Showing 156001 words to 159000 words out of 395027 words

Chapter 53 - HAWAYEN KADA BOOK COMPLETE BY ZEEY MAKAWA 2025.docx

gaskiya ace gaba dayansu ban ganin kowa a cikinsu har yaran nan dake dan shiga wajen baba duk sun daina suma yanzu .

Ai dole in tunanen ko wani abune ya faru yasa ban ganin kowa a cikinsu ni wallahi hankalina ya tashi.

Uwalene ta shigo daga sakon inna take fadin inna nakai mata tace tagode wai zata shigo zuwa jibi zakice bata kula da anty Fati da inna ba lokacin.

Sannu uwale ta dan juyo tana fadin ina wuni anty daga haka ta fice inda Saudat ke wanki da a bayane zata bar wankin tazo gun anty fati data shigo.

A,a to yanzu na fahinta dole akwai dai akwai abinda ya faru gaskiya inna kin dai gani ga idonki yadda uwale tayi min yanzu ai.

To gasu nan ai ni dai ban ma kula da sun daina shiga ba na zata suna shiga gunki ai ko da yaushe ?

Basa shiga inna gasu nan a tambayesu kawai dai mun bar shigane Anty saudat ta fadi hakan daga inda take duke tana wanki.

To saboda me saudat Inna ta tambaya fuska daure haka kawai inna haba dai baku kyauta ba gashi tana zargin ko nice nace ku daina shiga.

Inna mufa mun dainane dama ai saboda antyn mu yaya maryam muke shiga to itama ance gashi balle mu mushine muka daina zuwa kuma na hana su Abdul shiga suma.

Shigowan mama gidan tana gargado tumakinta da suka fita kiwo waje tana fadin anga yamma yayi don bakin ciki an rasa wanda zai kora min ku gida.

Duk suka juya suna kallonta a cikin mamakin zancen ta har takaisu inda take kiwonsu bata daina fada ba anty ta dubi inna tana fadin inna barin je zan dawo zuwa gobe insha Allahu.

Allah ya kaimu inna ta fada ta rakata har kofa sukai sallama sai lokacin take fadin sai kikaji yar gidan mu ta dawo gida kuma ko ?

Wa ke nan inna ta tambaya cikkn rashin sani tace Salma mana dama auren cin amana ina zai kai bayan tayi arba,in aka maida ita sai gata kuma shekaran jiya ta dawo.

Wai mijin ya dawo yasha yazo yayi mata duka tsiya da jegonta tana nan gida yanzu haka zaune naji suna fadin zasu mai da ita dai.

Shi Bellon shaye shaye ya komayi kuma yanzu to Allah ya kyauta amma abin baiyi dadi ba gaskiya Allah yayi muna makyau inna ta karasa fada.

Ashe matar gidan ku bata fada maki ba na koji muryanta jiya a gidan ai ta shigo ta jima cikin suna magana da mutumiyar nata.

Ko ta fada banji ba don ba zancen daya shafeni bane kai da kake uwa har kaje leken na wani Allah dai ya zaba muna mafi Alheri ta amsawa inna da Amin abu kan ya koma masu ciki yanzu.

Ga uwarshi da ita ba shiri dama wacan dake zaune abuja dashi da yake tana da abin hannunta ita tana da dama akace da tamu din.

To Allah yai masu mafita kinga irin zancen nan yana daga min hankali wallahi gaka dasu a daki ni shiyasa irin maganan nan kota daukoshi bai dameni ba inda ta fada nan nake barinshi a wajen.

Bashine da wanan taje gidan mu taba katobara ba wani lokaci wai maryam zata auri mijin Sariya hankalina ya daga.

Innafa kizi ki bamu man miya Saudat ta fada ta shige daki binta sukayi da kallon mamaki kafin anty Fati din ta nisa tana fadin inna baein je saidai idan na dawo.

Tafiyanta inna ta shiga daki tana fada da yaran wanan wani irn wullakacine haka me matan nan tayi maku kuke son mata wullakanci haka ?

Batayi muna komai ba yawan maganan nan daine inna ban son kina dauka aje kuma ace ga abinda kikayi fada sosai inna ta hau yaranta dashi tana zagi Uwalece tace inna da gaskiyan mu fa anty mu tayiwa sheri yaya .

Kai yaran nan kuji tsoron Allah a ina taga yayan naka da zatayi mata sheri laifin me tayi mata da Fati zata tsaya mata sheri kuma ?

Wallahi inna yayan mu ta fada muna a waya amma tace kada mu bari kiji shine bamu fada maki ba onnalillahi yaran nan kuna da hankali kuwa don Allah ?

Yanzu don tace kada ku fada min shine ba zaku fada ba idan kuma tana cikin wani haline a can fa ban sani ba kunyi min adalci ke nan sai abu ya baci a koma kuka ?

A,a inna wai fa cewa Anty fati tayi wai mama tazo gidansu ta fada mata cewa mijin anty Sariya zai auri yayan mu shine bata bincika ba ta kira anty Sariya ta fada mata.

Innalillahi ina wanan zance mai kama da kazanta ya fito yaran nan kunji irin zancen nan haka baku fada min ba tun lokacin ?

A,a inna muma daga bayane take muna labari ranan data kira taji dan anty Fati yana magana shine take tambayan Abdul ne nace mata a,a babane dan wajen anty Fati shine tace mu nisanceta don ta kulla mata sheri take fada muna yadda akayi bataso fada muna ba saida nace zan je gidan anty Fati shine ta fada muna duk da nasan ta boye wani abu a zancen amma yanzu tace sun gane gaskiya har anty fatin ita ta kira tacewa matar ashe sherin mama ne wai ?.

Innalillahi a nan kuma yaya ta bullo min ban sani amma Fati bata kyauta min ba tunda tasan halin yaya da har ta yarda da maganan bata bincika ba ta dauki zancen zuwa can.

Kai amma yaya tayi hankali da sakaiyan ubangiji ni mena kashewa yayane a duniyan nan ta tsaneni haka dani daku don Allah ?

Me kuwa inna ai mama ba sai kayi mata komai ba zata tsaneka ni nagama karanta rayuwan matar nan a yanzu.

To zancen nan ba zan kyale ba dole manya su shiga suyi min iyaka da wanan matar nagane gurinta kawai a duniyan nan shine taga bayana bari mahaifin ku ya dawo.

Ita kuma Fati din zan sameta a gida kan abinda tayi min na zata ko wani taji ya fadi hakan ba yaya ba zata tsaya sai inda karfinta ya kare ta kare yar uwarku damu amma ta iya aikata haka kai tsaye ?

Nan dai suka dinga maganan har yamma yayi ran inna ya baci sosai abin da da mahaifi tayi ta kiyasta zancen a zuciyarta da fili tana jinini ita kadai.

Saye nake a cikin dogon rigan wasu material brown sai dan adon filawa ja da akaiwa material din daya kara mai ma,ana kaina dayasha gyara a saloon ya dan baiyana waje takalman kafana halfcover ne marasa ado kallo daya zakai masu kasan masu tsadane sosai sai dan sarka ja a wuyana da hannu na beads.

Kwaliyan ya karbeni ni kaina na sani kodana fita duk yan gidan mu suna dakunan su a lokacin Paapa kuma bai gari zancen girki dai na daina sai idan naga dama irin weekend haka da dole inci abinci a gida tunda ban faye fita ba sai in ina da wani commitment da zai fitar dani don dole zan fita a weekend days.

Don haka in ina gida dole na girka ko don cikina kuma suci suna ji dadi ba kunya ba tsoron Allah nakan rasa meyasa basu iya girka abinci suna mata dasu ?

Sauri nakeyi naje na duba wani takarda da zanyi assignment don shine nayi wanan samakon zuwa school a ranan zuwa lokacin na fara fita zancen boyowa wanan mutumin don na tambayi Ozil a cikin dabara zancen contrac din yake fada min ai sun kusa daukan kayansu ga yadda akai rijejeniya dasu.

Donshine hankalina ya dan kwanta har yana min zancen akwai wasu da yake son naje na sakeyiwa talla din amma suna bincike akansu tukun na kuma ni yake son naje don daddysa yace na iya handling din costomers.

A raina nace suyi da wani yanzu nina tuba ga wanan harkan ai in samu dai wanan su fito in fita cikin hau,ula,i da nake ciki a yanzu.

Irin fadan da Paapa yai min ya tsoratani sosai kuma gaskiya ya fada so ba zan kara zarga kaina ga risk ba irin haka gaskiya.

Gab da zan shiga taxi ne muka hada ido dashi a take nasha toka na shige mota ina fadawa driver inda zai kaini a lokacin na zata ko zai biyo mu sai naga bai biyo mu din ba a lokacin.

Raina naji wasai na sauke ajiyan zuciya tun daga ranan na cire zancen wanan tsoron a raina na mayar da hankalina ga karatuna da sauran yan abubuwan rayuwa kitso da kumshi dai na daina sai kana da kudi mai tsoka dayadi dubu goma wani lokacin in kayi sa,a san tsaya na kitse maka kai don Allah ya ban saurin iya kitso kamar me.

Matan gidanmu daine har lokacin sai a hankali don na kula yabi akwai makirci sosai da ita antyna kuma bata da lokacin hakan ta tsaya komai sai miji yayi mata a,a tana sana,anta tana debewa kanta takaicin miji duk da Paapa mai yi ne shi gaskiya.

Haka kuma a hankali na gano cewa Yabi har saudiya tayi zama tun tana budurwanta don ba kadamar yar duniya bace ita lafewa tayi tana lacture antyna wance a yanzu mun koma kamar da ba a gane kan mu da ita.

ZAINAB IDRIS MAKAWAFollow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com,SABON BUDURCI 🔥🔥🔥🔥 TAKEN TA KENAN WNN HADIN BABU SAUQI INA UWARGIDA DA AMARYA KU FITO INA MASU FAMA DA WULAQANCIN DA NAMIJI KUZO GA MAGANIN MATSALAR KU DA IKON ALLAH 🥰 YAR'SOKOTO TAZO MUKU DA KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI KI SIYA KI DAWO KINA SAMIN ALBARKA MUNA MAGANIN SANYI KOWWANE IRI DA IZININ ALLAH AKWAI SET NA AMARE DA MASU JEGO AKWAI MALLAKA KALA KALA KUDAI KU GARZAYO KAWAI KAR A BAKU LABARI NGD 08069642829 INA SOKOTO INA AIKAWA KOWWANE GARI CIKIN AMINCHI DA YR

I'll

DR ALLAH 🤝🤝🤝🤝🤝

HAWAYEN KADA,,,,,,,,,,,,

ZAINAB IDRIS MAKAWA

BISSIMILLAHI RAHAMANIN RAHIM,,,,,,,,

5️⃣0️⃣

GA MAI SON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI NAIRA DUBU DAYA KACAL A WANAN LAMBAN 2254380105 ZAINAB IDRIS MAKAWA ZENETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257 NAGODE ALLAH YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,

YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DOMIN AMANACE HAKKI,WANI A WAJENKA , , , , , ,

HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO PLEASE,,,,,,,,,,,,,

*ZEE MAKAWA NOVELS*

1- TAKARI✈️500

2- FUREN JUJI🌼500

3- TARKO🕸️500

4- BAMU KADAI BANE...🧟‍♀️500

1- SARAUTAR MATA🫅🏻500

2- MURICCIN KAN DUTSE...🎋 500

3- BAHAGON RAYUWA 🩸500

4- KANIN AJALI 👨🏻500

5- LOKACIN MUKE⚽ 500

6- MIJIN BUZUWA🐪500

7- SARKA...🪢500

8- ABU CIKIN DUHU⚫ 500

9- ANA DARA...🐟 500

10- KARAN DAFI...🌾500

11- TUMFAFIYA...🌱 1000

12- DUBA MIN BAYA FAKON BIRI..👀 1000

13- JA YA FADO JA YA...🔴 1000

14- MURFIN JALLO 🏺1000

15_ HAWAYEN KADA🐊

*Account* No

*ZAINAB* *IDRIS* *MAKAWA*

2254380105 *ZENETH* *BANK*

*PHONE* *NO*

08036959257

Ina isa deparment din mu ranan Ozil yana faka motanshi wani irin horn ya dunga min wanda har hankin yan daidakun mutanen dake wajen ya fara dawowa kan mu lokacin ya fito motar da fara,anshi ya nufoni yana fadin.

Thank god you are d most champion girl dis year dey don cary there load dis morning with happiness zasuji dadi sosai daddy yana son costumers daga erea din ku.

Wani farin ciki naji ya lulubeni lokaci guda wanda yasa har na murmusa a cikin jin dadiya miko min hannu nabashi muka taba hannayena na daga sama nayiwa Allah godiyan ga hakan daya kasance.

Ban kai karshen murna naba muryan Ozil ke fadin you know what nagirgiza kai alaman a,a yake fadin ke me sa,ace maryam.

Wai kin san an kara baki dama da zaki gana da wasu manyan yan kasuwa da zaki tallata masu hajarmu kwanan nan .

Guntun dariyan farin cikin dake fuskanane ya makale lokaci guda na nemesa na rasa take fuskana ya sauya na soma fadin .

No way i can't do that again is better ku zabi wata wace ta dace da hakan ko wani amma ni gaskiya ba zan kara wanan aikin kasada din ba.

Shima fuskanshice ta matse lokaci guda cikon mamaki yake kallona kafin yace kasada kuma aka me mama girl kamar yadda yake kirana dashi.

Nace No haka kawai don ni macece ban dace da wanan aikin ba don aikine mai hatsari da zaran aka dan samu kuskure mutum zai shiga ukku a lokacin.

Dan labarin yanayin dana shiga a dan takin nan da kudin mutane ya shiga hannu da yadda mutumin ya kama bina duk inda na shiga.

Maimakon naga wani yanayi na damuwa a fuskanshi sai banga sabanin hakan ba illama dariya kamar na kyata daya kwashe dashi yace.

Yau na yarda ke mama girl ce maryam kullum kina gida tare da mama baki san abinda duniya yake ciki ba don wanan ba wani abu yake bin ki ba sai alaman yana da magana dake apart from dis isue na contrac din ke kuma kinki ki gane hakan.

Damace fa da mutane da yawa ke jiran hakan a garesu wasu sunje church wasu mosque wasu kuma sunje har gun juju da shirne don su samu wanan daman Allah bai basu ba.

Wai tsaya kinsan irin sukan da nasha a wajen mutanen mu kan daukaki da nayi cikin wanan harkan mutane sunyi suka sunkai karana har gun Dad dina amma nace na yarda dake da imanin ki .

Don zaki iya kuma kinyi daidai da yadda nake so baki wasa da duk abinda kikasa a gaba haka kina da taurin kai da saurin fushi wanda hakan ke nuna quality din mutum mai capacity ko ina yana iya kutsawa ya shiga don ya cinma abinda yake nema.

Kada kiki wanan dama iam sure dakin yarda kin amshi wanan daman kin gama takewa a dan shekarun nan don ba karamin riba dacigaba zaki samu ba cikin harkan .

Katseshi nayi da fadin ka bari sai nayi shawara idan zan iya amma daga wanan ba zan sake zama egent dinku ba sai ku nemi wata ko wani don iyayyena basu sona da wanan harkan.

Zasuso ki indan kikai nasaran jawo muna wanan guy din dan shiyan kune dan arewa ace yana da kudi sosai bakwai ga wata zasuyi wani taro a nan garin nasu na yan kasuwa.

So a wanan ranan kuma muke son ki gabatar mashi damu ko zai yarda a hada hurda a tsakanin mu kinga in kiyi wanan din na yarda sai ki bar wanan deal din zuwa lokacin ma nasan hurdan zai dan rage daku don zanyi tafiya zuwa waje muna gama exam din nan.

Mun bar zancen akan sai nayi shawara ga kuma abokan mu daya hango sunyi parking din motarsu lokacin hakan na nufin bai son su sanda zancen a lokacin.

Haka nayi ta dako zancen a raina don na kasa sukuni ga murnan na fito daga damuwa ga kuma wani sabo na shirin tunkarana rai da kwadai kuma don dan maganganun Ozil sunyi dan tasiri a kasan zuciyana lokacin.

Omo how far now Okenah ya fada yana miko mashi hannu yayin daya miko min na dan hararashi don nasan jan bakina yakeyi dama da hakan .

Yake fadin yau kayi sammakon shigowa ko akwai wani better ne mu matso mu samu ba komai ya fada yana jefa key din motarshi sama ya cabe yana fadin Okey No wahala shima ya fada muka jera kowa ya nufi wajenshi.

Karatu rabi da rabi nayishi ranan don hankalina dana kasa biyu ina tunanen yaya zan bullowa Ozil da zancen wanan sabon harkallah da yake min zan fara kuma ?

Har muka tashi na koma gida lokacin da dan sauran yamma don akwai rana a garin daki na shige nayi sallah na kwanta a nan inda nayi sallah ina tunane.

A sanyayye tayi sallama ta shigo idanunta sunyi luhu luhu sun kada sunyi ja fuskan dai ba yabo ba fallasa ta zauna a bakin gadon dakin nawa tana fadin.

Banyi tsamanin kin dawo ba ai kokarin mikewa zaune nayi ina fadin wallahi anty na dawo nayi sallah shine na kwanta in huta.

Amira take fada min kon dawo kin kwanta shine na taso nace eeh anty lafiya kike kuwa naga kamar baki jin dadi yau ta dan nisa tana fadin bari Maryam.

Dan iskan uncle dinki yake son kasheni da raina maryam subbahanallahi anty wani abu kuma ya faru tana shirin magana wayanta ya dauki kara take fadin.

Munafuki kingashi shine ke kirana bayan yasan bai shuka


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login