Showing 51001 words to 54000 words out of 332344 words

Chapter 18 - KIRAN RABO Book 3 Complete Hausa Novels By Nanah Halima.doc

30 Nov 2025

14819

ba Mama ta ce,  Duk da ta Soye min damuwarta ta ce babu komai amma ni uwa ce zan iya fahimtar damuwarta ta ko wacce fuska. Nayla tana cikin damuwa, mijin nan nata bai Wauke ta a bakin komai ba, itace take dakon sonsa na wahala wanda bazai amfane ta ba. Yarinya gabaWaya tayi ?ashin wuya, ba dan da kayan abinci aka kaita ba da ina jin ko abinci bazai dinga bata ba. Jawad da mamaki ya ce, Mama azumi fa aka gama, ga azumi ga aiki ai dole ta rame.

Mama ta kalle shi ta ce,  tun kafin azumin ai a rame ta ke, tunda ya shigo rayuwarta shikenan komai ya lalace, farin cikin gidan nan gabaWaya ya tarwatse. Ni na gaji kawai a raba auren nan.

Abiy ya sauke numfashi ya kalle ta ya ce,  Zeenatu meyasa baki taSa faWar alkhairi akan auren nan na Nayla ba? Ko yaushe cikin kushewa ki ke bayan ke kika bata goyan bayan aurensa?. Gaban Mama ya faWi ta kalli Abiy da yake kallonta ta ce,  bana faWar alkhairi fa ka ce?.
 Eh haka na ce. In aka ga Sarna shiru ake yi ba yaWata ake zuwa a yi ba, a matsayin ki na uwa a gareta sai ki cigaba da yi mata addu a tunda kin shaida tana son mijinta. Ni kar ki sake samu na da irin wannan batun, bana so.

Mama ta ce,  Yanzu inda mahaifiyarta ce ai baza ka ce mata haka. Kullum da tunanin Nayla nake kwana nake tashi, kullum tunanina ya take me yake faruwa da ita wacce irin rayuwa take yi a gidan. Damuwa da ita ne ya saka make yawan maganarta ba dan bana faWar alkhairi akan aurenta ba. Ka bashi auren ta ba tare da ko sisi ba, ta tare ka ce kar ta zo maka gida sai ka neme ta, ka san yadda Nayla take da ?ulafucin ?aunarka ko iya wannan bazai saka ta rama ba?. Ga shi bata da wani matsayi a wajan mijin nata, ya jingine ta a gefe kamar ba matar sunna ba. Ni bazan iya jure ganin Nayla a wannan hali ba gaskiya, sai dai ka ce bana faWar alkhairi amma bazan iya ba tana faWa ta tashi ta fita daga falon.

Abiy ya kalli Jawad ya ce,  kai ka ga alamun wani abu a tare da Nayla?.
 Wallahi Abiy ban gani ba, rayuwarta ke yi da walwala kamar tana cikin gidan nan. Inda tana da damuwa ko a fuska za a gani, damuwar ta bai wuce har yanzu kana fushi da ita ba. Abiy ya ce,  magana ta ?are, cigaba da lissafin. Suka cigaba da abinda suke yi.

Mama da ta koma Waki ita kanta ta kasa nutsuwa, ba haka taso ta ga Nayla ba, taso ta ganta cikin damuwa sosai amma sai ta ga akasin haka. Taso ta je ta ga Omar ya yi mata dukan tsiya sai taga babu alamun koda cizon sauro a jikinta balle alamun duka, taso ta je ta ga fuskarta a kumubure, fatar jikinta a yayyake amma sai ta ga kyau da ?yalli ma fatar take yi. Gashi yanzu Abiy ya fara zargin bata faWar alkhairi, tunda ya fara faWar hakan kenan ya karSi auren na su hannu biyu. Ba yanzu take so ya amince da auren ba, ko da zai amince tafin so sai Nayla tasha ba?ar wahala a hannun Omar, amma yanzu tun ba a je ko ina ba ya fara faWar haka dole ta damu. Zagaye take yi tana tunanin ya zama dole ta samo mafitar da Nayla zata sha wahala sannan Abiy ya sake tsanar auren, sai ta yi hakan burinta zai cika, a yanzu abinda yake faruwa ba shi take so ba.

" " " " " " " "

Mum da Dad da Najwa sun dira Texas saboda yadda hankalin su ya kasa kwanciya a kan Narma. Sun je estate Win da suka san suna nan amma basa gidan. Hankalin Mum ya sake tashi da?yar Dad ya lallaSa suka koma inda suka sauka. Bayan sun koma Mum cike da damuwa ta kalli Dad ta ce,  ni wallahi jikina yana bani wani abun ya samu Narma, ka kira Ashraf Win mu ji suna ina.

Dad bai musa ba ya kira Ashraf whatsApp call, Ashraf bai fahimci Dad yana America ba tunda whatsApp call ne ya saka shi ya Wauki wayar. Yana Wauka Dad ya ce,  Ashraf kuna ina ne? Ga mu a estate Win da ku ke amma gidan babu kowa. ?irjin Ashraf ya buga ya kalli Narma da take kallon sa ya ce,  Eh Dad, mun canja estate ne.
 Turo min location Win yanzu.
 Okay Dad ya faWa yana yanke wayar.

Narma ta kalle shi bayan ya yanke wayar ta Wauke kai bata ce komai ba, ko murnar zuwan iyayen nata ma bata ji ba dan a ganin ta duk su suka saka ta a cikin wannan hali da take ciki. Da sun amince ta auri wanda take so duk da ba haka ba ai.
Ashraf bai nuna ya wani damu sosai ya turawa Dad location Win inda suke. Ya juyo ya kalle ta ya ce,  Ko da su Dad sun zo babu wanda ya isa ya raba ni dake wallahi, sai na gama fanshe wahalar da ki ka bani kafin na rabu dake ki je ki auri Wan daba. Narma bata ce komai ba ta Wauke kai dan gabaWaya yanzu ta zama shiru-shiru, duk rashin kunyar nan da take ji da ita ta gudu.

Kusan mintina ashirin da tura musu location Win aka fara danna door bell, Ashraf ya mi?e ya buWe suka fara haWa ido da Mum. Kallon da take yi masa ya saka ya Wauke kai daga kallon ta, Dad ya yi hugging Winsa ya ce,  Ashraf mun zo babu notice ko?.
 Babu komai Dad, ku shigo. Shiga suka yi falon Narma na zaune a kan kujera ko motsawa ma bata yi ba.

Mum ce ta kalle ta ta kalli Dad da shima ya kalleta ta ce,  Narma baki gan mu ba ne?. Kallon su tayi ta sake Wauke kai bata ce komai ba. Dad ya wara idanu ya ce,  Narma me yake damunki? Kin yi rashin Lafiya ne?. A guje suka taho inda take kawai sai ta fashe da kuka.

Dad ya zauna a gefen ta Mum ma haka, suka sakata a tsakiya suna tambayarta abinda ya same ta. Bata ce komai ba kuka kawai take yi Mum ta kalli Ashafe ta ce,  Asharaf me yake damunta ne? Me ka ke yi mata da ta koma haka duk ta rame uhum?. Meyasa ko yaushe ba a samun ta a waya?. Ashraf ya ce,  Mum ta samu miscarriege ne fa. Dad da mamaki ya ce,  miscarriege! Yanzu Ashraf miscarriege ta samu baka kira ka sanar da mu ba? Meyasa ka Soye mana?.

Mum kallon Narma take yi ta ri?e hannunta ta ce,  yaushe hakan ya faru?. Ashraf ya ce,  Dad na so na sanar da ku itace ta ce bata so na faWa mu ku kar hankalin ku ya tashi. Dad ya kalle ta ya dafa kanta sai ya ce,  har yanzu jikinta da zafi sosai.

Narma cikin kuka ta ce,  Dad kun raba ni da Faruk Win, kun aura min wannan. Na tsane shi bana sonsa na gaji da zama dashi. Kuma ba miscarriege na samu ba, he aborted my baby! Ta faWa tana hawaye.

Mum a razane ta ce,  What! Abortion?. Narma ta ce,  Yes Mum, da kansa ya saka aka cire cikin ya ce he s not ready to be a father shiyasa ya zubar da cikin. Ya mayar da ni s*x machine, always on it. Ya ?wace wayata, ya canja mana estate, ya canja password na ?ofa saboda kar na fita. Rayuwa nake kamar a prison, na gaji! ta faWa tana kwanciya a jikin Mum tana kuka.

Mum ta kalli Ashraf da yake zaune ya wani basar kamar ba laifinsa ake faWa ba, ta kalli Dad da yake kallon Ashraf Win shima cikin ?unar rai. Mum ta ce,  na faWa maka daman jikina yana bani Narma tana cikin matsala ka ce min ba haka ba. Kana ji ai yanzu, har zubar mata da ciki ya saka anyi, baiwa aka kawo masa ko kuma sonta ne baya yi?.

Dad ya kalli Ashraf cikin Sacin rai ya ce,  Ashraf duk abinda ta faWa kana aikatawa?. Asharaf cikin rashin damuwa ya ce,  Dad har yaushe muka yi auren da za a ce an samu ciki? Ni ban shiryawa hakan ba shiyasa aka zubar da cikin. Kuma da take zancen na mayar da ita s*x machine, to dan me na aure ta?.

Mum ta buWe baki tana kallonsa jin da yadda yake magana, ta kalli Dad da shima shi yake kallo cikin tsananin takaici da mamaki. Dad ya ce,  Ashraf sakamakon ?aunar da na nuna maka kenan? Sakamakon yarda da amince maka da nayi na baka amanar ?ata kenan? Yanzu abinda zaka saka min dashi kenan ko?. Ka ajjiye min yarinya kana wahalar da ita shine daidai a wajan ka?. Ashraf ya ce,  Dad ni ban wahalar da ita, itace take wahalar da rayuwarta. Kuma ko yaushe cikin yi min zancen wancan banzan Wan daban take yi, ta kalle ni ta ce ta tsane ni shi take so ba dole raina ya Saci ba.

Narma ta sake kallonsa ta ce,  na tsane ka, bana sonka Omar nake so. Kuma Allah ya isa virginity Wina, Allah ya isa babyna da ka zubar min. Ka jira sai na yi shari a da kai!.

A firgice ya taso yazo inda take, ba zato ba tsammani suka ga ya tsinke ta da mari ya ce,  ko wacce irin shari a zaki yi dani baki isa na sake ki ba, ban gama amfanar jikinki ba, ki bari duk sanda na gama sai na& . Marin da ya sauka a fuskarsa ya hana shi ?arasawa. Ya juyo ya kalli Dad da yake wuci cikin Sacin rai ya sake marinsa. Kafin ya dawo daidai Mum ma ta mare shi a Waya Sangaren cikin tsananin tasafar zuciya.

Kallon su yake yi su duka biyun cikin mamakin da ya hana shi magana. Dad y ce,  Ashe baka da mutunci ban sani ba? Ashe baka da tarbiyya?. A gabana ka ke Waga hannu ka mari Narma? Har kana cewa baka gama amfani da jikinta ba?. Ashraf ya ce,  Dad Narma itace mara tarbiyya ba ni ba, bata girmaman ni a matsayina na mijinta, shiyasa raina yake Saci ko yaushe.

Mum ta kalle shi da dan ita ta kasa magana, takaici da ba?in ciki sun yi mata yawan da ta kasa buWe bakinta tayi magana. Narma ta ce,  ba yau ya fara mari na ba Dad ya saba, ya mayar dani kamar slive Winsa ko yaushe abinda yake so yake yi. Dad ya ce,  Tunda abin naka haka ne ka sake ta yanzu, auren ya ?are gabaWaya ai babu dole. Ashraf ya kawar da kai gefe ya ce,  ni bazan iya sakin ta ba, kuma babu wanda zai saka na sake ta.

Mum zata yi magana Dad ya hana ta ya kalli Narma ya ce,  Ina passport Winki?. Narma ta ce,  yana wajan shi. Ya kalle shi ya ce,  Wauko min passport Winta. Ashraf ya ce,  bazai yu na Wauko ba, haka kawai ku zo ku Wauke min mata ba, bazan iya Waukowa ba.

Dad ji yake kamar ya dinga dukan Ashraf har sai ya fitar masa da jini. Ya danne zuciyarsa ya ce,  Ashraf in baka Wauko min passport Win nan ba sai nayi reporting Winka a ?asar nan bisa cin zarafin ?ata da ka ke yi. Ya san Dad zai iya, kuma in hakan ya faru abin bazai yi kyau ba dan a ?asar America yake ba a nigeria ba, tsaf zasu Waure shi bayan tara da zasu saka ya biya. Hakan ya saka ya shiga ya Wauko ya mi?a masa har wayar Narma. Dad ya kalli Najwa da ta kasa magana ya ce,  Wauko abinda ki ka san nata ne ku zo mu wuce.

Ashraf yana ji yana gani aka haWa trolly bag Win Narma suka ri?e hannun ?arsu suka fita da ita. Da kallo ya bisu yana girgiza kai cikin takaici da ba?in ciki, dan yayi alwashin bazai sake ta ba sai ya gama morar surarta yadda yake so, sai ya gama lalata komai babu abinda zai rage mata wanda zata cigaba da bayyanawa har wasu mazan su shiga irin halin da ya shiga lokacin da suke soyayya, sai ya tabbatar da ya gama lalata komai nata sannan hankalinsa zai kwanta.
KRB3P016
ArewaBooks@nanahaleema11.

Tunda suka koma hotel Win da suka sauka babu wanda ya iya cewa komai. Mum tana zaune kusa da Narma an haWa mata tea tana bata a baki, duk suna zaune kowa ya zuba mata ido cikin tausayi da soyayya. Sai da ta shanye tea Win sannan ta kalli Najwa ta ce,  kin Wauko maganinta?. Najwa ta amsa da eh ta bawa Mum maganin nata ta bata ta sha. A kafaWar Mum ta kwantar da ita tana shafa kanta a hankali.

Mum ta ce,  ki yi ha?uri Daughter, ba mu san rayuwar da ki ke yi a wajan Ashraf ba kenan, mun Wauka rayuwar soyayya ce ashe wahala yake baki. Ki yi ha?uri. Narma ta ce,  ai na ce muku bana sonsa tun farko amma ku ka ?i saurarena, aka aura min shi ba tare da yarda ta ba, aka turo ni nan ba tare da na amince ba. Ni gabaWaya ba a kyauta min ba, an lalata min rayuwa gabadaya Mum.

Dad ya ce,  ki yi ha?uri my love, bamu Wauka haka abin zai zama ba, mun turo ki nan saboda ki samu peace of mind ba mu Wauka haka lamarin zai lalace ba. Muna ganin Ashraf yana sonki shiyasa mu ka haWa ki dashi, a ganin mu zai baki fari mai yawa.

 Ashraf baya sona Dad, baya sona. Ya faWa min da kansa, satisfying lust Winsa kawai ya ke yi kaina. Ba sona yake yi ba, ya aure ni ne saboda ban bashi goyan bayan abinda yake so kafin ya aure ni ba shiyasa kawai.

Dad ya ri?e hannunta ya ce,  calm down, muna tare dake a yanzu babu abinda zai sake faruwa dake. Za a raba auren tunda haka abin ya zama. Narma ta mi?e zaune ta ce,  Da gaske zaka raba auren Dad?.
 Da gaske nake Narma, za a raba auren ko da baya so.
 Zaka bar ni na auri Faruk?. Dad ya kalli Mum da take kallonsa ta ri?o Narma jikinta ta ce,  Ki nutsu mu koma gida sai mu yi wannan maganar.
 Za ku yarda ya aure ni? I love him so much, da shi na aura bazai min haka ba, he loves me zai kula dani da rayuwata sosai.

Dad ya yi ajiyar zuciya ya ce,  ki nutsu mu gama maganar nan, yanzu ke matar aure ce ki daina maganar Faruk, ki jira ya sake ki sai mu ga abinda za a yi. Kwanciya tayi jikin Mumta rufe ido a hankali har ta yi bacci.

Mum zare ta tayi daga jikinta kwantar da ita suka fito zuwa falo su ukun. Najwa ta ce,  Gaskiya Dad bai kamata a ?yale Ashraf ba, ya kamata a Wauki mataki a kan sa. Ka duba halin da ya saka ta a ciki. Mum ta ce,  ya zama dole ya sake ta, kuma ka kira mahaifinsa ka sanar da shi abinda ya aikata. Dad ya ce,  Tunda har mun zo mun Wauko ta duk magana ta ?are, zamu samu lokaci a nan dan ta huta tare da mu daga nan sai mu koma gida. In mun koma zan kira mahaifinsa domin ya saka ya sake ta.

Mum ta ce,  Hakan ya fi wallahi. Najwa ta ce,  Yaya Nabil yana ta faWa, ya ce da ya san haka ne ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?sai ya biyo mu. Dad ya ce,  kar ku damu, ai komai ya ?are.

 Amma Dad ya batun Faruk Win? Tana sonsa sosai, zaka amince mata ta aure shi?. Mum ta ce,  kar na sake jin maganar nan a bakin ki, hauka ake yi an faWa miki ko wasan yara ake yi?. Dad ya ce,  Najwa auren ta da Tiger ba abu ne da zai yu ba, beside shi ya ma yi auren sa, bana so a sake dawo da maganar nan. Itama zata manta da batun komai zai wuce.

Mum ta ce,  duk ba shine ya jawo komai ba? Da bai yi mata asiri ya shiga rayuwarta ba ai da duk ba haka ba. Wajan Narma Mum ta koma dan gani take yi kamar wani abun zai same ta.

" " " " " " " "

Nayla da Omar haka suka cigaba da zama irin yadda suka saba, babu magana mai ?arfi ganin sa ma sai tayi sa a tunda in ta fita bata dawowa sai yamma shi kuma baya shigowa sai dare. A haka su Hajja suka dawo, da yake shigowar dare suka yi washe gari da Nayla ta tashi saga aiki kai tsaye gidan Hajjan ta wuce.

A nan ya tarar da su Mama Sa adatu sun zo barka da zuwa, ana ta ba?i a gidan ana yi mata barka da dawowa. A nan tayi zaman ta ita da Salma suna hira har dare sannan ta koma gida da tsarabar ta harda ta Omar ma Hajja ta bayar.

Da ta koma da Tk ta haWu shi ya shigar mata da motar


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login