Showing 318001 words to 321000 words out of 332344 words

Chapter 107 - KIRAN RABO Book 3 Complete Hausa Novels By Nanah Halima.doc

30 Nov 2025

14413

duk lokacin da ya so a kuma ko yaushe, Allah yana bada duniya ga kowa ciki harda wanda basu amince da bauta masa ba. In Allah ya yi nufin Waukaka da azurta ka ilimin boko ko rashinsa bazai taka rawa a wajan ba, mutanen mu da yawa suna kallon wanda bashi da ilimin boko babu inda yake zuwa a rayuwa, babu matakin nasarar da zai taka, babu wanda zai san sa sai dai ya ?arasa rayuwarsa a yadda ya fara. Ilimi yana da matu?ar amfani a wannan duniyar, ilimi ya zama matakin ko wacce nasara a rayuwa, ilimi yana ?arawa mutum girma da matsayi da daraja a duk inda ya je.

 Ba yawan ilimin ba albarka ake nema, kamar yadda ake ta yaWa magana a kaina, wasu su ce ?arya ne wasu su ce gaskiya ne zan faWa da kaina a yanzu. Ni Omar ina tabbatarwa da duniya bani da koda takardar kammala secondary school har yanzu. Na yi karatu daga primary har ajin ?arshe secondary school, amma ban zauna na rubuta jarabawa ba. Da taimakon Yayata na yi karatun da?yar, bana son makaranta ko kaWan, itace ta dage a kaina kamar ita karatun zai amfana har sai da na kai ajin ?arshe a secondary school kafin na daina zuwa.

 Allah ya saka min albarka a karatun da nayi duk da ?an?antarsa, ya bani nasara da Waukaka a lokacin da ban kawo hakan ba. Ban gama koda secondary ba, amma a yanzu ina da wanda yake da matakin karatu na Phd a ?ar?ashina yana aiki ina biyansa. Ban ce ilimi ba shi da amfani ba, ina nuna muku albarkar da Allah yake sakawa akan abinda ya nufe ka dashi komai ?an?antarsa, in Allah ya saka maka albarka zaka kai inda baka yi tunani ba.

 Komai yana da sila a rayuwa, ko wanne rabo akwai ta hanyar da yake kiran mutum. Ni nawa rabon ya kira ni ta hanyar mace kuma na amsa. Kafin lokacin in za a shekara ana cemin ai ga abinda zai faru dani a gaba bazan yarda ba saboda ban yi koda wasa hasashen haka a rayuwata ba. Amma daga lokacin da na amsa kiran rabon, sai da rabon ya riske ni na manta da komai, canji ya zo min a rayuwata, na ajjiye duk abinda nake yi wanda ya kasance bashi da kyau na kama abinda nake da ?warewa a kai. A cikin shekarun da basu wuce uku na baya ba na fara aikin sarrafa takalmi, a cikin shekaru biyu baya nayi aure, a cikin shekara biyu baya na fara samun nasarar da ban yi tunanin zan same ta ba. Kafin a rufe shekara biyu na kai matakin da babu wani Wan Nigeria da ya taSa kaiwa.

 Shawarata ga matasa masu Wabi a irin ta Tiger, su ajjiye makamansu su kama karatu ko abinda suke da sani a kai. In kana ta?ama da wani Wan siyasa a ?asar nan saboda yana karSarka hannu biyu, ko yana yi maka kyauta ta ban mamaki, ko yana fito da kai daga wajan ?an sanda, ina so ka san na Wan lokaci ne, amfani yake da kai domin gina rayuwarsa da ta ?a?ansa, kai kuma yake tarwatsa ta ka rayuwar. Duk wani Wan siyasa da zai amfani da kai a tafiyarsa yana kallon ka matsayin mahaukaci, yana kallon ka matsayin dabba wanda bai kai darajar Wan adam ba. In kuma kuna ganin maganata ?arya ce ka je gidan Wan siyasar da yake baka goyan baya a duk Sarnar da ka ke yi ka ce kana son ?arsa da aure!.

Ready to say goodbye>?y?
Nana haleemad'?d'?
P0126

Nayla ta tsaya tana kallon sa ganin ya yi wani murmushi, kafin ya girgiza kai ya ce,  A lokacin zaka tabbatar da matsayin da ka ke dashi a wajansa, soyayyar da yake nuna maka ta gaskiya ce ko akasin haka& .Zubar da jinin juna da ake yi ba daidai bane, ta addaci ne. Mutum ya kashe Wan uwansa saboda kawai basa shiri wannan babban zunubi ne, kashe-kashe juna da ake yi da tayarwa da ?an unguwa hankali saboda dalili mara tushe babban laifi ne a wajan Allah. Duk wanda ka kashe ha??in mutuwarsa yana rataye a wuyanka, sannan sai Allah ya yi muku hisabi da kai dashi a ranar tashin alqiyama.

Ya ja numfashi ya cigaba da magana,  Duk wani matashi da yake son barin wannan faWace-faWacen, ya kuma shirya fita daga harkar ?an siyasa, ?ofa a buWe take a gare ni, ina da aikin da zan bashi wanda zai ri?e shi ya ri?e iyalansa ya kuma taimaki yaransa su yi karatu kar su tashi a irin rayuwar da iyayen su suka tashi.

 Na yi wannan rayuwar, na san kuma ya take, duk da Alhamdulillah, ina godewa Allah a ko yaushe da ya kasance duk tantirancin da Tiger ya yi, duk suna da tambari da sunana yayi a garin Kano, na kai wani mataki da duk tantirancin da wasu suke ji dashi in aka ganni watsewa ake yi saboda tsagerancin da nake dashi, duk da wannan hali nawa ban taSa kashe mutum ba. Na san dai na zubar da jinin mutanen da ban san adadinsu ba, wasu na saka su a jinyar da sai sun gwammace mutuwa suka yi, wasu na raba su da wani sashi na jikinsu, wasu na illata jinsu ko ganinsu. Da taimakon Allah da addu ar Yayata komai ya canja, na daina faWa na koma kai ?ara ga hukuma. Ina ro?on duk wanda wannan rashin hankalin nawa ya taSa haWa ni dashi ko ya haWa ni da wani a cikin danginsa, don Allah a yafe min kuskuren da na aikata cikin hauka da tsantsar rashin sanin darajar kaina.

 Ku ajjiye faWa da shaye-shaye, ku zo ku rungume iyawar ku, ko wanne Wan gaban yana da baiwa a duniya, akwai abinda nake dashi wanda baka dashi, akwai abinda ka ke dashi wanda bani dashi. Baza ka san baiwar da Allah ya yi maka kana zaune a gida, baza ka san baiwar da Allah ya yi maka kana ri?e da makami ba, baza ka san baiwar da Allah yayi maka kana gusar da hankalinka ta hanyar shaye-shaye ba. Zaka fahimci baiwarka ne in ka tashi ka mayar da hankali akan iyawarka, daga wannan lokacin zaka ga rayuwarka na canjawa tana zuwa matakin da baka yi tunanin zuwa ba.

 Kamar yadda na ce ina da vacancy da zan bawa duk wanda ya nutsu yake son mayar da rayuwarsa irin ta mutane. Zan taimaka masa wajan cikar burinsa, zan tallafa masa domin barin gurSatacciyar rayuwar da yake ciki. Wacce babu komai a cikinta sai ?azanta, fansa, bibiyar rayuwa da kasancewa cikin fargaba.

Nayla kasa ?arasa ji ta yi saboda kuka, kuka take yi sosai kamar wacce aka yiwa mutuwa, ta shiga comments section ta ga irin yabo da addu ar da miji ta yake samu, Didi kuwa tana ta shan addu ar samun rahamar Allah a kabarinta. Sannan ana jinjina masa akan yadda ya rayu da gwagwarmayar da ya sha, dan kaf labarinsa ya bayar har harin da aka kawo mata da rasuwar Didi. Mutane da yawa sun Wauki darasi alqawarin yin amfani da labarinsa wajan zama madubi a rayuwarsu.

Da gudu ta tashi zuwa Wakinsa, sai ganin ta ya yi ta shigo a guje ta rungume shi tana kuka mai ?arfi. Calmly ya ce,  Jidda meye haka? Ciki gare ki fa, in kika faWi fa?. Kuka take yi a jikinsa tana cewa,  Allah ya cigaba da taimaka maka, Allah ya Waga ka ka wuce matakin da ka ke kai yanzu. Allah ya baka abinda ka ke nema ya ji?an iyaye da Didi. Murmushi ya yi ya amsa da amin ya ce,  kema Allah ya saka miki da alkhairi, labarin Omar incomplete ne without you. Allah ya bar mu tare Jidda. Ta amsa da amin tana jikinsa tana kuka.

Ya Wagota ya goge mata ido ya ce,  Bana so naga kina kuka nan Jidda. Ina da kyautar da zan baki, kin shirya?. Nayla ta ce,  ko yaushe cikin baki kyauta ka ke, yanzu& ..
 Shiiii! Zo mu je ki gani ya faWa yana jan hannunta suka fito ta balcony, ya nuna mata wata ba?ar mota mai shegen kyau da tsada da take ajjiye a car park ya ce,  Tayi kyau?.

Nayla ta ce,  sosai ma kuwa. Ya Wauko key Win ya ce,  mallakin ki ce Jidda, KarSi key Win. Nayla ta kalle shi bayan ya saka mata key Win a hannuta ta ce,  Rouhi! Sai bata ce komai ba ta sake komawa jikinsa ya mayar da hannayensa ya rufeta a jikinsa yana jin farin ciki a ransa. Duk abinda zai mata, duk abinda zai bata baya tunanin zai biyata akan abinda tayi masa, shiyasa da ya samu so yake ya faranta mata a ko yaushe.

Da sauri ta Wago ta ce,  Rouhii kalli tawa motar fa, har yanzu sabuwa ce, wata ka sake bani?.
 Girman ki ne ya faWa yana pecking Winta a goshi. Itama a kumatu tayi masa ta bar wajan a guje ta sauka yana ?wala mata kira amma ta sauka. Sai gano ta ya yi ta buWe motar tana zagaye a harabar gidan. Marmerh da Musliha da suke wasa a ?aramin childeren park Win da aka yi musu suka ?arasa wajanta. Ta tsayar da motar ta saka su a ciki tana cigaba da juyawa cikin farin ciki.

Yana tsaye yana kallon su har ta gaji ta fito suka shigo cikin gidan ita da yaran. Barin wajan ya yi yana jiyo takun zuwan su Marmerh da surutun Musliha. Tana shigowa ta gansa a zaune da laptop Winta yana kallon yadda viewers da comments suke ?aruwa a hirar da aka Wora haka . Zama tayi a kusa dashi tare da yi masa pecking a kumatu. Sai kuwa Marmerh da Musliha suka yi irin abida tayi, suka yi dariya gabaWaya ta ce,  Thank you so much Rouhii, na gode sosai, mota ta yi kyau.

 Ta yi miki?.
 Thousand percent ta faWa tana murmushi cikin farin ciki. Murmushi ya yi bai ce komai ba sai su Marmerh da suke ta magana yana biye musu. Da ya juyo sai ya ga shi take kallo, ya Wauke kai ya cigaba da hira da ?a?ansa. Ya kuma kallonta yaga shi take kallo, sai ya tsayar da idanunsa a kanta yana Waga mata gira sama alamun ya dai ?an mata. Murmushi ta yi ta kwantar da kanta a kafaWarsa ya Wora hannu a cikin ta ya ce,  ki ke gudu ko?.

 Farin ciki ne ya yi min yawa.
 Shine zaki salwantar min da ajiyata?.
 Ni na isa? Bazan sake ba tuba nake. Ya kalli fuskarta ya ce,  ba a karSi wannan tuban ba, za a karSa ne in ?a?an ki suka yi bacci, sai mu ga in zan karSi tuban ko bazan karS ba. Dariya ta yi kaWam ta ce,  To shikenan, zamu jira mu gani.

Zuwa dare bayan ta yi shirin bacci, dan ranar tana so ta faran ta masa rai ta nuna masa ta ji daWin kyautar da ya yi mata. Wajan laptop Winta ta ?arasa ta duba ta ga ko Malaysia sun yi replay akan mail Winta, sai ta ga basu yi ba ta kashe laptop Win ta ajjiye. ?akin su Marmerh ta shiga ta tarar da nanny su tana ta dambe dasu wajan saka musu kaya. Ganin Nayla suka taho wajanta a guje, dole ita ta saka musu kayan bacci ta kwantar dasu tare da yi musu addu a.

Lokacin da ta shiga Wakinsa waya yake yi, ya saka wayar a speaker yana magana kamar baya so yana yatsine fuska. Ganin ta shigo ya saka shi zuba mata ido yana kallon ta, da ido ya yi mata alama da tazo inda yake ta taka ta ?arasa ya yi mata masauki a jikinsa. Magana ake masa a wayar amma ya daina ji sai da aka kira sunan sa ya amsa kawai ya ce yana zuwa ya kashe wayar.

 In Ina tare dake bazan iya aiki ba, zaki saka na dinga tafka shirme ne kawai. Murmushi ta yi ya kalle ta ya ce,  kin yi kyau ?an mata.
 Zan yi Wa na uku ka ce min ?an mata?.
 Eh mana, me ya canja? Komai yana nan kamar dai shekaru goma sha nawa ne ma? Ya faWa yana Waga mata gira yana kallon ta.

Ta fahimci lokacin da yake nufi ta yi dariya ta ce,  Nima ban sani ba.
 In ma kin sani ki ka ?i faWa to har yanzu komai yana nan bai canja ba. Nayla ta ce,  Rouhi ka faWi gaskiya dai, ni ai na fara tsufa ka fara gajiya dani. Ya Wago fuskarta ya kalle ta bayan ya haWe fuska ya ce,  Me ki ka ce Jidda? Na fara gajiya dake fa ki ka ce.

Ganin ya Waure fuska sai ta marairaice zata yi magana ya Wora yatsansa akan bakinta ya ce,  kar ki ce min komai Jidda. Ni Omar ni ne zan gaji dake? Yanzu har kina tunanin zan iya gajiya dake Jidda? Kina tunanin akwai inda zamu je a rayuwa na iya gajiya dake?.

Idonsa take kallo kamar yadda yake kallon nata ya ce,  Bana tunanin zan iya gajiya dake daga nan har a tashi duniya Jidda. Ke kaWai nake da bu?ata a rayuwata, sha awarki kaWai nake ji a duniya wallahi, kamar yadda ke ce mace ta farko da na fara sani kece ta ?arshe in sha Allah. Allah bai halicce ni dan na gaji dake ba Jidda, a ko yaushe karsashin son kasancewa dake ruSanya yake a tare dani, ko yaushe shau?i da son raSar ki sake ninkuwa yake a zuciyata. Ki daina wannan tunanin, ki daina tunanin na gaji dake domin kuwa ni Omar bazan iya gajiya dake ba!.

Murmushi ta ke yi ta ri?o wuyansa ta Wora kansa ?irjinta tana ji kamar ta zubar da hawaye saboda ?aunar da yake nuna mata. Shiru suka yi gabaWayan su kafin ta Wago ta kalle shi ta ce,  Bani da kamar ka a duk duniya, ina sonka Rouhi. Murmushin gefen baki ya yi bai ce komai ba sai kallon ta da yake yi. Sun zubawa juna ido suna kallo, Waga mata girar da ya yi ya saka ta murmushi shima ya yi ya ce,  kullum ?ara kyau kike yi Jidda, anya ba daga aljanna ki ka gudo ba?.

Dariya tayi sosai ta ce,  kamar ka san ranar dinner nan da aka saka hoton mu haka wani ya ce, wai anya wannan ba daga aljanna suka gudo ba.
 Ke dai Jidda, ni ai ba komai bane in kina nan.
 TaSWi, da ace ina da irin kyaun ka ai ni ba kalar auren ka ba ce ba, matar manya ce. Dariya ya yi sosai ya Waga wuyansa zuwa sama.

Hannu ta saka tana shafa dogon wuyansa har ya sauke bata cire ba ya ce,  daman ke ai ba kalar auren Omar ba ce, Allah ne ya duba maraicina ya bani ke. Amma in ba haka ba ina Omar ina wannan kyakykyawar halittar?.

 Allah ka fini kyau YaMar. Ya sosa goshinsa kamar yadda ya saba ya ce,  To wai ina kyaun yake?.
 Kai fa halfcast ne, tunda rabin ka Wan chad ne.
 Ni dai banga kyaun ba.
 Ni na gani, ?an mata da yawa ma sun gani. Murmushi ya yi ta Wora hannunta akan girarsa ta ce,  ko iya wannan kyau ne, kalli eyebrows Winka ta faWa pecking Winta.

Ta sake Wora hannunta a saman idonsa ta ce,  kalli idanun ka& . Ta sake yin pecking idon ta cigaba da cewa,  idanu masu kyau da ban tsoro. And, most attractive& . Ta faWa tana Wora hannunta akan bakin sa tare da yin light peck ta ce,  Iya shi kaWai kawai abin kallo ne. Kalli hancinka, kalli gashin kyakykyawar round face Winka.

TaSe baki ya yi yana jin yadda take ta lissafi ita kaWai ya ce,  ni dai bana gani. Dariya ta yi ta haWe goshin su waje Waya ya ce,  me zan samu ?an mata?.
 Duk abinda ka ke so.
 Godiya nake ya faWa a hankali cikin salo na soyayya da ?auna.

After some days& ..

Ready to say goodbye
Ko an???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????i ko an so na kusa gamawa=؃??#?
KRB3P127

A cikin kwanakin kamar yadda Nayla ta turawa ?asar Malaysia mail sun yi approving, sun kuma karSi company Tiger a matsayin abokin kasuwancisu wanda zasu dinga aiki dashi. Hakan ya sake kawowa Omar sabuwar Waukaka da girma da arzu?i. Tare suka je Malaysia gabaWaya har su Marmerh, aka yi aka hannu a contract aka cigaba da aiki.

Omar ya zama so busy, in ka gansa a gida dare ne ko wani abu mai mahimmaci ya dawo dashi, amma ko yaushe yana office. A office Win ma ba zama yake yi ba, amsa wayar sabbabin customers kaWai ta ishe sa, balle ga ba?i daga inda bai yi tunani ba suna zuwa. Ba?i daga ?asashen ?etare suna kawo ziyara domin kasuwanci. A cikin kwanakin Omar ya saka zama mai kuWi na gaske, contarct Win da yake samu daga ?asashen waje sune suke sake Waga darajarsa da ta kamfaninsa zuwa sama, wanda bai san sa ba ma yanzu ya san sa saboda yawan ganin hotonsa da ake yi a social media. Kamfaninsa kuma ya sake yin suna, ga yawan tallace-tallace da ake bayarwa na a kafafan yaWa labarai.

A cikin kwanakin Nayla, ta haihu ta haifi Wanta namiji kyakykawa mai kama da babansa, har ya fi Musliha kama da Omar, dan shi irin sak ya Wauko kama da Omar, hatta gashin girarsa irin ta Omar ce. Kwanan ta Waya a asibiti ta dawo gida, a wannan karon


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login