Showing 183001 words to 186000 words out of 332344 words

Chapter 62 - KIRAN RABO Book 3 Complete Hausa Novels By Nanah Halima.doc

30 Nov 2025

14423

suka yi a hotel Win ko fita bata yi ba, shine dai yake fita ya kawo musu abinci su ci su kwanta shine akwai aikinsu. Ta ji daWin zaman hotel Win matu?a dan ya yi mata daWi ta sake samun kusanci da soyayyar mijinta. Duk da wahalar da ita yake yi baya bari ta huta ko kaWan, amma hakan ya yi mata daWi ta san duk cikin so ne. Shima kansa ya ji daWi zaman hotel Win ya yi masa daWi sosai ya samu farin ciki fiye da yadda yake tunani, sai yake ji ina ma kar su bar hotel Win amma dole su bari saboda yana da ayyukan yi.

Ranar Friday sai dare suka bar hotel Win daga nan suka wuce gidan Didi. Didi ta ji daWin ganin su, yadda suka canja kai da ka gansu ka san suna cikin farin ciki. Ta dinga murna ta rasa inda zata saka ranta saboda murna. Omar shima kallon ta kawai yake yi yana murmushi, yana ji da Didi Allah ya sani, yana so ya ga tana farin ciki mai yawa, yana so ya sakata dariya sosai. A lokacin ya Wauko ?aramar cover a aljihunsa ya ri?e hannun Didi ya saka mata a ciki ya ce, "in kika furta wata kalma kuma ke da Allah."

Didi ta yi dariya ta buWe hannunta ga cover ce irin ta Wan kunnen gold, ta buWe ta ga Wan kunne ne na gold mai madaidaicin girma. Hannunta na rawa ta Wauki receipt Win ta buWe ta ga kuWin Wan kunnen ta kalle shi ta ce, "Omar!."
"Shiii! Na ce miki kar ki ce min komai don Allah, ni ba ke na siyawa ba Marmerh na siyawa, in uba ya yiwa ?ar shi abu ba a magana, don Allah ki ?yale ni" ya faWa yana tashi ya fita.

Didi ta fashe da kukan farin ciki ta kalli mijinta da yake murmushi ta ce, "Wan kunnen gold ne fa YallaSai, gold fa." AbdulHamid ya yi murmushi ya ce, "Addu'a zaki yi masa na samun buWi a rayuwarsa ba kuka ba, duk abinda Omar ya samu kin san zai iya mallaka miki shi, kin cancanci ya siya miki gold Win ne shiyasa ya siya miki. Kin san zai iya baki duk abinda ya san zaki yi farin ciki. Ki yi masa addu'a ba kuka ba." Didi ta kalli Nayla ta ce, "Nayla na rasa me zan cewa mijinki, na rasa me zan ce wallahi."

Nayla ta ce, "ba sai kin ce komai ba Didi, iya farin cikin da kika yi shima wani abu ne. Bashi da wacce ta fiki Didi. Ke uwa ce, ke uba ce, ke ?awa ce, kuma Yaya ce a gare shi. In bai kyautata miki ba wa zai kyautatawa?."

"Amma Nayla akwai abubuwa da yawa a gabansa, ya zai kwashe kuWi ya siyo min gold?."
"Tunda ki ka ga ya yi ya san abinda yake dashi ne. Don Allah ki daina kuka Didi, in kina kuka zai ga kamar baki murna ba." Ta goge idonta ta ce, "bara na je na same shi."

Nayla ta ce, "A'a Didi, ki bar shi kawai kar ki gode tunda ya ce baya so." Didi ta ce, "Amma Nayla ta ya zan kasa gode masa?."
"Ya san kin gode Win ai, saboda haka ya ce miki shi Marmerh ya bawa, baya so ki yi masa godiya shiyasa ya ce ba ke ya bawa ba, don Allah ki ?yale shi kawai." Didi ta zauna tana goge ido tana sake kallon Wan kunnen cikin farin ciki.

Nayla fita tayi kamar yadda ya fita, Didi ta biyo bayan ta suka same shi a zaune a mota da Marmerh a hannunsa. Ganin sun fito sai ya fito ya bawa Didi ita AbdulHamid ya ce, "Omar Allah ya cigaba da shiga lamarinka, Mun gode sosai."
"Abokinka mai gida, har ka turo min number sa" ya faWa yana kallonsa ba tare da ya bashi waccan amsar ba. Abdulhamid ya ce, "yi ha?uri na manta ne."

Omar ya ce, "hmmm matarka ta koya maka halin Soye-Soye, tashi zamu yi daga gidan nan da lokaci kaWan, bazan cigaba da zama a gidan da ake yi min alfarma ba." Didi dai tana tsaye tana kallonsa tana murmushi da alfahari a zuciyarta.

Kallon ta ya yi kamar zai yi magana? sai ya Wauke kai bai ce komai ba, ya shiga mota Nayla ta shiga ya ja motar yana murmushi. Ya san in ya biyewa Didi kuka zata yi masa shi kuma kuka ne baya so. Yana so ya saka Didi farin ciki a rayuwarsa, yana so ya ga tana dariya shiyasa yake jin daWi a duk lokacin da ya zama silar dariyarta. Cikin farin ciki ya cigaba da tafiya bayan ya ri?o hannun Nayla.
KRB3P067

Rayuwa tana ta tafiya Omar da Nayla zaman su abin burgewa, ko yaushe cikin nunawa juna kulawa da soyayya suke tunda ta ajjiye aiki yanzu babu inda take zuwa sai ta kama take fita. ?angaren sana'ar Omar ba a cewa komai, albarka sai samuwa ta ke yi daga inda ba a yi tunanin zuwan ta ba, alkhairi kawai ake samu ta ko ina, dan yanzu shagunansa sun sake yawa sannan sun canja inda suke aikin sun koma babban waje, ma'aikata sun sake yawa. Kasancewarsa mutum ne mai kyautatawa ma'aikata da basu ha??insu akan lokaci ya saka ake tururuwar son yin aiki dashi, sai dai yana da sharaWin babu wasa da aiki.

? ? ?? Ranar Sunday Nayla tana zaune a Waki da daddare sai ga kiran wayar Mama Sa'adatu. Nayla ta Wauka suka gaisa Mama ta ce, "Kin san bikin Yayanki Abbas ya kusa ai." Nayla ta ce, "Ummimi ta faWa min, na ce ashe akwai shagali, ga na Salma ga na shi."
"Sosai kam."
"Allah ya nuna mana."
"Amin. An kai kayan lefenki gidan Daddy Wazu."

Nayla da mamaki ta ce, "Kayan lefena kuma Mama? Wanne irin kayan lefe?." Ta yi dariya ta ce, "Da alama baki sani ba kenan, to ai mijinki ya haWa miki lefe Wazu muna zaune sai ga Yayarsa da wasu mata masu kama da shuwa, ta ce mana ?an uwan mahaifiyarsu ne sun kawo kaya wai lefen aurenki. Suna can a ajjiye kaya ba kaWan ba kaya masu uban yawa da tsada."

Nayla ta ce, "Wallahi ban sani ba Mama, ni ko da wasa bai faWa min ba, ban ma san labarin ba ban da yanzu."
"Shiyasa ai na kira na faWa miki. Daddy ya ce min na aika a kwashe a kai gidan ku Kaduna, Ni na Wauka ma ke kika yi masa maganar ya yi miki lefen."

"A'a wallahi Mama, ko da wasa ni ban taSa wannan maganar ba, ni wallahi na manta ma da batun wani lefe a duniyar nan."
"To shi bai manta ba kam, na yi matu?ar mamakin kayan da aka zuba a ciki, na ce Allah ya ?arawa nema albarka. Kaya dai suna nan a ajjiye, inda ki ka san lefen Salma aka kawo, hatta kayan kwalliya an zuba."

Nayla ta ce, "ikon Allah, ban sani ba." Mama ta ce, "Ya baki mamaki, Zan saka a Wauko hoton kayan a turo miki ki gani. Kaya sun y???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?i kyau Nayla, sai ki yi masa godiya dan ya kashe kuWi wallahi ba kaWan ba." Nayla ta yi ajiyar zuciya ta ce, "To Mama." Daga haka suka yi sallama ta kashe wayar.

"Wai kayan lefe" ta maimaita da mamaki dan bata Wauka zai faru ba. ?arasa saka kayan ta yi, ta saka kaya riga da siket ?an kanti, rigar tana high neak amma daga ?irji a Wan tsage take, sannan bayan ta a buWe yake. Siket Win kuma mai tsaga ne daga baya har cinyarta, kayan sun zauna ajikinta komai ya yi mata daidai. Gashin kanta ya sha gyara, ta gyara ta Waura ?aramin Wankwali. Ta gama shafa turare kenan ta ji ya shigo gidan, ta ajjiye abinda yake hannunta ta fito falon ta ce, "Welcome Rouhii" ta faWa tana ?arasawa ta Wan yi hugging Winsa kaWan kafin ta janye jikinta ta kalli fuskarsa ta ce, "ka gaji da yawa ko?."

Omar ya kulle idanunsa ya buWe ya ce, "na gaji." Ta ce, "sannu, mu je ka yi wanka yanzu sai kazo ka ci abinci." Bai musa mata ba suka tafi tare yana ta yaba kwaliyyarta ita kuma hakan ke yi mata daWi, shiyasa ko bata yi niyar yi ba in ta tuna in dai ya gani sai ya yaba sai ta yi. Wajan yabon kwalliyarta da abincinta yana sakawa ta ?ara ?aunarsa.

? ? ? Tare suka fito bayan ya shirya ta kawo masa abinci, bai ?i ci ba ya ci bayan ya gama ya kalle ta ya ce, "Abubuwa suna neman yi min yawa Ashiq, bani da hutu ko kaWan, nan su kira ni a waya can su kira ni a waya. Gobe za a buWe shago a garinku, babu plan Win zuwa Kaduna a tsarina gobe, dole Bashir zan tura aje a san abinda za ayi."

Nayla ta ce, "Sannu Rouhi, Allah ya cigaba da saka mana albarka a duk abinda ka saka a gaba, Kuma in sha Allah na Kaduna ba za ka samu matsala dashi ba, yaron a gida mu ya tashi bashi da wata matsala."
"Amin ya rabbi. Amma ina shan wahala ko a iya amsa waya ne, gobe akwai ba?in da zan yi ina tunanin ma nan gidan zasu same ni, kinga bani da lokacin zuwa Kaduna."

Nayla ta ce, "na ce ka naWa ni na zama personal assistant Winka amma ka ?i, ka ga da ba sai na wakilce na zauna da ba?in ko na tafi Kadunan ba?." Ya Waga ido ya kalle ta cikin harara ya ce, "kawai sai na sallama ki ko wanne banza yana ganar min mata? Lalacewar tawa bata kai haka ba. Amma zan shigo dake ta dole, tunda naga na fara ba?i turawa dole sai kina kusa." Dariya tayi sosai ta ce, "Ba wani nan, kana fa jin turancin nan kawai baka son yin ne, inda ka damu dashi da yanzu ka kai inda baka Wauka zaka kai ba a iyawa." Ya taSe baki bai ce komai ba kafin ya gyara zama ya ce, "kina ji."

Nayla tayi dariya dan ta san indai zai ce kina ji Win nan magana mai mahimmaci ce, ta gyara zama ta ce, "ina ji."
"Me ki ke ganin zan iya a yanzu? Gida nan zan siya ko kuma na fara gina nawa?, Ko kina ganin na siyi babban waje da kuWin sai ayi lissafin nawa za a kashe in za a haWa babban company?. Nan yana neman yi mana kaWan, ma'aikata sai ?aruwa suke yi, wani so yake ko a mai goge-goge ne a Wauke shi. Kuma Alhamdu lillah tunda ana samun alkhairi bazan ?i Waukar ma'aikata ba."

Nayla ta ce, "ginin ya kamata ka fara yi, kafin a gama kaga an samu wasu kuWin sun sake shigowa in ya so daga sai a san ya za a yi a yi samar da company." Ya yi ajiyar zuciya ya ce, "To a ina ki ke so a yi ginin?."
"Wannan kai zan tambaya, kaine Wan Kano ai ba ni ba." Ya yi murmushi ya ce, "in sha Allah za a duba."

Nayla ta ri?o hannunsa ta ce, "YaMar!." Ya kalle ta bai yi magana ba ta ce, "Wai daman kayan lefe ka ke haWa min?." Ya Wan murmusa kaWan ya ce, "eh mana, Didi ta ce haka ake yi tun kafin haihuwar Marmerh tayi min mgaganar. Sai daga baya na dinga bata kuWin a hankali har aka tara da yawa aka siya aka huta."
"Amma Rouhii ni.....!" Ya katse ta ya ce, "kar ki faWi wani abu, in kaWan suka yi miki Jidda zan iya? ?arar da abinda na mallaka a kan ki, In akwai abinda ki ke so ki faWa min sai a kawo miki."

Nayla ta ce, "A'a, ba kaWan suka yi min ba Rouhii, Mama sai yabon kayan take yi , kawai na ga nida kai mun zama Waya ai, meye na kwashe kuWi ayi min kayan lefe?."
"Na faWa miki kuWin sun jima a wajan Didi, sai yanzu ne ta yi takai amma ni na jima da bata kuWin. Ki yi ha?uri na san kin fi ?arfin kayan, babu yawa ki yi amfani dasu, amma ban gama ba, in sha Allah ko me kike so koda a ?asar waje ki ke so a yi miki kaya ke kaWai a duniya zan kai ki a yi miki. Ki cigaba da taya ni addu'a kawai."

Ta kwanta a jikinsa ya Wora hannunsa a bayanta ta ce, "Na gode Rouhii, na gode. Allah ya bar m1 tare har aljanna."
"Amin, abinda ya kamata ki ce kenan daman tun Wazu, kuma daman ina jin haushinki." Nayla ta kalle shi ta ce, "haushina kuma?."

"Eh, mun je gidan tv nan sun zo sun sake Waukar mana tallah tunda yanzu abubuwa sun cigaba. Sai yanzu na fahimci kwanakin baya da ki ka ce min dubu Wari biyu ki ka kashe raina min hankali ki ka yi, ko a lokacin kin kashe kuWi ya yi miliyan Waya."

Nayla ta yi dariya ta ce, "to ai kaima kaine da bincike, dan mata ta yiwa mijinta abu duk sai ka bi ka damu sai da ka biya ta? Ina sane na ce maka haka ai, ko addini akwai taimako a tsakanin miji da mata ai."
"Na sani, amma abin ya yi yawa sosai. KuWin sun yi yawa sosai, dan haka zan dawo miki ragowar kuWinki."
"Wallahi bazan karSa, in kuma ka dawo dasu baka Wauke ni matsayin abokiyar sirrinka ba."

Omar ya kalle ta ya ce, "harda wallahi?." Ta murguWa baki, ya yi murmushi ya sumbace ta a kumatu ya ce, "zan saka miki da wannan alkhairi in sha Allah, zaki zama gimbiyata a ko ina." Nayla ta ce, "ko a yanzu ni gimbiya ce, mijina babu abinda baya yi min." Murmushi ya yi baice komai ba. Ta kalle shi ganin fuskarsa ba yabo ba fallasa ta ce, "sai na tuna lokacin da ka ga ana haska tallan a tashar, ka tsare ni da ido kana hararata, nace maka nayi ne saboda kai Yayana ne ka yi min kallon banza ka ce ba a lissafoni a cikin wanda iyayenka suka haifa ba."

?an taSe baki ya yi, ya saka hannunsa a gashin kanta ya ce, "an lissafo ki Win ne? Daga ni sai Didi aka haifa, ko kina ciki...?."
"Bana ciki, amma sai ka yi min kara."
"Ban iya kara ba ai. Kuma ke da kin kasance ?anwata ai da an shiga uku, soyayyar da nake miki ba ta Yaya da ?anwa ba ce, soyayyar mata da miji ce, wacce zamu shiga Waki mu kulle ?ofa..." ya yi ?asa da murya tare da kai bakinsa kunnen ta ya ce, "Soyayyar da zaki saka Omar haukacewa ce, wacce zai zubar miki da hawaye saboda ?auna, wacce zata saka aljanun dare su tashi."

Dariya ta yi tare da rufe fuskarta, ya buWe cire hannunta daga kan fuskarta ya ce, "kunya ko?." Ta rufe ido ruf tana dariya. Murmushi ya yi ya ce, "shiyasa tun a lokacin na ce miki ke ba ?anwata ba ce, ina ?anwa ina ganin hawayen Omar?." Dariya ta sake yi ta Soye fuskarta a ?irjinsa tana juya kai tana cewa, "To naji, ka daina faWa kunya ka ke bani." Bai ce komai ba sai sumbatar kanta da ya yi yana cigaba da shafa bayanta a hankali.

Nayla ta Wago ta kalli fuskarsa ta ce, "ina so zan je Kaduna." Ya kalle ta shima ya ce, "yaushe?."
"Ko zuwa jibi haka."
"Waye zai kai ki?."
"Driver Hajja."
"Kwana zaki yi?." Nayla ta ce, "kwanaki ma in da za a bani dama." Ya tallafi haSarsa yana kallonta ya ce, "har nawa?." Ta ce, "a'a abinda ka ce."
"Abinda ki ka ce dai, tayawa zaki yi na ji in zan iya siyarwa."

Ta yi dariya ta ce, "Kamar sati Waya haka? Kaga akwai bikin Ya J ana ta shiri." Ya wara idanu ya ce, "Sati Jidda? Ina laifin kwana biyu?." Nayla ta kalle shi cikin sanyin jiki ta ce, "Kwana biyu kuma Rouhii? Kwana biyu ya yi kaWan, rabona da kwana a Kaduna na manta." Ganin ta yi maganar a sanyaye sai ya sauke ido daga kallon ta ya ce, "To Jidda, bazan hana ki kwanakin da ki ke so ba, in satin zaki yi ki kawai."

Jin yadda ya yi maganar irin babu yadda zai yi Win nan sai ta ce, "A'a zan yi kwana biyun." Ya kalle ta yana Wan buWe ido ya ce, "ni dai ban hana ki ba."
"Amma a zuciyarka ba haka ka ke so ba."
"In zaki biye ta zuciyata ko kwana biyun bazan bari ki yi ba, na saba da rayuwa dake kwana biyu babu ke zan zama mara gata ne a duniya. Dan haka ki yi abinda ki ke so na baki dama, in kika biye min a ranar zaki je ki dawo, in na iya ha?uri ki dawo washe gari."

Nayla ta kalle shi jin abinda ya ce, tasan da gaske yake, ta san shi ba mutum ne mai Soye abinda yake zuciyarsa ba. Ta yi ajiyar zuciya ta ce, "To YaMar na gode." Kai ya Waga mata kawai bai ce komai ba. Nayla ta bishi da kallo ta ce, "Sai naga kamar kana fushi."

Ya kalle ta yana girgiza kai ya ce, "Dan zaki gidanku sai na yi fushi? Haba son kan nawa bai kai haka ba." Ta kwanta a kafaWarsa ta ce, "amma na ga ka canja."
"Hmm Jidda kenan! Sati Waya babu ke nake hangowa kawai, tun kafin ki tafi kewarki ta cika min zuciyata." Ta ce, "Nima haka Rouhii, bana so na yi nisa da kai." Bai ce komai ya zagaya da hannunsa ya ri?e ta amma bai yi magana ba.

? ? ?? Kamar yadda ta ce ranar talata da safe ta gama shiryawa tana tsaye ya shigo Wakin, ya jingina da ?ofa tare da harWe hannayensa a ?irji yana kallonta. Ita kanta sai ta ji kewarsa na ratsa zuciyarta, tunda ta dawo gidan yake gwada mata soyayyar da duk inda ta je ba tare dashi ba dole zuciyarta da gangar jikinta su san ta yi nisa da abin ?aunarta. Itama ta san zata yi kewarsa sosai, ta saba da kalolin soyayyar da ya saba mata masu tsayawa a rai, yin sati Waya babu shi zata shiga halin kewa. Ta tako da sauri ta shiga jikinsa bai Sata


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login