Showing 177001 words to 180000 words out of 332344 words

Chapter 60 - KIRAN RABO Book 3 Complete Hausa Novels By Nanah Halima.doc

30 Nov 2025

14392

ga kamar shine ya saka ta ajjiye, shi kuma baya so a zarge shi akan abinda bai yi ba.

Ya ce, "in ki ka ajjiye aikin nan za a ga kamar ni ne na saka ki Jidda, daman ana cewa wanda bashi da ilimin boko mai zurfi bai san mahimmacin aiki ba, da yawa irin mu ne masu hana mata aiki saboda bamu san amfaninsa ba. Kar ki saka wannan maganar ta tabbata a kaina Jidda, ni ba ?in aikinki nake yi ba kishinki kawai nake yi, bani da damuwa da aikinki, zuwan ki aikin ne bana so. Ki cigaba da aikinki kawai, abinda nake so ki kare martabar aurena a kan ki shikenan."

Nayla tayi ?aramar dariya jin abinda ya ce, wai shi ba aikinta ne ba ya so ba zuwan ta ne baya so. Ya furta abinda yake zuciyarsa ba tare da ya san ya furta ba saboda kishi. Nayla ta dafa hannunsa ta ce, "Rouhii ni fa na ajjiye aikin nan, kuma a dangina babu wanda zai zarge ka balle maganar da ka faWa ta tabbata. Na sanar da Abiy zan ajjiye aikin ya ce to daman ni na nace sai nayi. Ina so na kula da kai, ina so na samu ladan aure in ina zuwa wajan aiki bazan samu ba. Kuma ka ga muna da shop ni da Twiny, yanzu haka daga Cairo ta dawo ta siyo mana dogayen riguna da za a zuba a shop Win, komai gana going fiye da tunanika, kaga ai Alhamdu lillah!."

Ya zuba mata ido yana kallon ta bai ce komai ba hakan ya saka ta girgiza hannunsa ta ce, "Allah ni na bar aikin nan Rouhii!." Ajiyar zuciya ya yi yana kallon ta ya ce, "Jidda ban cutar da ke ba? Kar garin faranta min rai ki cuci kan ki."
"Ni baka cutar da ni ba, ra'ayin kaina ne ya saka na yi."
"Kin tabbatar?."
"Na tabbatar maka. Wallahi na ajjiye aikin nan ne saboda ina so na samu ladan aure kamar ko wacce mace, shine kawai."

Ya girgiza kai ya ri?e hannunta gam ya ce, "Na gode Ashiq, na gode miki. Yadda ki ka ajjiye abinda ki ke so saboda ni in sha Allah sai na samar miki da ninkin abinda ki ke so, zan samar miki da abinda baki taSa nema ba Jidda. Allah ya sani bana son aikin nan saboda tsananin kishinki da nake yi, kishinki nake ji mai tsanani, yadda nake ji a kan ki bazan iya kwantata miki ba. Kullum fargabata ranar da zaki koma aiki, dan ba tabbatar in kika tafi bazan iya numfashin kirki ba saboda kishi& . Ya ja numfashi ya sauke ya ce,  sai ga shi kin ajjiye saboda ni kawai, Da me zan saka miki?."

Ta yi murmushi ta ce, "Sai ka buWe Babban company mai suna Exclusive footwear by tiger a lokacin zan zama MD Winka kai kuma kana C.E.O, ka yarda?." Murmushi ya yi ya rungumeta ya ce, "Allah ya tabbatar Ashiq!."
"Amin Rouhii."
"Na gode."
"Nima na gode." Lumshe ido ya yi cikin tsnana
KRB3P064
Nanahaleema

A gida Omar ya yini, sai azahar ya fita ya je shago saboda akwai sabon sample Win takalmin da yake so ya gwada a gani. Bayan fitarsa mai aikinta tazo ta gyara ko ina ta tafi, ita kuma tana zaune tana chat kiran Yaya Ahmad ya shigo wayarta. Ta yi dariya ta Wauka ta ce, "Yaya ina yini." Daga can Sangaren ya ce, "Nayla kin yini Lafiya?."
"Lafiya lau Yaya, Ina Anty Halisa?."
"Taje Unguwa, Ya mijin naki?."

Nayla ta ce, "lafiya lau."
"Nayla ki yi ha?uri da abinda Mama ta zo tayi kin ji?." Nayla cikin rashin jin daWi ta ce, "kai Yaya ha?uri kuma? Wallahi babu komai ni manta ma, na tabbatar ranta ne a Sace shiyasa. Amma Mama t?????
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
a fi kowa son na samu abinda nake so." Yaya Ahmad ya ce, "ki dai yi ha?uri, shima mijin na ki zan kira shi na bashi ha?uri." Nayla a sanyaye ta ce, "Don Allah Yaya ka daina faWar haka bana so."

Yayi murmushi ya ce, "Shikenan Nayla, yaushe zaki shigo Kaduna?." Nayla ta ce, "Na kusa in sha Allah."

"Abiy ya ce min kin ajjiye aiki, na ce daman ai ke kika nace sai kin yi, waye ya faWa miki haWa aiki da aure yana da sau?i?." Nayla ta yi dariya ta ce, "ai na ha?ura yanzu kam Yaya, gobe ma nake so na je na kai letter, bazan iya wahala ba." Yaya ya ce, "Allah ya kaimu, iya shop Win ku ya ishe ki, me zaki yi da kuWi ne ma?." Nayla ta dinga dariya ta ce, "Yaya abinda ake yi da su mana." Hira suka cigaba da yi kafin ya kashe wayar.

Kiran Jawad ya shigo, ta Wauka shima maganar farko ha?urin ya bata, sai da ta fara kuka tana cewa ita a daina yi mata haka sannan ya canja maganar ya ce, "guess what.....yau birthday ki." Nayla ta wara idanu waje ta ce, "Lahh Ya J ni na manta ai, yanzu yau birthday na?." Jawad ya ce, "ai na san kin manta shiyasa na kira na faWa miki."
"Kai amma na ji daWi wallahi, sai ka shirya min gift Win da zaka bani." Jawad yayi dariya ya ce, "gift Win da zan baki shine zan auri ?awarki Salma, cikin week Win nan ma su Abiy zasu zo kano."

Nayla ta ce, "wai maganar har tayi nisa haka ban sani ba?."
"Daman kin sani ne?."
"Kaima ka san ta ya wannan ala?a zata ?ullu ban sani ba?. Amma Salma munafuka ce, jiya ta zo muka gama hira bata ce komai ba. Kai amma na ji daWi wallahi Ya J, Allah ya nuna mana lokacin. Wayyo Allah daWi, gaskiya ka bani babbar kyauta." Murmushi ya yi suka cigaba da hira kafin ya kashe wayar.

Kamar a jere suke kiran ta, sai ga kiran Jidda da ta Wauka bata bada damar bata ha?uri ba ta fara yi mata hira da zancen birthday da kuma zancen Salma da Jawad. Tana kashewa wayar Mama ta kira amma Mama bata Wauka ba, sai ta kira Abiy ta faWa masa batun birthday ta, tana kashewa ba jimawa Salma ta kira suka cigaba da hira cikin nishaWi da farin cikin da take ji a zuciyarta.

? ? A wannan yanayin Omar ya dawo ya tarar da ita, yana zama ta ce, "Rouhii ka san meye?." Ya girgiza kai alamun a'a ta ce, "ashe yau birthday na ban sani ba? Yau na cika shekara 25 a duniya. Yaya J ne ya yi min albishir." Fuskarsa ba yabo ba fallasa ya ce, "Sannu da zuwa shekara ashirin da biyar." Ta kalle shi jin abinda ya ce suka haWa ido ta shagwaSe fuska ta ce, "abinda zaka ce kenan?."

Ya Wan taSe baki ya ce, "to me ake cewa? Ban san me ake cewa ba. Duk lokacin da shekarar haihuwata tazo Didi tana cewa Allah ya ?arawa rayuwa albarka, kema Allah ya ?arawa rayuwarki albarka." Tayi murmushi mai sauti ta ce, "Amin. yaushe ne date Win birthday na ka?."
"Oho, waye ya sani? Tambayi Didi."

Nayla tayi dariya ta ce, "Na faWawa Abiy dan ya tanadi gift Win da zai bani, bara na yi tunani na ga me zan ce masa ina so? Uhummm sai dai na yi lissafi na gani." Shi dai kallon ta yake yi ganin tana magan ita kaWai dan bai saka mata baki ba.

Calmly ya ce, "Har kyauta ake haWa miki?." Nayla ta kalle shi ta ce, "sosai ma kuwa. Last birthday na shine Abiy ya bani tsohuwar motata ta gida, Ya J ya canja min wayar da ka tsorata ni ta fashe a gidan Didi...." Ta ?arasa faWa tana ?ar dariya, ta kuma cewa, "Yaya kuma daman shine Wan I don't care, da na faWa masa sai ya ce to barka da ?ara shekara" ta faWa tana dariya ba tare da ta kalle shi ba.

Girgiza kai ya yi yana murmushi amma bai ce komai ba, ta cigaba da lissafin ta yana ji amma bai ce mata kanzil ba. Tashi ya kuma yi ya fita bayan yace mata zai dawo anjima kar ta ce zata dafa abinci. Nayla ta zauna kawai tana aikin chat dan babu abinda take yi.

Sai yamma ya dawo ya shigo ya same ta a zaune a Waki tana video call da Jidda. Da ya shigo sai ta katse kiran ta kalle shi ta ce, "YaMar akwai abinda yake damunka ne?." Ya girgiza kai ya ce, "Babu komai, Me ki ka gani?."
"Ka canja, ko magana baka yi sosai."
"Hmmm! Kina ji...ki shirya in an idar sallar i'sha zamu je wani waje." Nayla ta ce, "Gidan Didi?." Ya girgiza kai yana kallon ta ya ce, "gidan Didi ne kawai wajan zuwan mu?." Ta yi dariya ta ce, "to na ga can mu ke zuwa ko?." Hararta ya yi ya ce, "ke dai ki shirya kawai."

Nayla ta ce, "Tom." Kai ya Waga kawai ya zauna yana kallonta. Nayla ta sunkuyar da kai ta ce, "idanunka suna sakawa na ji wani iri YaMar." Yayi murmushi ya ce, "zo ki ji." Ba musu ta tashi ta ?arasa inda yake, ta ri?e hannunsa da ya mi?a mata ya zaunar da ita a jikinsa ya ce, "meye a idon nawa?."

"Suna da girma sosai, kuma ina ganin kamar wani abu kamar gold haka a ciki, in na kalla sai naga kamar abin na shiga idona. Kwarjini idonka yake min." Murmushi ya sake yi yana sauke numfashi, ya kulle ido ya buWe ya ce, "Haka dai ki ka ce."

Nayla ganin baya son magana sai ta yi shiru tana jikinsa a zaune baya cewa komai, sai da aka kira sallah sannan ya ?yaleta ya fita sallah. Sai bayan i'sha ya dawo ya same ta ta shirya cikin black abaya ta yi rolling kanta ta yi matu?ar kyau.

Murmushi ya yi ya tako inda take ya yi mata peck a goshi ya ce, "kin yi kyau." Murmushi ta yi ta ce, "Kaima ka yi kyau."
"Anya zamu yi fitar nan? Kyaun da ki ka yi yayi yawa."
"Kuma dai ka ga abaya na saka."
"Shigarki ta yi ai, kawai kyau ki ka yi kamar balarabiya."

"Sai ka ce kai?." Murmushi ya yi kawai tare da ajiyar zuciya ya ce, "ina zuwa" ya faWa ya shiga Waki ta zauna a inda take tsaye tana cigaba da danna wayarta.

Bai jima ba ya dawo inda take zaune, ya canja kaya zuwa black Win maroccon caftain mai matu?ar kyau da laushi, ya saka hula kalar aikin jikin kayan ta zauna daram a kansa, kwantaccen gashin kansa da ya fito a bayan hular ya ?ara masa kyau da kwarjini.

Nayla bata san ta mi?e tsaye tana kallonsa ba sai da ta ji ?afafunta sun tsaya cak. Murmushin da ya yi mata ya sake kashe mata jiki, da sauri ta ?arasa ta rungume shi ta ce, "gaskiya a fasa fitar nan, wannan kyaun da ka yi kallon ka za a dinga yi."
?ago ta ya yi daga jikinsa ya ja kumatunta ya ce, "Ni babu wanda zan kalla sai ke kawai. Mu je dare yana yi." Tare suka fito, ya kira masu gadinsa waya suka shigo suka buWe gate ya fita da motar suka fara tafiya ba tare da ta san inda zasu je ba.

Hannunsa yana cikin nata yana tu?a motar da hannu Waya, juyowa ya yi ya kalle ta suka haWa ido, ya Waga mata gira guda Waya tayi dariya shi kuma ya Wauke kai yana murmushi. Nayla ta ce, "kamar ba kaine a gidan Didi ba, kamar ba kai ne mai cewa ina yi maka shishshigi a lamarinka. Naji tsoronka kamar mutuwata, amma yanzu kamar an canja ka.

Dariya ya yi mai sauti yana cize bakinsa, ya sake kallon ta kafin ya Wauke kai ya cigaba da abinda yake yi bai ce komai ba. Hannunta da yake cikin nasa ya Wago ya kai bakinsa ya sumbaci hannun ba tare da ya yi magana ba. Nayla ta buWe baki kamar zata yi magana sai ta fasa, ya sake kallonta yana ?an?antar da idanunsa tare da Waga gira a lokaci guda ya ce, "faWi abinda yake ranki." Nayla ta yi dariya ta ce, "na?i." Murmushi ya sake yi yana cigaba da tu?a motar cikin nishaWi.

Babban gidan abinci ta ga ya tsaya, ta kalle shi ya kalle ta shima ya ce, "mu je." Tare suka fito zuwa ciki ya ri?o hannunta suka shiga tare. GabaWaya sai ido ya dawo kansu, dan ba ?aramin kyau da dacewa da junan su suka yi. Yadda ya lura ana kallon su ana magana ?asa-?asa ya saka shi Waure fuska, ya jawa Nayla kujera Waya ta zauna shima ya zauna.

Waiter ce ta zo ta kawo masa menu ya karSa yana juyawa ganin shi bai ga komai a rubuce ba. Nayla tayi dariya ta karSa ?asa-?asa ta ce, "Scan ake yi, gaskiya YaMar sai mun zauna ni da kai mun tattauna, in ba haka ba zaka dinga bada ni." Murmushi ya yi ya ce, "ban taSa zuwa ba, yau Win ma saboda ke ne kawai." Scaning Win menu tayi ta mi?a amsa wayarta ta ce, "Sai ka yi order abinda ka ke so." Bai karSi wayar ba ya ce, "ki siyi duk abinda ki ke so." Nayla bata ?i ba, ta fara dubawa tana faWawa waiter Win ita kuma tana rubutawa har ta gama.

Nayla tana ji daga table Win bayanta ana ta muhawara, wata ta ce ta fi Omar kyau sauran sun ce Oma ya fita kyau. Kallon su ta yi ta kalle shi ta ga ya basar ya Wora ?afa kan Waya, sai hakan da yayi ya sake fitowa da masa kyau da kwarjininsa. Nayla ta ce, "WaWancan matan sai yabon ka suke yi, ni kawai ka tashi mu tafi." Kallon ta ya yi fuskarsa a haWe ya ce, "Babu inda zamu je fa, sai kin ci abinda ki ka siya." Ba jimawa aka kawo abinda yi order aka ajjiye musu, da kansa yake bawa Nayla abincin hakan ya burge mutanen wajan. Abinda suka ci shida ita gabaWaya babu yawa suka bar ragowar, aka kawo masa bill ya biya ya ri?e hannun ta suka fita.

?? Ya ga alama ta ji daWin fitowar da suka yi, hakan ya yi masa daWi ganin tana farin ciki, ta Wauka gida zasu tafi sai ta ga sun sake Wauke hanya. Abinda ya bata mamaki ganin sun tsaya a babban hotel Win da ake ji dashi a garin Kano, ta kalle shi bayan ya ajjiye motar a cikin Car park Win hotel ta ce, "Rouhii hotel fa."
"na sani, fito mu je." Ba musu ta fita ya sake ri?e hannunta suka shiga ciki.

Yadda suka wuce direct ba tare da ya nemi Waki ba sai ta yi tunanin ko wani ba?o ya yi daga masu zuwa order Win takalmansa ya zo da ita dan a tattauna. Elevator ta ga ya kunna yana kallonta, ta kalle shi bayan sun shiga ya matsa kusa da ita ya ce, "na saba shiga lift in na naje Abuja, naga kina kallona, to ki daina kallona." Dariya ta yi sosai ta kwantar da kanta a kafaWarsa shima ya yi dariya ya danna floor Win da zasu je.

Floor 17 suka sauka, yadda wajan Wakunan suke a jere ya burge ta sosai, yana ri?e da hannunta har ?ofar room Win da zasu shiga. Ya Wauko card Win a aljihunsa ya saka a ?ofar Wakin, bai murWa handle Win ba ya kalle ta ya ce, "rufe idonki." Nayla ta kalle shi zata yi magana ya zagaya ta bayanta ya rufe mata ido ya buWe ?ofar Wakin suka shiga ya mayar da ?ofar ya rufe. Ya kalle ta ya ce, "kar fa ki buWe ido, kar ki buWe na faWa miki." Nayla bata buWe ba, ta ji dai ya bar inda take ya Wan yi taku nesa da ita kafin ya ce, "To buWe& .

A hankali take buWe ido a daidai lokacin da wasu jajayen flowers suka zubo kanta, ta kalli saman ganin wata chandiliar light tana juyawa a hankali tana bada kaloli masu kyau. Kallon Wakin ta yi ganin an yi amsa ado da balloons jajaye ga kuma happy birthday sticker a rataye a saman gadon Wakin.
KRB3P065
Nana haleema.

Nayla ta shagala da kallon Wakin dan ya yi mata matu?ar kyau musamman kan gadon da aka yi masa ado irin na gadon india, an yi ?atuwar heart da flowers an kuma rubuta Happy birthday Jidda a kan gadon. Ta kasa rufe baki saboda mamaki da farin ciki, kallon Wakin take yi tana ganin adon da aka yi masa mai shegen kyau.? Ta juyo tana kallon inda yake tsaye sai ta ji ya shafa mata cream Win cake a fuska, ta bishi da kallo tana murmushi mai nuni da tsantsar farin cikin da take ciki. Idanunsa take kallo kamar yadda yake kallon nata, ya Waga mata gira Waya ita kuma ta shagwaSe fuska kamar zata yi kuka.

A hankali ta ji sautin kiWa, wa?a tana tashi kaWan-kaWan, shiru ta yi tana sauraren wa?ar da take tashi a cikin Wakin.

_In dai a kan ki ne komai ki san zan yi shi, indai zan faranta ranki zan ci koda bashi, aikin ?arfi? nayi ko zai tsaya numfashi, ko duka zana ci.. gare ki zan kai toshi, a ?aunaaa na tsunduma nake juree tsangwama, ina sonki an gama zan ci koda ?waWon rama, fito na yi sallama da juna mu runguma, indai kin tashi lafiya ni ina jin farin ciki. Na so ki, kema kin so ni.....na baki, kema kin bani...ni ban da abinda zan baki ?an mata....amma zan baki farin ciki cikin kwallata..cikin kwallata. Kyakykyawa, ke ce kyakykyawa...ke nake so, kyakykyawa yarinya kyakyautawa ke nake so._

Wa?ar Kyakykyawa ta Auta Mg boy kenan da take tashi kaWan-kaWan a Wakin. Nayla ta sauke numfashi zuciyarta ta nutse cikin farin ciki ji take kamar ta yi ihu saboda murya.

Kallon cake Win da yake hannunsa ta yi ta ga an rubuta abinda aka rubuta a jikin gadon, ta kalle shi a lokacin ya kai cake Win bakin ta ya ce, "Barka da ?arin shekara Jiddana." Murmushi ta yi, ya ajjiye cake Win ta faWa jikinsa ta fashe masa da kuka.

Lokaci Waya ya ruWe, Calmly


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login