Showing 147001 words to 150000 words out of 395027 words

Chapter 50 - HAWAYEN KADA BOOK COMPLETE BY ZEEY MAKAWA 2025.docx

yaji a garin lagos din.

Gaakiya yarbawa basu yi karya ba da suke kiran garin da suna A logo don ko sana,an kashi kikeyi in Allah ya duba maki sai kin take a lagos din.

Don akwai wasu kungiyan dalibai da suka so jana su aikinsu kawai shine idan anyi mutuwa sai kazo ka yanki form a hannun su su zasuje su zaunama zaman makoki tankar yan uwa suna kuka suna birgima zakice wani shakikinsune ya cika sai idan sun gama a sallamesu su karbi kudinsu suyi gaba dai kuma wani ya samu a kara kiransu.

Sau daya nabi Funke kawata wanan wajen ban iya irin acting dinsu ba don abin saida characters sai ka iya munafunci da kissa zaka samu don wajen biya idan bakayi abinda ya burge ba dab kudi kalilan zasu ba suce ai kaci abinci mai dadi a wajen makokin .

Wanan yasa ban kara binta ba kuma Ozil da yaje munje fada sosai yayi min a lokacin tun wanan karon ban kara wanan harkan na makoki ba sai dai yan buga buga mai kama da yahoo da zamu bi manya mu samu kudin mu mu tura account din mu.

Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com,SABON BUDURCI 🔥🔥🔥🔥 TAKEN TA KENAN WNN HADIN BABU SAUQI INA UWARGIDA DA AMARYA KU FITO INA MASU FAMA DA WULAQANCIN DA NAMIJI KUZO GA MAGANIN MATSALAR KU DA IKON ALLAH 🥰 YAR'SOKOTO TAZO MUKU DA KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI KI SIYA KI DAWO KINA SAMIN ALBARKA MUNA MAGANIN SANYI KOWWANE IRI DA IZININ ALLAH AKWAI SET NA AMARE DA MASU JEGO AKWAI MALLAKA KALA KALA KUDAI KU GARZAYO KAWAI KAR A BAKU LABARI NGD 08069642829 INA SOKOTO INA AIKAWA KOWWANE GARI CIKIN AMINCHI DA YRDR ALLAH 🤝🤝🤝🤝🤝

ZAINAB IDRIS MAKAWA

[8/21, 9:51 PM] Zainab Idris Makawa Writer: HAWAYEN KADA,,,,,,,,,,,,

ZAINAB IDRIS MAKAWA

BISSIMILLAHI RAHAMANIN RAHIM,,,,,,,,

4️⃣7️⃣

GA MAI SON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI NAIRA DUBU DAYA KACAL A WANAN LAMBAN 2254380105 ZAINAB IDRIS MAKAWA ZENETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257 NAGODE ALLAH YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,

YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DOMIN AMANACE HAKKI,WANI A WAJENKA , , , , , ,

HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO PLEASE,,,,,,,,,,,,,

*ZEE MAKAWA NOVELS*

1- TAKARI✈️500

2- FUREN JUJI🌼500

3- TARKO🕸️500

4- BAMU KADAI BANE...🧟‍♀️500

1- SARAUTAR MATA🫅🏻500

2- MURICCIN KAN DUTSE...🎋 500

3- BAHAGON RAYUWA 🩸500

4- KANIN AJALI 👨🏻500

5- LOKACIN MUKE⚽ 500

6- MIJIN BUZUWA🐪500

7- SARKA...🪢500

8- ABU CIKIN DUHU⚫ 500

9- ANA DARA...🐟 500

10- KARAN DAFI...🌾500

11- TUMFAFIYA...🌱 1000

12- DUBA MIN BAYA FAKON BIRI..👀 1000

13- JA YA FADO JA YA...🔴 1000

14- MURFIN JALLO 🏺1000

15- HAWAYEN KADA🐊 1000.

_Account No._

_*ZAINAB IDRIS MAKAWA*_

2254380105

ZENETH BANK

PHONE NO.

08036959257

Washegari banyi sammako yadda na saba ba kamar kullum don nisan abinda na shirya a raina hakama kuma ba lecture nake dashi ba ranan sai zuwa goma don haka sai tara saura nafito daga dakina a ranan.

Nasan kuma a zuwa lokacin duk wani mahalukin dake gidan ko barci maishi yakeyi dole yunwa ya tayar dashi ni sam ban damu da hakan ba tunda dama da niya nayi hakan garesu.

Amirace damuwana don yarinyar tayi mugun shiga raina kodon an haifeta a gabanane renonta da komai yana hannuna a lokacin komai nata nice don haka sabo mai karfi ya shiga tsakanina da ita.

Nagama da ita don na jika mata cornflake na bata ceke din da banci ba dana samo a wajen haduwan mu din donni abu mai zaki ba damuna yayi sosai ba ina shan sugar fiye da tsamaninki mai karatu amma kuma banson abinda akayi da zaki zakinda bana sugar ba yana bata min baki idan naci kona sha.

Don haka nasan har uwarta intana da dabara zatayi amfani da cake din su karya dashi bayan fitana tsab na gama shirina nafito a cikon tako mai sauti da takalmana ke sakewa a Verizon din gidan.

Tun kan in karaso amarya Yabi yar gudun hijjira mai kama da tsohuwar bariki ta kuro ido tagani cikin nida antyna waye ya fito a haka yake wanan tafiyan.

Wayace a hannuna da mukeyi da Okehna da yace zai biyo junction din mu ya daukeni donshi nayi kamar ban ganta wajen ba zaune don banda lokacin gaida ita.

Karyan banza dama ance dan tallaka bai iya samun waje ba cin danko har dasu kaji ke waya kasa dake balle ki kwashe saukin abindai ansan asalin mutum dan ga aikine.

Naso nayi hakkuri in daure in nuna kamar ban fahinceta ba amma na kasa hakan don jin kaina nake kamar zuciyana zata fito a lokacin har na fice daga falon saina dawo ina fadin.

Asalin kowa gidansu don asalin ake nan zaune cikin daula asali mai dadi donko dan tallaka kake kafi tsunttace mage asali don shi tsinttacen magaji ba,a san daga ina yake ba.

Kaiko ansa daga inda kafito ba karyan dangi ko gari ya kone don da an koroka kasan kofan gidan ku can ka nufa kai tsaye talauci kuma rigar arewa indai ba gidan dan tata mutum ya fito ba.

Zakice waya nakeyi amma ita da nake turawa sakon tasan ita na dawo ba amsa ina fasin hakan na juya nafita don mijinta da naji fitowanshi daga dakin anty.

Sai lokacin naji dadi yadda na zuba mata amsa koda baiyi daidai da wanda ta sakar min ba na dai fada dole taji haushin wani a cikin zance na.

A can junction na hadu da Okena ya daukeni muka karasa unilang inda muke daukan darasi bamu tsaya ba kowa ya nufi department dinshi dan daukan darasi.

Shi kanshi Okenah nasan ba daukan Allah da Annabi yayi min a ranan ba don yan canji da yake gani na samune yake son kwatar rabonshi a wajena niko kar nake kallonshi don duk abu guda mukewa bauta.

Garama ni na fisu imani da sanin ya kamata don ko yaya na samu abu saina kwantala masu sun lasa wanan yana cikin ka,idan malam bahaushe sakin hannu ba irinsu yare dakeci su kadai ba.

Don mirsisi sukeyi su hanawa kowa balle ban taba kallon samun su a raina ba amma su ko yaya kudi yazo maka suna duban samu a wajen ka.

Quiet sure zan basu din idan sunyi hakkuri amma saiya nuna min gagawa ga lamarin ya nuna shiyafini wayau har da kirana ina ina gashi kusa da junction din mu ya daukeni ranan.

Bamu samu kanmu ba sai after four lis na fito lokacin duk sun watse sun kama gabansu shawara nayi in nufi gida tunda ba abokan cin mushena a ranan.

Don haka gida na nufo kai tsaye babu kowa a falon na shige dakina kira,an dana kunna a wayana yasa suka gane ina gidan na dawo anty Sariyace ta shigo har dakin nawa ta tsaya daga kofa take fadin kin dawo na amsa da eeh sannu da gida anty.

Bayan ta amsa ne take tambaya yau meya hadaki da amaryan Paapa tace kin kirata da yar gudun hijira mara asali nan dai tayi ta jidali da safe a kanki.

Kyaleta anty magana ta fada min na bata amsa naji dadi tunda yai mata zafi ai yau uncle dinki zaku hadu ai yace nice nake zugaki mun kwasa da safe dasu ke yake jira ki dawo yanzu yai maki naki.

Ai gani ba zan toge ba abinda na fada shi zan maimaita a gabanshi tana jin muryan mu tafito tana sakin magana ita dama da shirinta tazo duk wanda yai mata a cikin mu ba zaiji dadin ta ba.

Kinji ko na fada ina kallon anty kyaleta nafahinci ai matar irin matan nan ne makirai da kanzo waje su nuna sun fika shiyasa kikaga ban biye masu a yanzu duk iya shegen da zatayi gidan nan.

Fita nayi daga gidan don sama muna abinda zamuci da dare nida Amira ba nisa sosai naje ba don mun dawo kafin magariba dan mini market dake erea din muka tsaya nayo muna sayayya muka dawo gida.

Muna daki mun baje muna cin abincin gab da mu gama naji muryan Paapa ya dawo yana tambayan maryam fa ta dawo tana daki amaryam ta bashi amsa.

Maryam ya shiga kwala min kira kamar tababbe amsawa daya nayi na fito ina saye da riga baka mai dogon hannu sai dan wando fari daya tsaya min daidai kwarin kafa suk sharaban kafan mutum a fili yake da Amira rike a hannuna tare dauke da takardan nade abinci fari da take cin arish da nama da akaiwa hadin gayu a cikinsa hannunta duk maiko na fito ina fadin sannu da dawowa Paapa.

Yana tsaye a tsakiyar falon ya rike kunkurunshi cikin masifa kallo daya yayi min ya kawar da kanshi gareni ya soma fadin .

Maryam meya hadaki da yabi kike kiranta da yar gudun hijjira har kina zaginta kina aibanta min mata meya shiga dake cikin zancensu har kika saka kanki don kawai nace ga abinda zako mata ya kawo gaba toki sani kome take nina daukota haka kuma nake son abina yadda kuka ganta din nan.

Ni ina ruwana da ita magana ta fada min na bata amsa daida da zancenta ashe abin yai mata zafi amsan dana bata ni inada asali da gida kamar kowa kuma dangina kowa ya sansu.

Umar kaji ta kara maimatawa a gaban ka ko nike nan banda asali ko ka fada masu tsuntana kayi a titi ke nan indai hakane ai nima ka fada min ita ba yar uwarka bace taimakonta kayi ka daukota zuwa nan ga aiki.

Wanan bai fada maki karya ba don ban hada komai dashi ba tsaye yayi yana kallona cikin mamaki yadda ba tsoro a idona lokacin.

Don ya daukoni kuma yasan a hannun iyayyena ya karbo rikona hakan kuma bashi zai baki daman kirana da yar matsiyata ba tunda bashi ke ciyar dani har na girma haka ba ai.

Ke ke maryam ashe baki da kunya haka ban sani ba how dear zaki tsaya gaba kina wanan magana yaushe kika zamo haka wai ban sani ba gidan nan.

Look how you dress up kika fito muna babu tsoro ko kunya kinzo kina kuma fadin abinda kikaga dama haka a gabana ?

Uncle Paapa badakai nake ba ai da ita data kirani da yar matsiyata nakeyi abinda tace na fada dana sani in fada mata wanda yafi hakan zafi ai tunda ta sakani a matsalansu.

Kekeke ya sake fada ashe baki da kunya har haka matar nawa kike fadawa haka a gabana maryam ko baki raga mata don komai ba zaki raga mata don ni ai ?

Ko dake da ita kuka hade a waje daya zan iya daku a gidan nan da Yabi kuke wasa zaku gane kurenku a cikin gidan nan.

Kure kuma tunda na kure mama aina gama kure a duniya insha Allahu kadai da sherin wata mace a yanzu saidai idan na lyaleki yanzu ko ba kyaluwa a bakina kin makara bakizo da wuri ba.

Na fahinta yanzu na fahinta ashe mata ukku ke garaka gidan nan ban sani ba haba dolema yarinya tayi haka tunda baka iya mata komai a gabanta gaakiyan wanan sakaran data tsaneta itana shegiyar kantace ashe ?

Baki san shegiyar kaina nake ba sai mun kulla dake a gidan nan da kafarki zaki bar gidan nan idan kikace ni zaki saka a gaba.

Bari kiji kuma Paapa ubanane don dan uwan mahaifinane shi don haka kibar hada kalman banza a tsakanin mu na juya na fita.

Kallon antyna yayi tace atoh yanzune saita kirawa mutum yan daba aiwa mutum yankan rago don ta zama yan erea girls na garin nan.

Amma kin cuceni Sariya kin cutar da iyayyen yarinyar nan yaushe ta koma haka tsatsaye ba kunya ko kadan a idonta.

Kinga kowa ya fita batunta idan kikace zaki matsata duk abinda tayi maki karkice zaki nufoni na raba tsakanin ku daga yau ki rabu da ita kawai ki barni inji da abindake gabana.

Yarinyar nan ba haka na daukota ba inma canzawane halinku ya canzata a nan ke kon sani ya fada yana duban gefen antyna dake tsaye.

Tunda ina son maku sulhu a zauna lafiya kin kasa fahintar hakan kuje gata gaku ai yaro idan ya soma haka a gaban manya dole sai anbishi sannu a samu kanshi.

Zata san ta shiga gonana a gidan nan da ita da wanda ke zugata tana daukan kanta wata tsiya duk gyara masu zama zanyi a gidan nan.

Gida daine na shigoshi ba wanda ya isa ya hanani zama lafiya a cikinsa tunda ba zamansu nazo yi ba a nan aurena nazo bauta.

Zaki gane kinzo kuwa na fada a raina wanda ba komai bane a lokacin kawai ina jin zafin irin yadda sukauwa antyna kumbiya kumbiya har tazo gida tana mata gadara ranan cikin zancensu take fadin ko yau ta fita ta ajewa antyna tabo donga magaji nan ta barta dashi.

Nasan wanan irin kishin don shi na baro a gida gidanmu ba abinda ba a fada muna ji idan fada ya hada don haka tana nufin a yanzu tunda tana da danamiji tana gaban antyna ke nan a gidan.

Wanan ya jawo zaman doya da manja a gidan bata shiga harkan kowa muma haka mijin ma kamar sama sama suke dashi a gidan bandai sanar masu ba tunda ba zama nakeyi ba.

A wani asabar din karshen wata na shirya cikin wando da riga tare da Amira na fita inba don dan half sunnah din hijjab din dake kaina ba saiki rantse da Allah ban hada komai da musulunci ba wandon bakine da ake yayi iya idon kafa sai takalman dan yayi mai rufe kafa keda gani kinsan mai tsadane.

Rigar dana dora a sama top dan jacket ne na mata pink colour mai kwala na bude gaban kina ganin rigana daga ciki sai jaka baka dana rataya.

Tafiya mai nisa mukayi daga unguwarmu zuwa shagon da nake son sayayya inda muka sauka mota naga mutanen mu hausawa mabarata birjit a wajen suna saida hali wai bara.

Duk da naji haushin hakan amma kuma na tsaya son bawa tsofinsu da yara sadaka sunyi dandazo dari bibiyu na mika masu na dauke Amira muka nufi get din plazan .

Turare nazo saye sai kuma naga ankawo kayan wasan yara na tsaya saiwa Amira teddy's har guda biyu masu kyau dasu a nan na hado mata riguna kala biyu har zan wuce naga irin deler Pampers din nan dake cikin babban leda zaikai hundred pieces a ciki na juya na dauka haka kawai naji zuciyana ya ban inwa yaron na Paapa sayayya ko don ubanshi ba don uwarshi ba.

Sai gashi na hada kayan yara nasa dana Amira sai kayan makeup da takalma da jakka da nasayowa kaina sai su custard cooker,oth da kayan salad cream harsu man shafi turare ma nazabo designers masu kamshi muka nufi wajen da zamu biya.

Aka fara kirga kayan ana min packed dinsu a lede na zaro katina na mika donsu zare kudinsu daga gefena naji ance dani hello baby sallamu alaikum .

Nadago kai ina duban maishi na shedashi wanan guy din da mukai rijejeniyar kwangilan mai dashine tsaye a gefena muna gab da juna dashi a lokacin.

Cikin basarwa na amsa da wa,alaikum sallam good day to you sir ya amsa da how was the weekend fine Alhamdullahi sai Amira dake jan hannuna tana nuna min wani packed din sweet a cikin wani basket sai hakan ya dauke min hankali.

Har ban kula da lokacin da yace a mayar min da katina ba ya mika nashi saida na juyo ina karba nace cikin mamaki done yace no sir ya bada nashi a cire a ciki.

Why please na fada bai kulani ba ya mikawa yaeinyar hannu suka nufi wajen sweets din nan na bisu da kallon mamaki ina tambayan kaina waye shi ?

Nayi mugun mamaki kwarai dana hangosu tafe da Amira da kaya niki niki sunzo wajen biya banko tsaya duban meye ba sai hannun yarinyar dana fincika daga nashi ina fadi a cikin yarbanci idan tana roko ba zan kara zuwa da ita outing ba.

Ooh sorry to interrupt is not her fault she is just a kid ita bata san abinda ya dace ba yanzu ya fada da harshen hausa don ya cire tamtaman da yake a kaina.

Amma a kwaba yaro don wata rana hakan kuma yana da kyau ai na dan fada a takaice a


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login