Showing 45001 words to 48000 words out of 395027 words

Chapter 16 - HAWAYEN KADA BOOK COMPLETE BY ZEEY MAKAWA 2025.docx

sukai ta jefawa Fati din zagi na batanci tana ramawa a haka mijinsu ya shigo gidan ya samesu.

Yana tambayan ba,asi kowa na fada mashi hjy din tace dake nayi kona kira sunan fati a zancena ?

Ai wanda duk yayi zagi a kasuwa yasan da wanda yakeyi ke baki jin kunya kin bata min suna da mutunci a mutanen unguwa hakan kuma bai isa ba sai kin tayar min da fitina yanzu kuma.

Tace ai dama tasani ba zai taba ganin gaskiyanta ba duk da Fati,ne ta fara jawo fadan yazo yana ganin laifin .

Saida kyat fadan ya lafa kanwata uwani dake zuwa taya anty Fati wasu aiyuka tana gidan a gabanta akai komai ita takoma tana fadawa innan mu abinda ya faru a gidan makwabtan nasu.

Inna tace ita ta fita wanan zance tunda tasa Allah ne maiyi Allah baiyi ni matar bello bace dama daga tsakar gida inna tace ba a daiso haka ba .

Kome za a fada ayanzu duk karyane ita matar Alh din dake wani magana itama ba kwancen mijin tayiwa hjy Tani ba halan ?

Ai hjy tani ta samu da bata dauki mataki a kanta ba har ta samu bakin fadan wani zance a yanzu.

In bata dauka ba ai saiki je ki daukar mata yaya ki dai iya dana gidan ki kafin ki leka na wasu nan suma dai sukai karamin fadansu a ranan.

Ida mama banda gori da mugun jafa,i ba abinda take kira a kaina wanan yasa baba daukan mataki a kanta yace sai ta bar mashi gidanshi ta dauka da wasane sai gashi yai tsaye saida ta fito zuwa gidan su.

Duk da kafin ta tafi tayi ta kirarin cewa su zuba da inna bashi taci indai itace kaf din mu sai taga bayan mu a gidan don sai innan mu ta raina kanta.

Abu ga mai mugun nufi duk da an lurar da mama cewa batayi gaskiya ba don me zata furta hakan ga abokiyar zamanta alhalin gata da tsohon ciki idan wani abu ya sameta bata da mafita sai ace itace sanadin hakan ai.

Amma mama zuciyarta ta bushe tana ganin sanadin inna har baba zai tsaya ya koreta din haka koma me zai faru saita rama yadda tabar gidan yace bata kwana maigida itama inna saita bar gidan bari na har abada kuwa ta bar yayanta kuma.

ZAINAB IDRIS MAKAWA

[7/5, 9:33 PM] Zainab Idris Makawa Writer: HAWAYEN KADA,,,,,,,,,,,,

ZAINAB IDRIS MAKAWA

BISSIMILLAHI RAHAMANIN RAHIM,,,,,,,,

1️⃣5️⃣

GA MAI SON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI NAIRA DUBU DAYA KACAL A WANAN LAMBAN 2254380105 ZAINAB IDRIS MAKAWA ZENETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257 NAGODE ALLAH YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,

YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DOMIN AMANACE HAKKI,WANI A WAJENKA , , , , , ,

HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO PLEASE,,,,,,,,,,,,

🀳AUNTY ZEE MOM MUJJAHID KATSINA 08262859027🀳

πŸ‘*INGANTACCEN MAGANIN SANYI MAI WANKO DUK WANI DATTIN MARA SANYI MAI HANA HAIHUWA SA WARIN GABA RASHIN NI IMA JIN ZAFI YAYIN MU AMALAR AURATAYYA FITAR FARIN RUWA MAI WARI KAIKAYIN GABA TUSAR GABA KURAJEN GABA TUSAR GABA BUDEWAR GABA CIWON JIKI RASHIN GAMSUWA*

*Maganin sanyi 5k*

πŸ‘*Maganin sanyi*

*5k*

πŸ‘*Maganin ciwon Qoda 10k*

πŸ‘*Maganin HepatitisB ASHA NA TSAWON WATA DAYA MUNBADA ANWARKE DA YARDAR ALLAH 40k

*MAGANINπŸ‘ MATA KALOLI DABAN DABAN INGANTATTU MASU LAFIYA DA KARA KUZARI AKWAI NA MATA AKWAI NA MAZA UWARGIDA DA AMARE KU GARZAYO WURIN AUNTY ZEE MOM MUJAHID KATSINA*

πŸ‘*INGANTACCEN MAGANIN GYARAN NONO MAI TADA KOMADAR NONO DA DUK WATA TAMOWA TA NONO ZAI CIKO DA TUWON NONO YA TADA KOMATSEWARSU BANCE ZASU TASHI BA ZADAI SU CIKO SUYI KYAU*

*Maganin gyaran Nono πŸ‘8k*

πŸ‘*MAGANIN RAGE TUMBI KODA YAKAI GIRMAN CIKIN YAN BIYU INSHA ALLAH KI GWADA MAGANIN AUNTY ZEE DA YARDAR ALLAH ZAKI GODE*

πŸ‘*Maganin Rage Tumbi 7k*

πŸ‘*MAGANIN BASUR KODA YAKAI GA YIN TSIRO INSHA ALLAH AGWADA ZA ADACE*

*Maganin Basur 5k*

*MAGANIN CIWON SUGARπŸ‘ CIKIN IKON ALLAH MUNBADA ANRABU DASHI*

*Maganin ciwon Sugar 10k*

*08162859027*

*09070027627*

*Location*KATSINA STATE*

*ACCOUNT NUMBER*

*8162859027*

*ZAINAB SHU AIBU*

*OPAY*

*OR*

*3968303018*

*FCMB*

*ZAINAB SHU AIBU*

πŸ‘ƒ*DAN ALLAH IN KINSAN BAKI SHIRYA BA KARKI YI MAGANA DAN ALLAH KIBARI KI SHIRYA AUNTY ZEE MOM MUJAHID KATSINA TAKUCE SAI KUNZO*

Ranan farko da zan fara zuwa makaranta kusan banyi barcin kirki ba a ranan tun duku dukun asuba nayi aiyukan dana zabawa kaina a gidan irinsu gyaran gida wanke wanke da abincin karyawa da yanzu anty ta sakar min hadashi tunda ta fahinci na iya girki da kyau.

Ranan fanke nayi masu din na tashi da wuri saboda naga tace tana son fanke an saye kuma sukace manda aka soya yana wari.

Dinshine na hada masu fanke a cikin abin karyawansu sai cookerort dana dama da dan ferfesun kayan ciki shima naji tana zancen shi ban shirya ba saida na jera masu komai a dinning table na shiga don inyi wanka.

Wurin shiryawane tunanena ya dawo don kuwa babu hijjab a cikin kayan iya dai akwai hulla da zan kafa a saman kaina.

Nan naja tsaye bakin cikin rashin zuwa da kayana ya dawo min sabo don akwai dan farin hijjab sabo wanda na saye da sallah daya barni nazo da abina dana saka tunda kayan ba hijjab haka tufafin makarantana sabbine hijjab dinsu sabone suma.

Gashi masu gidan basu tashi ba yasa na koma daki na zauna ina jiran fitowansu har na gaji da jira nakai kwance sai can naji an bude kofa an fito.

Ina dai kwance yadda nake ban daga ba a haka ta shigo ta sameni ta soma fadin wai keko maryam kina barci kuwa har yaushe kika tashi kikai aiyuka haka kamar injin ?

Abinki fa ya fara ban tsoro maryam at this age ace kin iya hada ko wani irin abinci abin yana da mamaki gaskiya ni abinki yana ban mamaki sosai wallahi.

Waima har yaushe kika tashine nace da asuba ta dan kalleni kamar zatayi magana sai kuma ta juya na yunkura a maraice ina fadin anty babu hijjab a cikin kayan ban san yaya zan fita haka ba.

Dariya ta kwashe dashi tana kada kai muryan mijintane ya kirata ta fita daga dakin ba tare dana san matsayan hakan da zan fita ba.

Wayanta dake ringing ya mika mata don mahaifiyarta data kirata har ya juya zai koma daki ta riko mashi hannu suka nufi wajen danin da hannu ta nuna mai abincin ya gane me take nufi ya soma budewa ita kuma tanaci gaba da magana da mahaifiyarta a wayan.

Shima mijin mamaki yake dayaga abindana hada masu din yace duk yarinyar nan tayi ko samuel yazone yau da safe ?

Itace tayi ta bashi amsa daidai tana gama wayan ta kashe tace wallahi wai maryam ce ta hada wanan da kanta da safen nan ni abin yarinyar nan yana ban tsoro wallahi.

Tsoron me training ne kawai ta samu tun a gida wasu yaran aida aiki suke bude ido ta kalleshi tana nufin me kake nufi yace me kikaji nace ya juya zai tafi take fadin .

Maryam tace bata iya fita ba hijjab a jikinta fa to yaya kike son inyi ni in bata iya fita aisai ta zauna an fada mata nan wani ya damu da yadda zata fitane.

Ko ana zuwa da hijjab makarantane ko taje dashima karbewa zasuyi ai bari dai in duba mata karamin hijjab idan taje get saita saka a cikin jakkarta na school.

Ta shiga daki ta dawo da farin hijjab karami irin half sunna din nan iya wuya sai kamshi yakeyi da turare da school bag sabo a cikin leda ta kawo min tace ki dinga fesa turare din idan zaki fita dan saboda zufan jiki ta miko min.

Na karba da murnana ina godiya take fadin ai zaki gane hanya ko don mikewane zaki ga get din wajen nan an rubuta GREEN LAND shine sunan wajen mu nace nagane koda yake taso kibi Papa ya saukeki a hanya saiki shiga.

Shi mijin ya daukeni tunda nagaidashi kamar ma bai amsa min ba nidai nashiga tana fadin a kula yaja mota muka tafi idan ba idona yayi karyan gani ba zance harda abincin karyawanshi a bayan motashi ranan.

Ban gajiya da kallon abubuwan mamaki da nake gani a garin daga mutanen ciki har zuwa abubuwan more rayuwa wanda keda bambamci sosai da namu ba arewa dana saba gani duk damu kano muna cikin wayayyun arewa amma danazo nan lagos saina koma bakauya sabuwa a garin.

Muryan Papane ya ratsa kunnena yana fadin kunyi waya da iyayyenki kuwa tunda kika zo a maraice nace dashi banda wayan da zan kirasu.

Shiru na dan lokaci ya ratsa motan kafin naji ya sake fadin na rasa yaya akayi numbersa ya fita a wayana naso na tura masu kudin watanki koda yake bamu gama maganan yadda abin zai kasance ba don ban yarda da cewa wai a turawa umma da kudin ta wajenta ba kafin yaje hannunsu nafi so a tura masu kai tsaye da abinsu.

Duk da nayi mamakin jin ashe har albashi za a dunga bayarwa ga zamana a nan din duk daba wani aiki nake masu na azo a gani ba amma wai kuma har ana zancen bada kudin wata akaina.

Zancen mamane ya dawo min da take fadin daga ta taimakawa babana data bada sunana watau ba zata bada sunan diyanta suzo suyi bauta a gidan a turowa baban mu kudi aci ba sai dai nice zanyi a tura masu.

Muryanshine ya katseni da yake fadin ki sauka ai zaki iya sheda wajen ko r the first time tunda yaune farkon zuwanki kuma gashi ba turanci kike ji ba.

Har ciki ya shiga dani ya fita yai magana da manyan makarantar can na gansu tafe da wani mutum a bayanshi yasa na fito ya damkawa mutumin ni shi wanan din ya kaini class din da zan zauna.

Nayi mamakin ganin yadda suke bina da kallo a lokacin ashe dan hijjab din da anty ta ban na manta ban cire ba shine dalilin kallon mamakin da suke min a lokacin.

Wurin zama aka nuna min na zauna tso kamar a tsorace a cikinsu sai turanci sukeyi da yare wanda duk a kaina suke magana.

Malam ajin ke fada masu cewa ni daga Norther Nigeria nake don haka suyi hankali dani don yan wanan area din a very clever muggan mutane muke mu din ba abin yarda bane.

Tun lokacin ta tsoratasu dani kowansu ke jaye min don muzantani da tayi a cikinsu ban damu mu don shedanci a can baya ta ajeni a class din hakan sai yayi min dadi sosai duk malamin daya shigo ina fahintar darasinsa kusan abinda malaman mu na arewa ke koya munane dan bambamcin kadan ne da nan din da har malami ya gama ba ka jin anyi hausa ko wani yare sai turanci mara surki a bakinsu.

Koda aka tashi daga breakfast ban fita ba duk daga abinci a dan kula nazo dashi da kuma fanken da nayi da safe wanda anty ta diba min ta saka min a jaklata.

Shina danci nasha ruwan cock din dana zo dashi har aka koma karatu ban magana da kowa a cikin yaran saboda malam ajin data tsoratani dasu.

Muna tashi ban tsaya komai ba na kamo hanya zuwa gida banjima ba na iso nayi sa,a ta kwanta bata rufe kofa ba yasa har na shigo na cire uniform din na wanke na watsa ruwa nayi sallah.

Litattafaina na jawo ina dubawa bansan shigowan anty dakin ba sai muryanta naji a kaina tana fadin ashe har kun dawo ban sani ba ?

Da sauri na dago kai ina fadin anty sannu da fitowa ashe kin tashi nadawo kina barci na barki kada in bata maki barcinki dazun din.

Ai wanan dan rigiman ya bata min ko yau don fitina wai tuwo yake son ci ke kiji min fitina don Allah ina fama da kaina ya kawo min zancen tuwo yanzu gashi Samuel ya wuce tun dazun.

Zan iya tuwo mana anty na fada ina kokarin rufe littafin don in mike tsaye naji tace thank god saida nayi tunanen hakan kuma ba iyawan ba banda komai nayin tuwo ai a gidan nan yanzu.

Kamar me anty bamu da shimkafan tuwo a gidan nan haka kuma banda abinda zan hada miyan tuwo a gidan tunda ba yinsa mukeyi ba.

Amma naga wani waje da zan dawo suna sayar da kayan miya nan gaba damu kadan din nan barin sheka in amsa idan na dawo sai insa girkin .

Ta juya ta fita ba tare datayi min magana ba kudi ta dauko a dakin tazo min dashi ta mika min na karba na saka hijjab dina na fita zuwa sayo ganyen miya .

A hanya nake jin yara na ihun omo gambari jin hakan baisa na juya garesu ba don ban dauka dani sukeyi ba wai ashe nice sukewa magana suna kirana da yarinyar hausawa.

Don su a wajensu bare suke kallon mu kamar yadda muke masu idan sunzo arewa bayan na saye komai naga canji ya rage da yawa na kama hanyan gida.

Har nakai gida ina jin duk inda zan hadu da yara hakan suke fadi haka kuma sam bai dameni ba na shiga na samu ta kewaya hakan yasa na aje mata canji da sauran kudinta na fito.

Aikin abincin na fara bayan na kunna gaska na dora ruwa kafin na debi kayan miya a fridge na fara jajagawa lokacin anty ta kula dana dawo har canji na aje mata a gefen kujera a dakinta.

Saida taga shiryawa tsab ta fito ta sameni a kiychen take fadin maryam har kin dawo ashe kin dora girkin na juyo ina fadin eeh anty yanzu nake zancen yawan shimkafan da za a zuba.

Ki kwatanta kawai ki zuba irin mudu daya koda rabi haka ai zai isa ko a raina nace lalai wanan matar tashin falonce tuntube da remote kamar wace zatayi tuwon mutum goma sha ?

Na dau kwatanta na wankeshi tsab na zuba na koma hada miya tana falo har nagama shiriritata bansan ko zaiyi dadi ba don tuwon ma ban iya tukawa a gas ba kasa na sauke na tuka sosai ya zama tuwo na kwashe ina mulmulawa a cikon leda.

Haka miyarma gaskiya ba laifi don ba zance ban iya tuwo ba don shine abincin gidan mu kullum da dare don haka dole inkoya in iya din.

Bayan na gam komai nakai falo na dawo na gyara wajen ta fita lokacin ta shiga gidan makwantansu ban faye shiri da matar gidan ba don kamar tana kyamata take nunawa.

Donshi ni kuma idan naji itace ta shigo sai inki fitowa ko in koma daki in zauna harsai matar ta fita zan fito.

Yauma da anty ta shiga dubata take tambayan ina yar aikinkita tace madam na fada maki sister din maigidanane ita ku daina kiranta da yar aiki don Allah.

Ban son abinda zai hadani fada da ya uwan mijina akan yarinyar nan ko banza ba shiri nake dasu ba yanzu kuma suji ina kiran yarsu da suna mai min aiki ai kinga abin ba dadi.

Wani kallo tayiwa anty din dake fadin haka tace kina ban tausayi sariya gaki kamar mai wayau a fuska amma sam baki da wayau.

Yanzu ke baki tunanen sun baki yarinyar nan ne don tazo taga yadda kike gudanar da dansu wata rana suyi shawara ta aure maki miji baki taba tunanen hakan bake Sariya ?

Miji su aura mashi mana ni wanan ba matsala bace wajena idan ma haka shine dabaransu na bashi yar uwarsa da sunan ta taimaka muna all what i know shine nidai ba zan taba cutar da ita ba gaskiya don wai ina tsoron kada ta auri mijina.

Dama ai mazan hausawa basu zama su tabbata da mata biyu hakan yana da wuya su zauna su mutu da mace daya a tare dasu.

Tsuki matar taja tana fadin kedai banzace wallahi yanzu ina take kin fito kin barta a gida nasan kuma dakinki a bude kika bar matashi ko ?

Ta dawo school tana can ta girka muna abunci yau yace tuwo yakeso shine tace ta iya take girka muna nafito you see kinga abinda nake fada maki ko ?

Sun turatane nan tazo ta gane kan zaman ku kafin ta kara girma suce sun bashi kingani ke amma sam kin kasa gane hakan sau nawa ana wanan abin a arewa muna gani muna ji.

Dariya anty din ta kwashe dashi ta mike tana


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login