Showing 360001 words to 363000 words out of 395027 words
Chapter 121 - HAWAYEN KADA BOOK COMPLETE BY ZEEY MAKAWA 2025.docx
wayan don ba zan iya karasa ji ba abinda zai hanani barci ya sakat min da ciwon zuciya.
Sai bayan na kashe wayan gaba dayane kuna naga watauna ga hakan da nayi dama na saurareshi naji abinda zaice kardai ace mahaifiyarshi bata yarda dama tafiyan mu bane gaba daya tunda ance da yan uwana za a tafi ?
Inko hakane data tona muna asiri nasan da mama duk da zata boye zata iya zuba ruwa kasa tasha don murna duk da hakan zai shafi diyanta amma ai ba zata damu ba.
Ko nayi ransuwa ban kaffara saidai ance zato zunubi don wallahi dana zaci mama wanan ciwon daya kada ita yana da nasaba da alherun da take gani gareni yanzu.
Nasan waye mama nasan abinda zata iya aikatawa kuma a kaina don dai bata kaunata bata kaunar mai kaunana kuma amma ba yadda zatayi sai irin na KADA kawai a yanzu mai sakin HAWAYEN KWANTO,,,😥😥.
Su kuma aikoma meye idan Allah yayi tafiyan mu dasu zamu hade tun a nan zan fara fahintar manufarsu akaina zasu sanni in sansu zan kuma nuna masu lalai ni mairoce yar tallaka iya dai hakan zasuce duk da yana boye min wasu abubuwan baiso sam in gano komai daga hakan .
Saidai ya manta aikin hankali yafi na gareje don ni mace ce mai saurin fahintar manufae mutum mace sai ta gano tako namiji bai gano ba ?
Indai hakane to angune ba a tsira ba don ko wani sabon kalubaline ke tunakaroni a yanzu ke nan bayan wanda nake murnan na fita a gidan mu yanzu kuma zan fada wani ke nan kuma ?
Kamar yadda nayiwa yaya alkawari karfe goma har Saudat taje ta ciro min kudin wajen Alh kabiru da ake cire kudi na aje har ta shigo koda saudat din ta tambaya ban boye mata komai ba yadda mukayi da ita yaya din.
Cewa tayi tabbas idan baba yaji wallahi bai bari ki bata kudin nan amma ki gwada ki gani din ko za a dace Allah yasa ki zama sillan shiryuwanta akan hakan.
Karfe hudu aka aje zamu hallara airport don shirin tafiya tunda aka tashi kowa sai haranan tafiya din yakeyi ni dai ba wani shiri da kuma zanyi a nan din bayab wansa.
Banyi mamakin jin muryan malama ba gidan mu ta shigo suna gaisawa da inna kafin su shige daki sun jima a ciki inna tasa min kira na amsa nazo na shigo muka soma gaisawa da bakuwan nata.
Sai albarka take saka min a lokacinne take fada min matsayinsu da Oga Ali wai ashe mijin malama din da mahaifiyarshi Aliyun uban cikinsu dayane nan kuma take dan tsegunta min zancenshi da Fadila yar wajen hjy hanne da irin barazanan hjy hannen keyi yanzu kan auren mu itace take zuga mahaifiyar Aliyu din a kaina.
Har kuma cewa da tayi sai an fara auren diyanta ta tare kafin nawa tarewan a gidanshi duk da shu,umace ko tsafi tana iyawa kada ki damu da hakan mairo Allah yafita ai don ga Allah muka dogara mu ?
Amma idan ba haka ba hjy hauwa bata da matsalan komai wallahi nasan zata soke don abinda take tsamani bata san ba haka kike ba ke ?
Na dai danji wasu abubuwa daga bakinta wanda ya kamata inji din tun kafin tafiya yayi nisa duk da a gurguje take dan fada min din daga bakinta take fadin ai tafiyan namu harda yaran su hudu a nan gidansu za ayi.
Sai naji dadin wanan sbigowan nata ko banza naji abinda nake so in danji don insan yadda zan zauna dasu din idan zama ya kama.
Karshe ta mike min wani dan kwalba da ruwan rubutu a cikin wani dan goran roban magani irin na yara tana fadin karbi kishayeshi dukka yanzun nan .
Ba mussu na karba din a gabata din na bude na soma kurbewa ina gamawa kuma ta miko min wani dan mitsitsin kwalba tana fadin.
Wanan zaki samu turarenki ki da kike amfani dashi ki zuba a ciki ya zamo kina amfani dashi don Allah !
Idan son samune ki hadashi tun yanzun nan ki goga a jiki idan zaku tafi nakarba tare da fadin nagode mama don dama ni ban kiranta da malama a gabanta.
Sai kuma ta koma nasiha da tausa irin na iyayyye mata akan aure tana min kwatance akan aure dan hakkurine ina saurarenta karshe dai albarka ta sake saka min tana fadin ije kawai kada su tsayar dani da surutu don itama zata koma ke nan a lokacin.
Naji inna dake zaune a gefe zakicema bata dakin a lokacin tayi wani irin nisawa irun mai nuna zurfin tunane da samun madogara tana fadin yanzu hankalina ya kwanta malama dama hannuna a gaba yake wallahi yadda zasuyi tafiyan nan ba a shirya komai ba ?
A raina nake fadin yaushe inna ta soma irin halaiyan nan da kan ban santa dashi ba koda yake iyayyen mu ba irin iyayyen yanzu bane don komai saka idon yaro bai taba fahintar komai a tafiyan aurensu.
ZAINAB IDRIS MAKAWA
[10/30, 10:00 PM] Zainab Idris Makawa Writer: HAWAYEN KADA,,,,,,,,,,,,
ZAINAB IDRIS MAKAWA
BISSIMILLAHI RAHAMANIN RAHIM,,,,,,,,
🐊1️⃣0️⃣0️⃣🐊
GA MAI SON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI NAIRA DUBU DAYA KACAL A WANAN LAMBAN 2254380105 ZAINAB IDRIS MAKAWA ZENETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257 NAGODE ALLAH YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,
YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DOMIN AMANACE HAKKI,WANI A WAJENKA , , , , , ,
HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO PLEASE,,,,,,,,,,,,,
*ZEE MAKAWA NOVELS*
1- TAKARI✈️500
2- FUREN JUJI🌼500
3- TARKO🕸️500
4- BAMU KADAI BANE...🧟♀️500
1- SARAUTAR MATA🫅🏻500
2- MURICCIN KAN DUTSE...🎋 500
3- BAHAGON RAYUWA 🩸500
4- KANIN AJALI 👨🏻500
5- LOKACIN MUKE⚽ 500
6- MIJIN BUZUWA🐪500
7- SARKA...🪢500
8- ABU CIKIN DUHU⚫ 500
9- ANA DARA...🐟 500
10- KARAN DAFI...🌾500
11- TUMFAFIYA...🌱 1000
12- DUBA MIN BAYA FAKON BIRI..👀 1000
13- JA YA FADO JA YA...🔴 1000
14- MURFIN JALLO 🏺1000
15_ HAWAYEN KADA🐊
*Account* No
*ZAINAB* *IDRIS* *MAKAWA*
2254380105 *ZENETH* *BANK*
*PHONE* *NO*
08036959257
Hankalina yana kan yaya murja don kamar kurciya take kina jin muryanta yanzune za ace ta daga ai dole inyi zaman dakonta don inta shigo in sani.
Sai wajanjen karfe biyu da rabi naji shigowanta gidan na idar da sallah ke nan naji muryanta tana fadin aina zata inzo in samu kun tafi tana cewa yaya sahura dake zaune kofansu suna magana da matar yayansu.
Ai karfe hudu akace ana bukatanmu airport ko tana fadin su airport manya kardai a zuwa makkan Raliya ita data shirya ta sallami duk inguwa ta karbe tsaraba ashe Raliya ko passport din kwarai bata da duk bugine ?
Ai yanzu shalo ke cewa dani an saba ganin wanan burgan aikin sai anje airport abu ya zama jirgi a dawo gida ana kuka ace mutum nawa kai kadai zaka kai saudi da kudinka wanan abin dubawane gareku gaskiya.
Ina ruwan dadin buje an baje mai buje yaji dadi yana ta sharawa mutane karya kuko kun hau kun tsaya kun dauka gaskiyane rabu da bujen yar Ali kinji kema kinsan abinda ke kasan bujen ya gigitashi ai ?
Kin tabbatar don Allah murja ku rika kyakyawan zato ga yan uwanku don Allah yarinyar nan yau ko karyane dai ta nuna muna kulawan damu bamu iya nuna mata gidan nan ?
Sosai kuwa wallahi don ba duk dan uwa ake samu da hakan ga yan uwansa ba ka samu ka dubi yan uwa ka nuna su nakane ai sai dace irin hakan.
Nidai tun jiya an min gafara sa banga kaho ba ansaka min rai kuma naji shiru dama nasan duk jirgine ba gaskiya bane na dai saurarane kawai aje a hakan .
Sallamana a part din nasu ya katsesu badai kun shirya ba ko matar yaya ibrahim take fadin hakan nace ni banda wani shiri ai yanzu tun lagos nagama shirina tafiya kawai nake jira yanzu idan Allah ya yarda ?
Insha Allahu tunda Allah ya kira yau kwana harami da yardan ubangiji Allah kuwa matar yaya din take fadan hakan .
Na juyo ga yaya murja ina fadin yaya muje ciki ga sakonki tun safe nake jiranki baki dawo ba wani kallo tayi min tana fadin wai da gaske kikeyi dama ?
Mefa don nunawa nayi ban fahinci me take nufi ba a lokacin kina nufin kudi kika kawo min kome mairo ?
Nace muje ciki mana ba kince kada aji wanan abu ba zaki fallasamu kuma yanzu ai uban kuturu yayi kadan balle na makaho mai kwatarsu idan sun shiga hannuna sai Allah yanzu kam ?
Kudin meya kuma bamu sani ba nace sirine tsakanina da yayata nake fadawa yaya sahura dake tambaya muna shiga suka biyu mu muka kwashe da dariya.
Matar yaya ke fadin Allah ba za a barmu baya ba muna sai mun ba ido abincinsa mun saka albarka ke ina suke nace gasu a jakata yaya.
Saidai na dan dora maki wani abu don zirga zirga akan yadda mukai magana da farko kinsan komai nason sheda yaya ina yaya ibrahim.
Ta kallo matarshi tace yana daki yanzu ya shigo nace kira muna shi yana zuwa ya tsaya daga kofa nayi mai bayanin yaya zan bawa rancen kudi zata fara sana,a idan ta samu sai ta biyani.
Yace kudi cikin mamaki yana kallon murja din tace Allah yaya sana,a nake sonyi ina son in natsu nima a yanzu in kama wani abu da zai dauke min hankali daga shiriritan nan da nakeyi.
To tsaya Hadi yana waje yana jirana dama dashi zamu airport din hadi abokinsane tare suka taso shi yanzu aikin kaki yakeyi inda ya tserewa yaya din ke nan amma basu rabu ba dashi ana tare.
Sai gasu ko sun taho tare da Hadi din harsu inna yaya ya kwaso a gaban kowa na mika mai kudin ya karba ya kirga nan dai muka daureta mukai mata aiki da hankali na batane akan rance idan ta samu nan da shekara zata ban hadi yayi komai a rubuce wanda nasan bataji dadin hakan ba a wani bangare saidai ta nuna farin ciki sosai ita da yan uwanta na akai shawar aka bata goyon baya.
Aiko da baba ya dawo yaya ibrahim ya fada mai cewa yayi bai yarda ba ba mutumiyar arziki bace murja bata da kamun kai za a dauki kudi mai yawa haka a bata ?
Baba ba a sani ba ko hakan zai zamo silan shiryuwanta da muke fata ai yaya ibrahim ke fadin hakan ya dan juyo ya kalloshi kamar zaiyi magana sai kuma yace Allah yasa amin baba kowa ya fada.
Mun barta da yan uwanta suna ja mata kunne tare da kara tsoratata akan nauyin data dauka suna bata shawara akan ta gujewa duk wa yan nan abokan nata na banza ta mayar da hankalinta kan sana,anta don Allah sosai take jin dadin shawaran da ake bata din a lokacin.
Wai ashe da taje tana fadawa mutanenta sai suka zugata sukace wallahi karyane wanan zance ai hankali bai dauka ina naga kudin da zan bata kawai dama ina son mu shiryane nayi mata dadin baki akan hakan sai gashi taga zancensu ba gaskiya bane ashe ?
Innan mu ta hadamu a daki tayi muna fada sosai har da yaya sahura da yaya ibrahim datace ya kula da mu don Allah gaba dayanmu a can din.
Mun samu sallaman arziki a wajen yan unguwarmu sosai don har wanda bamu fadawa ba uwale ta sanar dashi tafiyanta umurah din da mutane suka dauka shirmentane kawau na yara takeyi.
A airpott muka hadu da yan uwan Oga Aliyu yadda suka nuna basu sanmu ba ai muma haka muka nuna bamu sanda suba a wajen.
Duk shige da ficen da akeyi akan idon baban mune don bai yarda ya daga daga airport din ba shida baba bala a lokacin saida komai ya daidaita zamu shigene mukai sallama da yan uwa zance a lokacine na fito har yan uwan Oga Aliyu suka soma ganina.
Don muna cikin mota a zaune an sake muna AC muna sha hankalin mu kwance damace idan ta samu ka dama a hankali a rayuwa banda zakewa da duniya.
Idanuwansu ca a kaina fararene mu yan gidan mu sol dan dama yaya murjace kadai batayi farin mu ba karma kice mu yan dakin innan mu muna da kyau irin namu daidai gwargwado.
Balle da muka samu jin dadin nan kwana biyu mun goge munyi kyau damu saida muka ba kowa sha,awa yadda muka durkusa gaban baba dake muna nasiha gaba dayan mu har yaya ibrahim.
Yusuf ne yazo yana fada muna idan mun gama da baba ga Abba nan muje mu gaisa dashi baba yace muje kawai shi sun gaisa tunda zai shigo nan.
Muna zuwa kuma har kasa muka zube muna gaida Abba din dake ta saka muna albarka inda yaja muna kunne da mukala da ibada kada aje a shagala da shirme a can.
Godiya mukai mashi muka mike wajen Abba muke da niyar komawa a lokacin amma ya taremu da fadin ku gaisa da sauran yan uwa mana ?
Sadiya ga maryam matata ku gaisa ya fada wace ya kira da Sadiya din take fadin ai munganta tana gaida Abba tubarkhallah masha Allah Aliyu ?
Gaidasu mukayi bamu tsaya ba muka koma wajen mahaifin mu mukai sallama dashi ya rakamu har bakin get muka shige inda zamu shiga jirgi.
Andai gaisa sama sama sai dai ba irin can din nan ba son sai ince kamar duk basu da marmari a yadda nake ganinsu ko daukan kaine irin na yayan masu kudi oho ?
Yan uwana sun ban sha,awa yadda ba wace ta nuna wani kauyanci a cikin mu aka nunawa kowa sit dinshi muka kai zaune ana jiran lokacin tashi.
Bai shigo ba sai kusan karshe ya shigo a natse nan ta gaba ya sameni zaune ashema shine abokin zaman nawa ban sani ba.
Saida ya zauna naji yana sauke ajiyan zuciya tare da hamdala ga ubangiji indan ba idona ke karya ba har fadawa naga ya danyi a yau din ?
zan iya cewa yayi baki ya rame lokaci guda saida gabana ya fadi a tunanena wancan matsalan daine da sukeyi da mahaifiyarshi ?.
Ina wuni na fada cikin yar siririyar murya ina gyara zama da kyau tare da dan fuskantarshi don matan dake gefen mu na kula daga cikin yan uwanshi suke .
Kuma gashi hankalinsu yana kanmu tunda muka zauna suke kallona suna magana da yake jirgine banjin me suke fada don ban tsaya kulasu ba a lokacin.
Sorry my na barki tun safe baki jini bako ?
Kiyi hakkuri don Allah kinsan sha,ani da jama,a da wuya wasu daga cikin mu akaso a hanawa tafiyan saina nagane hakan ?
So ina can tun safe muna shige da fice akan gyaro inda matsalan yake don aga yadda za ayi kuma ina son gano wayayi min haka din ?.
So Alhamdullahi a yanzu kowa ya samu tafiya a cikin mu sai fatan Allah ya kaimu lafiya .
Kuma mu dawo lafiya kuma kinsan harkan kasan nan a tsakanin jiya zuwa yau din nan sukayi wanan aikin sun sayarwa wasu da kujerun namu saida nima na zube kudi aka dawo muna da kujerun namu badai harkan kudi bane dama da waka sani a wuri ?
Yanzu shike tafiya da mutane kasan nan yanzu sai kana da kudi ko kuma kasan wani babba shine za a duba maka matsalanka.
Innalillahi fada cikin sanyin murya nace da abin baiyi dadi ba kuwa ai wallahi ace kuma mutum yasa rai ga tafiya sai yau da akazo tafiya kuma ace ba sunan,shi a ciki hakan ba dadi ?
Barsu kawai iskanci suka so suyi muna kawai saboda kudi basu san,da na gane hakan da wuri ba.
Da sai yau din nan anzo shiga jirgi a gane wanan matsalan kinga ba yadda mutum zai,yi dole a barshi haka a tafi din sai ayi hakkuri.
Wai yau ko da saudat ko uwale sunyi sati a daki inna rufe yadda sukaita shelan a unguwa zasu tafi umura din nan ?
Sai kuma na dan kwashe da dariya wanda yasa naga matan sundan kara kallomu suna magana a tsakaninsu.
Ni kuma ina dariyane don tuno da yadda kanne zasuyi idan sunji cewa ance tafiya badasu ba din ?
How d you know sunansu aka cire kaf yan gidan ku sunayensune fa aka tsame min a list dina ?
What na fada ina kallonshi yana gyara zama tare da sassauta aninin riganshi nagaba daya saka yace