Showing 276001 words to 279000 words out of 332344 words

Chapter 93 - KIRAN RABO Book 3 Complete Hausa Novels By Nanah Halima.doc

30 Nov 2025

30878

murya ya yi ya kalle ta sai ya Wan kawar da kai, ya sake kallon idanunta ya ce, _Soyayyata, gata gabana, ina kallontaaaa....daga ?irjina, zuwa bakinaaaaa nake zancentaa....hmmm...?ar gatana, ta kussa da raina...nake ce matta......ita kaWai na tsaida, kuma bata da ganda....Jiddahh. Ita kaWai na tsaida, kuma bata da gandaa...Wayyo Jiddaaaa...hmmmm. Ina da Jidda, mace mai hadda, ta ?ware a soyayyaaa. Omar na Jidda... ga wacce na tsaida....zana baiwa sannndar girma Jiddah._

Tunda ya fara take kaWa kai tana rawa daga zaune, tana blushing cikin tsananin farin ciki, dan ita kanta ta san wa?ar tana yawan jinta. ya ce, "a wa?ar cewa suke yi Jamilun Jidda, to ni me ya haWa ni da wani Jamilu? Jiddan Omar dai!" Ya faWa yana lakuce mata hanci.

Ta yi sake yin dariya tana shafa fuskarsa ta ce, "in ka ce Jamil Win ma baka yi laifi ba. Jamil yana nufin mai kyau in arabic, kamar yadda Jidda yake nufi, kuma kai ai mai kyau ne Rouhii!" Ta faWa tana jan hancinsa. Hannunta ya ri?e yana kallon yatsunta ya ce, "bazan haWa sunan wani ?ato da sunan matata ba, gwara Omar Win."

"Ya aka yi ka iya wa?ar?."
"Ashiq! Abubuwa nawa na iya saboda ke? Abubuwa nawa na yi saboda na saka ki a farin ciki?. Saboda sunanki da ake faWa na iya wa?ar, nake cewa wata rana zan raira miki dan ki yi farin ciki. Baitin wa?a ta farko kenan da na fara haddacewa a rayuwata Jiddata!" Ya faWa yana kallon ta." Kwantar da kanta ta yi a jikinsa ta ce, "Kuma kana da golden voice, tsaf zaka zama mawa?i." Murmushi ya yi bai ce komai ba.

Ya jima a haka kafin ta janye jikinta ya kai bakinsa kusa da kunne ta ya ce, "Naga kina sallah." Gabanta ya faWi dan ta san daman zai yi maganar, ta basar ta ce, "Uhum, Wazu ne."
"okay!" Ya furta bai ce komai yana cigaba da sabgarsa har sai aka yi kiran sallah.

Da ya dawo daga sallah ta kawo masa abinci ta zauna kusa dashi tana kallonsa. Ajiyar zuciya ta yi cike da damuwa ta ce, "Ka san meye Rouhi?."
"Uhum uhum sai kin faWa."
"Jinin nan fa ya dawo, ashe wai ba tafiya ya yi ba. Sai yanzu da nake faWawa Mama ta ce daman bai ci ya tafi ba. Duk na damu wallahi, ni ba haka naso ba." Kafa mata ido ya yi yana kallo ita kuma ta?i yarda su haWa dan tsaf zai kama ta, janye ido ya yi bai ce komai ba ya fara cin abinci. Ajiyar zuciya tayi cikin jin daWi tunda ta ga ya yi shiru ta san ya yarda, dan ita kam baza ta koma masa yanzu ba, har yaushe ta haihu ko gama yi mata gyaran ma ba a yi ba.

Satin Nayla huWu da haihuwa tayi kyau matu?a ta sake yin haske fatarta sai ?yalli take yi da Waukar ido saboda kyaun da ta yi. ?hamshi kuwa ya zama ko bata saka turare ba in ta gifta ka sai ka ji, saboda ya riga ya zauna mata a jiki. Har lokacin ana kan gyarata ba a kammala ba, kowa bata gudunmawa yake yi shiyasa tayi wani irin kyaun da in ka kalle ta sai ka sake kallo.

Ranar Alhamis da safe ta shiga kai masa breakfast suka haWu yana fitowa daga Waki. ?arasawa tayi ta rungume shi ta ce, "ina zuwa haka ka yi wannan kyaun?." Ya saka hannu ya ri?eta a jikinsa ya ce, "Wannan ?hamshin naki ya kusa sakawa na rasa hankalina Jidda, gab nake da tarwatsewa in dai baki nemi mafita ba." Ta yi murmushi ta ce, "Mafita ta kusa zuwa in sha Allah, yanayin yadda blood Win yake flowing yanzu ya rage, alamun ya nuna ya kusa guduwa" ta Wago ta kalle shi ta ce, "ka cigaba da ha?uri Rouhi, ni na san ka jure da yawa."

Canja maganar ya yi kar ya cigaba da biye mata a samu damuwa ya ce, "ina da ba?i, amma kafin na dawo ki shirya kayanki keda Musliha zamu yi ?aramar tafiya."
"Zuwa ina?."
"Ki dai shirya, ki saka komai da ki ke bu?ata da nata ma, zan je na dawo" yana faWa ya sauka daga saman.

Nayla ta ce, "kar fa naje ya fahimci a kwalba nake saka shi, tunda har ya yi batun tafiya gwara na nuna masa na samu tsarki kar ya fara zazzaga min halinsa." Kayan ta haWa kamar yadda ya ce, wacce take tare da ita ta faWa mata abinda ya ce Nayla ta haWa mata kaya da kuWi ta yi mata kyauta da su. Kafin ta tafi ya dawo ya bata kuWi masu yawa ya ce ta bata. Ai kuwa ta ji daWi sosai ya saka a kai ta har gida

Karfe huWu na yamma suka je airport, minitina goma tsakani jirgi ya Waukesu suka bar Nigeria. Nayla bata damu da ta san ina zasu sauka ba shiyasa ko takardar visa bata duba ba, sai bayan sun sauka a airport ta tabbatar da Maldives suka sake dawo kamar yadda ya yi mata alqawari. Farin ciki ya mamaye mata zuciya, a haka suka isa hotel Win da yayi resarving room Win, Nayla ta buWe Wakin ta shiga. Falo ne babba mai Wauke da set Win kujeru da dining table, a falon akwai ?aramin kitchen da yake gefe, sai bedroom guda Waya da banWaki.

Murmushi yaga tana yi shi kuma ya ?i kallon ta dan ba a lokacin ya ke so ta nuna masa farin cikin ta ba sai lokaci ya yi, sai bayan ya yi wanka ya same ta a tsaye a jikin window tana kallo shuke-shuken da suke bayan hotel Win. Ga wani haWaWWen garden da masoya suke zuwa su zauna ana ta hotuna.

Kaya ya saka ya tayar da sallah, ganin ya tayar da sallah ta yi saurin shiga wanka ta fito ta saka doguwar ta tayar da sallar da take kansu. Tana idarwa suka haWa ido, ta yi dariya ta kwanta a jikinsa yana kan sallaya bai tashi ba ta ce, "Na ji daWin dawowa nan Rouhi, na gode, ka cika min alqawari." Murmushi ya yi yana kallon ta, ta Wan zame ta kwanta a kan cinyarsa, daga kwance take kallon idanunsa shima idon nata yake kallo.

Kiss ya yi mata a goshi ya ce, "in ban cika miki alqawari ba wa zan yiwa Jidda? Ke Win dai" ya faWa yana jan hancinta. Hannunsa ta ri?e tana kallo kamar mai kallon wani abu a jikin hannun? tana shafa kwataccen gashin da yake hannunsa ta ce, "Na gode sosai Rouhi, Allah ya bar soyayyarmu." Sai da ya sake kissing goshinta sannan ya furta amin.

Kukan Musliha ya saka ta mi?e zaune ta ce, "ta gaji itama, tana bu?atar wanka...tabWijam, to ni na iya yin wankan ne ma?." Shi dai kallon ta yake tana magana ita kaWai, Allah ya sani yana sonta, bai san adadin son da yake yi mata ba, shau?inta yake ji shiyasa ya kasa magana ya zuba mata ido.

Hijjab Win jikinta ta cire ta zare doguwar rigar, ?aramar da ta saka a ciki ta rage wacce bata wuce guiwa ba kuma ta yi mata kyau matu?a. BanWaki ta shiga, ta rufe sink ta tara ruwa daidai da wankan Musliha ta dawo ta kashe a.c ta cire mata kaya ta Wauke ta zuwa banWaki.
P107

Omar yana kallon ta tana ta kai kawo zuciyarsa na yi masa zillo, shau?i da sha'aw da ?waWayinta na sake mamaye masa zuciyarsa. Ya ja numfashi da ?arfi yana lumshe ido yanayinsa ya canja gabaWaya musamman rigar da ya ganta a ciki, tunda ya lura ta samu tsarki gangar jikinsa ta sake macewa akan son kasancewa da ita, da ya lura ta samu tsarkin bata so ta dawo masa sai ya sake yin ha?uri ya bata lokaci saboda bai san dalilinta ba, amma ha?urin da yake yi a kwanakin baya ya ji a yanzu bazai iya ba. Ba jimawa ta dawo da Musliha a hannunta ta rufe ta da towel sai kuka take yi.

A kan sofa da take Wakin ta zauna tana shafa mata baby oil tana yi mata wasa. Omar ya kafe ido yana kallonta yana jin wani irin yanayi da ya jima bai ji ba, naman jikinsa yake ji yana rawa kamar ya jawota a lokacin haka yake ji. Nayla bata kula dashi ba ta ?arta take yi, ta buWe kayanta ta Wauko overrool ta fesa baby perfume a jiki sannan ta sakawa Musliha, ta Wauko hula ta saka mata. Hannun rigar jikinta ta cire ta fara shayar da Musliha tana gyara mata hular kanta.

Ta kusa sakawa numfashin Omar ya bar jikinsa, ta juyo ta kalle shi ta yi murmushi ta ce, "Rouhi ka yi shiru baka cewa komai." Da?yar ya fizgo muryarsa ya ce, "me zance?." Jin yadda ya yi maganar ya saka ta kallonsa ta ga idanunsa har sun canja suna lumshewa kamar mai jin bacci, murmushi ta yi a zuciyar tana ayyana yau zata shiga hannun maza ta kuma shiga uku sai abinda hali ya yi, ta san bazai sassauta mata ba kuma ba zai Waga mata ?afa ba, kwanakin nan tsaf sai ya fanshe su shiyasa ya ?ir?iro tafiyar nan, kuma ita kanta tayi kewar mijinta sosai.

Ganin Musliha ta fara baccin gajiya ya saka ta kwantar da ita akan kujerar da take kai tunda babba ce mai faWi da tsayi, ta kare ta pillow sofar ta rufa mata baby duvet Winta ta shafa fuskarta. Tana juyowa suka yi karo dashi, ya kamo ta ya ri?o ?ugunta jikinsa yana shafa cikinta a hankali ya ce, "Na gaji Ashiq, na gaji. Ina bu?atar kasancewa dake, na jure rashinki na kwanaki da yawa, kin san na yi ?o?ari ko?."

Cikin son sake kashe masa jiki ta ce, "To ba Musliha na gama gyarawa ba?."
"Ga babanta yana jiranki, in kuma kina so numfashina ya bar jikina shikenan. Su kansu aljanun da zasu tashi jiran tallafinki suke yi, shine zaki shiga ha??insu ko?." Murmushi tayi ta fara yi masa shagwaSa ta ce, "Nima fa YaMar na yi kewarka sosai, na yi kewar aljanun da suke zuwa, kuma...." Katse ta ya yi ta hanyar cewa, "Ya rabbi!" Ya faWa yana juyota da sauri ya haWe bakinsa da nata ya fara kissing da zafi.

Nayla bata bari ya yi shi kaWai ba ta fara nuna masa itama ta yi kewarsa, yanayin da suke yiwa la?abi da aljanun dare aljanun suka bayyana kansu, sun hargitsa kansu, sun gigita kansu, sun birkita kansu cikin tsananin soyayya da kewar juna. Ita da shi duk sun san sun yi kewar juna, amma yadda ya koma mata sai ya bata tausayi, jikinsa rawa yake yi yana sarrafa ta da zafi-zafi, Hakan ya saka ta sakar masa ragamar kanta ya yi yadda yake so dan ta san ya yi ?o?arin jure rashinta.

? ?? Tana kwance a ?irjinsa hannunsa yana bayanta yana shafawa a hankali idanunsa a lumshe. Naylan ta shi ta gigita shi da yawa, ta kusa sakawa ya rasa hankalinsa, ta kuma yi rawar gani wajan faranta masa. Shiyasa ya kasa bari ta motsa, ko wanka ya kasa bari su tashi su yi, da ta motsa zai matseta a jikinsa yana fuzgar numfashi da?yar yana jin kamar ya mayar da ita cikin sa ya huta.

Kallonsa tayi taga idonsa a rufe kamar ko wanne lokaci in wani abun ya faru to tabbas idonsa a lumshe zaka gansu, tayi murmushi tana jin daWin faranta masa rai a rayuwarta. Hannu ta saka ta shafa fuskarsa tana wasa da gashin fuskarsa. A hankali ya buWe ido suka haWa ido ta yiwa idanunsa kiss tana kallonsa, ya kasa magana ya zuba mata ido yana aika mata da kallon love mai cike da ma'anoni da yawa.

? ? ?? Kamar mai raWa ta ce, "YaMar!." Bai iya amsawa ba ta ce, "Ka zama kurma ne?." Lumshe ido ya yi ya sake kallon ta tare da sake matseta a jikinsa fatar jikinsu tana sake haWuwa waje Waya ya ce, "Ashiq!" Nayla ta ce, "Sai yanzu na ji ka yi magana, tun lokacin da aljanu suka shiga jikin ka baka sake cewa komai ba."

"Kin saka aljanun sun tashi ne Ashiq, kin gusar min da hankalina Jidda, kin haukata ni, kin gigita ni, ?wa?walwata ta je hutun ta?aitaccen lokaci." Nayla ta yi murmushi tana kallonsa, ta kai bakinta daidai kunnensa ta ce, "itama Nayla a irin wannan yanayin ta ke Rouhi!." Kulle ido ya sake yi ya ce, "Ashiq ki bari."
"Uhum uhum Rouhi, ai gaskiya na faWa Kuma......" ba shiri ya juyo da ita cikin zafin nam ya cigaba da sarrafata yadda yake so.

Nayla ido ya raina fata, tun tana jurewa har ta gaji, ta gaji iya gajiya hutu take bu?ata amma ta ga Ogan a sama yake ko ya ya tayi wani motsi sai ta mayar dashi ruwa. A gajiye ta ce, "Rouhi lokacin sallah, mu je mu yi wanka. Na ga Musliha na motsawa." Shanyayyun idanunsa ya buWe ya kalle ta ya ce, "Ashiq....!" Kasa magana ya yi, sai tayi zuruf ta mi?e ta sauka daga kan gadon ta shiga banWaki.

Har numfashi take saukewa a ban?akin kamar wacce tayi gudu dan ta gaji iya gajiya. Shigowarsa banWakin ta gani, bata ce masa komai ba, tare suka yi wanka suka fito ko wanne sanye da bathrobe.? Kanta take barbazawa da ta yi draying Winsa a toilet Win, ta ?arasa wajan Musliha ta ga bacci take yi sosai, ta yi murmushi ta sake gyara mata kwanciya ta dawo kusa dashi ta zauna.

Kwanciya ya yi akan gadon ya kwantar da ita a jikinsa, duk basu saka kaya ba iya rigar wankan ce kawai a cikinsu. Tana kwance a jikinsa ta ji yana raWa mata wasu kalamai masu shegen kashe jiki wanda suka saka ta ?an?ame shi bata san ta yi ba.

A hankali ya furta, "Da gaske nake, in na rasa ki ban san wa zan kama ba, ke kaWai nake so Ashiq, Na gode." Murmushi ta yi ta ce, "Rouhii in ban faranta maka ba waye zan farantawa? Kai ne fa mijina abin ?aunata, kai kaWai Rouhii."
"Shiyasa kika dinga Soyewa kar na san kin yi tsarki ko?."

Nayla ta kalle shi suka haWa ido ta ce, "Yaushe na Soye?." Bai bata amsa ba kallon ta da yake yi, tayi dariya ta ce, "To a lokacin ba a gama gyara maka ni ba, shiyasa bana so ka gane. Yanzu da aka gama gyara ni bai fi ba?." Ya girgixa kai yana blushing ya ce, "Tun farko na fahimci kin yi tsarki, ban nuna miki bane ganin bakya so."

Tayi dariya sosai tana kallon ?irjinsa tare da shafawa gashin ?irjin a hankali ta ce, "ba so ne bana yi ba, so nake nafi maka da za?i shiyasa." Ya Wago ido suka haWa ido, sai tayi dariya mai sauti ta kifa kanta a ?irjinsa tana Soyewa fuska. Murmushi ya yi ya ce, "lallai Jiddass, kunyar ta fara guduwa kenan?." Dariya tayi tana daga jikinsa bata ce komai ba. (Alhaji Omar an samo Jiddass=??).

Ya ce, "ke ai za?in ki natural ne daga Allah, ko da gyara ko babu za?in ki yana nan." Sumbatarsa tayi a wuyansa bata ce komai ba. Omar ya ce, "kin ce kin gaji kuma kina sake kashe min jiki ko?." Da mamaki ta ce, "Kai baka gajiya ne?." Ya buWe ido ya kalle ta ya ce, "na tabbatar miki?."
"Tuba nake ranka ya daWe, a bar ni na sha iska don Allah."

"Ki bari na tabbatar miki da bana gajiya dake Ashiq, sannan ki tabbatar ni ba ragon namiji bane." Ta yi dariya ta ce, "Ni shaida ce." Ido ya mayar ya rufe ya ce, "matsoraciya, na rasa yaushe zaki saba ki daina min ragwanta da raki."
"Ni ce mai rakin?" Ta tambaya tana kallonsa. Ya kai harshensa kunnenta ya Wan lashi cikin kunnenta kana ya ce, "ke Win."
"Ban san ya ka ke so na koma maka ba kuma, ina jin robort ka ke so na zama."

Ya zura hannunsa cikin rigarta yana yawo dashi a hankali, ya ce, "ki zama Win kawai."

Dariya ta yi tana ri?e hannunsa da yake jikinta ta ce, "Rouhii na faWa maka abinda ka dinga faWa da aljannun ka suka zo?." Da yake kallon fuskarsa take yi sai ta ga yana murmushi, ya buWe ido yana rage girmansa ya ce, "kema sai na faWa miki abinda ki ka ce, dan ba ni kaWai aljanun suka hau kai ba har ke."

Ta yi dariya ta ce, "Ni ina cikin hayyacina, kai ne dai hankalin ka ya gushe....." ta kalle shi tana taSe baki tana girgiza kai ta ce, "ka dinga kiran sunana, kuma kana cewa...." Sai ta ?yal?yale da dariya ta ce, "na rufa maka asiri na yi shiru."

"FaWi kan ki tsaye ?an mata, rundunar aljanu ne suka hau kaina a lokacin nan Jiddass. Duk abinda na aikata kar ki ga laifina, ba daga ni bane daga ke ne. Dole na fita daga hayyacina, na dinga surutan da ban san me nake faWa ba."

"Ai kuwa ka yi, sai da nace to shi kuma Rouhii aljanun maldives sun fi na nigeria ?arfi kenan" ta faWa tana sake yin dariya tare da kwanciya a jikinsa. Bai ce komai ba sai dariya da ya yi, ya mayar da ido ya rufe yana jin farin ciki sosai.

"Rouhii."
"Uhum Jiddass."
"Ya kamata mu je asibiti su bamu tsarin da ya kamata mu hau na family planning." BuWe ido ya yi ya kalle ta ya ce, "Family Planinng...? Meye ma haka?."
"Duk da na san ka sani, tsarin iyali nake nufi."
"Waye zai yi tsarin iyali kuma?."

Nayla ta ce, "mu mana. Ka ga in muka yi sai mu samu Musliha ta girma kafin mu yi mata ?ani ko?." Ya ce, "Haka nace miki ina da bu?ata ne?."
"Rouhi muna da bu?atar hakan da ni da kai da Musliha."

"A'a, ni


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login