Showing 144001 words to 147000 words out of 395027 words

Chapter 49 - HAWAYEN KADA BOOK COMPLETE BY ZEEY MAKAWA 2025.docx

ZAI IYA TURA KUDI NAIRA DUBU DAYA KACAL A WANAN LAMBAN 2254380105 ZAINAB IDRIS MAKAWA ZENETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257 NAGODE ALLAH YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,

YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DOMIN AMANACE HAKKI,WANI A WAJENKA , , , , , ,

HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO PLEASE,,,,,,,,,,,,,

*ZEE MAKAWA NOVELS*

1- TAKARI✈️500

2- FUREN JUJI🌼500

3- TARKO🕸️500

4- BAMU KADAI BANE...🧟‍♀️500

1- SARAUTAR MATA🫅🏻500

2- MURICCIN KAN DUTSE...🎋 500

3- BAHAGON RAYUWA 🩸500

4- KANIN AJALI 👨🏻500

5- LOKACIN MUKE⚽ 500

6- MIJIN BUZUWA🐪500

7- SARKA...🪢500

8- ABU CIKIN DUHU⚫ 500

9- ANA DARA...🐟 500

10- KARAN DAFI...🌾500

11- TUMFAFIYA...🌱 1000

12- DUBA MIN BAYA FAKON BIRI..👀 1000

13- JA YA FADO JA YA...🔴 1000

14- MURFIN JALLO 🏺1000

15- HAWAYEN KADA🐊 1000.

_Account No._

_*ZAINAB IDRIS MAKAWA*_

2254380105

ZENETH BANK

PHONE NO.

08036959257

Na dawo gida da murna ga kuma fargaban wanan uban kudin dake cikin account dina ranan wanda ban taba tunanen rikesu ba haka a matsayin nawa.

Sai gashi zama daya na tashi da wanan kudi haka dolene ashe idan kaga wani saika dauka wani mugun sana,a maishi keyi a lagos ya mallaki kudi haka masu yawa.

Ashe abin business ne kawai kowa ya iya allonsa ya wanke sai faman tunane nake na aje wanan sana,an tunda nakai ga samun kudi haka a cikkn account dina zasu isheni har na karasa karatuna a lokacin.

Nashigo gidan tsit zaki dauka babu kowa ciki a lokacin ga duhu saima ki dauka ba kowa a gidan ranan amma sanin halinda gidan namu ke ciki yasa nasan akwai mutane suna dai daku nansune zaune.

Donshi nima banyi dogon sallama ba na bude dakina nashiga jakar hannuna na soma yarwa gefen gado kafin in shiga debe kayan jikina don ragewa kaina nauyi a lokacin.

Motsi na fara ji alaman wani daga cikin mutanen gidan ya fito a lokacin hakan baisa na fasa abinda nakeyi ba har nagama nashiga wanka nafito na tayar da sallah.

Ina zaune ina addua aka turo kofan na dago kai don ganin ko waye wanan amaryan ce tsaye a kofan tana karewa dakin kallo kafin naji ta soma fadin Umar na magana dake falo.

Umar na maimaita sunan a bakina yadda ta fada don sam na shafa da sunan Paapane umar din don Paapa da faruq da abokanshi ke fada ya boye ainihin sunan nasa.

Eeh umar ko shima baki sanshi bane ina zuwa na fada ban taso ba saida na kare addua,ana na mike na nade abin sallah na fito.

Sannu da dawowa Paapa bai amsa min ba sai cewa da yayi dani maryam yau lafiya kikaki girwa Yabi abinci kika barta da yunwa ko don nace kiyi mata tuwo shine yasa kikaki yi gabaki daya ko ?

Na makara ban girkawa kowa abinci ba gidan nan amma ke kiji tsoron Allah abincin dana samu sunaci a falo waya girka masu shi ?

Saiki tambayesu tunda kin gansu da abinci ni bansan inda suka samo ba don nidai banyi girki ba kira min Sariya hakan bai mashi ba kuma sai muryan da yasa ya soma kiranta da kanshi .

Bata amsa ba amma ta fito tana isa da takama ta tsaya a bayanshi wajen kujeran da yake zaunetare da dafa kujeran

Yi yayi tankar baisan ta fito ba dayan matar da bata da aiki sai saba daga kafada tana shafa ko yaushe ai gata nan.

Ya juyo yana fadin ki zauna mana kinzo kin tsaya haka kuma a gadarance ta bashi amsa a takaice ba zama zanyi ba ai.

Kai ya kada irin trouble dinta ya fara isanshi kinsan wasu maza basu da jimirin fitina da mata amma kuma ga daukan magana maza ke nan kuna sha,anin ku.

Ya bushi iska ya soma fadi dazun maryam ta dafa maku da safe kukaci har rana ?

Maryam ta fada ta dan dubeshi yau ai bata tsaya dafa abinci ba don tana da appointment da yawa sammako tayi ta fita.

Naga ya dan dago ya kallo sabuwar matar nashi alama ke nan na ke kinji amma ai duk saurin da takeyi bai hana ta dan dafa min abinda zanci tunda tasan jego nakeyi ni ko banza a yanzu ai bakuwa nake a cikinsu kuma.

Amma kuma mace kike ai don babu nakasan da zai hanaki iya girkawa kanki abincin da zakici basai yarinyar nan ta shiga dafa abinci ba .

Zaki zauna da yunwa kijawa kanki matsala ace na barki wani abu ya sameki abinci dai komai akwai a kitchen din gidan nan da zaki kasa shiga ki nemawa kanki abinda zakici ?

Ka san dai ko karbuwa ban samu wajen matarka ba balle inje inyi karabanin shiga mata kitchen dinta ina girki in nayi haka duk abinda tayi min nina jawa kaina haka ai.

To yanzu yaya kike son ayi nikan kafinta fita don Allah ta dinga tashi da wuri ta dafa min abinci tunda aikintane dama aida banzo ba bata taba fashin dafa abinci ba gidan nan.

Ba aikinta bane girki ita dai ta daukarwa kanta hakan inma ya fada maki ita mai aikinmu ce yasa zakiyi mata haka to ya fada maki karya kuwa.

Itama taso ta turje tabawa anty din amsa lokaci guda anty Sariya ke fadin ke idan akace maki maryam yar aikin muce zaki yarda ko tayi maki zubi da yar aikin gida yarinyar dake kokarin hada degree dinta a yanzu.

Sai abin yaso zama masu rikici na mike tsam nabar wajen tare da Amira data danne saman jikina nakoma daki muka kwanta.

Wanan abinda ya faru yasa nayi alkwarin na daina dafawa amaryan abinci dama saboda darajan mijinta nake mata amma tunda munafukace na daina gaba daya inga wanda zai sani hakan kuma.

Yaro da kudi ance abokin manya a yanzu banjin ass jin kaina nake wata done dani wanan matar ta daukowa kanta abinda bata iya karasawa dama tabi da saukin kai sai incigaba da mata kara don Paapa amma yanzu tunda ta nuna min bariki nima zan nuna mata nashigo da kafar dama.

Ina jin irin rikicin da sukeyi tsakanin su duk akan zancen girkin wayana na jawo na sake kurawa kudin dake ciki account dina ido ina kiyasta yadda zasu isheni rayuwa a tallakance koda zamana ya kare a hannun Paapa.

How come,s za ace diyar bahaushe diya mace tana irin wanan sana,an na gogaiya da maza haka abu mai hatsari da muni aga yarinya karama cikin irin wanan rayuwan.

Ina iyayyenta suke ita dawa ke zama a nan wai mema ya kawota lagos zamane harta fada wanan harkan da manya haka ?

Zancen zucine ya fito mai fili bai sani ba saida yaji PA Nura na bashi amsa da fadin nima mamakin da nakeyi ke nan Sir duk da yarinyar ta burgeni don tana da dan sauran tarbiya a idonta amma nayi mamaki gaskiya da ganinta wanan wajen.

Tsuki yaja ya kawar da kanshi gefe daya yasan dole kowa ya ganta yai wanan tunanen tunda hakan ba al,adan malam bahaushe bane zai yuyu ita din ruwa biyunema ko wani abu dai haka.

Suna isa kofan gidan yake umartan shi da yashigo suyi jam,in sallah suci abinci kafin ya tafi ya dan dukar da kai cikin ladabi yana fadin sorry sir iam late matana hankalinta zai tashi idan ban koma gida ba.

Ooh sorry please injin kai mijin aurene lalai kai mai iyaline kana da gaskiya idan ka tsaya nan bata lokacin ka zakayi saida safe ke nan ya fada ya mika mashi hannu ya miko mai dan briefcase dinshi na fita aiki wanda yake dauke da laptop da wasu takardu masu muhinmanci a cikinsa.

Da sauri Nura din yace No oga barin kai ciki mana kai ya kada yace miko nashiga dashi kawai sai Nura din baiji dadi ba don yana ganin maganan daya fada kan iyalinshi kamar ya batawa ogan nasa raine.

Zaiyi magana yace kada ka damu ba komai miko min kawai in karasa dashi ciki saida safe yasa hannu ya karbi kayanshi.

Koda Nura ya kama hanya sai abin ya tsaya mai arai duk da yasan ya girmi ogan nashi sosai amma yana bashi girmanshi da Allah ya daukakashi bisa gasu har suke ci yanzu a karkashin shi don haka bai kamata ya fada mai magana mai zafi haka ba.

Yana daya sani da bai furta hakan gareshi ba daya shiga baki alaikum yayi yadda ya bukaceshi da yi din a zauna lafiya na matarshi salima mai saukine ai saiya bata hakkuri idan ya koma gida.

Kamar kullum ya samu Abdul ya gyara gidan fes sai kamshi ke tashi tako ina a gidan daya gauraye da hasken fitila da aka tayar a lokacin.

Bai tsaya falon ba ko gaisuwan da Abdul ke mashi a gutguje ya amsa ya nufi sama inda dakinshi yake kayan jikinshi ya rage yashiga bandaki ya watsa ruwa tare da dauro alwala ya fito.

Saida yayi sallah isha,i yayi addu,a gami da rokarwa iyayyansa gafara badon sun mutu ba shima ya roki Allah kariya da daukaka tare da nasara aduk aiyunkansa daya sa a gaba ya shafa kafin ya mike zuwa wirin dressing mirro dake dakin wanda ke cike da turaruka nau,i nau,i na maza.

Har man kai saida ya murza saboda laushin suma kada ya cije mai kana ya fito zuwa falo don ya samu abinda yasaka a cikinsa.

Ka,idane mai bai cin komi da zaran yabar gida har sai ya dawo ko ruwa daga gida Abdul ke hada mai duk wani abinda zai bukata a mota ya fita dashi.

Sabon gaisuwa Abdul din yayi mai ya amsa tare da tambayanshi yaya gida don yasan yaron baya fita ko ina inba school zai fita da rana ba karfe ukku kuma ya dawo gida sai kuma gobe.

Abinci ya soma ci kafin wayarshi tayi dan kara alaman sako ya shigo mai a lokacin ya mika hannu ya duba sakone daga company mr Victor na yarda da yarjejeniyarsu dashi akan harkan mai zuwa arewa nan da wata biyu masu zuwa.

Bayan ya gama karantawa cibi biyu ya samu ya dora kan wanda ya soma ci sai tunane ya dan shigeshi don tuno da abubuwan da suka faru a wajen.

Tambayan kanshi yakeyi ta ina yarinyar nan ta soma wanan harkan haka mai hatsari lalai kudi ba abinda basu saka mutum a duniya kudi masiface shiyasa yake rokon Allah daya bashi su ta hanyan halal bata haranun ba ko yaushe don kudi masiface ga dan adam .

Ji yayi yana son dole yasan wani abu akan yarinyar nan kamar yadda yusuf ya shawarceshi tun farko amma ya nuna bai damu da sai yasan ko wacece ita ba.

Inma wani ke turata ta shiga rayuwansa ita da mashi sunyi kadan to a yanzu kuwa abinta ya fata dan rikitashi gaskiya don wani lokaci dai yayi tunanen koba mutum bace dai.

Wayanshi dake gefene ya kara daukan kara ya duba wanan karon Nura ne PA a layi ya dauka yana fadin Nura yaya akayine ?

Don inba wajen aiki suke ba ko su biyu hausansu sukeyi da juna saidai in akwai sauran ma,aikatane suke juya harshe zuwa turanci.

Ya akayine Nura yake tambaya, Yallabai na barka lafiya da fatan ban bata maka rai da kalamina ba dazun subbahanallah saboda me raina zai baci Nura meka fada ba daidai ba ?

No wallahi yallabai bayan mun rabune naji ban kyauta ba don ,,,,,, katseshi yayi da fadin.

Look Nura nafa san hakkin iyali koda banyi aure ba tunda nima ina da iyayye kuma suna tare suna mutunta junansu kabar irin haka don Allah ?

Ya kawar da zancen da fadin yanzu company mr victor suka turo min da sakon yarda da contrac din mu so yanzu mu suke jira saidai kafin nan dole na san inda yarinyar nan take da duk wani detels dinsu koba komai munyi maki da ita har komai ya kankama.

Kwarai yallabai nayi tunanen hakan amma sai naji bakayi magana ba a kai yasa nayi shiru banyi magana ba baida matsala zan fara serching akanta in gano ko a ina take zama.

Hakan yayi amma yana da wuya ka gane wani abu akanta don zan iya ce maka nasan yarinyar nan ko mai kama da ita tun tana karama a kano.

Kano Nura ya fada da dan karfi cikin sautin mamaki yace kwarai a yanzu ban ma dauting da cewa koba ita bace ita dince shiya nake ganin kamar wanine ke hada min tarko da ita.

Amma yallabai kasan haka ka bari muka hada harkalla dasu kada suzo fa su cucemu kamar yadda kake zato shi nake son in gane Nura waye ita ?

Amma oga ya kamata ace munyi report a kansu don kafa sheda kada a zuba kudi kuma abin yazo ya zama shirme daga baya mu koma da mun sani.

Ba akai can ba tukun ai Nura yanzu dai zamu bisu a hankali muga iya gudunsu ai kabarsu kawai nasan me nakeyi Allah ba zai basu ikon cuta muna ba inma dashi suka zo din.

A daidai lokacin nikan ina can na kasa barci sai juyi nake ina sake sake a raina na yadda zanyi da wanan kidin dana samu ta dalilin wanan harkan da bansan hatsarinsa ba don sam raina bai kai cewa zasu iya yaudaranshi ba.

Ban kawo hakan na iya zama matsala ba daga baya saboda haukan kurciya dake kaina lokacin ni dai na yarda suna sona da alheri na kuma amince dasu hakana saidai Allah ya gyara kawai za ace.

Ga uwar dakina duk mune ba hankali saina tunanen bariki balle ta sani a hanya ita dadinta a yanzu ta rikeni idona ya bude har na fara sanin kan gari na iya dogoro da kai abinda ita ta kasayi tasowanta a cikin garin lagos din.

Idona nakai kan Amira data gyara kwanciya tana makaleni tunane nane yakai kan yan uwana dake gida wanda nasan har yanzu haka ake rayuwan cikin ha,ula,i ba wani wadata a tare dasu.

Kamar ko wace diya mace burinta shine taga iyayyenta da yan uwanta a cikin dadin rai koda yaushe nima hakane a bangarena .

Don duk lokacin da naga wani abinci gaban rayuwa a idona iyayyenane zasu fado min a raina farko abinda zan tuna shine ko yaya suke can a lokacin.

Musanman ma idan Ozil ya kwashe mu zuwa cin abinci ko kuma yana cikin kudi ya kaimu sayayya a take nakan tuno da gida a lokacin.

Ina iya fada kuma ba karya ba wata diya mace da zaki gani a duniya yana da wuyane kiga ya mace da bata kaunar iyayyenta da hutu a ranta saidai idan hakan bai samu ba tayi hakkuri da yadda rayuwa yazo mata.

Amma fa ko yaya take saita dinga dunkulawa iyayye iya karfinta suna lakatan arzikin da Allah ya hore mata wanan halin sai diya mace mai daraja da tsada itace tausayi da sanin ya kamata a cikin ahali.

Barci barawo don ko saidaya daukeni a lokacin cikin tunanen yadda iyayyena zasu fara lakatan arzikin da Allah ya ban a lokacin in kulla wanan in kwance a haka barci mai nauyi yayi gaba dani ban sani ba.

Hausa fulani da banne a cikin ko wani irin al,umma yau idan akace dake mutum bahaushe ne tarbiyansa daban yake ba irin sauran yare bane mu.

Don kuwa da ace ni yarece da tuni iyayyena sun san da wadatana a yanzu amma ina yau ya macen bahaushi ko karuwanci kikeyi kina samu akwai nauyi da kunya ki tunkari iyayyenki da abin duniya haka kai tsaye alhalin sunsan ba aure kikeyi ba ko wani aiki na azo a gani saida dole kin yi wani tako akan hakan .

Amma ni yanzu ga kudin a cikin account banda hanyan da zan turasu gida da sunan a kaiwa iyayyena su fara huce takaicin duniya a rayuwansu ta sanadina.

Mama kance bamu taba arziki tunda a dalilin mune mahaifinmu ya talauce da na rike abin a raina ganin yadda rayuwa ke garamu sai wanan furcin nata ya dinga yawo a raina amma a yanzu nasan haka karyane ba gaskiya bane ita tayi kadan ta shiga taiwa ubangiji kutse cikin lamarinsa daya boye ga bawansa.

Don ko ko a hakan naga hasken rayuwa saima ince donshi Allah ya tsamoni cikinsu ya jefoni nan don in zama wani abu ga ahalin gidan mu din nan gaba don ko iya karatuna na tsaya hakan ya wadatar dani balle wanan dan buga bugan rayuwan dana koya da karfi da


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login