Showing 126001 words to 129000 words out of 395027 words

Chapter 43 - HAWAYEN KADA BOOK COMPLETE BY ZEEY MAKAWA 2025.docx

suka gani tun farko game da ita.

To ba zan yarda ba duk abinda ake nufi na sani nasan komai gaba daya kallon ku nakeyi inga ta hanyar da zaku fito min gashi kuwa a yanzu na soma gani.

Me kika soma gani ya tsureta da tambaya tayi shiru ainace a bari ta dawo koma meye ai inta dawo ki fada a gabanta tunda ba tsoronta kike ji ba.

Ya mike ya barta a wajen tana ta sababi inda yake kara fahintar lalai akwai magaba babba dake faruwa wanda sakacinshine hakan.

Tun akan yarsa ya soma fahintar tafiyansa yayi masa babban illa don yarinyar na kan bashi labari wani lokaci sai ya fahinci gareni take samun wani tarbiyan da take tasowa dashi.

Daga school muka wuce shopping da ubangidan mu ya kwashemu na duk da banso zuwa ba ranan don sanin Paapa yana gari amma rai da kwadayi idan na wuce wanan daman kuma sai wani karon don haka na daure na bisu ranan mu ukkune kacal muka fita.

Ni da Ozil da Linda don bai dauki mazan ba sunyi mashi tsiya ya sharesu bai kulasu ba don ya basu haushine kuma ya fita damu kawai.

Wajen turare naje na mika hannu in dauka wani ya rigani na dan dago a fusace don fada da mashi don halin mune masu suna maryam da saurin fushi.

Arba mukayi da wani guy da sauri ya sakar min turaren har ya kusa faduwa ya tare yana fadin sorry har ya juya kamar zai tafi sai kuma ya tsaya ya kura min ido na dan lokaci.

Kalman data fito bakinshi shine YOU na dake ina fadin what ni kaina nasan fuskan shi amma kuma ina na sanshi na manta da hakan.

Mairam linda ta kira sunana na ficiki turaren na wuce na barshi tsaye cikin mamaki yana bina da kallo na rashin fahintar abinda yake kwabkwanto a ransa.

A yammacun ne kuma aka kira daga kano ana sheda mashi hatsarin hjy donshi ya nemi ticket ba jirgi a ranan sai washegari dole ya dakata yana waya da sauran yan uwanshi.

Karfe goma sha biyun rana a kano tayi mai ranan saidai bai samu isa asibiti ba sai wajajen karfe biyu da wani abu don biyawa wajen malam da yayi kamar yadda ya bukaci ya zo din dama kuma hakan yake da niya.

Shi yama dai tasone don yadda mahaifiyarsu ta matsa mashi akan ya taso ya bar duk abinda yakeyi yazo gida don wanan abin daya faru dasu din.

Tare suka shigo dakin da take kwancen gaba daya diyanta suna dakin har mahaifiyarsu hjy hauwa da mahaifinsu sun tsurawa sarautan Allah ido saboda likita yace tana iya farfadowa ko wani lokaci daga nan zuwa hudu amma har inta wuce hudu din gaskiya sai dai ayi hakkuri son ko bata mutu ba zata nakasa.

Ya shigo tare da kawunnansa da wasu aka dan buda masu zuwa bakin gadon ya tsaya yana kare mata kallon yadda ta koma zakice ba hjy Naito bace Allah yai ikonsa a kanta lokaci guda haka.

Yana tambayan abinda likita ya fada bayan sun gama yi mashi bayani yake fadin yaso su dauketa zuwa abuja a gwada can ko kuma a fita da ita waje.

Sai ji sukayi ta bude ido ta soma sambatu tana fadin donshi fa nayi tafiyan nan Aliyu Aliyu bai kai min can ba sai naga bayanshi wallahi.

Dakin yayi tsit suna sauraren irin sambatun data tashi dashi a dogon suman nata inda tacigaba dayi ta fadi wanan ta fadi wancan .

Malam innuwa yayi dan murmushi ya soma fadin zafin ciwone yasa take fadin hakan amma ai ba zancen hankali bane wanan idan idon ta biyu aiba zata fadi haka ba dama hakane mutum in yayi dogon suma sai ya koma kamar baida hankali.

Kunya da takaicine ya lulube Alh yakubu shiya fara fita daga dakin kafin hjy hauwa ta juya tabi bayanshi sai Bilya danta ke fadin haba mama wani Aliyun kuma ga Aliyu a gabanki ?

Ki bude ido ki ganmu kowa na wajen ki mama jin hakan Aliyun yace a rage a dakin do Allah yanzu tana farfadowane kada nauyin mutane yai mata yawa kai habib muje aga likitan musan abinyi.

Suka juya tare suka fice daga daki tare dasu malam saidai basu kai ga zuwa wajen likitan ba Alh ya taresu yana fadin meye amfanin zuwa wajen likitan da zakuyi.

Matar datake fadin sherin data dauko da bakinta kowa yaji itace za aje sauyawa asibiti don barnan kudi ?

Haba Alh ina kuma wanan zancen ya fito haka a bakinka don Allah zafin ciwo zai iya sa tafadi komai a yanzu har fiyema da hakan saita fada malam innuwa ya tare Alh yakubun da fadin hakan.

Alh yakubu a hasale ya juya yana fadin bari malam abin dai dake zuciyanta wanda taje yi kaikayi ya koma kan mashekiyarsa dama aikin dataje yi ke nan Allah ya tambayeta.

Yau aka fara malam don Allah a tsaya a fadi gaskiya na rasa meye matsalan matar nan da yaron nan yanzu haka akan zancen yan uwansa yake malam ka sani.

A cikin satin nan yake kokarin ganin kowansu ya danka mashi abinyi su daina zaman banzan nan wai amma matar nan shi kuma take hari da sherita aiga abinta nan Allah ya mayar mata.

Wace ake kokarin ganin diyan ki da kika lalata sun samu madogaran kansu wai itace ta shiga mota zuwa wani gari dauko sheri don kawai ta illanta dan kishiyanta haba malam ga zance tana fada a bakinta kowa yaji wurin nan meye abin boyo a cikin zancen nan yanzu kuma.

Adaiyi hakkuri Alh mata ba abin ta nasu yanzu haka zafin ciwon ne dai yasatake wanan sanbatun haka amma ba haka zancen yake ba.

Kuka yarta babban ta saka dayan mata dauka shiko habib dake kule da dan uwan nasa lokaci yaji nauyi da kunya ya soma fadin ayi hakkuri Abba kila zancen malam ne dai amma aiko mama tasan Aliyu ba haka yake ba.

Abba kayi hakkuri yanzu ba zancen bacin rai bane don tana bukatan taimako a yanzu bari muje muga likitan muji abinda zai fada ga tafiyan.

Ai sunce idan ta farfado dama a kirasu don dai ta falko da wanan surutun ne yasa ba a kira likitan ba inda a can daki kuma yan uwanta mata da sukazo da safe cikin tashin hankali sune ke tausanta suke fadin ta suna kwabe bakin nata.

Sai faman fadi take sai naga bayan shegen yaron nan Aliyu na tsaneshi sosai a duniyan nan haushi ya kama dayan yar nata ta karba da fadin.

In bakiga bayanshi ba aishi yaga naki an fada maki Allah yayimu dayane halan kinzo kin kwanta kina sakin magana cikin takaici haka a gaban kowa.

Wanan avin kunyar da kikaja muna da yaran nan dame yai kama don Allah ki natsu in,kina jina ki dawo cikin hankalinki shine magana ba wanan shirmen da kikeyu a gaban diyanki ba Naito.

Nasa sai baki kishinki yaja maki haka kin dauki kiyayyan duniya kin yabawa matan nan da yayan ta kinga ai inda hassadanki ya kaishi yanzu.

Mama don Allah kuyi hakkuri a dai rufe mata bakin don Allah tabar sakin magana haka kada kuma wasu su kara shigowa sujita.

Jina na nawa kuma safiya abinda ta bude baki gaban koea ta fada meya saura yanzu kuma ai saura abinda bokan nata ya bata kadai ya rage ta fada a na yanzu kuma.

Dole aka rufe dakin da likita yazo ya dubata ya basu hakkuri akan su dan barta akara gani suna iya kokarinsu suma a nan din don jikinta yayi tsami sosai idan akace za a dauketa a haka komai na iya faruwa.

Sunyi mata alluran barci da zaisa ta daina wanan sakin layin data farfado dashi lokacin shine aka samu barci ya dauketa .

Alh yakubu ya dauki su hjy hauwa suka koma gida suka bar asibitin shima Aliyun yabi malam suka tafi don tare dama suka zo dubanta.

Nan aka bar yan uwanta da yayanta a cikin tashin hankali da bakin ciki da kunya irin sambatun da mahaifiyar nasu keyi akan dan uwansu din kuma gabanshi gaban uwarshi da ubanshi da kawunansa.

ZAINAB IDRIS MAKAWA

YAURI KEBBI STATE[8/14, 10:33 AM] Zainab Idris Makawa Writer: Sabon budurci wnn hadin bb sauqi yar'uwa 🔥🔥🔥 buy & thank me letter 💯💯💯💯 Ina sokoto Ina aikawa kowwane gari cikin aminchi da yrdr Allah 👌

HAWAYEN KADA,,,,,,,,,,,,

ZAINAB IDRIS MAKAWA

BISSIMILLAHI RAHAMANIN RAHIM,,,,,,,,

4️⃣1️⃣

GA MAI SON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI NAIRA DUBU DAYA KACAL A WANAN LAMBAN 2254380105 ZAINAB IDRIS MAKAWA ZENETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257 NAGODE ALLAH YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,

YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DOMIN AMANACE HAKKI,WANI A WAJENKA , , , , , ,

HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO PLEASE,,,,,,,,,,,,,

*ZEE MAKAWA NOVELS*

1- TAKARI✈️500

2- FUREN JUJI🌼500

3- TARKO🕸️500

4- BAMU KADAI BANE...🧟‍♀️500

1- SARAUTAR MATA🫅🏻500

2- MURICCIN KAN DUTSE...🎋 500

3- BAHAGON RAYUWA 🩸500

4- KANIN AJALI 👨🏻500

5- LOKACIN MUKE⚽ 500

6- MIJIN BUZUWA🐪500

7- SARKA...🪢500

8- ABU CIKIN DUHU⚫ 500

9- ANA DARA...🐟 500

10- KARAN DAFI...🌾500

11- TUMFAFIYA...🌱 1000

12- DUBA MIN BAYA FAKON BIRI..👀 1000

13- JA YA FADO JA YA...🔴 1000

14- MURFIN JALLO 🏺1000

15- HAWAYEN KADA🐊 1000.

_Account No._

_*ZAINAB IDRIS MAKAWA*_

2254380105

ZENETH BANK

PHONE NO.

08036959257

Ledoji biyune blue clour manya na riko a hannayena na shigo gidan dashi a falo na samu matar gidan zaune sam ba manta da zancen mu na safe don haka ina shigowa nagaida ita da gida.

Na nufi dakina murya sama ta soma fadin ashawo yau dai sai kin bar min gidana in huta da wahala.

Ban juyo ba nashige daki da kayana saman kujera na aje na fada saman gado ina mai da numfashi a cikin takaici.

Idan na biyewa wanan matar za ajimu ba dadi don haka nake kokarin tausan kaina don na kasa manta halarcinta a kaina in an barni sai ince ba banza aka barta ba ab shiga tsakanina da itane don abin yayi yawa sosai wallahi.

Kiris ake dakai gaban da ban iya controling din kai tunda ta fara kira min ashawo karuwa ke nan fa take nufi da kalman ashawo din nan.

Kai wani lokaci kafin in mike na soma kokarin kwabe kayan jikina nayi kafin na fada bandaki nayi wanka na dan shafa mai wando da riga nasaka don takwana saboda kalamin matar gidan akaina.

Kamar yadda banda niyar komai haka itama bata nemeni ba da sunan girki kuma ba alaman za ayi girki din duk da kuma Paapa yana gari.

Wata zuciya ta gargadeni da ina ruwana inyi niya dai in daure mu rabu lafiya da ita tunda na kula yau shegunta na saman kaj don bata taba fitowa fili ta jafa nida wanan kalman na ashawo ba sai yau ta fada min shi haga gaba da gaba.

Sorry sister mai karatu nayi mantuwa a cikin labarina ban sako maku zancen maman Teema ba, maman Teema a barikin mu take zaune da iyalanta yar arewa ce itama amma zata girmi antyna nisa ba kusa ba.

Zan iya cewa da gidansu kadai nake hurda kaf unguwan namu macece data rike shekarunta da kima sosai bata daukan ta kwana a rayuwanta donshi bata faye shiga tsabgan kowa ba a cikin barikin tana yan sana,ointa iri daban daban da takewa kanta katanga dashi a rayuwa.

Ta saro daga arewa ta kawo lagos ta sara daga lagos takai arewa sai abin ya amsheta sosai haka take busy ko yaushe da kasuwancinta.

Dalilin haduwan mu kuma wata ranane da mummy mahaifiyar antyna tazo gidan suka tasani gaba da cin mutunci rayuwa yai min kunci.

Nafito waje na zauna can na hangota mota ya sauketa da tulin kayanta hakan yasa na mike na nufi wajenta don taimaka mata duba da irin shigarta na sak yar arewa a yanayin fitanta.

Da farko gaida ita nayi na duka na fara daukar mata kayan zuwa cikin gidanta dake cike da komatse saida muka kwashe take tambayana a nan area din kike zaune ke nan ?

Na amsa da eeh mama gidan dcp Faruq nake ta dafani tana fadin Allah sarki kece aiban ganeki ba kinsan ba shiri nake da matar gidan bani akidar matar bai min ba.

Murmushi nayi zan juya in tafi take fadin dan dakata inzo mana yar albarka kin tuna min da arewa ai yau kinsa hakane idan ka dauko kaya yaran makwabta su taru su kwashema kaf zuwa ciki ba kamar nan da kowa ke jin kansa ba.

Kada ki yarda ki canza dabi,unki na gargajiya kamar yadda sauran keyi aimuna da dan dama a cikin wajen nan amma sun saje da yan arna ba a ganesu wasan dadi.

Ta miko min kudib hannunta naki karba a karo na biyu take furta ya salam ki karba din Allah nadai bakine ai nace Allah ba zan karba ba mama nagode na juya na fita ta bini da kallo wanan ne haduwana dasu har na soma shiga gidanta jefi jefi mu gaisa in tayata aiki da haka mukayi sabo sosai .

Har nake jin tarihin antyna sariya take fada min ai tun kafin suyi aure ta tare a gidanshi suke zaman banza dashi shine iyayyenshi suka hanashi aurenta .

Su kuma sukai mashi juju saida ya daura aure da ita idan kin ganta bata da rigima sosai amma uwarta har yanzu ai barikancinta takeyi ance bata tuba ba.

Bani kan nuna ina son jin labarin don haka banu amsa mata saidai duk ranan da anty din tayi min wani mugunta na fada mata takansha zagi a wajen maman Teema din

A wanan lokacin zancen maman Teema din ya fado min inda tace ince da darajana da komai don kowa yasan ubana a garin mu banda gadon banza a rayuwana.

Wanan kalman nayi niyar fada mata amma na kasa saidai da ace tacigaba da zagina lokacin tabbas sai na fada mata hakan a ranan don ace babu fada sai gori.

Sai batayi hakan ba naji tana magana da wata kawarta data shigo hakan ya ban dama na samu na adana kayana tsab na gyara daki har wajen falo na sharo.

Ta jima waje wajen rakiyan abokiyarta datazo tana shigowa take fadin wai maryam meye damuwanki danine wai ?

Na dago ina kallonta da mamaki take fadin gaba daya yanzu bansan inda kika dosa ba girkima kina kokarin cewa ba zaki muna ba a gidan nan sai kinga dama duk da kinsan Paapa yana gari.

Anty ni kalau nake kawai dai kaina nakama daga irin munanan kalaman da kike kira min a yanzu duk da kinsan hakan ba dabi,una bane amma sai ki yarda da zugan mutane akan mu.

Kalman karuwa fa kika jefa mi yanzu da shigowana gidan nan don haka nasan ba zaki taba cin girkin ashawo ba ai.

Banza tayi dani hakan na daure na dora masu girki tuwo na mulla masu tuwon shimkafa sai miyan ganye da egushi na jera a falo nakoma daki.

Ina ji har Paapa ya dawo misalin karfe takwas da rabi na dare ya shigo gidan ina jin magananshi na lafe ban tashi na fito ingaidashi ba.

Can ankai kamar awa daya da rabi har na fara barci naji muryanshi yana kwala min kira na amsa namike tsaye .ee i rigan barcin dake jikina dogone don haka na yafa dan gyale saman kaina.

A zaune na samesu su cduka falon tun kan na kai zaune na fara gaisheshi da dawowa ya amsa a wani yanayi c na zauna.

Ina kallon yadda anty ta watsa min harara ya dan dauki lokaci kafin ya dago yana fadin ke kina wani ajine yanzu ?

UG 3 na bashi amsa kudin makaranta fa nice ke biya kamar ya kece ke biya ina nufin ba ai karin kudi bane an kara amma duk time ina biya.

Ai bashi yake tambaya ba yana tamtambayane kin biya shine na fada mai na biya na hada kudi na bada kamar yadda na sabayi.

Wait ban fahinceki ba kamar kina maganan kece ke biya ko something like that naji kamar kina fada dai yi min bayani yadda zan fahinta.

Eeh tana son fadama cewa tana wani sana,a a yanzu data dogara


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login