Showing 183001 words to 186000 words out of 395027 words
Chapter 62 - HAWAYEN KADA BOOK COMPLETE BY ZEEY MAKAWA 2025.docx
MAKAWA ZENETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257 NAGODE ALLAH YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,
YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DOMIN AMANACE HAKKI,WANI A WAJENKA , , , , , ,
HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO PLEASE,,,,,,,,,,,,,
*ZEE MAKAWA NOVELS*
1- TAKARI✈️500
2- FUREN JUJI🌼500
3- TARKO🕸️500
4- BAMU KADAI BANE...🧟♀️500
1- SARAUTAR MATA🫅🏻500
2- MURICCIN KAN DUTSE...🎋 500
3- BAHAGON RAYUWA 🩸500
4- KANIN AJALI 👨🏻500
5- LOKACIN MUKE⚽ 500
6- MIJIN BUZUWA🐪500
7- SARKA...🪢500
8- ABU CIKIN DUHU⚫ 500
9- ANA DARA...🐟 500
10- KARAN DAFI...🌾500
11- TUMFAFIYA...🌱 1000
12- DUBA MIN BAYA FAKON BIRI..👀 1000
13- JA YA FADO JA YA...🔴 1000
14- MURFIN JALLO 🏺1000
15_ HAWAYEN KADA🐊
*Account* No
*ZAINAB* *IDRIS* *MAKAWA*
2254380105 *ZENETH* *BANK*
*PHONE* *NO*
08036959257
Sauri nakeyi sosai gudun makara saboda mun makara a ranan ban kallon ko ina sai dan hanyar da muke dan bi na short cut zan wanda zan bula babban titin unguwar.
Mota nayiwa hannu ya tsaya na nufi wajen ina mayar da wayata dake a jakka ban fargaba naci karo da mashin dake gefen titi ajiye da sauri na dago ina fadin subbahanallah.
Baka ganine kake kokarin bugeni ashe bahaushene yake fadi yi hakkuri hjy wallahi tun can nake kokarin tsayar da mashin din yaki tsayawa.
Ke nan kai hausane yace ga zahiri hajiya kin gani motar dana tsayar na duba naga sunja abinsu sunyi gaba hausheni sosai ya kamani ban tsaya ba nayi dan gaba kadan da wajen sai faman buga mashin din yakeyi taki tashi wani yazo wucewa yace kasa mai mana yake fadin sai mai da baki akeyi aka fada ma ko kwandala ban kwana dashi ba a gidan ga yarona baida lafiya fitowan dole kaga nayi nan yanzu.
Tausayi ya ban daga inda nake tsaye ina jiyo hiransu sai hakan ya tuna min da gida na tuno da lokacin da mahaifin mu ke cikin tsananin wahala inda ko kwandala sha,awa take bashi.
Hakan yasa naji wani irin tausayin mutum ya tsirga min a zuciyana dubun goman dake cikin jakkata na shiga laluba dubu daya kawai na mota nacire na mika mashi goman.
Yana duke yana kwakwalan tsohon mashin din nasa dako hawane sai wanda ya matsu zai hauta yaga ina miko mai kudi da sauri ya dago yana kallona a cikin mamaki mai alaman tambaya ?
Da kai na kara cewa dashi karba kawai ya mika hannu har biyu yana amsan kudin da sauri na juya na fara tafiya don barin wajen.
Horn mai karfi nake ji a motar horn kuma na babban mota hakan yasa na daga kaina na dan duba ga haushin bata lokaci dana samu a yau dama go slow din nakewa gudu gashi an soma kuwa.
Shine wanan guy din dai a cikin wata farar mota jikinshi saye cikin kayan motsa jiki sai tawul daya rataya saman wuyanshi.
Banda zabi a lokacin banda i nufeshi ko dan ya rage min hanya gashi ko banza ina son ganinshi in bashi hakkuri akan bukatansa ba zai samu ba don uncle da yayiwa abokinsa alkawari zanyi aiki dasu.
Ina kwana na fada ya amsa min da kai ashe waya yakeyi mutumin na mai mashi ya biyoni har bakin mota yana fadin hjy nagode yadda kika taimaka min kika farauta min Allah ya taimakeki a rayuwanki yasa kigama da iyayyen ki lafiya nagode nagode.
Wai malam lafiya kake binta haka lafiya Alh a tayani mata godiya don Allah na kwana ina addu,a yau ko dubu biyu in samu insaiwa yarona magani sai gashi tun da safen nan taban kudi haka taji ina ba yaron can labari alhalin akwalan mashin dina na tashi kadeta dashi anan din.
Ka tafi Allah ya sauwaka ya fada cikin dakewa yana kallon yadda mutumin ke matsawo kusa dani ya juya yana murmushi gami da sambatu .
Bude motar yayi na zagaya na shiga ya tuka yabar wajen ina kikayi nace school ya dauki hanyar school din mu unilag don a nan nake karatu.
Mun dan taba tafiya ba wanda ke magana sai wa,azin sheck Abubakar giro dake tashi a motan inda yake bayani akan zakkah.
Ke wai baki da tsorone halan ?
Na dan waigo don kara tantance meyace naji yana fadin kiga mutum haka kamar mahaukaci har ki tsaya kice zaki taimaka mashi ?
Ai baiyi kama da mahaukaci ba sai dai talauci kuma a gabana yake fadawa dayan abinda ke ranshi shine ya ban tausayi har na taimaka mashi.
Kibi a hankali don ba kowa kake taimakawa a yanzu ba duniya ta lalace yasa aka daina saurin yarda da mutane haka .
Shiru nayi don ni tunane nakeyi ta ina zan soma bullo mai da zancen ba zan amince da aikin da yayi min tayi ba don wani dalili da ba saina fada mai ba.
Shirun da yayi yawa yasa yace me kika yanke akan maganan mu dama nayi zaton hakan tunda mun hadu gashi kuwa ya tambaya din.
Dan furzo iska kafin nace gaskiya iam sorry to say hakan ba zai samu ba a yanzu ya dan juyo ya kalloni kamar zaiyi magana sai kuma yai shiru.
Nima naji ba dadi a raina lokacin hakan yasa nace sorry uncle dina yace yayiwa wani abokinshi alkawari zan soma aiki dasu so kuyi hakkuri ku nemi wata.
Bai ban amsa ba illa kwanan daya shiga na titin da zamu hau na school din mu ina jin yana bin karatun alaranman malam din har zuwa karshen ayyah daya tsaya.
Naso ya saukeni a get don gujewa wahalan security din wajen amma ya riga yasa kai zuwa ciki har ya mika hannu don amsan kati hakan yasa nayi shiru bance komai ba .
Wani department kike ya fada idonsa na kan titi din daya mike sosai zuwa cikin haraban school din .
Ba tare dana kalleshi ba nace science department naga yasa kai zuwa wajen nayi mamaki daya san kan makarantar haka sai da zamu shiga dan wajen yake fadin.
Kiyi sa,a sosai gaskiya da kika tsaya kika dage kina karatu a wanan wajen mai wahalan karatu gashi kuma kin samu course me kyau dasu.
Nagode na fada kamar ana min dole ina sakawa a raina meyasa baiji haushin rashin amsa tayin nasu da banyi ba ?
Motan ya bude na sake juyowa karo na biyu ina mashi godiya ya kada kai nikan na fice ina daukan jakkata kudi ya miko min yana fadin ki karbi wanan tunda kinba wancan mutumin kudin jakarki.
Na jiyo da mamaki ina kallknshi kafin in sauke idona kan kudin da suke daurin yan dari biyar biyar sabbi kar dasu na girgiza kai ina fadin akwai 1000 daya saura cikin jakkata zanyi manage dashi hakana.
Ba rokona kikayi ba ai ko baki yarda da hadisin da akace ka bayar Allah ya baka wanda yafishi ba sai abin ya ban dariya da har na dan sake murmushi a fuskana kadan na karba ina mashi godiya.
Ina fita yaja motarshi da karfi ya bar wajen a raina nake fadin kosai yanzu yaji haushi da takaicin amsan dana bashine ?
Na cusa kudina a jakkata zuciyana yana me kara gaskanta min zancen shi tabbas kaba da kadan ka samu mai yawa a wajen Allah.
Nida nabada dubu tara gashi na tashi da hamsin lokaci guda cikjn yan mintuna lalai maganan Allah da Annabinsa ba abin wasa bane sai dai wuyan cikawa ga dan adam.
Nayi tafiya zuwa department din mu a ranan kan nasan na taushe hannu sosai ga fitowa na hango Ozil bakin department dinsu yana min hannu na mayar mashi nashige aji a cikin sa an rashin samun ba a fara lectures ba a lokacin.
Hello ya fada a bangareshi aka amsa yaji muryan kanwarshi ce ke magana tana fadin ina kwana yaya ya amsa tace umma fa bata da lafiya kwana biyu ke na yanzu kuma tace kada a sanar maka.
Ke mahaukaciyar inane Na,ima don umma tace kada ki fada min shi zaisa kiki fada min yanzu tana ina gata nan a daki kwance ta bashi amsa.
Me akayi to shi Abba ya san bata da lafiya shima don ko jiya da dare mun jima dashi a waya yasani yaya yace suje asibiti taki ya dai sayo mata magani su take sha.
Ke jeki mika mata waya ya fada a cikin tsawa ta nufi wajen maman nasu dake kwance ta dungule a waje daya tana fadin ummah yayane a waya.
Yaushe ya kira injin dai ba kece kika kirashi ba shifa ya kira umma banina kirashi ba ta karbi wayan daga hannun yarta din ta manna a kunnenta.
Ummah ina kwana lafiya murya kasa kaaa ta fada lafiya naji muryanki haka ta dan murmusa a cikin karfin hali tana fadin ina dan fama da masasarane dan kwana biyun nan amma naji sauki.
Amma umma shine baki sanar min ba inzo katseshi tayi da fadin ko kazo me zakayi min maganine mahaifinku ya saya min ai kayi zamanka kada kace zaka taso don Allah.
Ina zuwa Barin kira Abba yace ya katse wayan ya fara neman layin mahaifin nasu kira daya gana biyu ya dauka yana fadin yanzu fa nake zancen kiranka sai gashi ka kira.
Eeh Abba ashe umma ba lafiya kuma ba a fada min ba dan murmushin manya yayi yana fadi ai kasan halin uwar take dai taki a kirakane yasa bance komai dakai ba.
Amma Abba ai at list sai i sani ba za a barta gida ba kwance dole aje asibiti ko yace ka kwantar da hankalika da ciwon yana bukatan asibiti dana kiraka na sanar dakai ai.
Kawai ciwonsune na mata ita da samun sauki ai sai Allah ya rabasu kuma abindai ne yazo mata a haka bana amma aiba hakan ta saba ba a baya.
Okey yace kawai suka danyi maganan da zasuyi da mahaifin nasu ya kashe waya yana jin hankalinshi bai kwanta ba.
Sulaiman ya kira a waya yana fadin kafitone ko ya amsa da ehh sir gani a office ma zaune ok kaje kayi min booking din flate din zuwa kano yanzun nan wai ummana bata da lafiya.
Subbanallahi inji da sauki ya amsa mai da saidai idan naje in gani din inda sauki ya kashe wayanshi ya aje yakai hannu saman kanshi ya shafo fuska yana fadin ciwon mata shi baida magani ne banda abin abba kuma ?
Duk wayan da Alh yakubu keyi a daidai tagan dakin hjy Naito wace daga ita har yarta dake jinyata sukai shiru suna saurarenshi yana gamawa dakin ya nufo don ya sallamesu zai fita.
Ya samu yanayinta gaba daya ya birkice a lokaci guda yar uwarta na fadin ke lafiyanki kuwa meya sameki haka lokaci guda ?
Lafiya dai yaya ya tambaya matar ke fadin wallahi yanzun nan fa muke tare lafiya lau ko minti daya ba ayi ba sai gata kuma ta birkice haka lokaci guda kamar wace iska ya hau kanta.
Lafiyata kalau azzalumi Alh ashe kai babban macucine ban sani ba ai bansan dadi kukaji da ciwona ba sai yanzu ka tabatar min da hakan kai da matarka.
Ina kwance kuna satan kwanana har kunga waje yin ciki don kaga Allah ya mayar dani haka ashe amanata kake ci haka har da zuwa wai ciki da tsufanka haka ?
Salatin da yarta din keyi yasa shi dawowa cikin hankalinshi don ya shagala da kallon mamaki ga matar nasa da yanzu ya tabbatar da ta samu tabuwan hankali.
Yaya anya kuwa kan Naito daya tace dawanau na fito macuci banda zaluntar har kara min da cutar hauka zakayi saita fashe da kuka tana sakin magana.
Lalai na yarda Alhakine ya zaunar dake haka Naito tabbas alhakin bayin Allah nan shine sanadin komai a kanki yaya kiyi mi shiru don Allah.
Idan baki tayani jin zafin abinda akai min ba kada ki kara min wani zafin don Allah a yanzu kuma .
Bakiga girman laifin da Alh yayi min ba ina kwance haka cikin wanan halin yana shigewa daki da matarshi wai sune har da ciki ciki fa don Allah yaya ?
Naito lalai kina cikin fushin ubangijinki wallahi kuma baki da ranan canzawa a zuciyanki tabbas alhaki ke wahal dake a yanzu.
Ko wanan rabon da kikaiwa bakin ciki tunda Allah ya rantse mashi saiya fito duniya ke kuma kwananki bai kareba shine nan ubangiji ya durkusaki a haka ayi kuma kina kallo ba yadda zakiyi din son ya nuna maki ikonshi .
Fita mijin yayi cikin fushi ba tare daya tsaya fadan wani abu ba saidai a zuciyanshi maganan yaya Amina yake aunawa akansu din.
Dakin hjy hauwa ya nufa tana kwance da tsamiya dashine abin tsotsonta a yanzu in bashi tasa a baki ba bata da sukuni da miyaun da take tsirgarwa ko wani lokaci.
Karfe dayan rana ya sauka kano din Yusuf yaiwa waya yazo ya daukeshi kai tsaye gidansu ya nufa don sai yaga mahaifiyar nasa hankalinsa zai iya kwanciya.
Daga inda take zaune taji muryan Amira na fadin lah yayan mu wallahi ta mike zuwa wajenshi da sauri ta tarboshi.
Tare da Amira din suka shigo dakin hannunta rike da nashi yana tambayanta jikin ummah nasu take fadin taji sauki yau har ta fito falo ta zauna yanzu dai ta dan kwanta kuma.
Na,ima ce tayi mai sannu da zuwa tana fadin ashe yau zaka zo yaya ya amsa kamar kullum don bai iya hira da kannen nasa duk da suna nuna damuwa dashi sosai a matsayinsu na kanne a gareshi.
Hango mahaifiyar nasa yayi tana mikewa zaune daga kwancen da take ta soma fadin dama kana hanya ashe ya kafeta da ido yana zama yace.
Nataso dai inga yaya jikin naki yake idan zamuje asibitine don kince baki zuwa asibiti umma si Abba ya yarda da hakan a kyaleki a gida ?
Aina fadama da sauki ba sai ka taso ba amma saida kabar aiyukan ka zo yau din ummah ke nan ta yaya zan zauna zuciyana tana tunanen ko yaya jikin naki yake ?
Tayi dan rama sosai ta fada ga sanin dayayi mata sai yaga ta danyi haske ta gyara tsamiyan dake bakinta tana fadin.
Ku dauko mai ruwa mana ya juyo yana fadin No ta barshi kafin in fito naci abinci sai zuwa dare kuma koda zanci wani abin.
Yusuf ne ya shigo hannunsa da kaya niki niki irin su dangin fruits da sauran kayan ice ya zube nan falon nasu ya tsaya yana gaida gwaggon nashi da yi mata ya jiki tace da sauki take tambayanshi mutanen gida ya amsa mata da lafiya ya juya ya fita .
Kayan abincine hani,in suka dinga shigowa dashi don haka yake indai yazo ko makwabta sai sun sanda ya sauka gari.
Daga dakin hjy Naito kuwa tana can tun safe tana sabani da yankan kauna tana tujara da Allah ya isa yafi cikin kwando .
Tunda akace ga Aliyu ta juya kuma kanshi da mahaifinsu tana zuba yarta tayi banza da ita tare da kallon ikon Allah don abin ya matukar bata tsoro a ranan yadda yar uwar ta fito da halinta na mugunta tana fadi a cikin zancenta.
Hayaniyan mutane dake zuwa gun Aliyu makwabta dake da labarin zuwanshi yasa suke shigowa gaida umma dashi din a lokacin.
Sai bayab zuwa yaya Hashin ne yasa suka samu fita daga dakin don zuwa sallah la,asar dakin hjy Naito ya biya don ya gaida ita da jiki.
Yana shiga suka fara gaisawa da mama Amina kafin ya juya kan hjy din yana mata yay jinkinta aina dauka sai an haihu zaka zo ?
Haihuwa kuma mama wake da ciki ta danyi dariyan mugunta tace baka san zaka kara kani bane ko basu fadama zancen cikin jikin hauwa din bane kai ma ?
Dam dam kirjinshi ya halba sai ya dan sake murmushi a fuskashi yana fadin mama Allah dai ya raba lafiya wanan auta namu yayi dogon shaku ya dakata zuwa garemu sai yanzu don yasha gata.
Naito wanan wani irin magance haka ba kai ba gindi wai ko kanki daya naito ina ruwan dan nan da zancen ciki kamar mace ?.
Mama ai hjy da gaakiyanta da bata fada ba aiba zamu sanda zuwan autan namu ba son haka mama ga