Showing 387001 words to 390000 words out of 395027 words
Chapter 130 - HAWAYEN KADA BOOK COMPLETE BY ZEEY MAKAWA 2025.docx
/>
8- ABU CIKIN DUHU⚫ 500
9- ANA DARA...🐟 500
10- KARAN DAFI...🌾500
11- TUMFAFIYA...🌱 1000
12- DUBA MIN BAYA FAKON BIRI..👀 1000
13- JA YA FADO JA YA...🔴 1000
14- MURFIN JALLO 🏺1000
15_ HAWAYEN KADA🐊
*Account* No
*ZAINAB* *IDRIS* *MAKAWA*
2254380105 *ZENETH* *BANK*
*PHONE* *NO*
08036959257
Labarin komai yazo min duk yadda aka kwashe da wanan matar har cewa da malama tayi ai itace take son ya auri yarta da take fada muna din dole ta fadi hakan a kanmu.
Jin cewa itace sai nafitar da zancen a raina don da kalman ya tsaya min a rai ina son fadaashi cewa ai basa a kawo kayan ba gidan mu tunda ba tsirara ya gani ina yawo ba tun farko.
Amma tunda naji waya fada na dauka adawace dani na bar zancen idan ma jini yaji a gidansu ba wajena ba yakuma ji din don da yazo ina fadin ashe ankai kayan lefe gidan mune ?
Ya danyi wani iri yana fadin sunkai maman abokina Auwal ta hadoshi tundaga can ta turo shine aka kai din banda rashin hankalin da zubar da mutuncin da mommy hanne taje tanayiwa mutane don shirme.
Ai kasan ba a taro irin haka wani bai danyi suka ba abindata hango zai iya faruwane a gidan namu ta fada tunda mu masu karamin karfine kasa daku ?
Tsuki yaja yana fadin bansata a harkana ba i dont no why da zasu jawota tazo tana son batawa mutane shirinsu haba ai anyi angama dai sai kuma wani karon kuma wanan ya wuce ai ko ?
Kamar yadda yayi alkawari hakane ya cika don kuwa ranan bukin yayyemu baban mu da yaya ibrahim yaya sahura saisu saudat gaba dayansu kannena suka sauka a lagos ranan.
Hakan ba karamin dadi yayi min ba duk da a bazata abin yazo min kamar a mafalki waiga yan uwana da mahaifina sunzo bukin kare karatuna harda Amira da Na,ima dasu yaya sadiya a bangareshi tare dasu yusuf.
Kaso mai sonka yafi kaso wanda kake so bai sonka don kuwa na sheda Aliyu masoyinane na gaskiya don haka kawai da yayi min ya gama min komai a rayuwana yadda aka sheda karatuna da ake kira da tambada nakeyi ba karatu ba yau na kammalashi a gaban idin yan uwa da abokan arziki.
A yadda yaso duk zasu sauka wurinshi amma Paapa yayi tsaye ya nuna shima namijine ai yace ba za ayi hakan ba Aliyu.
Da ace ta tarene a gidanka wanan ba matsala bane hakan amma yanzu yan uwanta a gidana zasu sauka sai kaje da naka yan uwan wurinka su sauka.
Dole ya yarda da hakan don anyi min gata gata na nunawa dan gata naji dadi sosai na rasa yadda zan baiya dadin sai hawaye ina rungumesu a cikin jin dadin ganinsu din wajen.
Na samu award na fanin karatuna nazo na ana biyu abangaren mu sannan an ban girman yar arewa datake da jajircewa a bangaren ilimi.
Akwai jin dadi da farin ciki baiyane a fuskan iyayyena da yan uwana da sai ranan akansan ni din me gatace ashe anga yan uwana da mijina dana baiyanashi a gaban kowa.
Anyi lafiya an watse lafiya muka dauki hanya zuwa gida gidan mu suka fara zuwa suga inda nake ba laifi gaskiya don paapa dai yana tsaye da gidanshi matar kwaraice ba a dace ba a gidan amma komai na more rayun dan adam akwai a gidan .
Abincin dayayo oda don hakan aka shigo dashi don ba zaka taba sanin cewa bada wajen mu abincin ya fito ba anci ansha anyi sallah aka soma hira don maza suna waje a zaune tare da paapa.
Shi buki ga mata ba,a rainashi don kuwa matan barikin mu sunzo sunyi min kara kamar yadda akewa ko wani dan block idan ya samu abin farin ciki su maman teema har school mukaje tare dasu da yaranta.
Baizo gidan muba yana can tare da yan uwanshi maza shi kuma baba da yaya ibrahim baba bala suna tare da paapa a gidan mu sai yan uwanshi matane kada kadaici ya damesu ya kawosu wurina.
Zamanin waya kafin ace me su saudat sunyi posting da yan gidansu kowa daya sansu ya tambaya zasu fada mashi abindake faruwa.
Tun lokacin da labari yazowa yan gidanmu cewa zasu tafi lagos wajen bukin kammala karatuna suke murna da jin dadi.
Mai hali baya barin halinsa don yaya murja da taji cewa tayi kan kammala karatun za a kwashi jiki har zuwa lagos kamar marasa yi ?
Muna da abinyi don yar uwarmu zamu tafi aiba don komai ba kema inga kara yaci ace kin shirya ai antafi dake murja don tasan ana tare yanzu ?
Kuna tare dai don wai abinda ta dan ban shi zaisa na kama bin kanwata ta baya kamar wata shasha dani ?
Mu ai shashashune da muke nuna mata kauna kaunar abin hannunta dai don dan abinda take kwantala maki dai kike wani zakewa ga zancensu.
Idai don kudin data ban ne nake juyawa ba sai ta karbe abinta ba ai bansa ta ban dole ba Allahne ya kwato minsu a hannunta.
Ki zauna kina bin kanwarki ta baya sahura tunda ke baki san takaici ba yau ko aure kikayi ai baki zaman bin karamar yarinya irin mairo haka ?
Mamakine ya hana yaya sahura biye mata ta tabbatar dan shaye shaye dai hankalinsa ragaggene watau ta dauko kula yar uwarta da takeyi kwadayine yasa hakan ke nan.
Ke sahura ai gaskiya murja ta fada kun zauna karamar yarinya na son juya gida yanzu yadda taga dama wai mairo fa umm,humm ta nisa mama ke nan ke fadin hakan.
Anya mama kuwa wallahi irin haka ba kyau na zata duk wanan abubuwan kun daukeshi ishara ce a wajen mu don ubangiji nawa bawq izzina da wani nasa idan yana da rabo ya gyara.
Anki a gyara din ke ki je ki gyara din ba shike nan ba uwar ta fada har tana sarkewa da tari daya taso mata a lokacin.
Da kyar tarin ya tsaya mata ba a kara dauko zancen ba kuma wanan yasa dana tambayeta yaya murja fa na zata aida ita za a zo ?
Ta danyi murmushin yake tana fadin tana nan lafiya murja halinta sai ita ita da mama basu gane gaskiya ko kana son fada masu.
Munyi ta hakkuri da juna hakana tunda Allah ya hada zaman mu da rayuwan mu a waje daya kowa da halinsa ake zama dashi ana hakkuri.
Naga hakan ai Mairo don idan ba haka ba ko kallon wani gefen ai ba ayi tunda hanyar bata mutum ya zaba kirikiri kuma ya sani.
Tun da naji hakan nasan akwai magana sai daga baya saudat ke tsegunta min ai saida akayi fitina kafin suzo har da koke koke lungun mama din.
Sai karfe goma saura motan da zai kwashe yan uwansa mata yazo ya daukesu mun rabu dasu a kan da safe zasu shigo mu fita gari dasu suka wuce masaukinsu muka koma cikin gida.
Takurana daya shine mummy dake gidan don ita taso takura muna a lokacin kuma naji yarta ta juye harshe a cikin yaresu tana fadin ita bata son haka kada taja mata magana a dangin mijinta.
Tana zaune ya shigo gidan fuska a daure ya samu wuri ya zauna yana hadiyan rai tunda taga haka sai bata kulashi ba dama ba wani dadi a zaman haka dai ake zaune tun lokacin.
Ta fita zuwa kitchen ta dawo ta kara fita ya kula sarai tana son tambayanshi abune amma ganin ba daman hakan gareta yasa taja baki tayi shiru.
Gana ukku data dawo ta tsaya a kanshi tana karewa kwanciyar da yayi kallo ta soma magana a hankali tana fadin.
Na fadama ba abin miya tun jiya daka dawo kuma bakace min komai ba gashi ina son dora girki rana yayi shiru yayi bai tankata ba duk da tasan idon shi biyu a lokacin.
Ta kara maimaita mashi abinda yace din ya dago yana jan wani uban tsoki ya soma fadin matsalan rashin ilimi ke nan ai.
Abar mutum ya auri zabin ranshi an hana anshiga anfita aka cusowa mutum rayuwa da karfi da yaji don kwadayi to ba zan sayo abin miyan ba idan bakuci haka ku bari.
Aida nasan abinda kake zance amsa zan baka wallahi ta fada tana juyawa don barin dakin ke kizo zo in nuna maki ya shiga laluben wayanshi yana kokarin nuna mata photon yace.
Don Allah ki duba dubi mace inda adda mace ba irinki ba sokuwa sakarai na tabbatar da Mairo na aura wallahi da ina nan cikin farin cikin rayuwana a yanzu.
Tunda Allah yayita mai kashin arziki bana tsiya ba dole arzikinta ya shafeni tunda a jininta yake.
Au dama kan mairo kake min hakan wai dana fika jin dadin hakan saidai ita Allah ya rufawa asiri ai bakai ba don arzikinta Allah ya rabata da wahalanka tunda wuri tun baka shafa mata tsiyarka ba.
Wuf ya mike ya biyota a sukwane tayi waje zuwa lungun sarakuwarta dake zaune tana lissafi ta fado mata ta dago tana fadin .
Yaya hakane kuma tsiyan naku ya tashi ko kai bello baka girmane wai da wanan halin banzan naka na dukan mace ?
Yanzu kuma meya hadaku bar yar iska wallahi hjy na tsani wanan yarinyar a rayuwana ina bakin ciki in bude ido inganta a gidan nan matsayin matana.
An cuceni an rabani da budurwata na arziki gashi sai gaba gaba yarinyar nan keyi yanzu wai ace mairo tayi karatun dani banyi bama ?
Au zancen yarinyar nan har yau din nan bai fita ranka ba ashe kana ko da wahala wallahi don yanzu ko a kafa aka daura mata kai bata daga kafan balle ta nunaka a matsayin miji.
Kamar zaiyi magana sai kuma yasa kai ya juya ya tafi yana yan maganganu bai dawo gidan ba kuma saiji sukayi ance wai ya wuce abuja da yamman nan ya koma wajen aikinshi.
Washegari na falka da wuri don bakin mu duk da gajiyan dake jikina a lokacin breakfast na soma shiryawa gami da gyaran gida inda saudat tafito ta kama min muka gama a cikin lokaci.
Daga nan kuma aka shiga yin wanka gaba dayan mu a dakina muka kwana tare da yan uwana sai mazan su baba da aka kai wani hotel suka sauka a can.
Sunzo din muka fita gaba dayan mu tare dasu zuwa cikin gari da mota biyu munje shopping mun kuma je har kasuwa kowa da tsaraban daya saye a cikinsu.
Muna hanyar dawowa daga kasuwane ya kirani yana tambaya muna ina nake fada mai inda muke naji yace ina ganin gobe in an samu jirgi zasu koma don tafiyan su baba daya gabato ance jirginsune na farko.
Nima nayi mamakin hakan sosai na yarda kudi na iya komai a kasan nan ashe na fadawa baba yana min zancen tarewan ki kafinsu tafi ?
Haba dai kamar abin gudu suje har su dawo ai kafin a shirya ai na fada sai naji yace saiki fada mai tunda baki da tausayi ya kashe wayan .
Cikin mamaki nake tambayab kaina meye abin fushi a nan kuma daga fadin gaskiya ashe a fili na fada har suna jina yaya sahurace taban amsa dake meye naki a ciki idan ma gobe akace ki tare din ?
Haba yaya kamar dai wata bazawara wai ni wallahi idan ana zancen tarewan nan wani iri nake ji a raina an tashi an daurawa mutum aure kamar angaji dashi ?
Gashi shikuma fitinane da saurun hasala har yaushe nagama wahalan jerabawana yaya da za ayi zancen tarewana a yanzu ?
Allah sarki rayuwa ke nan mu yan adam akwai mu da mantuwa wallahi wai baki tunanen wanan abu duk rufin asirin Allah ne ga bawa abubuwa suke zo maki haka mairo ?
Jikina yayi sanyi ga amsan data ban din wanda hakane din ni daba kowa ba har iskan duniya ya fara kadani ina daukan kaina wata tsiya a yanzu don kawai naga nakama a hannu kamar bagas ba tare da wahalan komai ba.
Allah kanyiwa dan adam dama amma sakaci da girman kai irin na dan adam kasa muyi wasa da daman mu mu manta daga Allahne abin yazo muna mu dauki hakan duburan mune ya bamu abin.
Maganan kuwa ya tabbata a hakan zan tare kafin tafiyansu baba kamar yadda aka tsara da farko don muna dawowa baba ya kirani suke fada min zancen tarewan nawa da nan da sati mai zuwa insha Allah saidai sun koma gida sun gani.
Bandata cewa dole shiru nayi tun daga lokacin zullumi da damuwa kuma ya soma shigata wanda bansan dalilin hakan ba a kaina lokacin.
Na roki baba subar min saudat mu taho tare kano din da kyar baba ya yarda da hakan acewanshi ai inna ma tana bukatanta a yanzu fiye dani.
Karshe dai yaya sahurace zata tsaya muzo tare don haka suka shirya suka bar lagos zuwa kano akan zamu biyosu daga baya idan mun shirya.
Zaman yaya sahura din a kusa dani yayi min rana sosai don tare mukai ta jigilan fita ina sayo duk abinda nake ganin zan bukata a bangarena na amfani da na bukatan rayuwa.
A yadda aka tsara za ayi kamu bayan kamu sai dinner da za,ayi din wanda indon tanice da ba ai dinner din bama amma yace za ayi don abokanshi dake son hakan.
Ni kuma nace aimun walima a kofan gidan mu in tara abokaina na kurciya da yan uwa wanan kadai muka tsara don ba lokacin koma akwai ba wasu kawayene dani ba balle ayi min wani gagarumin buki haka.
An tsara zan tare a kano a gidansa na kano mu kwana biyu kafin a dawo lagos inda yake rayuwan kasuwancinsa a nan din.
Wai ashe duk tsarin da akeyi a bangaren mama bata san komai ba yaya murja dai bata zama gida yaya sahura kuma muna nan tare shi kuma yaya ibrahim namjine balle yaje surutu irin haka ?
Sai ranan da zamu zone take jin ana fadin wai aurena saura yan kwanaki ashe don su baba zasu wuce saudiya shida innan mu.
Saudiya ta fada da karfi matar yaya ibrahim tace ke mama duk abin nan zakice baki sani ba sai yau din nan gashi ana ta fadi kuwa ?
Kuma ana shirye shiryen buki kina gani tace ita bataga wani shiri ba ai safiya din tace shirin me mama ?
Wani shiri kike son gani bayan ango ya gama shirinshi ko kayan daki wanan tafiyan da sukayi akasayo a makka fa komai ance a waje suka sai abinsu ba kasan nan ba ko akwatunan can ai ance duk kayan kasan wajene cikinsu ?
Shiru tayi ta kurawa waje daya ido kafin ta nisa tana fadin makka fa yar nan kikace malam zai tafi shi da Ai kodai zolayata kikeyine ?
Zolaya kuma mama wallahi ance makka zasu tafi jibin nan kuwa shida inna yasa aka matso da bukin nan kusa kusa haka ayi tun basu tafi ba ?
Wani abu ya tsaya mata akan zuciya tana son tashi daga wajen ta kasa motsawa saida safiya din ta kula da hakan ta kamata zuwa daki.
Sai gashi tana fadin sanyi take ji a lulubeta don Allah ita kan safiya data kula hiransune yajawa sarakuwar nata wanan ciwon taja bakinta tayi shiru bata fadawa kowa ga dalilin hakan ba a gidan saidai tace mama na fama da zazzabi.
Haka muka iso muka sameta rijib dole yaya sahura bata huta ba suka kwasheta zuwa asibiti sai gashi an bugo waya ana fadin an bata gado.
Nam jikin kowa kuma yayi sanyi baba ke fadi daya dawo toko mutuwa akayi a gidan nan me za a fasa tunda wanda ya mutu ya mutu ke nan ba dawowa zaiyi ba balle ciwo da ake ganin meshi da rai.
In dai bashi ya mutu ba a gidan nan bayanshi a fasa zancen tarewana ba abinda zaisa a fasa din kan ranan da suka saka kowa dai haka labarin yazo mai na tarewan nawa a gagauce har nashi bangaren .
Inda mukazo da mm teemah da maman sunny yan block din mu da muke dasawa dasu dama har da maman Ayo zamuzo kuma tace ta fasa ance arewa akwai nisa sai daga baya da zamu wuto taga da jirgine kuma ta koma data sani.
A cikin haka suka matsa har da anko sukayi don karfin hali irin na mutum nidai bancewa komai an kaini hakana saloon anyi min gyaran jiki kitso kumshi