Showing 111001 words to 114000 words out of 395027 words

Chapter 38 - HAWAYEN KADA BOOK COMPLETE BY ZEEY MAKAWA 2025.docx

na cin masa ko durkusashi wallahi don koda gudun tsiya muka bishi ba zamu taba cin masa ba a rayuwa.

Tuf tuf uwar keyi wanda hakan ya tsoratasu suke binta da kallo ta soma fadin zubar da miyau bakinki Habibu zubar maza zubar kai da bakinka kake fadin cewa bamu taba cinma Aliyu a duniyan nan ?

Mama kin dauka abin na wasane shiru sukayi ya soma basu labarin abinda ya gano da abinda ya faru tundaga farko har karshe.

Meya kaika Habib yar uwarta tambaueshi yace me zai hana inje tunda Abba yana gurin Abba nabi donshi naje naga wanan abin.

To wai wani irin abu yakeyi yayi kudi haka masu yawane nasan halin Abban mu da ace kudin Aliyu na haramun ne ba zai taba yarda ya shiga vikin shahon nan ba gaskiya karamar ta fada.

Allah ya barki auta shi nake son mama ta gane ta kasa gane hakan ko dazun abinda Abba ya fada min ke nan nazo na nemi yardan ki mama tunda kince kudin haramun ne baki yarda mu shiga cikinsa.

Na fada nace kudin haramunne Aliyu yafi kowane da zaiyi kudi haka na fitan hankali lokaci guda aini Alj yaban kunya wallahi in anyi magana yace shina Allah ne yau ga kudi sun rufe mashi idanunsa.

A,a mama me kikaji auta ta fada a yanzu Abba fa yasan abinda yakeyi da farko aikin amsa yayi saida akai mai bayani dalla dallah ya yarda ya koma shagon .

Ko shagon da tsarinsa donsai kacika formza a yarda ka soma aiki a cikinsa yanzu shine Abba yace in dawo inyi shawara dake mama idan kin yarda .

Kaje kana dodofa ke nan a wajensa mafarin Aliyun ko uwarsa suji su dauka mun zama abin banza yanzu a wajensu muna dodofa ko ?

ZAINAB IDRIS MAKAWA

YAURI KEBBI STATE

[8/6, 9:09 AM] Zainab Idris Makawa Writer: HAWAYEN KADA,,,,,,,,,,,,

ZAINAB IDRIS MAKAWA

BISSIMILLAHI RAHAMANIN RAHIM,,,,,,,,

3️⃣6️⃣

GA MAI SON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI NAIRA DUBU DAYA KACAL A WANAN LAMBAN 2254380105 ZAINAB IDRIS MAKAWA ZENETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257 NAGODE ALLAH YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,

YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DOMIN AMANACE HAKKI,WANI A WAJENKA , , , , , ,

HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO PLEASE,,,,,,,,,,,,,

*ZEE MAKAWA NOVELS*

1- TAKARI✈️500

2- FUREN JUJI🌼500

3- TARKO🕸️500

4- BAMU KADAI BANE...🧟‍♀️500

1- SARAUTAR MATA🫅🏻500

2- MURICCIN KAN DUTSE...🎋 500

3- BAHAGON RAYUWA 🩸500

4- KANIN AJALI 👨🏻500

5- LOKACIN MUKE⚽ 500

6- MIJIN BUZUWA🐪500

7- SARKA...🪢500

8- ABU CIKIN DUHU⚫ 500

9- ANA DARA...🐟 500

10- KARAN DAFI...🌾500

11- TUMFAFIYA...🌱 1000

12- DUBA MIN BAYA FAKON BIRI..👀 1000

13- JA YA FADO JA YA...🔴 1000

14- MURFIN JALLO 🏺1000

15- HAWAYEN KADA🐊 1000.

_Account No._

_*ZAINAB IDRIS MAKAWA*_

2254380105

ZENETH BANK

PHONE NO.

08036959257

Ranan sai cikin dare muka isa Abuja kamar yadda mukazo hakanema wanan karon wani hotel akai masauki tunda muka shiga dakin nayiwa Amira wanka nayi nima muka kwanta don fashin sallah da nakeyi a jikina banko tsaya neman abinci ba hakama yarinyar barci ya fara daukana naji ana buga kofan Antyce ta shigo muna da abinci muka zauna mukaci anan tare da ita har take ban labarin akan mama.

Dan har yanzu tana can tsare don Paapa yace sai ta raina kanta kafin yasa a saketa duk da anyine donni da mahaifana sai banji dadi a raina ba.

Saboda haka ban iya furta komai ba har muka gama ta fita ta koma nasu dakin kwanan mu biyu *abuja* muka bi jirgin yamma zuwa lagos tare da tsaraban mudaya rigamu tafiya muka isa lagos din a ranan.

A can gida kuma duk wani wanda ya kamata yaje a samu bellin mama sunje a cikin dangi sai ace wanda ya kawota yace sai yazo za a saketa saboda babban dan sandane tayiwa laifi .

Anje an samu mahaifiyar Paapa inda umma harda kukanta wai anja mata zagi da tonon asiri koni dake can a fadawa Paapa ya dawo masu dani gida an fasa bashi rikona din tunda abin ba mutunci a cikinsa.

An nuna masu karfi da iko ankulle masu yar uwa saboda anga basu da karfi to koni insun isa da mahaifina maza yasa a dawo dani gida.

Shine mahaifiyar Paapa ta daga waya ta kira dan yana office tayi mai fada sosai akan yasa a sake matar mutane hakana kamar Rakiya tana zama matar dan uwanshi zaisa a kulleta kuma kan dan magana.

Yace zai duba yayi hakane don ya samowa yarinyar daraja kan abinda ta fara fadi akaina budab bakin hjy sai cewa tayi da dan nata.

Wani daraja zaka jamata banda ka aureta kamar yadda yar uwarka tabaka shawara ka aureta da duk wanan zance aibai taso ba yanzu .

Yanzu kan ai sai kayi hakkuri tunda kana mata rikon amana dole zargi zai biyo baya tunda mutane ba dukka aka taru aka zama daya ba kowa da yadda zaiyi godiyanshi.

Hjy ku daina zancen nan don Allah yarinyar fa ita kanta matsayin uba take daukana kada suji haka girmana ya fadi garesu.

Girman ka dai ya karu garesu ka auri yarsu ai duk wani zance ya kare kuma duk wanda zaice yace ta dai zama matarka ya kashe wayan ba tare daya tsaya saurare ba.

Yabar hjy din tanata zuba a wayan saida suwaiba ke fada,mata cewa baya kan layi ai ya kashe wayanshi tuni tace ja,iri .

Ba komai bane yasa ya kashe ya barni ina zance da iska don baison zancen auren dana fito masa dashi.

Don kawai matarshi don kada taji ta jefashi talle da ransa ta dafa saboda shakkunta dayakeyi da tsoro suwaiba ta kwashe da dariyan kyeta.

Da kwana biyu aka sako mama wace ta rame ta zuge saboda tashin hankali na dan kwana biyu data shiga don barazanan da yan sandan keta mata suna tsoratata da sai case din yakai abuja.

Ashe karyan tijara mama keyi don taga tashin hankalin dayafi nata ga unguwa ya dauka don yadda anty Fati ta tsaya ta mayar da zancen gaskiya har da kari mutane suke fadin zata iya indai mamace ko abinda yafi haka zata iya fada.

Saboda yadda ta tsanemu nida yan uwana duk da Allah yana nuna mata ishara akan hakan da takeyi kan diyanta amma sam ita bata gane ba.

An baro wurin hukuma da sharadin cewa ba za a yarda wani mumunan zance ya shiga tsakaninta da yan dakin mu ba haka zata je tabawa umman su Paapa hakurin don batawa dansu suna datayi donshi baya garin a yanzu.

Don haka bayan ta dawo da kwana dayane duk da tsamin jikin da takeji haka ta shirya ta fita zuwa family house din mu inda ta samu yan uwanta suka kwasa zuwa can gidansu Paapa din inda saida tasha fada sosai ga yan uwa da iyayye kafin ta samu takawansu zuwa gidan kamar yadda aka sharada mata yi din.

Hjy tana zaune sai ganin umma dasu mama tayi da tawaganta sun shigo wai bata hakkuri kan abinda ya faru.

Ke banda abinki Rakiya ina wanan zance ya fito haka a bakinki da wanan shekarun naki keba yarinya ba kinyi kuskure ai irinsu Faruq basu duban nagida balle sanaiya.

Dama zancen nan da muke furtawa ace a gabankine kikaji kina iya fada amma ba wanan shirmen da kike fada ba don shi matsayin yar cikinsa ya dauki yarinyar nan .

Koda nayi mashi tayin aurenta don natsuwa da kamun kai danaga yarinyar dashi kwabeni yayi da nabar zancen shi matsayin ya yarinyar take dashi a wajenshi kingako ba zancen shirme haka ke nan ?

Sunyiwa mama din fadab katobara irin nata sosai aka dai bada hakkuri suka bar gidan saidai abu ga mai hali nan kuma ta rike wanan zance na hjy a ranta ta juyawa ke nan na zama mai sa,an da zanfi diyanta da har za a kwadaitu da aurena irin wanan gidan ?

Meyake faruwane anyi na Bello ta samu kacal majjal ta raba tashiga ta hana yuyuwan hakan yanzu kuma wanan figagar tsohuwan ta fito da zancen daya kusa saka numfashita daukewa a wajen.

Naje a matsayar aiki na dawo na firgita masu lissafinsu gidan balle na zama matan aure dindindin a gidan Paapa aisai zuciyarta ya buga ke nan don bakin ciki.

Ita wace irin mara sa,ance wai da malamanta suke shara mata karya da gaskiya kan zataga aiki mai kyau amma kuma saudai taga sabani haka ko yaushe a gareni saima tace ita kanta takewa aikin ga yayanta sune ba saurayi na kwarai koma saurayin akayi zakaji kwana biyu an watse sai tonon asiri ya biyo baya a karshe kuma.

Amma ni kamar abinda bahaushe ke kira da sara da sassaka bai hana gamji tofu don duk sara boye dana fili data ke kai min lamari a ko yaushe sai gaba yakeyi ita kuma bata daina barnan kudinta ba har lokacin.

Yanzu ga wanan zancen mai kama da dukan guduma wanda tsohuwar ta sake agabanta har kunnuwanta yaji tankar an watsa mata guduma a gefen kunne.

Tun data dawo da zancen take kwana take tashi haka da kalamin yan uwansu kan hakan da mazan ke fadin ai hakan ba haramun bane matukar Paapa din ya amince da hakan aiba komai bane ga addini.

Kalman ba komai bane din nan ya daga mata hankali don a yanzu ba wanda zata iya tunkara a ciki mazajen yadda suke da haushinta din nan na bakanta masu rai da tayi daba haka na da tuni ta fara aiwatar da zancen suka ga hakan.

Don shi taba da karfi wajen malamai da bokaye na a sako munama kiyayya a tsakanin yaji sam bai kaunana ko ra,ayin ganina a gidansa suyo min koran kare in dawo gida.

Saida ta dauki sati uku zuwa hudu bata fara yawon unguwa ba sai dai ta lagga hijab ta fice zuwa unguwa wajen bokayenta ko malamai ko kuma inda zataje yawon roko da yanzu tasawa kanta hakan taje tana batawa mahaifinmu suna kan baidashi bai basu kullawa a yanzu kowa ke ciyar da kamshi da iyalinsa donshi tazo a taimaka mata?

Wanan sabon halin na mama tun baba bai sani ba har aka fara taronsa ana fada mai abinda mama keyi bai kamata ba ya kamatane ya samu dan sana,an da zai kawo mashi kudi yana dan juyawa ya samu abinda zai ciyar mashi da iyalinsa ba ya zurawa mata ido suna wahala haka ba.

Idan ita mama tana da wajen zuwa ta karbo ita innan mu fa dake da yara kanana mata kuma gata kuma marainiya ina zata ta samo tunda ba wasu yan uwa take dasu ba irin mama a garin.

Irin wanan maganan yakan bakantawa mahaifinmu rai sosai yakan dawo gida suyi jidali da mama akan hakan ya dinga ja mata Allah ya isa tunda inhar yana dashi yana basu kuma tace dole sai yabar yaranshi sunyi sana,a tunda bai basu kudi donsu samu abin rufin asiri.

Dole ya bari din yanzu kuma da rikona ya koma hannun Paapa yake aiko mai da kudi duk karshen wata a matsayin kudin aikina duk da kudin sunfi karfin hakan yana dai bashine don halarci.

Sai baba ya samu sana,a yana sakai yana sayar da duk wani kayan masarufi a cikin yar kasuwan unguwa inda zakaje ka samu komai ka saya ba sai kaje babban kasuwa ba .

Sai ya kasance yaso hana su yaya murja talla amma mama tace bai isa ba tunda bai kashe masu laluransu ga baki daya ita da yaranta din.

Don haka ya barsu su nemi kudinsu suyiwa kansu laluransu innan mu kan ta daina tura saudatu kofan gida saida abinci a yanzu idan ta gama gida ake shigowa a saye sai kuma wani almajirin da malama ta samo mata mai kirki daga cikin almajiran mijinta suke fita da abincin idan ya ragewa inna su saida mata dashi a wajen gidan mu.

Ba abinda ya kara dagawa mama hankali sai ganin itin gallleyar frezer da inna ta baro a kwalinsa kofan dakin mu wanda yanzu suka fara sana,an kayan sanyi da almajirai guda biyu dake zuwa su dauka kamar an juye haka zasu sayar su dawo gida da roban tallan su.

Hankalin mama yai masifan tashi da ganin wanan bakon al,amarkn da bata taba zato ko tsamani inna zata kai gareshi ba sai gata da abinda ko a mafalki ba ayi tsamani ba an canza sabon ledan kasa katifa da labulaiya.

Allah sarki tallaka bawan Allah duk rayuwa kagani da butinsa saidai idan karfi bai kai ba ayi hakkuri a zauna yadda Allah keson ganin bawansa din.

Amma ko wace rayuwa akwai burin dake shimfide kasanta tana fatan takai ga manufarta a samu abinda ake muradinso a rayuwan bawa.

Kwana biyu mama batayiwa innan mu magana ta dauki fushi sosai da ita dama kuma tun faruwan abinda ya faru ba wani zaman lafiya a gidan mu kona munafuncin da akeyi a baya sama sama ake zaune a gidan.

Don mama na ganin da innan mu da mahaifinmu sun munafunceta sun sa an wullakantata da yaranta an tozarta a idon jama,a.

Saiga kuma wanan dayayi bala,in daga mata hankali sosai kamar saboda tashin hankali ance har karamin ciwo tayi kwance dakinta.

Ta dan fara jin saukine ta fito ranan ta dan mike kafa tashiga gidansu anty Fati don taga aminiyarta hjy mummy da suka kwana biyu basu hadu da juna ba.

A nan waje ta samu anty sama sama suka gaisa na musulunci kowa najin dan uwa a ransa ta shige wajen mummy bata wani dade a ciki ba ta fito mummy ke fadin yanzu dai a saiki san zamanki da kowa Rakiya .

Ta amsa sosaima kuwa saukin abin kowa yanzu abin zai shafa ai tunda aika aikan da ake shirin yiwa matar shi Faruq yafi sherin da aka saka sukai min ai.

Nan da kwana kwana biyu zakiji an daura mai aure da Mairo ashe abin da ake kullawa dama ke nan ita matarshi bata sani ba ta daure gindi akai min haka to itama nata ai yana tafe yanzu.

Mummy tace kin ga kuwa ba abinda yakai haka zafi Rakiya ka zauna da yarinya matsayin yar aiki ace ta dawo ta aure maka miji ai wanan babban abin tashin hankaline sosai .

Bayan ta gama sanin sirinki da komai don zalunci da cin amana kuma ta dawo baya ta aure maka miji don cin amana in kayi magana ace ai Allah bai hana ba.

Za akoyi tunda da bakin mahaifiyarsa ta fada muna gaban kowa sunga iri mai kyau sunce ya aureta yanzu kuma iyayyenta tun wajen sun amince da haka ai shike nab kuma yanzu mu yan kallone kuma tunda an daukemu masheranta a baya .

Yan kallo babba kuwa kyau dan maciji suka gani sululun boni cuta zalla ba sai ta shiga tace gawa Allah ya aikota ba ita ba tayi sake dan zaki ya girma.

Duk abinda suke fadi a kunnen anty fati da gabanta yake faduwa amma haka ta daure ta jefa amsa a fakaice tana fadin komai ya faru ai mukkadarine tun farko ga bawa dadin yuka a gaban doki baya razana doki ai don yasan shi ba abin yanka bane ga mutum.

Shiru sukayi sai can mama ke fadin sai anjima ta fito batace dasu ga inda zasu ba taji mommy na fadin tana nan shigowa ai ta bawa idonta abinci.

LAGOS NAGERIA BIRNIN IKKO,,,,,,,,,

Komai yana yadda yake a yadda nake tunane komai ya canzawa Paapaa yanzu don samun cigaban daya samu a wajen aikinshi.

Saidai yanzu ba kamar daba don baya dawowa gida da wuri idan ya fita wani lokacin har sai munyi barci zai dawo gida don yanayin sabon aikinshine ko wani abu oho ?

A cikin hakan kuma lokacin fara karatuna ya rage yan kwanaki domin kuwa wani satine zamu fara shiga makarantan don mu soma daukan darasi.

Saidai ba wani shiri ko damuwan hakan dana gani gun iyayyen gidan nawa yadda idan yaro zai fara sabon gaban karatu za ai masa shirye shirye.

Sai sunday din da zan fita monday dinsa da yamma da Paapa ya dawo suka nemeni a falo na fito dauke da Amira a hannuna na gaidasu.

Wuri ya nuna min ya soma magana a murtuke yana fadin to maryam gobene insha Allahu zaki soma karatunki nina mantane ma ba ai maki wani shirin haka ba saida antyki ta fito min da zancen yanzu.

Saboda nisan wajen naso ki zauna a hostel ba sai kinyi jeka ka dawo ba duk daba wani nisa


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login