Showing 21001 words to 24000 words out of 395027 words
Chapter 8 - HAWAYEN KADA BOOK COMPLETE BY ZEEY MAKAWA 2025.docx
Wai Fati meyasa kike min hakane kin fini sanin yarinyar nan kome ki bari in tabayi yar matsiyaciya kudina don Allah ?
Wa zai dauka idan ba ita ba dama shiyasa nace ba zaku zo da ita ba don gufun haka amma wanan takaiwa salma duka kafin ta ja baya ta sameta ta fara kuka tana fadin wallahi ba Mairo ta daukar maki kudi ba mama.
Ubanwa ya dauka idan ba ita ba nan maganganu ya fara tashi wasu na tambayan dama tana satane ba kunya naji mama tace hakama uwar kamar beran masar har yar wajen dauke dauke .
Wallahi ba dai uwata ba ko allura bamu taba dauka ba balle kudi takai min duka a baki kwab saida bakina yayi jini a lokaci guda nasa ihu mai kara ina fadin .
Wallahi wallahi mama ko wurin nan banzo ba kuma nida uwata kowa yasan bamu taba satan komai a gidan mu ba balle unguwa Allah ya sakawa uwata wallahi.
Wai meke faruwane muryan maza da sukaji hayaniya suka shigo a,a wai kudin hjy Tani aka dauke tace wanan yarinyar ce ta dauka dama.
Inna lillahi Tani har sherin yakai ki dorawa mairo sata haka a bainan jama,a wa mairo ta tabawa sata a duniyan nan don Allah ?
Kiji tsoron Allah nan ya fara bayani irin abinda ya hadamu mutane sai kara karuwa suke a wajen ana cika har lokacin ina rike a hannun anty Fati tana fada itama tace ita ta jawo min hakan tunda ita tace aje a daukoni.
Shigowan su hafsat diyanta ke nan sun dawo daga kasuwa sukaga taro suka nufo wajen da sauri suna tambaya sai cewa tayi Lah mama gafa jakarki nan tun a mota kika ban rikonshi fa !
Mama ban taba sata ba uwata bata taba ko cin bashin kowa ba amma kin laka min sata a gidan buki haka saina sake kuka zakice ba karama nake ba wajen iya magana dama.
Tani kinyi hakane don kawai ki tozarta masu ya dama kika ba yarki rikon jaka kikazo nan kina tozarta yar mutane haka daga abin arziki don Allah ?
Karen gidanka ke ja maka karan makwabta haka yaro yake da yan uwansa yara dama sai danka ya jawo maka dan wani gidan ya zama naka.
Jan hannuna anty Fati tayi don mubar wajen saboda wani irin kuka da nakeyi cikin tausayi saida taba da baya take fasin sai Allah ya sakawa yarinyar mutane insha Allahu.
Fati kada ki gaya min maganan banza a nan don banyi dake ba fati din ta juyo tana fadin nikan kinayi dani don banga abin dauka a wajen ki ba ai ?
Suka dan soma cacan baki a nan nikan na samu na sulale a hannunta nabar gidan da kafa na kamo hanya kyaran kyaran ina kuka ina hadawa da dan gudu.
Horn din da ake tayi min wani mutumi ya tsareni yake fadin ke dake mai motan can yake fa na dan juya sune su salmane anty Fati na gaban motan a zaune da babasu salma kuma suna bayan motan duk sun zobo min ido.
Zoki shiga mota muje ta fada na girgiza kai alaman ba zan shiga ba cikin daka tsawa ta sake fadin zo muje mana kin tsaya kin bari mutane zasu taru na dan juya mutum ukku na tsaye suna kallon mu hakan yasa naje na shiga.
Har muka kai unguwar mu daddy fada yake sosai kan abinda mama din tayi min sai fadi yake na rasa daga ina wanan kiyayyan yarinyar ya samo asali a zuciyar Tani ?
Tare muka shiga gidan mu da ita suka gaisa dasu mama inna ta mike sukaje daki nan ta dan labarta mata abinda ya faru a can gidan bukin taba inna hakkuri tace daddy ne yace tazo ta bada hakkurin hakan.
Tunda na shiga dakin mu wani mugun zazzabi ya rufeni wanda har yakai saida aka kaini chemest akai min allurai kwana kusan ukku ina kwance ban fito ba.
Bansan yaya akayi mama taji zancen ba ranan dana fara fitowa waje na dan zauna yaya murja ke fadin har jikin ne mairo don gaskiya ban faye samun matsala dasu ba sosai sai can ba a rasa ba.
A jikinne mana wanda akaiwa dukan kawo wuka a gidan buki ai dole yaji jiki sata gidan buki wasane naji yar nata na fadin sata kuma mama mairo batayi sata a gida ba balle waje ?
To kina sheda ke nan uwarta fada a cikin katseta a ranan naga fadan innan mu mai hannuri ransa bai iya baci ba hakan ya jawo har baba yaji yaje ya samu minjin hjy Tani yace sai yayi karansu ita da mama wallahi .
Yan unguwa suka bada hakkuri maganan ya lafa saidai anyi min iyaka tun lokacin da shiga gidansu salma din amma kuma salma din ita tana zuwa gidanmu ko yaushe.
Ni da kaina nabawa mamman bello labarin abinda ya faru ransa ya baci sosai amma yace inyi hakkuri kada mu rabu da salma don ba ita tayimin hakan ba.
Muna tare sosai da ita har anko munayi da muka dan kara girma saidai hakan baisa ina shiga gidansu ba gaba daya abinda ya shafi zancen gidasu na shafeshi a raina.
Sai gashi salma tayi ciwo har asibiti akai mata aiki wanan yasa da aka sallamota muka shiga gidan dani da kannena muka duba jikin nata.
Mahaifinta kuma muna mutunci dashi sosai ina mashi gaisuwan uba idan na ganshi wanan dalilin ciwon na salma yasa nakan dan shiga jefi jefi amma ban wani dadewa nake fitowa.
Ashe shi so gamon jine ban sani ba koba komai idan mutum yace bai son ka bai sonka din ne don duk da zancen ya dan wuce wanan bai sa mun wani sake tsakanina da mama ba duk da tana kokarin nuna min ba komai a fili.
Yayin da kowa ya sheda ni di kamu mammam belloce do tu ana wasa ga abu a yanzu ya juye ya fara zama gaskiya duk da yana zuwa min da yanmatanshi ya nuna minsu yace wai i tayishi zabe .
Idan naga nakasu ga mace nice mai fada mai wana tafaye tsawo ko tayi muni ko kuma gaskiya tana da kyau ni kuma zai daukeni wani lokacin ya kaini wajensu da suna wuni yace ni kanwarshice.
Na samu alheri ga ya mata sosai ta sanadinsa haka a waje maman shi don ya gidansu su sani ba abi da kurciya bai kawowa a rayuwa tunda daya nuna a gida mu shifa yayanane.
Amma da muka soma girma sai abin bamu ya soma juyawa soyayya ya wuce shakuwa a yanzu ni nasanda yana sona haka shima yasan da ina so shi yanzu da gaskiya.
Hakan ya somane tun ranan da Salma ke fada dani da nace ta rakani gidan budurwanshi muje mu gaida babanta da baida lafiya.
Amma ke Mairo bansan sai yaushe zakiyi hankali ba har yanzu bakiyi wayau fara kishi bane akanshi ke wata irin mace ce da bata da kishine ?
Kishin me zanyi salma wani kallo ta watso min yasa na dan saki dariya tace don Allah ja can kowa yasan abinda ke tsakaninki da bello a unguwar nan .
Amma don ya raina muna wayau sai ya dinga turaki wajen yan matansa kina mashi gyaran hanya a haka zakuyi aure yana kawo maki yan mata a gida ?
Sai me salma shiya jiyo mana dasu can ni ina ruwa da yan matanshi tunda shi nake so ba suba tsuki naji tayi wanan maganan da mukayi ya hanani zuwa dubiyan gidan budurwan nasa.
Saida yazo yake min fada meyasa yace inje in gaida baban Nuratu naki zuwa nace saboda ba hadi a tsakanin mu kai daya shafa sai kaje.
Maryam ni kike fadawa haka yau na turo baki ina fadin inbs ka maidani yarinya ba ta yaya zaka dinga turani wajen yan matanka ?
Lalai Maryam kin girma nace eeh mana amma nasan dai wanan ba shawaranki bane maryam don na fitar maki da kishina tun kina karama banjin ko a yanzu zaki iya wanan tunanen ?
Ranan dai bamu wani jima ba yayi min sallama ya tafi don na botse mashi sosai na bashi mamaki fiye da tsamaninsa.
Salis ya tara yake fada mai yadda mukayi murmushi salis din yayi yana fadin zugata akayi don salma ta fara tarona da zance ita da wanan bakar yarinyar na tare dasu.
Da yace zai sai min waya wanan fadan da mukayine ya hana zancen wayan saida mukai sati uku muna fushi da juna ranan da yamma sai gasu har cikin gidan mu shida salis da ledoji a hannunsu sun shigo.
Ina zaune banda riga ga kaina da ban samu kitso ba a banye nayi daura gaba na sheka na shige dakin mama da sauri wajen su yaya murja .
Mama dake kwance ta soma fada dani wai meye haka saida yaya sa,ade kece mata mammam bellone fa suka shigo shine ta boye.
Budan bakin mama sai cewa tayi yaron nan akwai wahal da kai gareshi shi har yanzu yana wanan bautan tsiya daba riba niko iyayyensa basu san ciwon kansu bane oho ?
ZAINAB IDRIS MAKAWA
[6/25, 7:23 AM] Zainab Idris Makawa Writer: HAWAYEN KADA,,,,,,,,,,,,
ZAINAB IDRIS MAKAWA
BISSIMILLAHI RAHAMANIN RAHIM,,,,,,,,
8οΈβ£
GA MAI SON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI NAIRA DUBU DAYA KACAL A WANAN LAMBAN 2254380105 ZAINAB IDRIS MAKAWA ZENETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257 NAGODE ALLAH YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,
YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DOMIN AMANACE HAKKI,WANI A WAJENKA , , , , , ,
HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO PLEASE,,,,,,,,,,,,
π€³AUNTY ZEE MOM MUJJAHID KATSINA 08262859027π€³
π*INGANTACCEN MAGANIN SANYI MAI WANKO DUK WANI DATTIN MARA SANYI MAI HANA HAIHUWA SA WARIN GABA RASHIN NI IMA JIN ZAFI YAYIN MU AMALAR AURATAYYA FITAR FARIN RUWA MAI WARI KAIKAYIN GABA TUSAR GABA KURAJEN GABA TUSAR GABA BUDEWAR GABA CIWON JIKI RASHIN GAMSUWA*
*Maganin sanyi 5k*
π*Maganin sanyi*
*5k*
π*Maganin ciwon Qoda 10k*
π*Maganin HepatitisB ASHA NA TSAWON WATA DAYA MUNBADA ANWARKE DA YARDAR ALLAH 40k*
*MAGANINπ MATA KALOLI DABAN DABAN INGANTATTU MASU LAFIYA DA KARA KUZARI AKWAI NA MATA AKWAI NA MAZA UWARGIDA DA AMARE KU GARZAYO WURIN AUNTY ZEE MOM MUJAHID KATSINA*
π*INGANTACCEN MAGANIN GYARAN NONO MAI TADA KOMADAR NONO DA DUK WATA TAMOWA TA NONO ZAI CIKO DA TUWON NONO YA TADA KOMATSEWARSU BANCE ZASU TASHI BA ZADAI SU CIKO SUYI KYAU*
*Maganin gyaran Nono π8k*
π*MAGANIN RAGE TUMBI KODA YAKAI GIRMAN CIKIN YAN BIYU INSHA ALLAH KI GWADA MAGANIN AUNTY ZEE DA YARDAR ALLAH ZAKI GODE*
π*Maganin Rage Tumbi 7k*
π*MAGANIN BASUR KODA YAKAI GA YIN TSIRO INSHA ALLAH AGWADA ZA ADACE*
*Maganin Basur 5k*
*MAGANIN CIWON SUGARπ CIKIN IKON ALLAH MUNBADA ANRABU DASHI*
*Maganin ciwon Sugar 10k*
*08162859027*
*09070027627*
*Location*KATSINA STATE*
*ACCOUNT NUMBER*
*8162859027*
*ZAINAB SHU AIBU*
*OPAY*
*OR*
*3968303018*
*FCMB*
*ZAINAB SHU AIBU*
π*DAN ALLAH IN KINSAN BAKI SHIRYA BA KARKI YI MAGANA DAN ALLAH KIBARI KI SHIRYA AUNTY ZEE MOM MUJAHID KATSINA TAKUCE SAI KUNZO*
Duk yadda akayi infito nakasa saida suka bargidan mama kuwa har lokacin sai faman fada takeyi wai shi wani irin yarone haka ?
Yana dan masu arziki zai tsaya a gareni duk matan dake cikin gari diyan masu kudi kyawawa amma don yaudara ya kare a wajena.
Bayan fitan su kanwata dija tazo tana fadin innan mu na kirana hakan yasa na tashi a gaban mama dake fadin ita Allah ya sauwaka ta asirice yaro don abin hannunsa wai don yaso yarta.
A bari yaro ya nemowa kanshi so amma ba aita hada yaron mutane da boka da malam sai faman dawainiya yake damu yana kashe jikinshi.
Ko mama ta dauka har lokaci shekaruna bai kai ingane me take nufi bane da zancenta da take fadan wanan magama haka a gabana oho ni dai na tashi nabi Dija muka nufi wajenmu.
Ina shiga dakin nayi turus don ledojin da naga a tsakar dakin namu wanda suka shigo dashi nace innan mu ashe abinda mama ta gani ke nan take can tana fada wai asiri kikewa mammam bello yake so na ?
Murmushi naga inna tayi tana fadin kaiya kinsan mutum sai ya dinga tunanen kowama irin rayuwansa ke gareshi aikintane hakan shiyasa take tunanen muma abinda mukeyi ke nan a nan din.
Gashi ya kawo maki yace bai san me yayi maki ba kike fushi dashi amma kuma da yayi tunanen baki tallan har yanzu kamar yadda ya hanaki shine yace bari ya kawo maki kayan amfani daya saba kawowa.
Inna ni ban iya rayuwan da yake son nayi saiya dinga turani in gaida yan matanshi wai yana cire min kishinshi a zuciyana kada in taso da kishinmu na mata donshi mata hudu zaiyi.
Namijin duniya ke nan shi kamarshi har ya fara zabawa kanshi rayuwan da yake buri nan gaba tun yanzun ?
Meya kawi inna naji tace wallahi ban bude ba mamu don suna kala kala innan mu take kirana dashi albarkacin sunan maryam dake gareni.
Suna kirana da inna Isah suna kirana da yar manya suna kirana da mamu suna kirana da mairon da mama tasa min amma ita inna kasancewana yar fari a gareta tafi kirana da inna isah ko mamu.
Ledan na jawo fari babba irin na company din nan ba komai a cikinsa sai kayan kwaliya dasu turare da sauran abin amfanin mata a cikinshi.
Sai dayan ledan mai dauke da dogayen riguna guda ukku da huluna da gyale dayan kuma kayan shayine a cikinsa da kayan ciye ciye na yara da innan mu tasha fadan hakan har shi ta fada mai bata son irin kayan nan don Allah ya bari sai naje gidanshi yasai min don mu nan tallakawane kada yaranta su bude ido dashi.
Yace inna ba sai a sai masu ba idan suna so za a daina ai amma abinda yaro ke so ai ba a hanshi inna tace a dai bari don Allah kamar yadda tace.
Jikina yayi sanyi na zaro kudin ina mikawa innan mu tace ajeshi can idan mahaifinku ya shigo a nuna mai nace inna har da kudin ki dan cire wani abu daga ciki kinsan baba yana iya karbe kudin duka fa.
Idan ya karbe ai kudin yarshi ce dani dake aiduk a karkashin shi muke rayuwa a yanzu maganan inna ke nan akoda yaushe idan nace wani abu game da mahaufinmu yadda naga dakin mama sunayi.
Zata nuna min baba mahaifinmune ita kuma mijinta don yaci abin mu hakan ba laifi bane ai yasa nayi shiru amma a karshe sai naga ta raba kudin biyu kamar yadda nace.
Koda salma ta shigo na fitar mata da kayan ina mata labarin dawowan Bello din wuri na tace umm,humm ai dama na fada maki zai dawo don bello ai bai iya fushi dake yanzu mairo.
Ta yaba kyau kayan sosai har take bada shawara inkai rugunan a gyara minsu a mayar dasu daidai jikina takai har magariba a gidan mu ranan.
Da zata tafi ni kuma na rakata zuwa kofan gidansu ko a nan mun jima tsaye muna hira ban dai shiga cikin gidan nasu ba lokacin.
Bayan komawan Salma gidane ta zauna tana hiran abinda Mammam bello ya kawo min uwarsu na daki ta fito tana fadin amma dai iyayyenshi basu san da zancen nan ba ko ?
Sun sani mana mama mukanje mu gaida mamanshi ai idan bamuje bama ita take aikowa Mairo taje tana son mairo sosai kuma tace tunda danta yana son mairo itama tana sonta bakiga yadda ake muna ba idan muje, har da babanshi yasan mairo fa ,
Zance wanan zuwan da abin arzikin da bello ya kawo min a lokacin shine ya zamo sanadin komai a rayuwan mu da yan hassada suka taso muna caaa a tsakanin mu wanda bansan ko daga ina zancen ya fito ba.
Ashe da farko mamace ta fara samun mamansu Salma da zancen tana labarta mata irin abinda bello din yake min da kashe jikinsa da yake a kaina.
Toke wawiyace da zaki zauna kina ganin za afi yayanki baki dauki mataki ba Rakiya ?
Kisan yadda kikayi kika raba tsakaninsu mana balle yanzu ai auren kwarya tabi kwarya akeyi an daina wahal da kai ga auren dan tallaka tallakan ma irin su mairo don Allah ?
Da ace a cikin yayan gidan nan bello yazo ya nemi daya don kinga kune daidai dashi ba wacan fitsararar ba mara kunya.
Bari nasan abinda zanyi ai zan nemoki Rakiya idan na gama tsara komai yanzu ki bari inyi tunane tukun aina