Showing 51001 words to 54000 words out of 395027 words

Chapter 18 - HAWAYEN KADA BOOK COMPLETE BY ZEEY MAKAWA 2025.docx

mutum da abin nan yake maki dadi ko kuma kina da zumuncine da yan gidan Alh yau dai in sani don na kula abin nam yayi maki dadi sosai a rayuwanki an fasa auren yata za a auri yar gidan Alh .

Tasan irin sharadin dake tsakaninsu da baba a lokacin don saida iyayye suka sa baki ta dawo dakinta tare da kafa hujja yau gashi ta tayar da hujjan da aka kafa shirun da tayi yasa ya juya ya nufi dakinshi baifi yan mintuna da shiga ba yaro yayi sallama yana fadin ana sallama dashi a waje.

Cikin mamaki ya fito daga dakin yana fadin ni din nan kuwa yaro yace eeh wani mutum ne mai bus a waje yace in sallamo ka.

Ya shura takalmanshi zuwa wajen yana leken waye ya hango motar bus kamar yadda yaron ya fadi mai motan na ganin baba ya fito shina ya bude motan ya fito yana fadin.

Kai bakauye ba cinyeka za ayi ba nine dau ke sallama bin motan baba yayi da kallo cikin mamaki ba sai an fada ba yasan driver kurmine shi ko yaushe yana hanyan kurmi dauko kaya ko kai kaya ya dauko.

Yake fadin isowata ke nan yanzu ko gida banje ba nace varin zo in kawo maka sakon nan kamar yadda nayi alkawari .

Sako baba ya maimaita kalman cikin mamaki yace wallahi faruq dan gidan malam baba faruq dai wanan yaron da yanzu yake aiki a lagos .

Dan tunane baba ya tsaya yi yace ba gidan malam baba can unguwarmu ya amsa da tototo Umar ko yace shi ya amsa yana daga bayan motar nasa yace shiya ban sakin kayan nan na kawo maka tare da wanan takardan.

Kasan yaron ai ya samu waje yanzu babbane sosai a ma,aikatansu don yazo gareji zai bada sako sai gani a kan layi na shedashi shine ma ya kasa shedani saidaga baya shine ya bani sakon zuwa gareka yace zakuyi waya idan nakawo sakon ya fada yana mikowa baba takardan dake nade ya karba yana dan jujuyawa.

Ba abinda yaba baba mamaki kamar yadda yaga sale driver na sauke kayan abinci daga bayan motarshi yana aje mashi kofan gidanshi yasa yace wai duk wanan nawane ?

To yadaice in kawo zakuyi magana dashi a waya ya gama yaja motarshi bayan sunyi sallama yabar baba tsaye cikin mamaki.

Yara ya nema yace su dauki abincin su aje kofan dakin innan mairo idan sun shiga jin motsin yarda buhun shimkafa yasa mama fito daga lungun dakinta data kewaye taja tayi tsaye cikin mamaki.

Kafin tayi karfin halin fadin kai wayace ku ajeshi a nan ku dauko ku kawo nan ku aje injiwa muryan baba dake shigowa gidan ya fadi hakan.

Wanan kan kwalelenki Rakiya don sakon yartane ya fara cin muna a yau din nan daidai lokacin da yan amin suka mayar maki da aniyarki na mugun fatan da kika gama yi muna akan mairo to ga alheri nan Allah ya fara saukar muna a gidan ta dalilinta yanzu.

Haba malam idan mafadi wawane ai maiji shi ba wawa bane wace mairo zata aiko da wanan kayan sai dai idan ta fara dan haline a can tunda dama bariki taje kaga don tayo wanan sakon ba abin mamaki bane.

Eeh hakane kuma bariki ta tafi kwarai kuwa saida ba can kawai ake barikin ba ko kin mantane ko a shago ai ana shiga ayi bariki amma ko kwanon dawa bamu ga an sauke maki gidan nan ba ai sai yan bashi dake sintiri kullum suna muna salamu alaikum.

Assha malam, haba dai zaka tsaya ka zama mace kana biyewa yaya kuna saida hali abinda bai dace ba har da fadin abinda bai dace ba daga bakin ka ?

Bari Ai nine daidai da ita ta dauka duk halin da suke ciki da yaran ban sani ba don sun maisheni hotiho gani Audu makaho maragani balle lissafi.

Kunji makira haba Ai ni zakiwa barikanci kuma yanzu wai ki nuna ke zancen yarki bai dameki ba ke nan har zaki nuna rashin damuwa akan abinda na fada ?

Au yaya dama kin fadane don in damu ni zancen ki ko daki ban shiga dashi balle ya dameni ai Allah ne sheda don nasan abinda na haifa.

Nice ban sani ba kike nufi ko me yanzu dai ai sai kiyi nikan nayi nan ina fama da kaina banda lokacin fitinanki kuma a yanzu.

Nan tsakar gida baba ya bude ledan dake hannunshi ya fara ciro kayan dake ciki guda guda wanda kayan jariraine da anty ta sayowa mama dana bata labarin zancen cikin dana barta dashi.

Shewa mama ta aza tana fadin ga zancena ya fara fita har an fara turo kayan jariri gida ke nan kafin azo a haife muna nan ?

Duk da ran mama ya baci da zancen mama dakewa tayi tana fadin yar halak ke nan bata mantawa da uwarta a duk halinda take ciki bauta ko yayi rananshi yau don ga alheri ya sauka min kofan dakina.

Sosai baba yayi mamakin wanan sakon da aka aiko mai daga lagos din akan kudin watana don nace a saya masu abinci dashi akai kayan abinci daga can zuwa arewa don yar gwaunati tafi dan sauki a can lokacin.

Ga kuma sakon kayan jarirai daga matar maigidan tace akawowa inna idan ta haihu tayiwa jariri amfani dashi ga kuma kudin camfene a takarda.

Ikon Allah baba ke ambata yana kallon buhun shimkafan ukku dake jingine a kofan inna ya mikawa innan mu kayan ya fita zuwa waje.

Mama sai sakin magana da habaici takeyi taje ta dawo tana fada ita kadai a tsakar gida ba wanda ya koma kanta kuma .



ZAINAB IDRIS MAKAWA

[7/8, 9:19 PM] Zainab Idris Makawa Writer: HAWAYEN KADA,,,,,,,,,,,,

ZAINAB IDRIS MAKAWA

BISSIMILLAHI RAHAMANIN RAHIM,,,,,,,,

1️⃣8️⃣

GA MAI SON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI NAIRA DUBU DAYA KACAL A WANAN LAMBAN 2254380105 ZAINAB IDRIS MAKAWA ZENETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257 NAGODE ALLAH YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,

YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DOMIN AMANACE HAKKI,WANI A WAJENKA , , , , , ,

HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO PLEASE,,,,,,,,,,,,

🀳AUNTY ZEE MOM MUJJAHID KATSINA 08262859027🀳

πŸ‘*INGANTACCEN MAGANIN SANYI MAI WANKO DUK WANI DATTIN MARA SANYI MAI HANA HAIHUWA SA WARIN GABA RASHIN NI IMA JIN ZAFI YAYIN MU AMALAR AURATAYYA FITAR FARIN RUWA MAI WARI KAIKAYIN GABA TUSAR GABA KURAJEN GABA TUSAR GABA BUDEWAR GABA CIWON JIKI RASHIN GAMSUWA*

*Maganin sanyi 5k*

πŸ‘*Maganin sanyi*

*5k*

πŸ‘*Maganin ciwon Qoda 10k*

πŸ‘*Maganin HepatitisB ASHA NA TSAWON WATA DAYA MUNBADA ANWARKE DA YARDAR ALLAH 40k

*MAGANINπŸ‘ MATA KALOLI DABAN DABAN INGANTATTU MASU LAFIYA DA KARA KUZARI AKWAI NA MATA AKWAI NA MAZA UWARGIDA DA AMARE KU GARZAYO WURIN AUNTY ZEE MOM MUJAHID KATSINA*

πŸ‘*INGANTACCEN MAGANIN GYARAN NONO MAI TADA KOMADAR NONO DA DUK WATA TAMOWA TA NONO ZAI CIKO DA TUWON NONO YA TADA KOMATSEWARSU BANCE ZASU TASHI BA ZADAI SU CIKO SUYI KYAU*

*Maganin gyaran Nono πŸ‘8k*

πŸ‘*MAGANIN RAGE TUMBI KODA YAKAI GIRMAN CIKIN YAN BIYU INSHA ALLAH KI GWADA MAGANIN AUNTY ZEE DA YARDAR ALLAH ZAKI GODE*

πŸ‘*Maganin Rage Tumbi 7k*

πŸ‘*MAGANIN BASUR KODA YAKAI GA YIN TSIRO INSHA ALLAH AGWADA ZA ADACE*

*Maganin Basur 5k*

*MAGANIN CIWON SUGARπŸ‘ CIKIN IKON ALLAH MUNBADA ANRABU DASHI*

*Maganin ciwon Sugar 10k*

*08162859027*

*09070027627*

*Location*KATSINA STATE*

*ACCOUNT NUMBER*

*8162859027*

*ZAINAB SHU AIBU*

*OPAY*

*OR*

*3968303018*

*FCMB*

*ZAINAB SHU AIBU*

πŸ‘ƒ*DAN ALLAH IN KINSAN BAKI SHIRYA BA KARKI YI MAGANA DAN ALLAH KIBARI KI SHIRYA AUNTY ZEE MOM MUJAHID KATSINA TAKUCE SAI KUNZO*

Ya kasance ina maida hankali gun karatuna yan aiyukan gidan da nakeyi bai dauke min hankali ga karatu ba kuma shima ina kwatanta aiyukan na gyara gida na dafa abinci da yamma ina koma don ni ke muna girkin dare a yanzu gidan tunda suka gane na iya in girka da safe in inyi na yamma.

Kuma ina zauna in kara nazarin abinda aka koya muna makaranta na godewa Allah yana shiga kaina suna da wata dabia makarantar.

Abinda aka koyar ba a karawa gaba har sai anfahinci majority din ajin sun fahinta duk da dai basu damu da tambayana ba a zatonsu ban san komai ba don turancin da banji yanzu ko abinda basu sani ba na haddace komai a kaina gwagwadon sanina .

Sai ranan da ake bitan wani darasi malam suna kiranta muguwa don ba mai kaunan ya shiga tarkonta nidai dama ko tara aka tashi ina zaune cikin aji bani fita tazo kaina wai in tashi in karanto mata abinda aka yi a baya.

Na tashi na mike yan ajin aka zubo min ido don sunsan ban iyawa tayine kawai don ta tozarni a lokacin tayi min bulalan iska kamar yadda takewa sauran yaran da muke tare.

Kodana mike cikin daka tsawa take fadin wai ba zan cire wanan abinda na saka a kaina bane cewa hijjab nayi kamar ban san me take fada ba a lokacin.

Wani malamine yayi mata magana a kunne taja tsuki ta fara jefo min tambaya cikin gadara da isa na gyara ina bata amsa kamar yadda ta fada min.

Lokaci guda kallo ya dawo garemu suna muna daukan da muke masu namu din hausawa wasu irin mutanene marasa kan gado da lissafi komai bamu sani ba game da ilimi sai gashi ubangiji ya nufa na kawar da kwankwanton su a kanmu na bata amsa tsab kamar yadda suka koya muna.

Wanan ya daga muna darajan mu a idon yayansu da kullum suke batamu a wajensu suna nuna masu mu din abin tsorone abin kinsune don sabod addinin mu daya sha bambam duk da lagos akwai masulmai sosai a cikincsu saidai musulman sin saje da kafiran garin suna yin akidunsu sai dadaikune a cikinsu suke nunawa a zahiri su don musulmaine.

A cikin irin hakan na hadu da harda senior diyan hausawa don da kuma wasu da baki taba sanin su din hausawane na gidi saboda bala,in sajewan su da yan garin da sukayi.

Tsakanina da Anty na mutuncine da kauna wanda zalla biyayya ne a tsakanin mu bata rageni da komai da zan bukata ba har in shiga cikin damuwa.

Abu saidai in dawo sakina in samu an sayo min ta kawo dako ta jefa min a saman gado a wajrnta nake jin shawaran da suka yanke a kaina .

Na aikawa iyayyena da abinci tare da sauran tarkace na bukata sun hada kudin wata ukku a waje daya wai an turawa iyayyena dashi.

Naji dadin hakan sosai tunda nasan sai sayayyan yafi karfin kudin da zasu ban din a wata donsu mutanene masu halarci sosai .

Yadda bata ta takura min da wani aikin wahala nima haka ban yarda in bar kafan da zanyi laifi a wajensu sai zaman namu ya kara kyau sosai a lokacin.

A wani vocation lokacin cikin jikinta ya gama fito na,ana ta kusa haihuwa a lokacin ina daki ta sameni tana fadin in shirya zamu kaiwa mahaifiyarta ziyara .

Na zata a garinsu data ce min mahaifiyarta ai yar garin maidugurice wai ashe mahaifanta da yan uwanta kaf suna cikin garin Lagos din da zama nikan Allah ya gyara ban dauko jakkan saka tufafina ba don ina da niyar hakan sai gata ta bude labulen dakin nawa tana fadin shirya mana mu tafi kinsan akwai nisa har yaushe zamu isa mu juyo ?

Da sauri na dago na dan dubeta cikin mamaki tace can fa kusa da Semi,boder fita cottonu suke yau babu go slow sosai yasa nake son muje yau din mu dawo da wuri.

Kin san halin iyayyen nan namu mami ta matsa akan nazo gida tunda watan haihuwana ya kama idan banje ba kuma wani abu yazo ya faru sai tace aita fada min naki ji .

Nawa kawai saurare don har lokacin ban wani sake da itaba sosai ina bala,in shakkunta a matsayinta na uwar daki a gareni yasa banda sakewa da ita.

Muda zamu garinsu amma naga itace ke jan mu a mota ranan shiga nan fita nan gamu nan zaune cikin mota zaman har ya ishi mutum muka fara shiga unguwar.

Gidajene zube gasu nan ba kamar wani unguwa dake cikin gari ba nan ma dai wasu ginan ba laifi amma baida tsari sosai irin na City da muka fito cikinsa.

Gidane da get dinsa da da komai irun mai dakuna biyu da falo saidai an fadadashi ya girma ma,ana ankara mai gina a wasu bangaren anyi mai kwaskwarima ya zama na zamani

An bude get din mun shiga da mota har ciki ni dai ban fasa mamakin abubuwa da nake gani wanda yasha bambam da namu ba can .

Nan duk abinda zaka gani daban yake da wanda ka saba ganin anayi a wajajenmu arewa gaskiya arewa daban ne mugodewa Allah daya halicemu a wanan nahiyar ta daulan musulunci don ko kiristocin mu da mukewa kallin kafirai daban suke dana kudu .

Wani irin horn tayi da mota naga an bude kofan falon an fito da murna wata mace nagani tasa wani bakin wando iya gwiwa duk suran mazaunanta a waje tazo ta rugume anty din kafin nan wasu mutum biyu ma suka fito.

Ta bude motan tana fadin Maryam dauko min jakata ki rike a wajen ki saina tambayeki ta karasa fitowa daga motan suna yare wanda yafi min kama da yaren yaroba sukeyi dai ba wani yare ba.

Ba wanda yabi ta kaina cikinsu haka nabi bayansu muka shiga ciki tare dasu a falon muka samu mahaifiyarsu a zaune matar ta dan manyanta gaskiya.

Amma zaman bariki yasa shekarunta sun boye jikinta na saye a cikin wata dogon rigan yadi haka har kasa kanta da hula rugume juna sukayi na ganin juna har lokacin da wanan yare suke magana a tsakanin su.

Har kasa na tsuguna ina gaida dattijuwar matar dana fahinci itace anty ke kira da mommy ta dago tana min kallon mamaki tare da fadin a,a tare kuke ne ?

Ta amsa da eeh mummy itace sister din paapa dana fada maki mana ya dauko daga gida sunanta maryam sister dinshice ke matar ta tambayeni .

Na amsa da eeh ta sake fadin amma sam bakuyi kama da juna dashi ba ke zubin fulanine a gareshi shi kuma bakine sosai irin zubin kanawa.

Mummy paapa dinne baki zan fada mashi abinda kikace dashi dan Allah rufa min asiri kada ya dauki fushi dani yace nace an fishi kyau.

A cikin yare wace ta fara taromu take fadin ni sam banga kamarsu ba gaskiya kila dai zumunci kawai suka hada dashi ki daibi sannu da ita.

Naga tayi murmushi kawai ta kai zaune suka buge da fira a gefen kujeran data zauna na zauna don ba a ban wajen zama ba asalima ba wanda ya tsaya kulawa dani a wajen.

Sai harkokinsu sukeyi wanda na kula kamar abubuwa mai kamshi suketa faman durawa a cikin wasu kwalabe da hada wasu sanadarai suna hada wani abu.

Ganin lokacin sallah yayine yasa na mike tsaye har lokacin da jakkar anty a hannuna na mika mata ina fadin zanyi sallah.

To ashe malamace ga bayi can ki shiga matar ta fada a cikin hausa na mike zuwa inda ta nuna min da sunan bayi nashiga nayi tsarki tare da alwala na fito.

Hakana da dan gyalen jikina nayi sallah a tsarge ba wace ta tsaya kulani balle su kula su ban hijjab in saka yadda naga anayi a nan arewa a gyarawa mutum shirin sallah idan ya kauce arewa tayi gaskiya wajene da ubangiji ya tanada don bayinsa na arziki da zasu bauta mai a cikin kasa.

Duk na kula da hakan ne zuwana kudu don a arewa ba a minti biyu cikakke baki wani bawan Allah ya ambaci sunan ubangiji mahalunci ba amma a nan sai ki kusan wuni dasu baki ji hakan ba daga bayin Allah daya halitta don su bauta mai kowa harkan duniya yasa a gabanshi shine neman kudi.

Nan na dai da mukazo din shi muka sama sunayi abinda na fahinta shine mahaifiyar tana sana,an sanadaren kayan gyaran jikin matane yan gayu.

Daga sabulun wanka,sabulun wake kai man shafawa a kai mai hadi na gargajiya da kuma man shafi na jiki shima da irin hadinsa sai kamshi da sukeyi nasu na gargajiya don ko kaya hadin aka bude ko wani sai kamshi ya game ko ina a gidan har makwabta.

Ga kuma mata da yara masu dauka sari wanan ta shigo wanan ta fita abin gwani ban sha,awa don haka ko antyna daga zaune akwai aiki data keyi ganin haka nima na mike aka fara aiyunkan dani bayan na idar da


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login