Showing 30001 words to 33000 words out of 395027 words
Chapter 11 - HAWAYEN KADA BOOK COMPLETE BY ZEEY MAKAWA 2025.docx
Don Ka durkusani ko zuciyana ya buga in fadi in mutu ku wawashe dan abinda ya saura kaji dadi muryan hjy Naito take fadin haba Alh shima ba zaiso haka ba ai.
Halin dan yaune kawai dole ya fitoma da kudinka duk inda ya kaisu tunda bashi ya nema maka ba kayi hakkuri abi abin nan sannu a bincike shi.
Kazo nan kana daga murya kana tayar da jijiyoyin wuya haka Alh ya wani itin juyowa gareta yana dan takowa tare da mata kallon mamaki ya nunata yace Naiti ?
Kada inyi fada kinsan abindako yaron nan yayi min shin wai ko baki gane me na fada bane miliyon kusan bakwaifa yaron nan yake kokarun taushe min .
Zakice kada inyi magana kada ai baki san kada inyi magana ba sai kin ganni dani dashi a gidan yari lokacin zaki gane ba kazafi nake mashi ba.
Kada Allah ya nufi hakan kai Alh ka kwantar da hankalinka ka barshi da yaya ta binckeshi kila ya fada mata komai don Allah kayi hakkuri ka koma ka barshi abi abin cikin tsanaki hjy hauwa ke fadin hakan.
Dama ai haka yake so kowa yazo ya tsoma muna baki a cikin zancen a fadi banza a fadi wofi don hamshi ya taba kaddaransa .
Gaskiya dai kan tunkafin a fadi kuwa gara ya fito mai da kudinsa asiri rufe tun kowa bai san halinda ake ciki ba tunda sune masu nema ruwa da iska suna tsaye.
Zancensu baisa Alh din ya daina fadan da yakeyi ba yaci gaba da fada yana fadan halaiyan da dan nasa ya jefa kanshi a ciki yanzu.
Hakan baiwa Hjy N dadi ba tun tana dan iya jefa baki har yakai ta kasa furta komai don bakin ciki itama hjy H din daki ta koma cike da mamakin irin abubuwan dake faruwa a gidan.
Tana komawa dakinta ta samu yayan nata sunyi jugun a falonsu cikin tashin hankali takai zaune tana fadin abin baiyi dadi ba wallahi.
Mama shima yaya me zaisa yayi hakan koda yake duk mama ta san komai komai da sukeyi da saninta ai Fa,iza banson irin haka fa wanan ba zancen yara bane.
Akul na sake jin magana irin haka a bakinki koni da naje ban hakkuri nayi dana sanin hakan da nayi tunda na fahinci yaya bataso inji wanan zancen ba.
Dole ko inji tunda Alh ya botse masu haka ai kinsan zancen nan ba karami bane Allah ke nan na kuma gode mashi da baisawa yaron nan kwadatin dukiyan Alh ba.
Da yau na rasa inda zan saka rayuwana a gidan nan don ko gorin yaya ya isheni a garin nan kun daiga irin abinda nake fada maku kullum a kan gidan nan .
Kowa ya bari ya nemi na kanshi shine alheri kun daiga yadda dan uwanku Allah ya taimakeni zuciyarshi bai kwadaitu da komai na gidan nan ba balle mu wahala dama dai mu akewa bakin cikin shigowa cikin gidan .
Irin abinda ake gudu ke nan ka zauna kana ganin yara suna facaka da kudi ka sani kuma ka zuba ido har kana alfahari kaine diyanka ke rike da gida don sune komai a gida.
Yau yaya da tasan kunya da bata tankawa Alh a zancan nan ba tunda tasan irin facakan da yaronta yakeyi da kudi bata kwaba mashi balle ta tambayeshi inda ya samo alhalin tasan komai kyalewa kawai tayi.
Ni mama sai yau na gane gaskiyan yaya da bai tsaya ya dogara da dukiyan baba ashe har muna ganin ana kwaruwan mu yau gashi.
Sallama akeyi a kofa yasa sadiya fitowa daga dakin mu ta amsa muryan yarone ke fadin wai ance ana kiran mairo a can gidan wai inji anty fati.
Daga gado na tsirgo da sauri na mike na fito na tsaya daga kofa na sake tambayan yaron yace matar gidan can tace nazo na kira mata mairo gidan nan ince inji anty fati.
Kace mairo ta fita bata gida na fada yaron ya juya ya koma bai jima ba sai gashi ya dawo yana fadin wai idan mairo bata gida kanawarta tazo don Allah.
Jekace maman mu bata gida idan ta dawo za a fada mata ya juya ya fita bai sake dawowa ba don da gaskiyane inna bata gidan lokacin.
Saida ta dawone na fada mata da sauri tace karki soma ko bani gida wallahi suje can suyi tayi ni ban son abin tsegumi a rayuwana.
Shiganku gidan nan ko wajentane ba alheri bane don haka ki kiyayyi kanki da zancen gidan mutanen nan kinji na fada maki .
Banyi magana ba har ta gama ta ina ma zan soma shiga masu gida mutanen da muka koma kamar Annabi da kafiri dasu in an hadu ko gaisuwa babu a tsakanin mu dasu.
Da mahaifinsu kadai muke gaisuwan mutunci don har fada yayi min daya kula na daina shiga gidanasu yanzu ranan yake min fada da cewa ke maryamu akan me kika daina shiga gidana ?
Ko mamar taku tayi halintane don ba hankali kega tani ba nace baba ba komai zan shigo ai yanzu ban zamane shiyasa to kada kuyi haka da mutumiyar taki kinji kun taso yadda kuka shaku kuci gaba da hakan kinji maryamu.
Nan nasan baisan komai ba a lokacin kuma haka dinne bai sani ba ashe sai bayan auren su da anty Fatine take labarta mashi komai.
Aiko ranan yayi cin mutunci sosai yayi Allah waddai ga hjy Tani da Allah ya isa yana ikirarin sai sunga abinsu tunda ta koyawa yara cin amana tun suna kananu wanan wani irin cin amanane haka don Allah ?
Ta zubar mashi da mutunci ga mutanen unguwa ga kowa ashe nana kallonshi ga mutumin banza bai sani ba .
Hutun makaranta mukeyi don haka bamu fita school muna gida saidai muna taya innan mu aikin abincinta da takeyi na sayarwa da yanzu almajirai ta samu suna fita kofan gida dashi.
Ko kuma a shigo cikin gida a saye don da safe zakiga yadda yara ke kara kaina a tsakar gidan mu suna sayen abubuwa abinci dan wanke fanke da kunu don karyawa.
Wanan dabi,ace da kasan hausa suka taso a cikinsa don wani ya kwanmace da safe ya bada kudin abinda za a karya ya sayo dafafe a karya dashi a gida.
Wani kuma don sauri ya tafi wajen sana,anshi yake saya wani don sauri ya tafi gona samari kuma wasu halaiyansu ke nan sayen abinci da safe.
Wanan yasa su mama suka mike da wanan sana,an don ita mama a yanzu ta tsiri yin masa da miya da safe na sayarwa a cikin unguwa.
Inda innan mu take kan abubuwan data fara kunu da fanke da zata sayo tun asuba sai dan wanke mai hadinsu ganye sai shimkafa da takeyi zuwa rana shima dai da mai da yaji.
Saidai a yanzu tayata shine nawa don tun asuba bamu komawa barci idan mun tashi nice ke tsaye ina tayata wanan aiyukan iyakata ke nan don taki komawa na koma ga sana,a a cewanta na girma yanzu mu dogara ga abinda Allah yake kawo muna a cikin gida ya isa.
Mungama sana,an safe innan mu ta watsa ruwa ta shigo ta zauna ta shafa mai ta sauya kaya don mu munyu wanka har na gyara daki na gyara kannena duk muna zaune a dakin.
Mukaji sallaman anty Fati gaida mama dake tsakar gida kaca kaca tana aikin masanta har lokacin tayi ta nufo dakin mu kai tsaye.
Tana zuwa suka fara gaisawa da inna kunyane ya lulubeni ta taka zuwa har inda nake zaune bakin dan gadon mu taja min kunne ta zauna tana fadin .
Antyna wanan yar tawa gudana takeyi ita na biyo don ke ina fushi dake bakije kinga dakina ba anty ita kuma ta dauki kaifin da bansan dashi ba ta hada dani a cikinsa.
Wallahi anty gida ba wanda yasan da kwamacalan nan zuncin nan da matan nan tayiwa mairo sai lokacin bukina akaji abinda ya faru.
Don haka kinga ko mahaifinsu bai sani ba haka kuma muma a can gidan ba wanda yasan haka ta shirya .
To ai hakan ba komai bane mudai a wajen mu munsan Allah keyi komai ko wani lokaci don haka bamu dauki hakan wani abu ba.
Gidan ku kuma nice na hanata zuwa don kaucewa fitina saboda tun asali hjy dai bata kaunar yar ki shiyasa da naga haka nace ba zata ba.
Kada a dauka wani sherine kuma ake kullawa a yanzu yasa take shiga wajenki din kinsan su da sauya magana lokaci guda.
Ba wajenta ko wajen yarta zata ba ai wajenane tazo harma tazo ta fita wani lokacin ba wanda yasan data shigo gidan ai don Allah kada kice zaki raba tsakanina da mairo anty.
Allah ya dora min sonta a raina shiyasa na roki Alh ya barni inzo in baki hakkuri inyi bikon ta don Allah ?
Amma gaskiya da kin bari dai ayi zumuncin nisa da nisa zaifi amma yanzu ace mamu ta koma tana shiga gidanku hakan na iya jawo tsegumi kuma.
Ko su basu yi magana ba akwai yan bani na iya a cikin unguwa da zasu zafafa abin ya koma matsala kinga sai azo rayuka na baci daga baya.
Anty bafa wajensu zata shiga ba ba ruwanta dasu iyakanta wajena kuma yanzu an gyara gidan kowa da bangareshi.
Muryan mamace har kofan dakin mu din take fadin wai ba amaryan hjy Tani bace ?
Amaryan Alh garba dai hjy tani ta auroni kada ki rage min daraja kice min amaryan hjy tani don Allah nice nan dai injina kikeyi gani yau kin gani ko ?
Ballema ina ganinki kina shiga ai gidan ko inji muryan ki kin dai zone ki kara ganina ko yanzu ?
Shiru mukayi a dakin don mama ta hadu da gamonta a ranan idon anty fati a bude yake ba alaman tsoro ko shakkun wani a cikinta.
Juyawa mama tayi tana fadin a,a,a wanan kam a tsaye take tace kar kuwa kamar sabon karan dawa don ba lankwasa a jikina ta dorawa mama da hakan.
Bayan mama ta wuce take cewa wanan matar munafukace tare suke kulle kullensu da hjy a unguwar nan inna tace aina sani na kuma fahinci hakan shiyasa ban son wano hurda kuma a yanzu ya hadani da gidan nan kuma.
Saboda su anty don Allah kibar zumuncin mu yaci gaba yadda yake kowa tashi ta fisheshi cikin mu ba shike nan ba idan baki bari mairo ta shigo don Allah ki dinga tura min yaran nan wani lokacin kana son aikiya baka da yaron da zaka aika yasa nake son wani a kusa dani.
Don kinga ba dama dai in aiki diyanta don sunfi uwarsu ma daukan zafi dani yanzu don har ubansu basu bari ba uwar ta hure masu kunne da hakan.
Da zata tafi ta kallo inda nake zaune take fadin ba zaki rakani ba ke nan antyna nason ta rabani dake da karfi da yaji don wasu suyi farin cikin haka ko ?
Inna ta kwashe da dariya tana fadin Fatima hoo nina isa in raba ku ai shi da na kowa ne tashi ki rakata inna mata mike daddawa ta debo mata da kayan yaji ta bata tana fadin ga wanan anyi amfani dashi wani lokaci.
Aiko na gode sosai wallahi ta fada a cikin wayewa ta mika min na rike tare muka fito da ita zamu fita muka hadu da mama data fita zata shigo gidan a lokacin.
A,a har an fito ke nan tace Allah ya nufa ba niyar kuma kaucewa mama din a fuskanta dole mama ta dan rabe gefe ta fita muka bita a baya.
Tare muka jera naso in tsaya a kofan gidansu amma anty Fati ta matsa da saina shiga muna shiga suna zaune dukkansu tsakar gida kallo daya nayi masu na kawar da kaina gefe daya.
Duk da anty Fati din tayi sallama haka baisa wani ya amsa mata daga cikinsu ba sai cewa tayi ooh dai nayi abinda Allah yace ayi ko a amsa min ko kada a amsa uwarsu daya a wajena don ban damu ba.
Na zata za a samu wanda ya amsa ta sai naji shiru muka shige part dinta ta bude daki muka shiga ta bude labule tana kunna fanka tace kinga shegu ko aikinsu ke nan a kullum su zauna suna munafuncin yaya zasuyi su fitar dani gidan nan suda uwarsu.
Niko basu sani ba saida na shirya tsab na shigo gidan nan don sanin waye hjy Tani ba boka ba malam sai hikimar kissa zalla ga miji .
A yanzu idan tace zata ja dani karshe tabar gidan ni kuma ban shigo don in rabata da yayanta ba na shigone da niyar zama da kowa tsakani da Allah din yaya dan uwanane ba zaso na bata mashi gidanshi ba nima.
Gidan dan uwaka ai nakane na dai tayasu haukacewane aji dadin kallon game din mun jima a cikin dakin ta hanamu tafiya gida saida akai kiran azahar muka bar gidan na dawo cike da mamamin hjy Tani da yaranta din sai gidan ya sake min ga baki daya a ranan .
Din babu irun walwala din nan ko sakewa a fuskan kowa cikinsu kuma har muka fito ba kowa a waje suna part dunsu zaune.
ZAINAB IDRIS MAKAWA
[6/30, 10:23 PM] Zainab Idris Makawa Writer: HAWAYEN KADA,,,,,,,,,,,,
ZAINAB IDRIS MAKAWA
BISSIMILLAHI RAHAMANIN RAHIM,,,,,,,,
1οΈβ£1οΈβ£
GA MAI SON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI NAIRA DUBU DAYA KACAL A WANAN LAMBAN 2254380105 ZAINAB IDRIS MAKAWA ZENETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257 NAGODE ALLAH YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,
YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DOMIN AMANACE HAKKI,WANI A WAJENKA , , , , , ,
HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO PLEASE,,,,,,,,,,,,
π€³AUNTY ZEE MOM MUJJAHID KATSINA 08262859027π€³
π*INGANTACCEN MAGANIN SANYI MAI WANKO DUK WANI DATTIN MARA SANYI MAI HANA HAIHUWA SA WARIN GABA RASHIN NI IMA JIN ZAFI YAYIN MU AMALAR AURATAYYA FITAR FARIN RUWA MAI WARI KAIKAYIN GABA TUSAR GABA KURAJEN GABA TUSAR GABA BUDEWAR GABA CIWON JIKI RASHIN GAMSUWA*
*Maganin sanyi 5k*
π*Maganin sanyi*
*5k*
π*Maganin ciwon Qoda 10k*
π*Maganin HepatitisB ASHA NA TSAWON WATA DAYA MUNBADA ANWARKE DA YARDAR ALLAH 40k
*MAGANINπ MATA KALOLI DABAN DABAN INGANTATTU MASU LAFIYA DA KARA KUZARI AKWAI NA MATA AKWAI NA MAZA UWARGIDA DA AMARE KU GARZAYO WURIN AUNTY ZEE MOM MUJAHID KATSINA*
π*INGANTACCEN MAGANIN GYARAN NONO MAI TADA KOMADAR NONO DA DUK WATA TAMOWA TA NONO ZAI CIKO DA TUWON NONO YA TADA KOMATSEWARSU BANCE ZASU TASHI BA ZADAI SU CIKO SUYI KYAU*
*Maganin gyaran Nono π8k*
π*MAGANIN RAGE TUMBI KODA YAKAI GIRMAN CIKIN YAN BIYU INSHA ALLAH KI GWADA MAGANIN AUNTY ZEE DA YARDAR ALLAH ZAKI GODE*
π*Maganin Rage Tumbi 7k*
π*MAGANIN BASUR KODA YAKAI GA YIN TSIRO INSHA ALLAH AGWADA ZA ADACE*
*Maganin Basur 5k*
*MAGANIN CIWON SUGARπ CIKIN IKON ALLAH MUNBADA ANRABU DASHI*
*Maganin ciwon Sugar 10k*
*08162859027*
*09070027627*
*Location*KATSINA STATE*
*ACCOUNT NUMBER*
*8162859027*
*ZAINAB SHU AIBU*
*OPAY*
*OR*
*3968303018*
*FCMB*
*ZAINAB SHU AIBU*
π*DAN ALLAH IN KINSAN BAKI SHIRYA BA KARKI YI MAGANA DAN ALLAH KIBARI KI SHIRYA AUNTY ZEE MOM MUJAHID KATSINA TAKUCE SAI KUNZO*
Wanan shigan da mukayi da yan uwana yajawa innan mu bakin jini a gidansu salma don takanas mahaifiyar su salma ta aikowa innan mu da cewa duk ta kuskura tayi kawancen shiya da amaryanta anty fati zasu saka kafan wando daya da ita a cikin shiyan nan .
Mamace ta gidan mu tazo da wanan magana budan bakin inna cewa tayi da mama kafan wando daya ta saka ita ashe nina dade da saka dukka biyu a kafana ina jirace da ita.
Dadina dake Ai baki tsayawa ki saurari magana karki jawa kanki matsala kin dai san halin hjy Tani a cikin inguwar nan don haka kibi yadda tace maki din ki fita harkan abokiyar zamanta.
Kada kice ta nan zaki rama abinda sukai maki keda yarki karshe kuma ki kara bata lamarin naki wajan bakar zuciyarki ba dai iya ja zakiyi da ita ba kema kin sani.
Ita hjy Tani din wacece ci take ban ko sha a cikin unguwar nan koko zamanta nazoyi a unguwar nan da zata kafa min dokan zama unguwa yanzu ?
Matukar amaryan ta tazo gidan nan wajena ko ta bukaci taimako idan bai sabawa shari,a ba zan taimaka mata bata zamana bani zaman ta bata ganin naje gidanta ina dan murya ba kuma ?
Fada yaso zama tsakanin inna da maman mu saida Allah ya kawo baban mu lokacin ya tsawata matsu sukai shiru inda yayi barazanan