Showing 24001 words to 27000 words out of 395027 words

Chapter 9 - HAWAYEN KADA BOOK COMPLETE BY ZEEY MAKAWA 2025.docx

gode da wanan shawaran naki don nima abin ya tsaya min a rai sosai wallahi.

Sai kace bamu unguwa da wanan yaron zai auri yar matsiyaciyar nan muna kallo sallon kwana biyu ta fara kallon mu a hankade tana dauka ko fin mu tayi mama salma ke fadin hakan.

Mama Rakiya tace Allah na tuba ai hakan ma ba zai faru ba matukar ina da rai a duniyan nan koma me Mairo zata zama ba zata taba zama abinda zaifi nawa yayan balleni son haka kar nake kallon wasan a yanzu.

Alkawari nayi tunda Ai ta shigo min rayuwa niko ban taba barinta ta zauna lafiya a duniyan nan anzo aci banza ko banzan ko baya samuwa har abada a wajensu.

Ko barni kawai nan inda kika ganni hjy kar nake kallonsu banga daman fitar dasu bane a gidan don da tuni nagama wanan aikin ai har nawa kega Ai da zata kaiwa malam ayi mata aiki akan wani.

Waini na rasa me maza ke gani a wurin nan suke lake masu ai don haka naga uwarta da mijinku yadda har yanzu ya mannewa wanan matar Allah na dauka sakinta zaiyi sai gasu har yanzu tare.

Keko ta yaya zai iya sakinta ko yaushe yana shan sabon hadi ana tafiya tsira ana kaiwa malamai kudi haka suka zage kansu wai inna kafin sukayi sallama da juna.

Tun wanan ranan kuma mama Tani take faman kulla zance a ranta na yadda zata fitowa lamarin taga ta shiga tsakanina da mamman bello ta raba mu.

Kiji min mata ba abinda nayi mata da take son sai taga bayana inma yine itace dai tayi min din bani ba amma kuma duk sherin da tayi min na barnan sunan bai isheta ba.

Shawaran data yake ta fara aiwatarwa tunda safe Salma na daki kwance tana barci uwarta shiga dakin ji tayi anja kafanta gami da ambatar sunan ta hakan yasa ta tashi ta bude idanunta uwar tace ki sameni dakina lafiya mama nace ki sameni daki ta fada fuska daure.

Cikin mamaki salman ta mike tabi uwar a baya zuwa dakinta duk da a tare suka fito saida ta samu hjyn a zaune cikin damuwa ta nuna mata waje tana fasin zauna a nan ki saurareni.

Takai zaune tare da zubawa uwar ido tana saurarenta kina da number yaron nan uwar ta fada tace wani yaro mama ?

Yaron nan mammam bello dake zuwa wajen yarinyar nan Mairo mana banda shi mama ta fada tare da saurarenta taji me zata fada mata a lokacin.

Ki san yadda duk zakiyi ki nemoshi koda a wajen ita mairo din ne amma kada ki bari ita ta san nice nasa ki nemo layin nasa kada ki wuce yau da gobe.

Nikan da yamma ina gida Salma ta shigo muka shige dakin mu muna hira zuwa can takece min ruwa take son tasha hakan yasa na mike na dauki kudi nafito in sayo ruwan.

Lokacin ta samu daman data dauki number a yar wayata nikan na dawo na mika mata ta karba kadan tasha kafin ta aje muna sauran a dakin mu ta mike tana fadin bari taje gida kada mama taga ta dade bata dawo ba.

Na rakata har kofan gidansu mun dan taba hira kafin mu rabu na koma gidan mu ai kuwa tana shiga gida uwar tana waje ta mike ta bita daki number ta karba a hannunta ta kwashe.

Tun daga ranan sai banga salman gidan mu ba haka kuma shima mammam bello din ya dauke kafanshi ban damu da hakan ba tunda yakan dauki lokaci dama bamu hadu ba dashi.

Idan ya bushi iska sai ya share tsawon lokaci bai zo inda nake ba amma muna waya to wanan lokacin bai kira ba sai hakan ke ban mama ganin haka yasa na kirashi ranan.

Don inji ko baya garine da kyar na samu ya dauka koshi saida na kira kira ukku gana hudu ya dauka yana fadin ya akayine ?

Na dan marairaice tare da fadin haba dai don Allah kwananka nawa baka zo ba kuma baka kirani ba ?

Sai naji yace tunda ban kira ba ai gashi kin kira lafiya dai ko kika kirani don ina aikine yanzu ?

Haba yayana naga kamar kana fushi don Allah kayi hakkuri ke idan baki da abin fada kika kirani sai anjima ni zanyi abune.

Banko samu bashi amsa ba naji ya kashe wayan yana tsuki wayan nabi da kallo ina mamaki na dade a wajen zaune har innan mu ta shigo ta sameni a hakan .

Nasan yanayina ya nuna mata cewa ina cikin wani hali na damuwa a lokacin take tambayana yaya akayi na dago a cikin wani irin murya ina fadin ba komai.

Bakomai na ganki a haka wani iri nayi shiru to me zance mata don ba maganan daya shafeta bane a lokacin tashi nayi ina son shiga gidan su salma har na shirya saiga baban mu ya shigo yace nazo naje na sayo mai abu wanan ya hanani ranan ban shiga gidan ba.

Wasa wasa sai abin ya fara damuna na fara shiga damuwa gasu biyun dukka na rashin ji daga garesu tundai salma dako yaushe muke rage miyau bakin mu ga juna don za a hadu aita hira ko shakiyanci.

Baya da ita banda wata kawa a duniyan nan da muka shaku da ita irin salma din gashi itama ta dauke kafanta a daidai lokacin dana fahinci kamar Bello yana son juya min baya a rayuwa.

Duk da mun saba hakan dashi saidai na wanan katon dabanne don ko yaya mukai fushi yana dan nemana a waya har mu sake da juna mu shirya.

Queit sure nasan Bello nada zuciya shi abu kadanne zaisa shi yin fushi da mutum to amna wanan karon ba wani abinda ya faru ai a tsakaninmu haka kawai aka wayi gari naga ya dauke kafanshi dani kawai.

Nasan innan mu ido kawai ta zuba min don tun lokacin data tambayeni nace ba komai bata kara min magana ba kuma bata tambayeni dalilin rashin jin shi da batayi ba.

Abu daya ta fara gaya min shine in koyi hakkuri a cikin raina kada insa damuwa injawa kaina matsala kada in dora zancen namiji inzo in wahalal da kaina ga banza.

Allah yana sane da kowa a duniyan nan ba ruwan Allah da yaya kake idan ya tashi jarabtanka sai ya gwadaka yaga zurfin imanin ka.

Ban fahinci dalilin wa yan nan nasihan da inna ke min ba amma ina kokarin aiki dasu wata rana sanyi yayi yawa yasa kowa shiga dakinsa da wuri muna dakin mu inna ta saka turaren wuta a kasko ga abinci a gaban mu munaci duk dani ba cinma nakeyi ba ina dai dan cakulan abincin ne jefi jefi a gabana.

Muryan innan mu na tsunkaya tana min tambaya akan Salma da fadin yaushe rabonki da Salma ne nikam ?

Na nisa ina dagowa nace nikan innan mu mun dade salma bansan me nayi mata ba ranan ma mun hadu da safe da zamu school ina mata magana duk suka shareni har su sister.

Dama mana zasuyi hakan ai tunda sunsan abinda suke shukawa abinda dai nake so dake shine kada ki yarda ko barwa kanki abin fadi kome ya faru ina son ki nuna hakan bai dameki ba kema ki share kowa da zancen .

Na amsa da to innan mu ta kare da fadin maganganun yaya yasa na fahinci akwai abinda ta kulla ko suka shirya a kanki na tozarci don kawai suga bayan mu don yau najita da yaran suna habaici nako san da mu suke haka yasa nake maki wanan maganan.

Nasan ko waye maman ku nasanta sarai ko rashin zuwan yaron nan da salma idan akace sherin tane dukka ban mussu haka na kwana rabi da rabi don tunanen me mama zatace nayiwa Bello kuma ?

Washegari da safe nashirya zanje school na hango salis a zaune kofan gidansu yadda na ganshi ya dan fada ga sanin da nayi mai yana hangoni ya mike yana kakaro murshin dole a fuskanshi.

Yace aina dauka har kin wucene dama ke na zauna jira dada sai kikaji cin amanan da akai muna ko ko ince akai maki don naki yafi zafi Mairo.

Cin amana kuma salis akan me wai kina nufin baki san komai akan shirin da akayi ba na girgiza kai tare da kallonshi cikin natsuwa nace wallahi bansan komai ba yaya ?

To bari ki dawo sai in fada maki kada in bata maki rai da safen nan gashi kin fito da shirin school inkin dawo ki nemeni ai kina da number na ko ?

Ina dashi yaya amma daka fada min Allah ban damuwa akan me zan damu tunda ba yau aka fara min sheri ba nasan halin mutane ai.

Kai jeki dai ki dawo zaifi muyi maganan a tsanake dake hakan yasa na hakkura na wuce har yaban dari biyar wai ina dawo din insai kati in kirashi na karba ina godiya na wuce.

Koda muka tashi break ban fito ba class na zauna ina juya zancenshi a raina nasan dai ba zai wuce yace min bello na fushi dani akan wani abu bane don haka nake tunane ko zan tuna me nayiwa bello din a lokacin.

Ban tuno ba ban ma kai ga karshen tunanen ba su Rashida suka shigo suna fadin ashe kina ciki ita kuma salma yanzu don Allah bataji kunyar wanan abin da sukayi ba.

Bayan kowa a garin nan ya sanki da bello tun muna yara shine yanzu za ace wai har anyi tambayan salma an bashi.

Wani irin dagowa nayi na dube Rashida din nace Salma fa kikace tace waike dama baki san abinda ke faruwa bane a unguwa ance tana gama school da sati za a daura masu aure mana.

Dam dam dam naji zuciyana ya harba lokaci guda nace a cikin karfin hali to meye ai hakan ba komai bane itace Allah ya nufa ya aura bani ba ?

Don Allah wuce can ke wata irin yarinyace ayi maki irin wanan cin aman kice baki damu ba ke wata iri ce da komai bai damunki wai ?

Ina damu me zai zama aiba bello bane kawai namiji ba a duniyan nan sai uwale tace damako ance wai sunce ke din iyayyenki tallakawane don haka ya koma ga salma din .

Talauci kuma ba hauka bane kowa kuma ga Allah ya dogara baga wani mutum ba ni banga abinda mutum zai nuna min ba tunda bai bani ci da sha.

Ba ance wai bello ke ciyar daku ba da innan ku da yan uwanki ga batu yabi layin mu kwan shine mamanshi tace kada ku mallake mata da tun kafin aure tazo ta rasa gane kanshi.

Ke ni ji nayi ance maman salmace fa takai mata tayin salma ta bata Maryam a wajenta shine uwarta tsaya mashi kan zancen Salma din .

Ita dai salma din data yarda ai ita tafi kowa laifi saurayin kawarki zaku kwace mata don kawai zalunci da cin amana wai har da saka buki kusa don sheri.

Dama maryam din sukewa bakin ciki aida bello din ke maryam kiyi hakkuri kada ki dauki wanan da zafi nayi murmushin yake ban iya bata amsa ba.

ZAINAB IDRIS MAKAWA

[6/26, 7:31 AM] Zainab Idris Makawa Writer: HAWAYEN KADA,,,,,,,,,,,,

ZAINAB IDRIS MAKAWA

BISSIMILLAHI RAHAMANIN RAHIM,,,,,,,,

9️⃣

GA MAI SON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI NAIRA DUBU DAYA KACAL A WANAN LAMBAN 2254380105 ZAINAB IDRIS MAKAWA ZENETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257 NAGODE ALLAH YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,

YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DOMIN AMANACE HAKKI,WANI A WAJENKA , , , , , ,

HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO PLEASE,,,,,,,,,,,,

🀳AUNTY ZEE MOM MUJJAHID KATSINA 08262859027🀳

πŸ‘*INGANTACCEN MAGANIN SANYI MAI WANKO DUK WANI DATTIN MARA SANYI MAI HANA HAIHUWA SA WARIN GABA RASHIN NI IMA JIN ZAFI YAYIN MU AMALAR AURATAYYA FITAR FARIN RUWA MAI WARI KAIKAYIN GABA TUSAR GABA KURAJEN GABA TUSAR GABA BUDEWAR GABA CIWON JIKI RASHIN GAMSUWA*

*Maganin sanyi 5k*

πŸ‘*Maganin sanyi*

*5k*

πŸ‘*Maganin ciwon Qoda 10k*

πŸ‘*Maganin HepatitisB ASHA NA TSAWON WATA DAYA MUNBADA ANWARKE DA YARDAR ALLAH 40k

*MAGANINπŸ‘ MATA KALOLI DABAN DABAN INGANTATTU MASU LAFIYA DA KARA KUZARI AKWAI NA MATA AKWAI NA MAZA UWARGIDA DA AMARE KU GARZAYO WURIN AUNTY ZEE MOM MUJAHID KATSINA*

πŸ‘*INGANTACCEN MAGANIN GYARAN NONO MAI TADA KOMADAR NONO DA DUK WATA TAMOWA TA NONO ZAI CIKO DA TUWON NONO YA TADA KOMATSEWARSU BANCE ZASU TASHI BA ZADAI SU CIKO SUYI KYAU*

*Maganin gyaran Nono πŸ‘8k*

πŸ‘*MAGANIN RAGE TUMBI KODA YAKAI GIRMAN CIKIN YAN BIYU INSHA ALLAH KI GWADA MAGANIN AUNTY ZEE DA YARDAR ALLAH ZAKI GODE*

πŸ‘*Maganin Rage Tumbi 7k*

πŸ‘*MAGANIN BASUR KODA YAKAI GA YIN TSIRO INSHA ALLAH AGWADA ZA ADACE*

*Maganin Basur 5k*

*MAGANIN CIWON SUGARπŸ‘ CIKIN IKON ALLAH MUNBADA ANRABU DASHI*

*Maganin ciwon Sugar 10k*

*08162859027*

*09070027627*

*Location*KATSINA STATE*

*ACCOUNT NUMBER*

*8162859027*

*ZAINAB SHU AIBU*

*OPAY*

*OR*

*3968303018*

*FCMB*

*ZAINAB SHU AIBU*

πŸ‘ƒ*DAN ALLAH IN KINSAN BAKI SHIRYA BA KARKI YI MAGANA DAN ALLAH KIBARI KI SHIRYA AUNTY ZEE MOM MUJAHID KATSINA TAKUCE SAI KUNZO*

Ashe ba karya bane da hausawa ke fadin kamar walkiya mukaga wani hakanne ya faru dani lokacin din bansan ya akayi na kawo gidan mu ba a lokacin.

Daki kawai na samu shiga na fada kan gadon innan mu ga wani irin zazzabi da ya rufeni lokaci guda daba zance ga inda ya fito ba a lokacin.

Babu kowa a dakin don haka na bi lafiyan gado na shige cikin raggan katifan innan,mu na lafe ina kaduwan dari da nishi na tsawon lokaci ni ba barci nakeyi ba kuma bansan inda nake bama a lokacin.

Innan mu ta shigo daki ta dauki abu har takai kofa taji nishina hakan yasa ta tsaya ta juyo a cikin hausansu na mutanen bauchi da har lokacin bai fita bakinta ba tana fadin mutum ko aljan don ta tsorata da sautin nishin da nakeyi.

Acikin muryan ciwo nake fadin inna nice maganan da takeyi ya dawo da hankalin babana gareta yana tambayan waye tace wallahi nishi nake ji a dakina ya taso zuwa dakin ya tsaya a kofa kafin yace mairoce fa kike wani tsorata ?

Yaushe ta shigo gidan nan inna ke tambaya yace karasa ki tambayeta mana ko lafiya kagin ma yagama magana inna din ta karasa wajena tana yaye rufan danayi har fuska.

Tare da kai hannunta saman jikina ta taba tana fadin zazzabine don sakarci kuma tashigo ba wanda ya sani ta kwanta.

Ba wanda yasan data shigo ai saki kashe kanki meya sameki haka kike nishi baban mu ya tambaya cikin tausayawa a gareni ?

Zazzabi na fada a dan maraice yace to shine zaki shigo ki kwanta daga inda mama take tsaye tace ai kunsan dole tayi zazzabi kuma ?

Tunda yanzu haka labari yakai mata na abinda ke faruwa saboda shi zata kwanta zazzabi ciwon daine ya sara akan gaba.

Mahaifin mu ya bata amsa rabu da rigiman yan zamanin nan akan so in bashi ba har kamar mairo tasan wani abu so din kawai anbude mata ido dashi tun tana karama ?

Don Allah Rakiya kibar wanan zancen koshine don tayi ciwo ai ba laifi bane tunda amananta akaci a wanan zance ko don gaskiya bai faduwa a yanzu.

Baiko faduwa amma ina mairo ina dan gidan mai taya ai itama tasan kwaruru ba tsaran wake bane rigimane dai irin ta dan yau da kuma kwadayin mahaifa anga wurin ci abar yarinya kamar wanan tana zuba iskanci to yanzu aci din mu gani ai ?

Rakiya waiko kina da hankali kuwa da kike wanan magana haka yau ko yar makwabtan mu akaiwa haka na dauka ke uwace kuma mace dole kiji ba dadi ga hakan balle ke dake zaman uwa ga mairo ?

Yau nake uwarta ko yau da ta cika da ita nake uwarta nikan ai yayana kowa yasan su nan har gori ake muna basu da kasuwa tunda basu da wanda ya tsaya masu yana masu barin kudi.

Angaya maki yanzu kyau ko dirin mace yana rudin yayan masu kudine sun dade da daina wahala akan irinku yan tallakawa saidai suyi hadi a tsakanin yayin kwarya tabi kwarya akeyi yanzu.

Hadi tsakan dan wani da yar gidan wani ko wance ba irin ku yan kashe gida masu abini kullum in turawa iyayye ba.

Eeh sai yanzu na tabbatar da kin zare kin mafi karfin zarewa Rakiya ashe ke abinda ya faru yayi maki dadine ban sani ba donko gashi kin fito fili kin nuna a yanzu.

Ba dole yai min dadi ba da da ake min dariya ana daga


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login