Showing 279001 words to 282000 words out of 332344 words

Chapter 94 - KIRAN RABO Book 3 Complete Hausa Novels By Nanah Halima.doc

30 Nov 2025

14418

dai bani da bu?atarsa, kema kuma baki dashi." Ta kalle shi ta ce, "Rouhi..." ya dakatar da ita ya ce, "Jidda ko a yau ki ka Wauki ciki ina maraba dashi, hannu biyu zan karSa dan babu abinda nake so da ya wuce ki haifa min yara da yawa, kin manta na ce miki goma nake so?."

Nayla ta wara idanu ta ce, "wai daman da gaske ka ke?." Shima ya buWe ido ya ce, "Da gaske nake mana, ina so ki haifa min masu kama dake da irin tarbiyyarki. Babu wani batun family planing a rayuwarmu, ki ma daina kawo shi a cikin zamana dake."

Nayla jiki ya yi sanyi, ta tuna duk wanda ta cewa zasu yi tafiya sai ya yi dariya ya ce sai kin dawo mana da unborn. Sannan ta tuna Mama Zaliha ?anwar Abiy, ta ce daga jinin haihuwa da ya Wauke mata bata sake yin wani jini ba sai ciki. Hankalin Nayla ya tashi, bata shirya sake haihuwa da wuri ba, ko kwana arba'in ?arta bata yi ba ya fara yi mata zancen ko yanzu ta Wauki ciki?. Ba shiri ta kalle shi ta ce, "Amma Rouhi...." Ya Wora yatsansa akan bakinta ya ce, "Ashiq ina son ki haihu da yawa, ki bar batun planing Win nan, ina son ?a?ana."

Nayla ta buWe baki zata sake magana ya haWe bakinsu waje Waya dan bazai bata damar magana ba, bai amince da wani planing ba yana son yara da yawa.
KRB3P108

Nayla ta jima tana bacci kukan Musliha ne ya tashe ta, ta mi?e zaune tana kallon Wakin da duhu sosai babu alamun haske, gefenta ta kalla taga baya nan da alama ya tashi, sai Musliha da ya dawo mata da ita kusa da ita. Mi?ewa tayi ta shiga banWaki tayi brush da wanka a gaggace, ta fito ta kunna hasken Wakin ta zauna kusa da Musliha ta Wauke ta ta fara shayar da ita.

Tana zaune ya shigo da sallama ta amsa tana Wagowa tana kallonsa, ya yi murmushi yana kallonta ya ?araso ya zauna a kusa da ita yana kallo ta. A hankali ta ce,  ina ka je?. Shima murya a can ?asa ya ce,  Na samo miki abinci, na san kina jin yunwa sosai. Nayla ta kalle shi ta ce,  ina jin yunwa sosai, kukan Musliha ne ya tashe ni, itama yunwa take ji. Kiss ya yiwa Musliha a goshinta yana shafa gashin kanta a hankali ya ce,  Sannu.

Zuba mata ido ya yi yana kallon ta har ta kalle shi tana langwaSar da kai ta ce,  Kallon fa?. Ya Wan Waga gira sama ya ce,  in kina shayar da ita burge ni ki ke yi sosai. Murmushi ta yi ta ce,  meye abin burgewa?.

 Abin shayarwa mana. Ta ?asan ido ta kalle shi sai ta yi dariya ta kawar da kai ya ce,  Da gaske nake, sun sake yin kyau sosai, har ina tunanin anya Aisha bazata koma shan madara ta bar min kayana ba?. Dariya tayi sosai ta ce,  Kai Rouhi! ka ji tsoron Allah. Dariya shima yake yi mai sauti ya ce,  Kullum cikin tsoron Allah mu ke ai, Gaskiyata na faWa miki. Yanzu ta fini morar shi, ni kuma kishin hakan nake yi.

 Allah kana bani kunya.
 Na dawo daga rakiyar wannan kunyar ta ki ai, na lura raina min wayo ki ke yi. Da na yi magana ki ce kunya amma a bayan fage sai ki manta da ita, ko wannan gadon zai yi shaidar kunyar ta ki ta munafurci ce. Nayla ta yi dariya sosai ta ce,  Rashin ta Win ya yi maka amfani ai.

 Daman ni haka nake so ai, a kaini duniyar da zan ji ni kaWai ne a cikin ta& .. tayi murmushi tana shafa goshin Musliha bata ce komai ba.

Kusa da ita ya matso sosai ya ce,  Wai kin san ya yanayin nan ya kasance?. Nayla ta girgiza kai tayi ?asa da murya ta ce,  Duk da a kan idona aljanun suka tashi amma& How was it?. Omar ya Waga kai kamar mai tunani, ya kalle ta yana cize lip Winsa na ?asa ya ce,  It was so good, so sweet, so beautiful, so tasty, so& .. sai kuma ya yi ?aramin tsaki ya ri?e fuskarta ya ce,  I love the way you make me feel Ashiq, you make me feel so love and cherished, I m so grateful to have you as my life partner, I love you so much ya faWa yana yi mata kiss a goshinta har lokacin yana ri?e da fuskarta.

Nayla ta yi murmushin farin ciki dan yanzu ta daina mamaki in ya yi turanci, ta san dole ya tsaya ya dinga koya ko baya so saboda yanayin kasuwancinsa. Ta ce,  you re my amazing partner, i feel so lucky to have you in my life, indai zaka yi farin ciki anything for you ta ?arasa faWa tana yi masa kiss a kumatu. Murmushi yake yana kallon ta yana tuna moment Win jiyan yana jin kansa so excited for, sannan yana ji he want more, he want to feel better about the night.

Bai daina kallon ta ba itama bata daina kallonsa ba, yana ri?e da fuskarta har lokacin yana shafa kumatunta a hankali yana kallon tsakiyar idonta kuma bai ce komai ba.  I love you Rouhi! Ta faWa a hankali tana kallon idanunsa. Ya lumshe ido a hankali ya buWe yana kallonta. Kissing Win lips Winsa tayi slowly kafin ta koma yadda take a zaune, still kallon sa take yi shima haka yana ji kamar ya cinyeta ya huta.

Musliha ce ta fara kuka a jikinta, sai ta Wauke kai daga kallonsa ta kalleta ta ce,  Oh sorry Baby.. Kallon Musliha Win ya yi ya kalle ta ya ce,  Har yanzu bata gama ba?.
 Rouhii bata gama ba, ita da abincin ta ka dinga tambaya?. Har lokacin kallon ta yake yi ya ce,  waye ya ce miki nata ne? Aro dai aka bata.
 Ban yarda da wannan zancen na ka ba, nata ne, kai ta bawa aro kuma yanzu ta ?wace kayanta.

Murmushi ya yi mai sauti yana shafa kansa ya ce,  Ai ni ba a bani aro, in dai ki ka ganni da abu to mallakina ne. Ni ne dai na bata aro, kuma yanzu zata bani kayana.

Ta kalli idonsa ya Waga gira ya ce,  kin manta ne? Ni fa tun suna matasa bama su zama haka ba na ga kayana, ni na rufesu saboda kar mutane su ganar min ha??ina, duk wannan gwagwarmayar da na yi shine dan rainin wayo zaki ki kalle ni ki ce min wai aro aka bani?. Nayla ta ce,  innalillahi! Rouhi ka daina tuna min maganar nan, wallahi kunyarka nake ji.

 Ai ba ?arya aka yi ba da gaske ne, tun kafin su kai haka ni naga abinda zan aura, kuma na yaba dasu sosai, hasken da suke dashi da kuma& .. toshe masa baki ta yi ta ce,  Don Allah ka bari. Hannunta ya cire daga bakinsa yana murzawa a hankali ya ce,  Da gaske nake.

Nayla ta kwaSe fuska tana kallonsa ta ce,  ko a da in na dawo wajan Hajja ina gulmarka sai ta fara dariya tana cewa wai ni bazan ce maka komai ba, in ta tuna min sai naji kamar na zane kaina. Murmushi ya sake yi ya ce,  Gaskiya ce baki so, nima Didi ta tuna min, a lallai sai na ganeki dan a lokacin ban gane fuskarki ba, amma ina iya tunawa da fresh milk Wina ya faWa yana shafa wanda take shayar da Musliha.

Bata ce komai ba ta zare Musliha ta gyara rigarta ta Wora masa ita akan cinyarsa ta ce,  Ni sallah zan yi, na ga lokacin azahar ya yi.
 To ba sai ki jira mu yi tare ba, ko duk cikin rowar ne?. Bata ce masa komai ba ta yi dariya ta shiga banWaki shima murmushin ya yi ya cigaba da yiwa ?ar shi wasa.

Da ta fito kwantar da Musliha ya yi ya shiga ya yi alwala, ya fito yana tattare hannun rigarsa, ya kalle ta tana daga tsaye tana ?o?arin kwance igiyar bathrobe Win jikinta. Da sauri ya juya ya ce,  Tunda na shiga baki saka rigar ba sai da na fito? haka kawai ki karya min alwala ki ji daWi. Dariya tayi bata tanka masa ba ta cire ta saka doguwar rigar suka tayar da sallar azahar.

Bayan sun idar Nayla ta tashi ta ?arasa inda ya ajjiye abincin ta Wauko ledar ta dawo kusa dashi, ta fita daga Wakin ta koma falon ta Wora ruwa a kettle ta dafa ruwan tea. Tana juyewa a mugs ya fito shima ya jingina da bango tare da harWe hannu a ?irji kallonta, bata kalle shi ba sai dai tayi murmushi ta dauki sugar sticks da suke ajiiyewa ta zuba musu, ta saka tea leaves da coffee dan ta san mayen coffee ne.

Mi?a masa mug Waya tayi bai karSa ba, ya kalli hannunsa ya nuna mata Wan ?aramin ba?in tabon da ya baje saura kaWan ya ce,  our first night mark, in dai naga tabon nan ina tunawa da wannan dare mai cike da abubuwa kala-kala. RuWani, nishaWi, farin ciki, tashin hankali harda gigicewa.

Murmushi ta yi tana girgiza kai ta ce,  na lura yau ka zama paroot, ni yunwa nake ji ta faWa tana Waukar mug Win ta fara shan tea. Da yake ya fito da abincin ya kuma fito da Musliha a falon suka ci abinci. Bayan sun gama ta zubar da packs Win a shara ta matso inda Musliha take ta zube guiwarta a ?asa ta dora hannunta akan kujerar da Musliha take tana kallon ta tana yi masa wasa.

Shima irin yadda tayi Win ya yi ya zama sun saka Musliha a tsakiya suna kallonta. Hannunta da yake fuskar Musliha ya ri?e ta kalle shi sai ta yi murmushi kaWan ta ce,  Baza mu fita ba? Na ga wani garden a baya, amma zamu shiga ko?. Murya a ?asa ya ce,  ba yau ba.
 Sai yaushe?.
 Gobe.
 Mu dinga zama a Waki? Me zamu yi?.

Kallon idonta ya yi yana binta da shegen kallo da ya saka ta Wauke kai ta basar kamar bata gane ba, ta cigaba da yiwa Musliha wasa. A tare suka yi nufin kissing Win Musliha kansu ya yi karo da na juna, Nayla ta dafe goshi ta ce,  YaMar kanka zafi. Murmushi ya yi ya tashi zaune ya mi?ar da ita ya zauna, ya Wauki ?arsa ita kuma ta kwanta a gefensa kanta yqna ?irjinsa.

 YaMar akan batun jiya. Omar bai kalle ta ba ya ce,  na meye?.
 Family Planing, ana so a samu tazarar haihuwa saboda yaro ya girma yadda bazai cutu ba in an yi masa ?ani ko ?anwa.

 Jidda kenan, kina so a dinga maimaita magana Waya kin san hakan yana saurin hasala ni, na faWa miki bamu da bu?atar yin abinda ki ke faWa ki bar zancen kawai.

Nayla ta yi shiru tana kallonsa amma ita tsoro take ji Allah ya sani, yaushe ta farfaWo daga wahalar haihuwa zai ce baza ta yi plaining ba?. Katse mata tunani ya yi ya ce,  Ko a jiya ki ka Wauki ciki Jidda ina maraba da shi. Ta kalle shi tana zaro ido ta ce,  Musliha fa bata yi 40 days ba, in na Wauki ciki yanzu ai sai ta mutu.
 Bazata mutu ba, zata rayu cikin amince da ?oshin lafiya.
 A a, ni bana wannan fatan, kuma don Allah ka bari ayi.

 Jidda wallahi baza mu family planing ba, tun farko na faWa miki ina son yara ban ga dalilin da zai saka na yi wani abu tsarin iyali ba. Jidda koda yaran basu kai goma ba ina so na ga yarana da yawa a tare dani in sha Allah. Ki bar wannan zancen, in kuma ki ka yi ban sani ba Allah yana kallonki, dan ban yafe ba.

Jin ya rantse ya kuma ce bai yafe ba sai jikinta yayi sanyi, ta yi shiru bata ce komai ba. Ganin yanayinta ya canja sai ya fuskanceta sosai dan ya san ta sha wahala a haihuwar Musliha, ya san wahalar take hange. Ya ce,  Jidda ki kwantar da hankalinki, babu abinda zai faru, Allah da zai baki ikon Waukar wani cikin zai baki ikon rainon su. Kar ki damu kin ji?.

Nayla a sanyaye ta ce,  Rouhi haihuwa da wahala wallahi.

 Na sani, Allah zai baki mai sau?i. Ajiyar zuciya ta yi tana kallonsa bata ce komai ba, ya ce,  Kar ki damu, in kika haihu da yawa Mamanki zata yi farin ciki da hakan, ke kaWai ta haifa a duniya, zata zo ki ajjiye mata jikoki da yawa,tq yadda in aka kalle su zata ce jikokinta ne a yi mata addu a. Nayla ta mayar da kanta ta kwantar a ?irjinsa tana tunanin mafita. Dan Allah ya sani bazata yarda ta sake haihuwa da wuri ba, har yaushe ta haihu da zata bari ta sake yin wani cikin? Ai duk hanyar da zata bi dan hana zuwan ciki zata bi dan bata shiryawa wahalar haihuwa a yanzu ba.
P109

Nayla tayi ajiyar zuciya ta sake kallon sa a raunane ta ce, "YaMar ina so zan koma makaranta." Da sauri ya kalle ta ya ce, "makaranta?."
"Uhum."
"Wacce makaranta kenan?."
"Masters nake so nayi, ina zaune a gida bana komai, shiyasa nake so na koma."

"Makaranta!" Ya sake maimaita yana kallonta cikin wani yanayi. Nayla tana kallonsa ya ce, "makaranta na nufin ki fita kullum, masu koyar dake maza, abokan karatun ki maza, a hanya maza, a ko ina maza. Haka ne?." Nayla ta yi dariya ta ce, "kwantar da hankalinka, open university zan nema."

"Ita open university Win daban take?."
"Eh mana, muna zaune dakai a haka zan yi karatuna, in ka ga na fita to exams zan yi shine zan je exams center su na rubuta na dawo. Seventy percent online ake karatun, thirty percent phyaically." Shiru ya yi bai ce komai ba ta ce, "YaMar say something mana."
"To me zan ce miki? Tunda kina so Allah ya taimaka."
"Ni fa tambayarka nayi, in ka bar ni nayi, in baka bari ba na ha?ura."
"Har abu nawa zaki ha?ura dashi a rayuwarki saboda bana so?."

Nayla ta ce, "ai ka kai na ha?ura da komai Win ne saboda kai. In baka son nayi karatun bazan sake maganar ba, kuma na faWa maka wallahi a gida ake karatun, ita ba a zuwa ko ina sai lokacin fitar yayi." Ya bita da kallo ya ce, "To na baki dama Jidda, Amma ina da sharaWi."

Ta yi dariyar jin daWi ta ce, "to ina jinka."
"Bazan amince ina son zama dake nayi hira ki ce min karatu ki ke yi ba, bazan amince da sakacin kula da ?ata saboda karatu ba, bazan amince da ina magana dake kina sauri ki bani amsa ki gudu saboda kina karatu ba, da ma dai sauran abubuwan da ban faWa ba. in kin san karatunki bazai shiga lokacina ba shikenan." Ta koma jikinsa ta kwanta ta ce, "baka da damuwa Rouhi, na amince."

"Allah ya taimaka" ya faWa bai kalle ta ba yana cigaba da kallon ?arshi. Ta amsa da amin. Tashi ta yi ta shiga ciki ta Wauko baby carrier Win Musliha ta ce, "YaMar gashi ka goyata." Ta Wauka bazai karSa ba, dan da tsokana tayi sai ya bata mamaki ya karSa ya ce, "To ya ake yi?."
"Tashi na nuna mana." Bai musa ba ya tashi ta karSi Musliha ta kwantar da ita ta saka masa jakar sannan ta saka masa Musliha ta gaba.

Musliha ta kwantar da kanta a ?irjinsa ya shafa kanta ya ce, "Allah sarki yarinya, itama ta san daWin ?irjin babanta kamar yadda babarta ta sani." Dariya tayi ta ce, "ba dole ta sani ba."

Haka suka yini a Waki suna zuba soyayya son ransu, basu fita ba sai da aka yi sallar i'sha. Nayla ta yi kwaliyya cikin doguwar riga ba?a ta yi rolling kanta sai ta fito kamar balarabiya. Shima ya shirya cikin ?ananun kaya ba?ar riga da ba?in wando, sai kuma wata mara nauyi da ya saka a sama. Sai hular sanyi da ya saka dan baya son fita sanyi ya shiga kunnensa, da ya saka hular sai ya yi matu?ar kyau.

Nayla ta kalle shi ta ce, "Mijina! mijina mai kyau ne." Waga mata gira ya yi ya ce, "Matata mai kyau ce" ya faWa yana buWe baby pusher Win Musliha ya sakata a ciki yana turawa ita kuma Nayla tana ri?e da wayarta suka fita.

Sai da suka shiga elevator sannan ya ce, "Mu je mu ci abinci ko sai mun dawo?." Nayla ta ce, "mu je mu ci Win, Daman ka saka ni jin yunwa." Kallon gefen ido ya yi mata, sai tayi dariya ya Wauke kai bai kula ta ba suka shiga hotel entry Win. Kallon mutanen ciki suke yi Nayla ta ce, "ga seat nan a kusa da kai Rouhi, bara na je na samo abinda zamu ci." Bai ce komai ba ya zauna ta wuce tana Webo abinci tana dawowa ta ajjiye, a haka ta kawo abubuwa da yawa ta zauna.

Nayla ta ce, "ni fa ba daWin abincinsu nake ji ba, shiyasa nayi guzurin yaji." Ta faWa tana kallonsa harda Waga gira. Shiru yayi bai ce komai ba, ganin ya share ta sai ta ce, "?an


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login