." Nayla ta yi murmushi ta ce, "Allah ya taimaka ya sa ka fi haka."
"Amin."
"An fara haWa wanda Abiy ya ce zasu karSa?." Ya girgiza kai ya ce, "An fara, saura kaWan a kammala." Ta sake yin murmushi ta ce, "Allah ya sa albarka."
"amin ya rabbi " ya furta ba tare da ya kalle ta ba.

?hamshin turarenta ya dame shi, ruWa masa tunani yake yi lokaci Waya shiyasa ko magana baya son yi dan kar ta fahimci yanayin da yake ciki amma ta kasa ganewa, shi kuma yanzu bazai iya yi mata banza ba, in dai zata ce sai ya tanka.

?an ?aramin tsaki yayi tunawa da wani abu, a? bayyane ya ce, "Na manta." Nayla ta kalle shi ta ce, "'me ka manta?." Omar ya ce, "na so na tashi azumi yau, na manta."
"Azumin meye?."
"Kaffara." Nayla ta kalle shi da mamaki ta ce, "ta meye?."

Omar ya kalli idanunta yana juya nasa idon a cikin nata kafin ya Wauke kai ya ce, "Na yi rantsuwa bazan karSi abinda ya fito daga hannun wanda suka karSi min aurenki ba, na rantse bazan so abinda suka bani ba, na rantse bazan zauna dake ba, sai gashi komai ya canja sama ta dawo ?asa. Abinda na rantse a kan bazan so ba yanzu ita nake yiwa son da ban taSa yiwa wata halitta a duniya ba, ina kasa sarrafa kaina saboda yadda nake jin soyayyarta a zuciyata. Kin ga azumin kaffara ya kama ni. Abin mamaki ba a taSa karya min rantuswa ba


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login